← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 312

Sashe 146

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

haj nadiya na fidda hucin jin takaici tace hummm toh shikenan n hakura But"..it shud better be, dan wallh bani da mutunci. Abubuwa da yawa sabida ke kawai nake hakuri amma harga Allah bana kaunar halin wann mijin naki bare kuma kawarki nifa inaji ajikina kamarma inkika yi sake zata kwace miki komi da komi. Level dinki na canzawa zakiga ta fara kishi dake.

meenal tace Mum haba haba kin fiye memeta magana wallh, i said i had evrything under control nasan kina fadin hakan ne sabida kina ganin kamar khaleel zaiji sha'awar halisa, wai tulin lokcin nan dana dauka ina gwara kansun nan bai isheki ba?

Dede nan halisa ta kama bakinta tana jin dirar maganan meenal din kamar kifiya a zucyarta tare da lumshe idonta sossaiiiiiiiiiiiiiii

Kefa mum tun muna kanana gani kike kamar halisa tafini farin jini amma ai Babu wata alama daya nuna cewa zata biye ma khaleel
....hm yanxu kam ma nasan irin tsanar data masa sai ya ruba wanda take masa ada can sau biyu, kinsan kuwa ko tsawa khaleel yamin sainayi ihu na gigita gidan dagangan danta fito kinsnta da tausayi sai inyita gaya mata wasu maganganu, hahahah im sure she hate him and his entire family now, halisan dana sani kam babu abunda zai hadata da khaleel so inma tsoron hakn kikeji aranki kidena pls.

Toh toh kide saka mata ido sosai just make sure they don't connect in anyway daga yagane yanayinta zakiga yafara bin bayanta wai bakiji me alfa yace ranar bane she is likely a witch fa

Daga yanayin dariyar da meenal take zakasan da cewa sam bata daukar irin waynann magangnn da wani muhimmanci sabida bakaramin yadda dakanta tay akan plans dinta sunaci akan halisa ba.

Zip din rigarta take ja tana maganan tana jan tsaki cikin tsantsanar shakiyanci da mugunta, mum bansan me kiike gani awajen halisa yake razanaki ba, tunda na rabata da zach nagama da ita, awajena yanxu Halisa is nothing just like a used chop stick, kedai ahaka zata kare, sad and unhappy... sorrounded by bunch of beggers and illiterates, and shd her enemy as her doctor she is neva get well soon., kuma nide nasan harta mutu bazata taba zamowa kamr ni ba, let me focus on my moves zan yi kwalliya na isa wajen meeting din nan da wuri banason negative energy today sati biyu kawai nake dashi domin nayi convincing din mutanen nan su kawo mun dikkan kudadensu na hada da nawa domin yay yawa mu zuba a harkan nan

hjy nadiya tace okay my doter, kinsan ai hanklina yaki kwanciyane tunda kika taho lagos I just want to make sure ure fine...Karki sake kuma ki gaya mata komi akan sabuwar harkan nan fa

Cikin rolling idanu meenal tace i am not dull mum. Ki yi relax and chill.

tace Toh dont slag kinji, ba'a asan babban mace irinki da sanya ba hahaha my doter ure going to be a billionaire very soon in harkan nan tay blow kici min uban yaron nan shima koda kadan ne, just frustrate him inaso ne yay danasanin dukan ki da yayi dont give him peace..yana daga miki murya ki gayamin zan kira uwarsa in hadashi da ita. Ai inyasan wata baisan wata ba.

a shashance meenal tace Okay mummy naji.
Yanzu de sai na dawo zamuyi magana..and Pls idan na dawo karki kirani okay? zanjene na same halisa muyi magana I just want to make sure she is on my side
Kinsan harna tafi SA batace min komi akan khaleel ba..Kinga idan nasha bakinta nasan cewa plan dina yay aiki akanta saina san me zanyi akansa nan gaba dan gaskiya inason na tafi las vegas din nan hanklina kwance.

Hajya nadiya tace toh hakan yay.

Da sauri halisa Ta juyo adan tsorace jin kamar an tabata ta baya tana juyawar kuwa suka hade ido da khaleel yana kallonta da alaman baima lura da zancen nasu taciki ba duk ya dauka ko fitowa tay daga dakin meenal din...

Zai maganan kenan tay saurin toshe masa baki dan kar meenal tajiyosu a bakin kofar nn tajashi sukayi ta hanyar room dinta batare da ya gane manufar hakan ba.

zantukan su meenal dataji sai ya zamo sam Bata wani cikin hayyacin ta amma hakanan ta danne abun aranta tace mishi hey ya baka shirya ba ka fito haka da sauri??

fuska ba yabo ba fallasa yace nazo ne nace miki "kishirya zanzo na dauke ki mu fita..Da mamaki Tace why? I tot mumynka ta kiraka, ajiyar zuciya ya sauke Sai kuma taga jikinshi ya danyi sanyi tanata kallon shi taga ya kirkro murmushi "yace nothing kede ki shirya kijirani, yana fadin hakan sai taji zucyarta ya dan fara bugawa sosai, zatay magana cikin katseta yace "hey is nothing, ur sister is back she is not with mum amma...tun be karasa ba Cikin kwalo ido tace "really? "So, How is she. ya jikinta??

Murmushi me sanyi kawai yay be amsa mata ba. nan Ta dadajin gabanta ya fadi ,Cike da lallami a muryansa yace ki shirya kijira ni kawai naje na dawo, inyaso zamuje wajensun tare.

