Sashe 202
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai can da aka dau lkci snn aka kira sunan Dr khaleel Din sama, tare da Professor of Riyadh Medical college Dr suleiman haershi, dana king faisal, Da director of Physchlogy na europe, Da kuma chief of medics na university of U of chigaco therapistries tare da Dr ASEEM suka
hau kan stage din kafin nan khaleel ya iso, Tun kan ya mike tsaye zaka kasan already shine suka dauka sabida rade raden daya cika wajen daya tashi tsaye tare da halisa agefensa nan aka fara tafi sosai, Halisa ta rakashi har wajen idonta ya ciko da ruwan hawaye sosai cos it a beutiful feeling burinta zai cika akansa and his effort will no go invain.. kusan tafi kowa sanin irin wahalar karatu dayake sha da irin baqin cikin mahassada da ake jefarsa dashi amma duk haka he still pull tru all the obstacles
Hasken camera ne kaca kaca akansu suna tahowa kamar ka sace su, a nitse suka taho tare har suka isa wajen da professor of riyadh din ya mika masa hannu yana murmusho yace masa congratultions snn dayan baturen ya miƙa masa takardan karramawan sa me dauke da sabuwar appointment letter dinsa na saudiya ajiki .. Dr Aseem was feeling so proud hannunshi har na rawa ya karbi golden plate abin wuya din ya sakamai a wuyansa wanda ya nuna ajiki cewa shine first runner up for the contrct ,Suka dan rungume juna da ogansa wanda tsabar farinciki ya kasa iya rufe bakinsa daga nan Official annoucemnt was made cewa khaleel is part of the project team.
halisa na gefensa yay signing contrct din for 15 good years zai aiki da larabawan nan, she can't help but to tear up wani sassanyar hawayen farin ciki saida ya sauka mata khaleel dake jin kanshi wani yanayi na daban yanata mata dariya.
Actually shi Samun babbn matsayi da yin kudin bai wani damesa ba Amma kuma da Abun ya shiga hannunsa saida yaji komi nashi ya sauya.
He feel more than ready and secured to go for her now..yanason ya bawa halisa wani irin rayuwa me kyau, koda kuwa tana da nata arzikin, but still he wants to make sure she is a queen in his kingdome, and dat he become her comforts and peace.
Wasu Daga larabawan har tsokanarsa suke Da larabci suna cewa i hope u are going to bring ur beautiful wife for us to riyadh, wajen duk sun dauka itadin matar sa.
..dukansu saidai suyi murmushi basu cewa komi Dr Aseem ne ke dan amsawa ayi raha ayi dariya she was with him the whole time har saida kaninshi Aliyu ya iso wajen, sunzo Abujan da babansu Amma kuma shikadai ne yazo masa cikin wajen taron, tana ganin yadda khaleel yay da fuskansa da Aliyu ya gaya mai hakan tasan abun bei wani masa dadi ba sam amma kawai ya basar. duk taurin kan san nan da akwai moment na rayuwanshi wanda he still wish dat iyayensa suna tare dashi musmn na babanshin.
Haka Duka Arab investors da few american da suka shiga ciki haka suka taso aka musu hoto akan stage.
Kafin nan yay da halisa sukayi da ogansa sukayi da aliyu and all the oda memberrs kowa na masa sam barka. Daga faruwar hakan baifi mini arba'in ba aka watse a taro khaleel is expected to resume work with them after few weeks baida wani hutu sosai dan su acan saudin sun gama shirya masa komi harda gidansa da mota nashi dana matarsa da komi da komi najin dadin rayuwa da zai bukata acan. Is left for him in zai zauna acan saudin ko zaina dawowa nigeria.
Bayan angama taro Khaleel da Halisa da Aliyu suka je hotel room dinsa nan aka fara video calls me cike da nishadi da murna da mahaifyar
sa da maryam inkagan su so happy like one big family with halisa.
Bayan sun gama surutun su haka khaleel ya fita sallah yabar Aliyun tare da halisa akan zasuje airport su duba isowar jasmine. Su tarbeta acan
Khaleel yaso suje tare sabida baison wani hayaniya yafaru tsakanin babansa da Dr Aseem dayake Dr Aseem is alwys blaming him akan abunda yay ma khaleel abaya da yake karami yana karatu, and for abandoning him now at his later age, shikuma mahaifin khaleel din sam baison ana gayamai yadda zai tafiyar da rayuwan dansa koda kuwa gaske ne hakan yasaka babu fahimtar juna atsakaninsu, duk suka hadu sei sunyi musanyar baki akan khaleel a tunanin mahaifinsa kawai Dr Aseem din shine ke daure ma khaleel gindi, he wanted to run from this situation amma haka halisa ta tursasa shi ya zauna a hotel din sukuma suka fita.
bayan yay sallahn haka ya zauna shidaya a room din kamar marar lafya, sai kawai ya kira maman sa, suka fara magana, he do rember how dr Aseem hugged him with intense love and faith yana mai alfahari dashi amma mesa mahaifinsa bazai taba iya nunsa masa haka just bcos he made one single mistke in his life..har dakin da yake yasani a hotel din amma kuma ko sau daya be leka wajen hidiman ko yaji sha'awar zuwa duba shi ba, this hits him much deeper..yaji babu dadi sabida yau din rana ce da ya samu cigaban da bai taba samu arayuwarsa ba.
