Sashe 215
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kuka tana cewa haba Amina..kamar ba mace ba? Kamar ba nice na haifeki ba..anji munyi asaran amma bashine zai saka ki kashe kanki akan kudi ba haba Amina ina kika aje jarumtarki
Ko shin kin mance ki yar Aliyu talba ce? Mahaifinki zaki ne a dawa, asara bata taba janshi baya ba, dan haka babu yadda za'ayi wann asarar da mukayin ya girgiza ki kasa nitsuwa.
Meenal dake numfashi da kyar tana kuka tahau cewa wayyo mummy wallh bazan yi rayuwa cikin talauci ba, kema kinsan bazan rayu ahaka ba, wayyo Allah na mummy kamfani na dana sha wahala akai bazan iya mika musu ba yanzu a ina zan samu wnn uban kudin inbiya basukan dakei yawo akaina, gara na mutu da haka ya faru dani, gara na mutu da duniya tamin dariya, Nide Allah baimin Adalci ba, nasan caca ne amma aini marainiyace sa'a zaibani badai ya kwace min dukiyata ba
(Wa iya zubillahi) Ihu take tana fadin dukkan wani kalamai daa yazo bakinta bata damu da muninsa ba dan kuwa bakaramin shock take ciki ba.
Hjiya nadiya dake jin kamr ranta zai fashe dan tausayin yarta haka ta rungumeta tanakan rarrashinta da dukkan wasu kalamai masu kwantar da hankli banda kukan fitar rai babu abunda meenal takeyi itakam. ita kudin be darata sosai ba amma Duk rasa kamfaninta da zatay yafi ci mata rai, dan tasan wann kamfanin nata shine babban abun dogoranta a duniyan nan dashi take duk wata takamar datakeyi a doron kasa shiyasa da kyar ma ta iya sakashi a cikin collateral tasani sarai next board meeting intaje masu binta kudi zasuce mata tay signing pappers kawai ta basu kamfani a memakon kudadensu ko su kaita prison ..inta tuna hakan ma ihu kawai takeyi kamar wata zararriya
rarrashinta hjya nadiya ta dinga Harsanda ta fara samun nitsuwa snn ta fara gaya mata labarin da bakinta yake qaiqayin gaya mata gameda kudaden da khaleel ya samu, meenal bata gane ba saida ta dauki wayarta ta bubbude mata komi ta gaggani.
Kwananta shida a kwance duk tay weak harma bazakay tunanin zata iya mikewa tsaye ba sai gata ta diro kasa daga kan gadon da wayar a hannu bakinta na rawa rawa jikinta na ɓari sosai tana cewa "mummy, mummy Dan Allah wann abun da gaske ne? Mummy bana son wasa, are you sure this is real.
Hajiya nadiya tace is real mana..ke matsalarki kenan raini..tun da can ai saida nace miki kina sassauta ma gayen nan tunda ya shiga harkar nan amma haka kika cemin bazai ma ci ba..
Bakin meenal was seriously stuttering and shaking tace I cant belive this..mumy 15yrs?. Mumy kinga abunda zai samu kuwa ...koda ace na samu abunda naje nema bazan taba samun abunda yake dashi yanxu ba .wayyo mummy i want to go back to my husband right now...ta hau share hawayenta cikin sauri, kinga saima ya biya basukan ya karba min kamfani na..mum lets go right to lagos right now tana taka kafarta zata kara gaba wani kakkarfan jiri ya kwasheta jikinta take ya ragwabar da ita ta fado har kasa hjiya nadiyan tay saurin dagata ta dora ta akan gado.
Ke da Allah ki nitsu jikinki babu wani karfi babu inda zaki iya zuwa ko ce miki akayi ahakan ne zakije wajensa inya tambayeki dalilin cin basukan, ko ce masa zakiyi caca kikayi kome? Ki nitsu jikinki yadan kara karfi we have to think of wat to do kafin mu tun karesa inba haka ba bazaki more shi ba..
Meenal dake numfashin da kyar a daddafe ta mike zaune cikin tashin hankli da bori..tace ni bazan jira ba..mijinki ne ko nawa? Ni wallh karki sake tunanin zaki sake bani wani muguwar azzlumar shawara dan bazan taba daukawa ba ke kika jawo min dukkan asaran danayi Allah ya isa na har dake kece kika jefani acikin wnn hali wani tsawa ta fara mata tana cewa don't tell me wat to do with my life and my husband's money okay??..
Tana maganan kuka ya kufce ma hajya nadiya
Kafin kace wani abu har sun fara musayar yawu
tunda suke da meenal bata taɓa mata kalar mummunan raini irin nayau ba Tana magana meenal na amsata ta naja mata Doguwar tsaki tana ce mata ita ta jawo mata komi. Da kyar da wuya taci nasara ta shawo kanta ta yadda ta zauna Dan tasani sarai gaskiya hajy nadiyar take fada dolene suyi plan kuma dole ta nitsu kafin ta iya tunkarar khaleel da wata magana...
Da kyar ta yadda ta zauna akan za'a mata jinya na kwana uku A kwana na hudun zataje ta yi gyaran jiki ta dan dawo dede, anan suka ma kansu alkwarin cewa bazasu bari kowa yasan halin da suka shiga ciki ba, har sai khaleel ya bata kudi isasshe ta biya bashin kamfaninta duka ta dawo dede snn ta dawo cikin mutane.
