Sashe 228
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta kwashe wasu abubuwanta masu tsada sosai taje tasiyar tazo da kudin duka ajaka tama mum dinta karya tace awajen khaleel ta karba mumyntan haka tazo da nata kudaden Sukaje meeting tare sai hura hanci sukeyi suna prentending Cewa suna da kudin ana budewa akaga ko kwatan abunda ake binsu basu kawo ba.
Haka akayi kaca kaca dasu awajen meeting
Harda zage zage gashi an ki karban kudin da suka kawon snn aka basu sati biu kacal su kawo kudi ko su mika kamfani ma new owners
Hanklin meenal ya tashi ranar har saida aka kaita gadon asibiti aka sama ta ruwa. Gashi an gaya mata wanda zata siya kamfanin mace ce, daga kasar waje. Kuma zata biya duka basukan in a blink sann zata karbe 75% share. Tun anan meenal ta gane koma waye zai siya kamfanin to wata ce me shegen arzikin daya ci uban nata
daga gadon asibiti Babu irin rokon da hjy nadiya bata mata akan ta fito fili kawai tagaya ma khaleel suna neman taimakonsa ba amma tace sammm data gaya masa caca tay gara kawai ta mutu..
Hjya ndiya tun anan ta rusuna da halin meenal ta tattara yanata yanata ta wuce Abuja tabarta anan taji da komi iya teimakon data mata shine data kai maganan wajen alfah ya bata assurance cewa zai rufe ma mutanen board baki
Har izuwa nan da wata guda dan haka suyi duk yadda zasuyi su same kudi awajen khaleel befor this one month elapses sabida acewarsa akwai matsala me girma dake tunkarosu .
Dan karin lkcin da suka samu Hakan yasaka hanklin meenal yadan kwanta harta samu tadan bude wayarta aka fara ganinta online..
sama sama ta fara fita office kullum intaje sai anyi hatsaniya da ita duk workers dinta sun bar aikin baifi dedeku da basu da yadda zasuyi ba.
agida haka zatay ta baza attitude ma khaleel akan kudinsa yana shiru yana kallonta, hakn kuwa bata samu ko asi a hannun sa saida end of month yay ya tura mata kudi me dan yawa fiyeda da nadacan
For her upkeep sabida shikansa ya lura a dame take sosai.
..tana ganin kudin, ta zo har daki ta sameshi tace masa ita ya kasa mata..
Still yace mata inta koyo magana duk zai biya mata bukatarta amma muddin bazata masa magana batare da ta sako gadara da isa ba he wll do just want he wants
duk abunda ya bata kuma sedai tay hakuri dashi.
Ko ajikinta gani take kamr shine zai gaji ya rusuna batasan da cewa baima san tanayi ba.
wann satin gabaki daya Haka kawai zata zauna ta tsara wann ta tsara wancan...tana kan wasu new plans..har inda take son yasiya mata gida ta rubuta a plans dinta, harda irin masu aikin datake so, haka take zama dashi tanakan bori bata kuma ko gaishesa tana kan jiransa ya gama haukarsa ya sauko ya bata abunda takeso all in the name of ai ita matarsa ce.
Itadai ta rantse cewa bazata sauko ba shine ai me lefi shine zai sauko tunda ai kashe mata kudin hakkinta ne dolene abata hakkinta..
Shikuwa khaleel hauka kawai yake manna mata inta kawo masa list ko bayanin kudi bazai kushe ta ba, hakama zai karba list ya kalla ya aje, gobe zata zo ta samu ya aje mata abunta a inda ta barshi.
Haka rayuwarsu ta kasance hanklin Fadila akwance dan anriga an saida mata kanfani saka hannun meenal din kawai ne ya rage sunata jira ta gama haukarta tazo tay wanda Daga ita har uwarta basu san da wnn labari ba..
day by day tsantsan rashin nitsuwa da rashin tarbiyan meenal ne kawai yake dada bayyana ma khaleel dan wasu banzan halayen ma bai san tana dasu ajikinta ba saida tafara zaman gida.
Meenal irin matan nan ne masu wani irin girman kai da ji ji da kansu to the core, wanda basu ganin aibu a abunda sukeyi, if entitlement has a name da meenal ce sunanshi sabida ko shi khaleel dake da kudin bai ya nuna iko akai kamr ita gashi ko kadan bata iya magana ba...
Ata daya bangaren sosai zumuncin kawayen biyar din ya soma yin kasa kasa dan kowa nata kansa ne yanxu shema'u ma can yawon gantali ga laulayin cikin alhaj shafiu yana son ya sakota agaba amma sam taki ta amince tanama da cikin.
Vicky kuma already maganan halisa da meenal ya karya mata zuciyarta duk dama basu fiye ganin meenal a online yanxu ba amma sabida ita yasaka vicky bata son magana agrp din kwata kwata.
hadiza ce kawai shirun sun yake damunta amma cikin su kowa yasan da abunda yake damunsa aransa sarai...
*********
Fannin rayuwar victoria williams wato mrs femi idan mun tuna wani irin nananniyar soyayya ce mai nunnuke da shakuwa suke bazawa da ceo version na kayden wanda
Izuwa yanxu kusan ko wani rana zakaga tana tura mai hotonanta koda bai tambayeta ba, snn Babu irin abunda batay mishi na jan hankli dan ta jawo hanklinsa ya bayyana mata kansa ba amma sai shiru tsoron rasata ya hanashi iya aikatawa gashi babu abunda ta nema wajensa ta rasa haryau..
