Sashe 225
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanansu biyu a gidan suna jiran khaleel wani sabuwar tashin hanklin ya bijiro musu dan kiris ya rage azo har gida akama su sabida masu kudi sun matsa suna son su saida kanfani, fadila has already offer them a big business deal kowa ya zaku ayi ayi yasamu ya koma tacan duk wani papers sun hada ready
Ayanxu Meenal din kawai suke jira tazo ta saka musu hannu su danka ma fadila takardun kamfani Cos she is buyin 75% shares, kenan 25% ne na investors kamfani ya zama nasu kenan atakaice.
kusan Kullum sai anzo duba meenal agida wata rana har da police suna jin haka zasuje su buya akarkashin gado ko acikin cupbord na kitchen ita da mumynta karshe me gadi ne yaketa karesu yana cewa basu dawo kasar ba tukuna.
Ahaka har me gadi yaji dik abunda ake ciki.
daga ita har mumyntan Suna cikin halin tashin hankli, Ita kuwa abun nata har da damuwa da tsananin son zuciya da kuma Kishi me tsanani data dorawa ranta wandaa adan dole ta fara cin kudinta dake ajiye agidan tana warwarewa bayan kwana kamar shida ta samu tay booking plane ticket na zuwa Abuja online
Takai makurar matsuwa tanajin bazata iya jira sai khaleel ya fito ba gara taje ta nemesa yazo yabata kudi kawai ta kwace kamfaninta.
Babu yadda hjya nadiya ta iya haka ta bita suka je aiport da asubahin fari sabida boye kansu da sukeyi daga idon jama'a kar aganosu. Jirgin karfe bakwai na safe suka hau Hanklin su bai kwanta ba saida suka gansu a garin Abuja..
Ranar da suka isa ko wani hutun kirki batayi ba ta fita tana zagawa hotel hotel tana bincike Hjy nadiya taji takaicin meenal har ta gaji ta hakura ta koma gefe ta zuba mata ido tay shiru
yau itace a hotel gobe itace a university yan kudadensu na cin abinci kaf ta kwasa tana rabawa ana tayata saka ido ko za'aga mijinta da budurwa haka suka dau lkci sosai suna wnn aikin banzan.
Khaleel da familynsa sun iso nigeria a daren laraba duk suka huta agidan ranar alhamis, har sai washe snn gari kowa ya kama harkan gabansa.
maryam ce ta masa rufa rufa ba adago maganan sa da halisa ba saima Babansan yazo yay tafiya ranar jumu'a yace musu zaije wani kungurmin kauye tare da wasu malamai tun bayan sallahn asubah khaleel ya rakasa meeting point dinsu tare da mutanen da zasuyi tafiyar tare suka shiga wani bus har saida yaga tashuwarsu snn ya shiga motarsa shima yana tukata ahnkli yan kallon agogo sai yanxu shida na safiya yakeyi bai tsaya ko ina ba sai victoria island dan shikadai yasan meyake ji aransa kwana biyun nan da baiga halisarsa ba...*INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa’a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_*
Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
Waje can ya fita yana tafiyarsa a nitse yana amsa wayar har ya zauna acikin motarsa hanklinsa akwance suka gaisa da masoyiyrsa sukayi hiransu me sanyi mai cike da soyayya khaleel yagama gaya mata abunda zaiyi yau nan halisan ma ta gaya masa cewa yau din da yamma su uztaz da su fadila zasu dawo hutu snn zasu fara shirin ayyana sauran abubuwan daya kamata suyi atare so she is gonna need all her time in ya dawo ya kirata kawai..Yace mata shikenan ta kulan masa dakanta..daga haka suka katse wayar after like 30 min kenan da fitowarsan yazo ya samu meenal a dakinsa tana tsaye ta kumbura tay fiffika ta cika fam kallo daya zakama idonta kasan tay kuka.
Yay sallama a dakin ko amsashi batay ba taja wata doguwar tsaki kusan halisa ce kawai ke masa tsaki yay tolerating take yaji ransa ya mugun baci..ya nemi waje ya zauna abkin gadonsa baice mata uffan ba
Wani bari bari jikinta yake sabida bakaramin zargin sa takeyi aranta ba Tana kkrin danne zuciyarta dan mumynta tace mata saida lallami zasu amshi kudin karta masa rashin kunya amma ina kaawai ji take bazata iya ba.
Akan me zai shareta yaje amsa wayar wata banza karuwarsa awaje harma da tureta akan gado.
Lkcin hanklinsa nakan wayarsa yana lallatsawa dan Alkwari yay cewa in bata gaishesa bazai ce mata uffan ba aikuwa sai gatanan fuuuu tazo zata kwace wayar a hannunsa
a fusace Ta miko hannu Ya daga wayar sama, da wani irin speed takai tsalle zata kama nan kuwa zame ta fadi kasa timmm akan kafarsa ta fasa baki.
Ihu ta rusa waayyo Allah baki na..ko kallonta beyi ba, haka ya janye kafarsa ahnkli yadora su duka akan gadon ya kuma hade rai baice mata uhmm bare uhum uhum ba.
haka Taci kukanta ta gama ta share bakinta dake jinin tafara masifa ta inda take shiga bata nan take fita ba dan kwa bakaramin haushin kin mata magana dayay data fadi akasan taji ba
Dan tsabar walakanci khaleel Wata na nawa baka ganni ba amma kakasa fita ka nemoni tsabar Kasaka neman mata agaba, har nine zakana walakantawa?