Mum dinsan ta jima
tanajin complain dinsa amma bata taba jin muryansa a karye ba saiyau jikinta yay sanyi koda bata wajen tanaji ajikinta cewa ya sauke hawaye. Tambayarta yake tayi ko Baban san ya tsanesane na har Abada.
tanata masa wa'azin cewa kawai yaje ya sake bashi hakuri, shikuma yace mata sam, in har yaje ya bashi hakuri ya nuna kenan bai tsaya akan gaskiyarsa ba sann shima baban nasu bazai san kuskuren daya aikata da rayuwarsa ba. They arquerd for a long time har aranta tasan khaleel yafita gaskiya amma kawai so take shidin kawai yay hakurii..
ata dayan bangaren Hanklin Dr khalid da uban gidansa ya matikar tashi anyi hidima har an kare ba ace musu uffn ba ba akuma kirasu ba bare agaya musu nasu matsayan, kansu ya matikar daurewa ganin an share kashinsu an zuba musu ido, 4pm larabawam zasu wuce garinsu, haka Dr emaka ya kira wasu yan siyan daya sani dan su tayashi yaji meyasa ba a kirasu ko aka bama client dinsa komi awajen ba.
komi zero Babu recgnition babu 70 million naira grant na partcipation babu cerificate babu komi?
Riki riki suka taho xclusive suite din larabawan tare da Dr khalid dayaci kuka har ya gaji duk damuwarsa shine hassada, gani yake khaleel is living his dream gashi ya kwace mai komi harda macen dayake son yay rayuwar banza da ita.
Larabawan basuce komi ba aka hada small meeting hardasu Dr aseem aciki Kwata kwata Dr emaka besan tarko aka kafa musu suka fada aciki ba, dama an yi ignoring dinsu ne dan su kawo kansu da kansu gaban hukuma.
Koda aka taru Dr emaka ya fara daga jjiyar wuya yana cewa an cuce shi anyi bias an nuna musu warayya ta yare da Addini yadinga kawo manya manyan maganganu with all his fake evidence harda zuwa musu da lawyer akan cewa bai yarda da result din da aka fitar na gasar ba anashi analysis din client dinsa ne yakamata yaci ba khaleel ba
Larabawa kuwa haka suka Masa shiru suka jirashi ya gama babtunsa duka sann suka saka aka kikkira agent dinsu aka fara fayyace ma Dr emaka komi da komi harda hoton Ademide a prison dinsu an nuna musu.
tuni larabawan suka kamashi for Hacking into their system yanacan an kargamesa. dr emeka yana ganin Evidence kaca kaca akansu ya fara wani incantation na tsafi yana son ya bace aka wabca masa dorina ajiki aka capko sa tare da Dr khalid aka hadasu da DSS aka tafi dasu.
They ate going go be charge with fraud,cyber crimes and worst Impersonafication.
Khaleel ya gama wayarsa kenan ya fito waje shan iska ya hango su Dr khalid da uban gidansa a lkcin an sankama musu handcuff a hannu ana durasu a mota anyi gaba dasu.
DO NOT SHARE NA KUDI NE TO JOIN CHAT 08060712446Khaleel yana daga tsaye awajen har motar DSS din sukazo suka wuce cikin sauke ajiyan zuciya ya karkada kansa har cikin ransa bai wani ji ma khalid dadi ba, musmn ma yadda ya bar ciwon hassada ya karar masa da rayuwarsa ahaka, dan with all these crimes yasan reputable medical career nashi yazo krshen kenan. Allah zaiy ma bawa niima amma haka zai tsallake nashi niimar snn ya kalli na wani, Its sad reality kusan dole ne a samu ire irensu acikin yanayin zamantakewa,
Komawa yay cikin hotel din ransa babu dadi snn ya sauya kayansa izuwa kanana ya fito ya dauki hayar motar yaje zaga gari dan da akwai few friends dinsa dake nan zama agarin Abuja zaije ya dan dubasu kafin nan su halisa su dawo.
4:30pm
Nnamdi Azikwe intnl airpot..
Direc VIP entrance Suka dosa suna tafiya cikin nitsuwa da ita da Aliyu kananan kaya ne ajikin shi yasaka face cap da shades ita kuma halisan dama bata cire abayanta ba.
Daga isarsu Wajen basufi minti biyar ba saiga nan jirgin su jasmine din ta faso, ahnkli take tafiya tana waya da wani crazy baggy trousers da top ajikinta da securities inta guda biyu a bayanta. tun daga nesa take satar kallon yanayiin shigar halisan,dake ta bayansu tafito aranta tanata kokonton ko itace ko ba ita ba, data kalli aliyu kamannin yanayin ALIYU da khaleel yakuma jawo hanklinta kansu daga can inda take tadan kira halisan tana daga mata hannu " hey, Halisa halisa, Halsy? ..Atake halisa ta juyo, suna hade ido jasmine ta wani gwalo idanunta waje da mamaki hade da murna da tsananin farincikin ganin itadin ne naan suka rungume junansu sosai tana cewa oh my god halsy u changedddd
bantaba tsammnin cewa bazan iya gane ki akan lkci ba saida kikasa wnn kayan damnn u look like one Arab goddess Yadda ta karashe maganan da tsalle da dariya zaka san abun ya burgeta sosai..