Sashe 74
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jikin windonsa ya nufa kai tsaye da zimman zai rufeshi sai caraf idnunsa ya hango masa halisa zaune abakin pool tana wani irin busa hayakin tabarta kamar wata kwararriyar yar kwaya kafafunta na cikin ruwan tana wasa dashi hanklin ta kwance tass tassss kamr wacce bata tunanin komi sai nishadi kawai..
Idan ta zuki hayaki sai ta busashi can sama inda zai bule wajen in a very classy and rugged way.
Yadda yaganta cikin kwarewa da wann dabiar yaji annurin fuskrsa ya dauke cakkk dan shan taba agidansa is neva gonna be acceptble at all.
Tagefen datake kallon yabi da idanunsa sai yaga ganan uztaz na tahowa bakin pool din yasha bakar suit da wasu bakaken files a hannunsa da alama wajenta ya dosa.
Kallon hayakin datake busawar ya dinga yana jan tsaki kasar wuyarsa Har uztaz din ya karaso gefenta ya zaune daf da ita bai dauke idanunsa akansu ba jin har uztaz din ma bai wani yadda dashi yau sosai ba...
"Why are they even this close, abun take ya fara neman ya shakesa a wuya, kansa yaji ya dore masa yay masa nauyi ko mesa yau yakejin haushi haushin kowa akanta oho.
Motsin meenal din ne ya sake dakatar dashi cikin lumshe ido da budewa da wata naksasshiyar murya yace mata....
"What do u want?.
Kallonshi da mamki tay ganin yadda kishi da haushi ya bayyana idanunsa karara tace
What do u mean kori na kakeyi dan nazo kusa dakai ...khalee...
Ciki katseta yace "Don't speak! Bana son wani ciwon kai yau...i have alot to deal with already.
Take ta sauya yanayin fuskarta tay calm a yanayin marairacewa kamar ba da ita suka gama fada yanxu ba.
"Khaleel i knw jinyan nan baya maka sauki, dont be hard on urself.. kamayi bacci jiyan kuwa? Ya jiki ki oh gosh i forgot to ask abt the peppr incident....
Hannunta data dora kan kafadunsa take maganan kamar data shige jikinsa ya sauke fuskrsa ba asake ba yace.
"I am good. Sai ya dan yi shiru can taji yace Did she normally smoke like that?
Kamar kalman datake jira kenan da sauri tace mishi "Who? halisa..
Ya gyada mata kai
Tabe baki tay "Oh well..
I cant say but habit ne data koyoshi awajen wata shashar yarinya da sukayi fashion life dinsu tare. Khaleel yay kamar zai gane wanda take magana akai amma be ce komi..
Gaba dayanmu mun hanata bibiyar yarinyar amma takiji sabida yarinyar can shedaniya ce...she make her do things..Ya kyabe baki sabida kawarki ce shine zaki hau daura ma wata lefin ko? Da zimman jin bakinta ya fadi hakan sai caraf ta fara zuba kame an kunnata..
Nade hannunsa yay yanata kallon bakinta
Tace, i'm not even saying halisa is clean, dama sai hali yazo daya ai ake kawance..dat girl jasmine gogaggiyar yar iska ce, forget the fact that her father is a big billionaire duk drug din da hannunta ya sauka akai sai tasha daga nan kuma sai maza haka zaka suna wanm rayuwar tare da halisa..
She talks to him asif abun yana mata zafi aranta har tara hawaye idanunta yake yi tana maganan da rauni rauni.
Khaleel just look at wat halisa did to u jiya da ace ta kashe min kai fa, isnt that a dump move?? Ita tay hauka ta rasa nata nima sai ta kashemin nawa kenan mutaru mu lalace?....Abun ya ban haushi aiko dan darajar abunda nake mata arayuwa bazata min haka ba..i open my home to her despite knowing the consequences...
Cikin katse zubar nata a nitse yana kallon fuskrta yace what consequeces?
Shiru tay kamar tana jin nauyin furta komi har da sauke idanun ta kasa tanamai sauke ajiyan zucya me masifan nauyi.
Can saida ta kakalo karyan da zata fadi snn ta kalleshi cikin ido tace zaman halisa agidan tamkar kariya muka bada rayuwarta, toh wayasan me zasuje su aikata da kawartan a waje musmn yanxu da kowa yasan bata da wani tsayayyen saurayi, she may live her life with no rules...I'm her best friend nasan abunda nake fada khaleel..
Ahnkli yace u think she will sleep arnd?
cikin sauke numfashi tace "kind of,...Arna suna da tawakkali ne..?saurayinta fa ta rasa har take son kashe kanta akansa kaima dei think mana...nide Kawai de haka nake ji araina zata iya bada kai wa kawarta izuwa harkan maza..i knw her enuf to knw wht she can do. Ai kamar Lkcin da take karamace lkcin she did all those bitchy things with men to get things done easily with her life, ada can fa kenan acikin talauci da wahala tabi maza dan samun sauki to mezai hanata yi yanzu datake da kudi?
Khaleel yay shiru kamaar maganan bai raunanasa a kirjinshi ba hannayen sa daya dunkule ya sake ahankli Can cikin sauke ajiyar zuciya yace Thank god ure just thinking abt all these horible things...
Kasar wuyarsa Yay scoffing cikin shanye azaban zafin maganan nan aransa, wanda daga ganin kwayar idanunsa zaka iya fahimtar cewa yay babban nadamar tambyar meenal din wann questions din sosai..
