← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 312

Sashe 80

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye gaban halisan suka karaso, kowa na miko mata gaisuwa cikin jin dadin ganinta in good shape dan yanayin labarin dake zuwa musu office akan condition dinta is not too clear basuyi tsammanin zasu ga halisan ahaka ta dada yin kyau tana kyalli ba.

Mutumin yace Ma'am i'm so sorry we r late mun tsaya duba wajen da kija turamu din nan ne.

Fuska ba yabo ba fallasa Tace its okay shua'ib. Let go sumwher we can all talk. Tana fadin hakan ta kalle dayan budruwan tace "monica".

Monica tace yess ma

Ido ta mata snn tace take fadila along with u and follow me.

Babu tantama suka gyada mata kai monica ta dube fadilar da sakakken fuska suka gaisa cikin girmama juna snn ta mata jagora cikin jeep dinsu suka fara bin bayan motar halisa ahnkli suke tafiya har suka iso gaban wata madaidaciyar mansa pent house dake cikin anguwar victoria island.

Me gadi ne ya bude musu kofar gidan suka shigo ciki kai tsaye, tun daga kofar gate din masha Allah wasu irin furanni ne da bishiyoyin kasashen waje da suke shuke dik sun girma sun mamaye ko ina suna masu bawa gidan wata salon niimtaciyar yanayi sakamakon tsaftaccyar niimar iskan ganyayyki dake ratsa ko ina.

Babu kowa agidan face ma'aikatanta dan kusan koina atsaftace yake da alaman ana gyarashi ana kuma bashi kulawa sosai.

Bayan yan gaishe gaishe da workers din gidan suka miko musu uztaz ne yay musu jagora cikin wata madaidaciyar sitting room me dauke da Round table and chairs kana ganin wajen kasan na tattaunawa ce kawai.

Har saida Halisa ta samu wajen zama kafin nan sauran suka zazzauna suma.

Ruwan sanyi na gora uztaz ya debo ya ajiye agaban su Da glass cups snn ya koma gefen halisa ya zauna tare da bude computer yana me tura mata gabanta, seat din fadila na fuskantar na mutumin can ita kuma monica tana tsakiyarsu Dukansu sun zuba mata idanu kowa nason jin abunda ya tara su.

Bayan kamar minti uku halisa ta dago cikin nitsuwa ta fara musu bayani akan sabbin aiyukan dake gabansu da wanda zata dorasu akai.

Shuiab omar is like the chief of her staff shine amintaccen mutumin dayasan komi game da ma'aikatan da suke aiki a duka kamfanoninta along with their business potentials dan haka tay introducing dinsu da fadilan sosai dan su fahimce juna.

Halisa na kallon dukan su tace ma fadilan daga yau zaki fara yin wani takaitaccen aiki dasu na tsawon sati biu kafin nan appoitment letter dinki ya fito.

Babu bata lokaci ta sanar dasu officially cewa fadilar itace new excutive officer na sabuwar kamfaninta dake spain wanda ta sauya masa suna yadawo inkiyar sunan mamanta da babanta.. sunan babanta Roberts mhaifyrta kuma maryam dan haka tacire first letters din kowanne Ta jona su waje guda ya bada suna ROMA Grp of companies Registerd as internationl unlimited business under diversified category.

Fadilar take son ta dora akan sabuwar kamfanin ta data karba wajen zach sabida sanin iliminta da kuma kwarewarta a iya managing din babban kamfani. snn zatana running kamfanin ne daga kasar spain as the chief excutive, tunda halisa tafara maganan idon fadila yake zubda silent hawaye, haka ta dingajin kamar mafarki takeyi dan ta jima tana rokon Allah ya kawo mata dalilin da zata bar kasar nan gabaki daya danta nemi nakanta ta dawo ga familynta sai gashi nan yau Allah yakawo mata dalili harda oppurtunity na nunawa meenal iyakarta.

Bayan sun kammala tattaunawa halisa ta mikata wajensu monica akan sune zasu fara share mata hanya snn zasu bata dukkan wani detail daya shafi salary da benefit dinta bayan sun gama zasu fixing lokcin tafiyarta spain me gabaki daya.

Halisa request everything to be private sabida matsalolin rayuwa dake faruwa da ita, dan haka ta gargadesu akan kar su sake su gayawa media cewa ROMA grp of companies dake tasowa kamfaninta ne bata son kowama acikin kawayen tan ya sani bare kuma social meida. Diversified means kamfanin nasu zai iya baza business branches dinsa akasashe dayawa harda nan kasar tasu nigeria bata son by any chance wani yay amfani da case dinta da zach ya lalata mata suna

Farincikin dake kwaranya acikin zuciar fadila bana kadan bane, tun tana silent tears har tafara asalin hawaye me kashe jiki batare da ta damu da kallon da bqin suke mata na tausayi ba. Wani irin farin cikin ganin irin mafitar da Allah ya kawo mata and the feeling of Her whole life is going to change shine kawai ya mamayeta.

Bayan sun kammala meeting akan haka, nan suka tattauna akan wasu muhimman abubuwa da zai kawo cigaba wa sauran kamfaninsu dake karkashin kulawarta da kulawar uztaz daga bisani suka dan fita aka barta daga ita sai fadila a dakin jiki a sanyaye fadilar ta taho gabanta ta tsuguna tana hawaye tahau mata godiya cikin muryan kuka tanamai mata alkwari da cewa zata jajirce akan aikin snn bazata bata kunya ba.

Tsabar tausayin da kalaman fadilar ya cusa mata aranta batasan sanda hawaye suka cike kwayar idanunta ba sede Har yau halisa ta kasa gane mafarin damuwar fadila and why did she despise seeing meenal bayan kowa yasani itace babban garkuwan talba grp of companies ta rasa menene asaki ya hadasu da har fadila ta zabi ta zauna acikin damuwa da talauci data koma wa meenal.