Wani maganan ma ba kai ba gindi take furta masa yana shiru kamar bada shi takeyi ba...
Tafara cewa toh wallh duk sanda na kama wata shegiya tana bin mijina saina hallakata saina dandana mata abunda nakeji Allah ya isa min wanda akey abayan idona.
Dataga dai ba amsa ta zaiyi ba sai ta hakura ta sassauto da murya kasa ta sauya salon borin tafara masa bambami
Khaleel dakai nake magana, and why are you ignoring me..meye haka zakamin shiru kmr badakai nake magana ba
Ya tashi zai fita dan surutun tan yafara isarsa tay sauri ta tareshi akofa
Ta kama masa riga dede nan ya juyo muryansa a nitse yace waike baki da hankaline? zatay magana cikin zaare mata ido tare da dakewa yace Kinzo min daki babu sallama kin dagamin window kinata min hauka da ihu akaina kina gayamin maganan banza ynxu Inna dakeki kice na miki mugunta ko??
Ta budi baki zata amsa cikin daka mata tsawa yace "enuf.. ke Kinsan banason iskanci da shashanshi just get out of my room if you dont have any manners with u right now..karki sake raina ya baci.
Ranta a mugun dagule ta kalleshi ya nuna mata waje yace "out..tun ma bata karasa fitar ba ya turata waje ya rufe kofarsa Da karfi saida ta razana sosai tasan borin sa ya fi nata.
haka ta koma dakinta tana kuka nan da nan ta dau landline marmaza ta kira mummynta takawo kara, nan itama ta zage ta balbaleta da masifa 'ke Amina kifita a idona, yo ana maganan kwaco kamfani ke ina ruwanki da zarginsa yanxu, yan matan me, yan matan banza da wofi to uban wa yce miki karda ki basa jikinki ehh?in ma bin matan yake ke ina ruwanki?..
Tana kuka tace mummy cewa fa yake wai bani dani manners..how cud he..shine babban marar manners dan iska kawai
Sounding annoyed hjya nadiya tace shashaha ki bar wnn yarintar ki koma kije kisameshi yau ko cewa yay ki gaishesa ki gaishesa ki nitsu meenal ki kama kanki..abun ya ishe hjy nadya tana cikin maganan ta sa mata ihu
wayooooo Allah Amina ke wai wata iriyar dakikiyace da sai angaya maki yadda zaki bi da mijinki To ko ubanki ma ba haka kawai ya sakar min kudinshi ba saida na zage wajen iya magana, lallami da kissa sann bana sanya wajen bashi hakkinsa na aure Wani dan iskan tsinannen namjin ne zaki gayamasa bakaken magana snn ya tsaya yana saurararki yanxu?..meenal wallh ki shiga hanklinki this is our only chance..go back in der do wat eva it takes greet him and apologise to him.
Tana fadin haka ta katse wayar, meenal ta share hawayenta tare da yin jifa da wayar landline din akan table
Tabi ta kwanta abunta kishi duk ya cikata itade tana mugun son tasan da wayane khaleel yake waya ga tsinannen girman kai tanajin tafi karfin taje ta gaishe bare kuma ta basa hakuri
Haka ta kwanta tanata tunani tanajan tsaki ita kadai..can kusan bayan awa guda da mummynta tasake kira ta zazzageta snn a sann ta tashi ta sake shiryawa taje tana isa kofar dakinsa ta samu a kulle a tsorace ta fito taje har can waje taga babu alamar motarsan da alama ya shirya ya cikawa rigarsa iska..
ranta a mugun dagule tadawo cikin gida tun tanajin girman kan na rudarta hartazo ta fara jin kamar tay wauta ne dagaske.
Abincin ma sama sama taci she stayed miserbly in the house tanakan jiransa ya dawo.
ata dayan bangaran Halisa tana office da yamma su uztaz suka taho nan daga aiport direct suka sameta they all look very good kowa ya murmure musmmn ma fadila da maganin HIV datake sha akan kari ya karbeta sosai gabaki daya ta sauya kamanni ta dawo Wata classy A level woman gashi nan bakaramin shiri suke da dayan MD din shuiab omar ba.
Ranar babban head office HRM din ba masaka tsinke su utzaz ke zagaye da ita kowa na bawa halisan labarin yadda abubuwa ke tafiya atacan yau kusan sunkai wajajen 9pm na dare kafin nan suka rabu kowa yaje gidansa..
fadila kusan Tafi kowa zakuwar murnan xuwa ganin nata familyn, haka taje ta samu kuwa bakaramin kulawa dasu halisa tay ba kusn duk sun wanku kowa ya kama sana'a, yan uwanta sunkai su shabiyar kaf dinsu suna makaranta.
yauma Khaleel baije gidansa akan lkci ba wajen mahaifinsa yaje wuni a office dinsa ana tashi suka dawo gidan tare as usual anan yay wanka yaci abinci yay sallolinsa duka tare da babansa agida.