Katom zanen Hoton kirjinsa dayay tatto din sunanta ajiki ta manna agefen gadonta kullum kafin taje aiki sai ta tsaya ta kalla tay murmushi.
Aranta jitake kamar duk randa suka hadu da wann calm soul din bata san wani irin farinciki zataji aranta ba.
rayuwarta takeyi a sirrance batare da ta taba bayyana ma kowa source of jin dadinta na ryuwa ba dan hatta halisa da hadiza data mugun aminta dasu duk bata gaya musu komi akan hakan ba
Ata fannin femi kuwa shida abokansa hakaa sukaja lucio ajikinsu waiko dan sucimma burin su akan nile, haka zasu na gayyartar sa yazo gidansu wknds yaci yasha suna kashe masa makudan kudi anyhow kmr basu son kudin, tuni yaron ya fara shagalta yanamai kallon nile kaman baida hanki baisan dadin duniya ba.
gabaki daya suka sauya ma lucio rayuwarsa ya dawo big boy in town
tun sunamai shigo shigo ba zurfi har suka fara yan shafe shafe da tabe tabe agabansa tun anayin na wasa yaga sun fara yin kisses da sauransu na gaske..
duk da haka bai rabu dasu ba sabida Aganinsa wann rayuwarsu ce bata shafesa ba inde zasu na bashi kudi ai shikenan.
Bai wani jima da raya haka aransa ba kuwa abubuwa suka fara canza masa awajen femi
farko ya fara kawo masa maganan nile din a salon family daga bisani sai ya fito kararara yace masa suna son ya jawo musu nile cikinsu inyay haka zasu bashi kudin da har ya mutu bazai samu irinsa ba.
Wnn Deal din yasaka lucio cikin matsatsin takura wa nile, kowani rana da dare yana neman nile yana rokonsa akan yana binsa suna zuwa wajen su brother femi.
Dacan nile bai dau abun serious ba face saida yaga lucio ya fara dage masa wani bin harya gaggasa masa bakaken maganganu.
Gashi the more yana bata musu lkci acan the more suna nuna musu halinsu, har dai suka nuna masa karara ga intentions dunsu akan nile snn inhar ya furta ma wani zasu kashe shi tare da familynsa gabaki daya, daga jin dadi lucio ya dawo cin wuya sabida kullum yana kkri ne yaha ya jawo nile amma ina nile yaki kulasu sam.
Bayan kamr wasu yan wasu kwanaki abun yafara isan femi, nan da nan wani abokinsa ya bashi shawara akan yay kidnapin din nile su boye sa suna masa abun na dole har ya saba dasu acewarsa after some month sai su sakeshi su sakamai ido ta inda bazai iya rabuwa dasu ba
Femi was thinking of wann plan din for the longest time amma bai iyayin komi akai ba sabida baison lucio yazo ya tunamai asiri.
wani plan din suka hada akan lucion shima lkcin daf ana vicky zataje bikin jasmine a paris kusan lokci daya kawai lucio yaga sun dena kiransa sun dena takura masa akan nile..they just cut him for sumtime.
Shi Kuma dama tunda suka fara barazanar daukar rayuwarsa dana familynsa in bai kawo musu nile ba abun nasu ya dan fara bashi tsoro, dayaga kwana biyu basu nemesa dan kudin daya tara a acct dinsa ya tarkata su duka da kayansa ya ce ma nile shi zaije kauye wajen mamansa ya musu kwana biyu acan.
Nile nata mamakin ganinsa atsorace gashi ya tattara kominsa kamr na wanda zai bar gari.
successfully lucio ya shiga motarsa da su femin suka basa har yay nisa zai doshi hanyar edo state Yana tsaka da tafiya Wasu mutane suka tsaresa a hanya da babban motar da ake kwasar barayi aka tafi dashi wani waje iya abunda yasani kawai shine femi ne ya jawo motarsa yabisu abaya.
Plan dinsu shine su kashesa amma bayan zu na cos they have oda plans, zasuyi amfani dashi ne wajen samun nile dan haka suka dauresa a cikin wani uncomplted building ajeji suka kyaleshi anan
bayan wasu kwanaki kamar biyar nile ya nemi lucio ya rasashi, har kauyensu ya kira amma baiji labarinsa ba, hanklin sa be kwanta ba yy ta nemansa for few days daga bisani har ya gaji Ya kira police yay report as missing person kusan ranar da vicky ta dawo nigeria ita da halisa ranar ne nile yaje yay report din aka fara neman lucio.
Since then itake taimakawa nile suna neman lucio, duk wani labarin abunda ke faruwa anasu fannin bai boye mata, kusan komi sanda ya gayamata musmmn yadda mijinta femi da abokanaa suke kashewa lucio kudi da yadda lucio ya so ya matsa masa akan shima yabisa suna zuwa can yaki, da lkcin da lucio ya fara shiga tashin hankli uptil the day he left.
Shide nile bai sako zargin su femi aransa ba dake yasan is not easy ace lucio baida enemies tunda a bugu daya kawai su femi suka sa akaga rayuwarsa ta sauya izuwa na lagos big boy