Aranta Tanata son ta tambayeta akan hakan amma kuma tana jin tsoron abunda zata ji dan lamarin meenal yafara bata tsoro batason ta sakejin wani abun da zai kara sawa ta tsaneta sam sam.

nasiha cikin sanyin kalamai tayiwa fadila tanamai gayawa mata cewa kamfaninta ba wajen bautar da daan adam bane wajen jajircewa ne da dogaro da hukuncin Allah akan harkokinsu, shiyasa da zallan mutanen kwarai wanda suka san darajar amana da halacci kawai take harkokinta dasu sann duk wanda ya cuceta wa Allah kawai zata mika shi.

Jikin fadila yay sanyi sosai da halisa tay mata nasihohi masu shiga jiki
Bayan nan ta umarceta akan ta bi bayansu monica tay harka tare da su nadan wani lokci sune zasu bata masauki.

Jiki asanyaye Fadila ta share hawayenta snn ta biyo halisan abaya suka karaso waje suka same su sunakan jiransu daga nan tabisu monica suka fice agidan zuwa anguwar lekki inda sabuwr masaukinta yake. Uztaz kuma ya kai halisa gida shima ya wuce office abunsa.

Gidan shiru babu motsin kuwa tunda tay wanka ta sauya suturarta izuwa wani tsinannen mini skirt da crop top Banda latsa computerta babu abunda takeyi akan gadonta.

Inta gaji tayi bacci ko ta ci abincin, she feel really rested babu alaman gajiya ko yunwa atattare da ita face nauyin tunani da baqinciki abubuwa da yawa da suke nanike da xucyarta wanda bata san yadda zatayi ta yaface su cikin sauki ba.

Har sai can wajen yamma kafin nan khaleel ya dawo gidan dakin ta direct ya wuce ya samu taci abinci tanakan wani baccin hanklinta kwance

Tsinannen kayan dake jikintan ya karewa kallo crop top din ya wani irin fidda hadadden shape din tsayayyun nonowarta da niples dinta da suke poking kansu saman rigar, babu zato babu tsammani yaji ya shagala wajen kallan saman kirjinta, dan babu namijin da zai gansu haka baiji muguwar sha'awar kai hannunsa kai ya latsa wajen ba,Jin tsikar jikinshi suna mimmikewa ayanayin da bai tabaji ba tsoro ya kamashi yay saurin kammala abunda ya kawo sa snn ya fita.

Dakinsa ya koma yana shiga straight ya fado saman babban gadonshi yanayin ruf da ciki yana mai sauke nannauyar numfashi tun daga kan fuskarta yabi saman kirjinta har izuwa kan shafaffen cikinta data barsa abude idonsa ke memetawa. Hade da tsinannen shaawar dake damunsa saida yaji kamar zazzabi na shirin shigewa jikinshi takure kansa yay akan gadon yay shiru da runaninta aransa bai motsa ba har saida aka kira sallan magrib snn ya bude lumsashen idonsa ya sauka yay wanka ya hado da alwala snn ya wuce masallaci anan ya zauna yana karatun qur'ani bai dawo gidan ba sai can wajen karfe 9.30
Nan ma koda yaje duba halisa zuwa yay ya same ta da wani irin shigar ta daban ta saka bakiin guntun gown wanda baikai rabin cinyarta ba me spagheti hand yadda take kimtsa boobs dinta su tsaya kyam acikin riga na balain raunatashi musammn ma daya lura bata fiye saka rigar nono ba, tamkar bata san yanayi ba tay banza da kallon dayake mata tana zaune cikin nitsuwa da business leaflets ahannunta tana dubawa.

Tunda ta kalleshi sau daya da smoky eyes dinta suka hade ido sai yaji ya kasa samun nitsuwa ta cikin jikin shi gabaki daya dan Wani irin Kwalliyarr daya gani a fuskartan me daukar hankalice, gashi ta saka bone straigh wig cap baki daya dan sauya mata yanayi.

Yadda yaga cinyoyinta awaje suna wani irin kyalli gasunan soo smooth kamar ya lashe so inviting, Ko minti biyar bai iyayi adakin ba ya fice
Ya dawo dakinsa da abin a fuskarsa ranar dakyar ya iya runtsawa baima san da yaushe meenal ta dawo gidan ba.

Ata dayan bangaren kuwa kusan wuni prince femi yay suna game da leo yamma nayi tunda ya ga alamar nile zai dawo sai ya rikice ya fara kakale kakkalen ciwo
Wai hannunshi sa kafarshi na masa zafi hakanan leo yakaisa daki ya daddana masa kafa da hannu har ya dan samu bacci.

By 7.30 pm na yamma nile ya dawo gidan agajiye dan aiki yay masa yawa bai samu daman kirar vickyn bama

Wanka kawai ya fada bayan ya kammala ya same leo a falo ya hado mai abincin darensa anan dinning suka zauna sukaci tare kamar yadda suka saba suna hira inda leo din yake gaya masa dukkanin abunda ya afku tsakaninsa da femi

Nile baice komi ba bayan sun gama suka haura sama tare sukaje suka duba jikin femin suka samu yana kan bacci.

Femi najin motsinsu a dakin ya fara nishi nishi acikin baccin dan suji kamar awahale yake baccin. Sosai leo yake jin tausayin yanayin femi, nile kuma mamki yake kan sha aransa da femi ya zabi ya taho gidansa yay jinyar kansa duk dama yasan bawani shiri sukeyi nacan can ba.
Chapter 80 · 0% Book details