Sashe 226
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan Suka zauna a babban falonsa suna kan tattaunawa gameda abubuwan cigaba dana gida, gashi sanadiyar dan gaisawar da aliyu sukeyi da mahaifin jasmine sama sama a chat har yazo ya bashi wani once in a while opputurnity na sponsorship invitation na world bank as a young diplamat programe on food security na kwana bakwai zasu tattauna ne kawai akan abunda ya shafi food security a duniya gabaki daya a matsayin su na young generations of they respective countries.
Yace ma aliyun ya cika forms din snn yazoshi Abuja nan da sati biyu zaa masa interview a matsayin candidate dinsa, zasuyi abun ne a russia, shizai biya masa komi in yagama abun succefully zai zama yana aiki da F.A.O (food and agricutural organisation) a karkashin kwamnatin tarayya takasa snn salarynsa zai kai 800k per month as a uni graduate kafin yazo ya kara karatu.
Daga Aliyu har iyayensa nata murna Ya kira halisa ya fi sau a kirga yana famar mata godiya dake bakowa ke iya samun jasmine din awaya ba.
Later at nite khaleel ya dawo gidansan yazo ya samu wani wahalallen bacci ya kwace meenal a palon dake yauma tay zuciya taje siyan abinci tun ahanya take gudun fanfalaki tare da daya daga cikin wanda suke binta bashi da kyar ta tsira ta dawo gidan taci abincin sama sama bacci ya kwasheta khaleel ya tasheta da kyar ta farka taje ta kwanta batare da ta kulashi ba.
halisa kuwa She spend sometime tare da uztaz after office agidanta nan sukayi hiransu na sirri
Shide aransa yanata shan mamakin yadda yaga ta dada canza masa gabaki daya ta dawo masa asalin Halisan daya sani da can soo happy and healthy gashi ta kara kyau ta murmure tass yau din sai wajen 11.30pm kafin nan ya wuce gidansa.
Washe gari da safe haka sukazo mata da sassafe shida fadila tun ma bata farka ba suka kammala mata komi tana farkawa taga har breakfast sun mata. After sumtime suka fita wajen aiki tare.
Fadila tana yawo ne a crew din Anita da shuiab omar dan haka daga sun fita field aikinsu yake rabuwa. As usual Uztaz ne kawai yake tare da halisan kowani lokaci.
Koda suka kama hanya Yau akaro na farko kenan da uztaz ya fara noticing iriin wayan da halisa sukeyi da khaleel he was soo taken aback da mmki, murmushi ya ki yankewa akan fuskansa
itakanta tasan yana son ya tambayeta lamarinta da Doc amma tasan bazai taba iyawaba sabida yana respecting inta sosai.
Yau ma saida halisan ta tambaye khaleel ko yay magana da meenal din aka batun auren nasu kawai yace mata basuyi ba,..haka ta sake jaddada masa cewa inhar baiyi abunda tace masa ba she wund be able to be calm abt her decision akan batun auren nasu.
Haka yay hakuri saiga meenal din tazo mishi daf ya gama shirinsa zai fita domin yaje duba aikin gidansa gashi suna ta kkrin dan yin gyara da kwaskwarima wa gidan iyayensan kuma har ya fara zancen investing a busineses din da halisa ta nuna masa hanya he barely have time yana son yagama wasu abubuwan da wuri kafin nan yajeshi saudi.
suna hade ido ya dauke kansa meenal ta cije ta matse ta gaishe shi ya amsa Baiko kula muryan girman kai din datazo masa dashi ba, kai tsaye ta fara masa da bayanin kudin da zai bata..ta fara masa lissafe lissafe until he got confused..
..dan shibai masan tasan da cewa ya samu aiki a saudi ba. She did not even care to congratulate him, batako irin nuna mishi taji ba, irin girman kai da tsabar isa na yaran masu kudi marasa tarbiya shitake nuna masa karara. She feel to big, too rich and too educated to be humble bfor a man. Taaaaaaa
kawai direct tahau kan masa bayanin yadda zai kasafa mata makudan kudi ta kashe dukkan damuwowinta dasu..she want new acct balance she want cars, she want new new things ahaka bayan ya bata kudin biyan bashukantan fa kenan, gashi sam taki tace masa kamfaninta ya samu matsala ta bige da kame kamen cewa akwai abunda takeso tay da kudine da gaggawa
Harta gama barbadanta baice da ita uffan ba yace mata yana sauri ne zaije ya dawo inya dawo saita sake masa bayani.
muryanta ciki ciki Tace mishi toh..ya dawo da wuri..baice mata komi ba ya rufe kofarsa ya fita..
She was happy atleast yau ya saurareta yaji duka plans dinta bata damu ba dan bece mata komi ba haka taci dakon jiransa yauma hartay bacci bai dawo ba...
Washe gari still suka hadu ta gaishesa kamr an aikota dole nan ma ta fara gaggya masa sauran plans dinta data mance bata gayamai jiya ba.