Har sanda yaji dama dama akan kirjinshi snn ya dago kai ya kalleta..
"Kema yakamata ace kina mata fata me kyau a matsayinki na babban kawarta...In har akwai wani abu da kikaga tanayi marar kyau wanda be dace da ita ba agani na kece zaki dakatar da ita ba ki haddace details din har haka ba...meenal, u need to stop talking ill of others, let her past rest..asanina dake bana tsammanin ma kinsan wancan yarinyar sosai (jasmine) dan naga ma ai bakwa shiri ko, isnt she the girl ure fighting a asibiti ranan, pls stop judging ppl, i did not hear a single fact sai opinion dinki..alwys rmbr that ur life isnt perfect too, ..
A kangare ta dinga kallon sa she is clearly chocked and shocked she even tot khaleel zai jiye mata suyi doguwae hira akan halisa dan ta gaggaya mai komi da komi aganinta inhar furucinta zai cusawa damuwa harma yakore zach din arayuwar halisa to ai kowani namiji ma zai iya fadawa tarkon karerayin ta cikim sauki.
She just cant belive yadda khaleel ya shashantar da zancen snn ya soma mata wa'azi.
cikin dada son ya wofantar da zancen yace "its hard for me to belv all this gaskiya it doesnt make sense sumhow just like yestade kin tabbata yarinyar nan ne ta baki abincin nan ki kawo min kuwa? anyways koma meyene ya wuce amma kisani duk hakan ba ajinki bane.
Wani irin tukikin Haushin shi taji ya gurnutso mata a saman kirjinta, wai shi khaleel acikin mazan ma shi wani irin dakakken zuciyace dashi da maganarta bai shigesa a sigar datake son din ba
Excuse meye laifi na dan nagaya maka zance akanta...ure my husband so what in nayii hirar kawata dakai. Kuma karya zan maka ne? Khaleel wat are u sayin..
Making it sound clearly yace iyakar abunda na tambaya shan tabar ce
Ders No need for all this abeg.
A hayyake tace But u ask me abt consequences..
Tsabar haushin daya bata idanunta sunyi jaaa suna harararsa kamr zasu fado kasa huci takeyi abayyane dan tsabar yabata tsinannen haushi tanaji kamar ta daka tsalle ta nausheshi a baki...
Yace toh ya isa haka meenal naji nagode abar maganan haka nan and u don't have to talk abt my condition anymore okay.
"Tsaki taja masa me sauti snn tace rubbish saikata wa'azin ka anan kai kadai, na tsani inzo ina taimakon mutum akan aikinsa snn ya maidani kamar wata magulmaciya."I am out of here. Ta kama hanya fuuuu zata bar masa daki har tay nisa da dan karfi yace Amina wait...
Ko juyowa batay ba ta tsaya cak daga kofar tana huci dan ranta bakaramin baci yay ba
Fuskarsa babu yabo babu fallasa yace bana son na karajin maganan yajin nan..let it slide since am okay i will handle everything by myself ki fita acikin maganan pls..karna karajin maganan.
Ta juyo ta kalleshi a kufule idanunta kamar zasu fado kasa dan harara "ka dade bakayi handling din ba mchew"
...kan yace wani abu ta fice fuuu kamar iska a bude ta bar masa kofar dakin tsabar fushi bata san sanda tabar sashen nasa ba....
Fuuu take tafiya kafafun ta har na harhadewa tana tafiya kan step cikin sauri sauri tana mita kamar wacce ta fito daga gidan bori tana huci..
Cewa take duk lefin mumynta ne...idanunta ya ciko da ruwa tana tafiya tana magana ita kadai kamar me aljanu
"i told mummy khaleel is a fool baida cikakken hankli wawa ne ..nothing good will everrrr come frm him,a cixge ta dunkule hannunta tana harbawa iska yadda zaka san ta balain jin haushi "god, I fucking hate myself for talking to him arrgh idiot stupid man.
Tana shiga dakin tay ball da tarkacen jewries dinta dake kasa bata daga ba, hannunta na rawa rawa ta dau wayarta snn tay dialling lambar mummyn tan agaggauce tana haki kamar daga dambe ta fito, ringing daya yay zuwa biyu ana daukawa kuwa bata ko jira anyi magana ba da bacin rai tace mummy can u just believe that khaleel yyi shunning maganan nan cemin fa yay wai ni magulmaciya ce He even askd me to not to talk to him About it again shi waye? Ta karashe maganan da muryan kuka kuka dake asalinta sangartacciya ce...
Cikin sassauto da murya da lallami hjy nadiyar tace Baby calm down mana karkiyi kuka yanxu kina ina ne?.......
A shagwabe tace Ina gida mana mummy..
To maza ki shirya ki taho kisameni a ikoyi and make sure u look good i am going to introduce u to sumone important one of our new business clients kinji?
Jin an ambace kalmar kudi yasaka meenal jin wani sanyi aranta..
Okay mumy give me 15 min. Tana fadin hakan ta katse wayar sann ta dau ruwa tasha ta danji sanyi kadan snn ta kalle kanta a mirror tuna cewa her mum ask her to look good yasaka ta hau cire kayan data saka shima awajen akasa ta barsa snn ta shiga walk in closet dinta domin sauya wani sabuwar shiga.