Tun daga wnn lkcin meenal ta fara lissafe lissafe na yadda zata ci uban kudin khaleel da kyau da cewar ai kudin mijinta ne dan haka dolene a kashe matasu dede gwargwado, gashi da wani irin girman kai da izgili wnn karon ta farka, batason a katse mata tunani kuma sam batajin wani shawarar da zaizo daga wajen mummynta yanxu musmn ma in beizo dede danata ra'ayin ba.
Kwana biyu mutane dayawa sun nemeta awaya basu samunta
Acikinsu harda Hadiza maitama da vicky, dake hadizan already taji labarin abunda yake faruwa da talba grp of companies, tun meenal bata fito ba, sauran mutanen data kwashe musu kudi sunata tallar sa lowkey ma manyan masu kudi..
Maganan da ake ciki Already fadila ce ta hannun daman mutumin da kudadensa suka fi yawa awajen meenal kenan babu bakawa itace zata karbi kamfani duk ranar da meenal talba ta fito.
Daga asibiti kuwa banda lissafi akan kudin khaleel babu abunda meenal da uwarta suka shiga ayyanawa,cikin izza da nuna yarda dakanta har ce ma mumynta take yi zata canja model din motocinta duka izuwa latest collection na morden cars, zata saka khaleel ya siya mata private plane kafin yagama 15yrs dinsa a saudi snn bazata bi khaleel su koma saudi arabia ba a nigeria zata zauna tana raya talba grp of companies tunda yanzu mijinta yana da kudi sosai yanzu basai tasha wahala tay aiki sosai ba shi yaje saudi ya musu aikin yana dawowa sunaci.
Wani abun intana fadi hajya nadiya saidai ta girgiza kai tana mata kallon tababbiya. Gashi bata isa ta gaya mata gaskiya ba saita fara mata ihu tana cewa ai shawararta ne ya jawo mata asara. Most of tje time in abun ya isheta haka zata gaggasa mata bakake tace mata zanga yadda zakici kudinsa da rawan kai da izza bayan kinsan tun farko baki rike aurensa da mutunci ba ga can kuma kawarki ta nanike masa.. inta na fadin hakan ko ajikin meenal saima taja mata tsaki...
Bayan kwana biyu daga lagos rayuwa ya zame musu tamkar mafarki
Kominsu na tafiya cikin daidai babban damuwar khaleel yanxu baifi yaga ya fito da maganan aure tsakaninsa da halisa ba yanzu baizuwa ko ina yana dan hutu, He spend
most of his time da babansa kafin haliisa taje office ta dawo.
Suna cikin wnn yanayin suka fara shirin zuwa paris domin halartan white weding din jasmine
babansa yace masa inma zasuje paris tare toh maryam ce zata zama na ukunsu bai amince da suna yin tafiya haka su biyu batare da aure a tsakaninsu ba
Duk shirin da sukeyi mamansa kusan kullum saitayi encouraging dinsa akan ya tabbata sun dawo da nasu maganan aure sabida babansa already ya fara gudanar da bincike akan asalin halisa, and once he is done bazai wani basu lkci ba.
Khaleel bai boyewa mamansa komi game da alakar halisa da meenal ba, ya dada gaya musu ne dan susan cewa yana daya daga cikin dalilin da yasaka halisa take dan neman kakkaucewa, shi a tunaninsa ya dauka wai zasu bi bayan halisan ne akan maganan sai kuma yaga Daga ita maman nasu har su maryam da cemishi sukeyi ai ba kawancem su zai duba ba, ladar dake ciki zai duba hala a sanadiyar auren halisa ta samu rahamar musulunci snn ma ba haramun bane dan ya auresu su biyun kawai abune da zasu yishi acikin fahimtar juna in har meenal bazata zauna ba shikenan.
Dagata dayan bangaren hadiza kusan kullum takan kira halisa akan maganan kamfanin meenal hakama vicky hartazo batasan me zata gaya musu ba,..shema'u bata fiye kiransu ba sabida itama tana fama da nata damuwar acan izuwa yanzu idonta ya kara buduwa ta gane cewa lallai fa mahmud dinta data yasar akasa shine ya samu abunda taci buri akai, haka take rayuwarta a UK kamar zatai hauka alwys Runing frm one place to another tana neman alhaj shafiu
Domin gabaki daya bata san ma me zatayi da ryuwarta ba gashi batajin dadin jikinta ko kadan ga rashin kudi, yau ta kira hadiza tay mata karya gobe ta kira vicky jibi ta turawa halisa text kuma alhamdullhi kowacce ta roka kudi tana tura mata isassu basu kuma taba tambayarta meyasa ba dake babu wanda yasan halin da take ciki.
A grp din nasu kullum jimamin su akeyi ita da meenal sabida anci sati kenan basu ganun su a online gwara ma shemau
ana samunta a waya amma meenal har rana ita yau wayarta a kashe yake halisa kuma bata tabajin sha'awar Kiran hjya nadiya ba tun raanar data saka mata maganin shaawa akan khaleel ta goge lambarta awayarta gabaki daya. Ita kuma ba irin matan nan bane da kai tsaye zataji gulma snn ta gaya wa namiji Sabida gani take ba ajin ta bane kai kawo kanann magana irin haka, duk dama tanason khaleel aranta amma batason yarfa kanta agabansa ko kadan. tana sane da halin da kanfanun meenal din ya fada aciki amma bata taba furta ma kowa ba saidai in acikinsu vikcy ko hadiza ko jasmine wata tasako tadin sai ta jonasu.