Tace okay.

Yana sauka kasa tun bata kaiga bude dakinta ba saiga nan meenal ta fito kwaras kwaras taci uwar dressing ta saka wata dan ubansun glden colour tsadaddiyar celeopatra bubu na babban ceibo lace dayaji manyan stone work daga kasanshi har sama tay daurin ture kaga tsiya ta kawosa har goshi da wata tsaddiyar tote bag na gucci iri daya da takalminta ta zuba wasu mahaukatan gwalgwalan gwal wuya da hannu sai jin kanta take irin ynxu kudi yaxo din nan ynxu harka zai budu..

Murmushi take tana baza takunta cikin bunkasa tana yatsina fuska, ta kryo kwana kenan suka hade ido da halisa nan take tay saurin sauya fuskarta ta taho wajenta da sauri sauri tana abu da fuskantata kamar wata marainiya tana isowa ta wani rungumeta tana mata oyoyo tare da cewa happy sallah girl frend, halisa na shiru wann karon ko irin faking emotion din nan batay ba dan kamar gunki haka ta tsaya batace ma meenal din uffan ba harta gama kinibibinta tay shiru.

Jinin jikinta tasha ta kalleta snn tace babe lfya kuwa naga kin wani hade rai??? Bakice min ma nayi kyau ba?

Cikin shanye takaici da hade fuska Halisa tace bakida madubi ne a dakin?

Maganan taji ya cakketa sai ta bige da dariya cikin kaucar da maganan tace Are u surprise to see me? Da sasafe na iso nigeria, sumtin came up, kinga banma zauna ba bare muyi celebrating sallah wann karo am sorry babe wayyo gashi yauma am so busy wani abune ya dawo dani.

fuska a daure halisa tace "I am having headche.

meenal duk taji ta dan shiga rudani da yanayin halisan musmmn ma yadda taga ta dake taki tay koda fake murmushi,

sai tace Okay ni zan tafi dan naga kamar baki cikin mood toh inna dawo zamuyi magana ko, ammmm fatan ba khaleel bane ya bata miki ranki ko...pls babe be careful with him.

Kallonta halisa take da wani irin mummunan fuska na shan qamshi batace mata uhmm bare uhumm ba. Dan wani irin muguwar haushinta take ji aranta bana wasa ba,

Ji tay gaba daya meenal din ta dada sane mata aranta dan bazan iyacewa ta tsaneta ba ita kanta kkri take karta kai zucyarta izuwa wann matakin, sabida tasani sarai inhar tace zata dauki mataki na tsana akan meenal toh abun bazaiyi kyau ba sam.

a karshe haka meenal din Ta kyabe baki ta kyaleta ta fita agidan cikin zullumi, Bata jima da ficewa ba khaleel ya fito shima yabar gidan ya wuce airpot wajen mum dinsa, dan dazu dayaje room dinsa ya kirata a daki sai take cemai can airpot zaije ya sameta ba gida ba sabida grace din ta riga ta rasu, so dolene kawai yazo shikadai anemi iyayenta awaya tukuna kafin nan sun karbo death certifiicate din gawarta su damka musu ita ayau din me gabakii daya tunda a karkashij kungiyarta abun ya faru..

Halisa kuwa da mugun kulli aranta game meenal ta shiga room dinta batay wata wata ba ta cire kayanta ta shiga wajen wanka ta kunna cold shower yafara zubowa akanta shaaa sai ji kake tana sauke nannauyar ajiyar zuciya me matsanancin karfi daya na bin daya idanunta a lumshe sosai

aranta cewa take meenal bata san wuta ba sai ta taka. Duk dama ruwan sanyine ke kwarara akanta amma Jininta tafarfasa yake tanajin kamar she need to deal with her and put her in her place tasan cewa shiru ba tsoro bane.

Dan kuwa babu mugun aboki kamar aboki me fuska biyu. der is no redemption for meenal maganinta kawai shine a dandana mata abunda take dandana ma mutane.

Inta tuna yadda suke zancenta abayan idonta suna zaginta ita da hjy nadiya sai taji kamar mafarki ne a tasheta daga bacci, Yau kwata kwata kukan yaki zuwa mata dan kuwa ta gama fuskantar meenal da uwarta asalinsu irin mugaye din nan ne masu tsananin son kansu wanda basu cancanci aji tausayinsu ko kadan ba.

so khaleel was actually right Meenal da uwarta Muguntansu bai kare akanta harda khaleel da familynsa kenan..

dariya tay me dan karfi dan wann karon jitake kamar bata bukatar shawarar kowa ita dakanta zata koyawa meenal game din yaudara, but first of all, She must have to do sumting to save khaleel and his family.

Tana murmushi tana tuna cewa duk wani arzikin da meenal din take takama dashi ta sanshi, amma meenal batasan iya yawan nata dukiyarba sabida bata nunawa dan tay burga sann bata aikata wani almubazarnci dashi..

Da jimawa ta riga tasan cewa tafi karfin meenal inda a harkan dukiyace itadince kawai take cikin duhu haryanxu bata san da wann information din ba.

Tunanin datake kenan harta kammala wankan tazo room dinta ta hau shirya kanta tanata neman kayan daya dace ta saka musmmn ma da khaleel yace mata wajen grace din zasuje and his mum wil be der, gashi bata taba ganin mum dinsa ba, she did like to make a good impression.
Chapter 146 · 0% Book details