Yauma yace mata sauri yakeyi ta jirashi..gashi gobe friday duk mumynta ta daga mata hanklinta dan Already itakan harta saida wasu abubuwa ta hada da guda biyar daga cikin manyan motocin meenal guda goma sha
Shida ta sakasu kaf a kasuwa tay tay da meenal ta bata gwalwagalnta amma haka taki sam.
yau fridayn ma Khaleel bai dawo ba tun da yamma yaje gidan Halisa hira, First time daya ga su fadila kenan..itako fadila tamasa farar sani sabida lkcin tana gidan haj nadiya tasan duk wani irin wahalar da meenal tasha akansa kafin ta samu ta aurensa
few hours khaleel yay agidan amma a bugu daya duk suka gane cewa they are in serious relshp da halisa sabida yanayinsu..
Fadila taji kamar Tay hauka dan murna gani take plan dinta zaizo a dede gabar da takeso wato gabar da zai saka meenal Tarasa komi a arayuwa, she can wait to see her kneeling down on her knees while crying over all the things she is gonna lose.
uztaz shima yaji dadi for his boss amma kuma aransa yasan abu me wuyane ta aure mijin kawarta dan haka baisan me zai faru ba.
Halisa ta lura da mood dinsu na murna ita kuwa sai kamewa takey tanajin mugun nauyin abun khaleel kuma babu ruwansa da kunyar idanunsu ko kadan..
Bayan ficewarsa fadila ce ma tadan samu damar mata magana akansa, haka taje tyi ma halisan tea me dadi ta kawo mata tana shan tea din sai kara yaba khaleel din takeyi da style tana ce mata sun dace sosai...
Yadda fadila take zuzuta dacewarsu da khaleel din har zaka dauka ko biyanta yay tay tallansa agaban halisan.
halisa sai tay kmr batasan me fadila ke cewa ba taki sam tay admiting agabnsu cewa tana soyayya da khaleel saidai su tsokaneta a wasa in sunga tasaka serious face kuma sai su fita su danyi dariya ahaka har akaci wkends zuwa saturday babu abunda ya sauya a fannin meenal kullum khaleel zai Tsaya yaji dukkan abunda zataje masa amma kuma tana gamawa saiya bata excuse ya fita bazai sake dawowa ba sai tay bacci.
He hardly even rmebr a words she use to say all he knw is she is mad and unstable.
Aganinsa bata san me takeyi ba indai akan kudinsa take zuba masa wyann budget din gadara da rashin hanklin Wanda ko uwarsa data kawosa duniya bata taba masa irin wann gadarar akan abunsa ba.
He wonder what is giving Amina talba the guts to talk to him the way she does da tsaurin ido da gadara hade da girman kai da nuna mishi isa.
sai kuma ya tuna cewa ashe haka ta taso ba anuna mata left da right ba, nuna mata akayi ta isa, kuma komi datakeso a duniya saita sameshi and ppl are just toys she can use them anytime and dump them anytime.
Duk abunda ake cikin da kamfaninta na talba grp of compnies tana boye agida batasan komi akai ba tsabar tsoro da dan batason ajinta ya zuba yanzu batama kirar halisa batayi kum yunkurin zuwa wajenta ba sabida batason ma halisa tasan halin datake ciki ko kadan dan kar ajinta ya dada kwabewa
Kwana biyu ranta ya gama harzuka da yadda khaleel yake bata strange attitudes intay magana saidai ya amsa amma babu biyan bukata, ta rasa ina ma yake zuwa yayi dare dacan dai tasan lates bayan isha ya dawo gidansa. Tunda akace yay kudi shikenan kuma taga kamr komi ne ma ya cnza game dashi.
She become so annoyed and furious kusan duk abunsa yazo gabanta sai tay ball dashi ko ta fasa shi. Gashi yau an tashi anata kishin kishin cewa by monday za'ayi babban media meeting a talba grp of companies sauran board members sukace inhar meenal bata fito ba zasu watsa abunda take ciki ma yan jarida letter sukutun suka aiko ma haj nadiya akan haka har gida tazo ta bada meenal sann ta zazzageta akan khaleel takuma kwashe sauran gwalwalnta ta tafi dasu kasuwa dan idan ranar Monday yay suje meeting din da wani abu a hannunsu kar araina musu wayo, and just to buy themselves more time kafin khaleel ya basu wayann kudaden.
acikin tashin hankli Meenal ta kasance yau musnm ma da mumynta tazo ta kwashe manya manyan daga cikin abun wuyanta na diamond da gold da agogonta guda biyar masu azaban tsada ta kaisu kasuwa....
gata da son abun duniya duk sai taji komi na cakkinta dake bata saba asara ba batama san meye asarar ba yau tayi tunanin duniyar nan amma bata samu mafita ba.
Daga bisani ma har tace Hala ko khaleel baiyajin ma me take cewa ne, dan haka ta tashi daga inda take kwance ta dauko plain papper da biro ta zauna akan gadonta tay masa doguwar list in abubuwan datake so ya siya mata da yawan kudin datakeso ya dauka ya bata yau har magani tasha dan kawai karya dawo yasamu tay bacci cos she have only sunday left now to make her move monday dole ne saitaje ta sameshi.