← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 312

Sashe 30

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

But How come she is in the room ? And who is she trying to calll, Yay makansa wann tambayar cikin dakikanin lkci dan mind dinsa bai kawo masa kowa ba face zach dan aynxu haka ko sunan zach din baison ji a kusa da ita dan shine yafi tsare masa gaba a duk yanayin da ake ciki.

Hakan ya saka ya tsaya kyam agaban computer yanamai kureta da idanu dan ya tabbtar da zargin dake wanzuwa acikin zcyarsa.

Bayan ringing kamar uku uztaz ya dauka babu wani jira tace uztaz Kana ina ne? bata jira ya amsa ba tace "Pls come fast i need u here ryt now.!!!

A ladabce yace yes maam. Am on my way.

Miƙewa uztaz yay atake yanamai kallon fadila datazo gidan nasu nacan victoria island domin duba jikin halisa yace malama fadila nizan wuce Boss tana kirana ynxu, ko zaki zo muje chan ne sai ki gaishetan kawai..

Atake fadila tace mishi a'a...dan ta tsani duk wani abunda zai yi silar da zata sake hada ido da meenal talba a rayuwarta gabaki daya.

ACikin sauke ajiyan zuciya tace kawai kace mata nazo dan na duba jikinta ne And im wishing her quick recovery. Pls be der for her alwys...she need to live!!

Gyada kai uztaz yay snn yace thank you malama fadila mungode da kulawa, can i walk u out.

Mikewa tay casually tanamai cewa sure, nan suka fito ta waje kusan atare, sukayi sallama da juna cikin aminci.

juyawa tay tafara tafiya Sai kuma yaji Ta bashi tausayi daya ga da kafarta ma take takawa kamar ba itace take tuka moton kanta a watannin baya ba.

Deciding yay ya rage mata hanya duk dama yana sauri sauri ne ya isa gidan ya amsa kirar halisa ayanayin da yaji ta kmr da matsuwa baisan mesa take nemansa agaggauce ba.

Koda yay mata tayin rage hanyar bata masa musu ba. Daukarta yay suka dauki hanya har ixuwa kofar boyayyen hotel din datake dan managing rayuwarta snn sukayi sallama ya kama hanyarsa izuwa gidan meenal cikin gaggawa.

Jeka ka dawo halisa take a dakin da wayarta a hannunta tanajin kamar uztaz din bazai shigo ba.

Kwakwalrta yaki sam yay sanyi itakanta harta gaji dashi, wasu Hawaye ne masu sanyi da suka gama zubowa akan fuskrta tashare, ya fi sau takwas tana sharesu tsabaragen yawan depression da anxiety dayake cinta yanamai dagula mata tunaninta tanajin matsatsin haushi kamr ta tsane kowa da komi..

Lumshe idanunta tay kadan tana share wasu sabbin maqudan hawayen da suka kwace mata da karfi suna masu gangaro mata yuuuuu kamar an kunnasu..

Kallonta khaleel yakeyi tacikin camera yanamai ayyana wasu nazari da zazzafan muhawwara acikin zucyarsa game da ma'anonin hawayen nata.

karar kofar ne ya sakata firgita, tay saurin sharesu ta zuba jajayen idanun nata abakin dooor din agaggauce ayayinda meenal ta shigo ciki dauke da plate din Abinci data xubashi da kyar dan saida ta kira mummynta tagaya mata yadda akeyi kafin nan tay deciding cewa za ta biyo halisan dashi.

Aranta Tasani sarai khaleel yana nan bai fita ba, dama kuma bata son tay gulmanshi ayayin da suke dinning table kar iska yana kwasar maganansu har ya sauko kasa yajita batare da tasani ba, itade ba tsoron sa takeji ba amma kawai dei batasone ajinta ya zuba a idanunsa ne dan tasan abubuwan datake furtawa wa halisan akansa mafi akasari karya da sharrine.

Halisa taji kamar zata saka ihu datagan ta ta shigo ayayinda take muradin ganin isowar uztaz din acikin matsanancin matsuwa.

Direct ta aje plate din Abincin akan side table.

Sann ta karaso gaban halisan dake tsaye ta bata ranta ko motsa baki batayi bare kuma tay mata murmushi..

Sosai meenal ta soma shan jinin jikinta muryan ta a sanyaye tace "Ur food is getting cold halsy shiyasa nace bari na kawo maki nan din kawai maybe zaki fi sakewa."

Ahnkli cikin dauke kai halisa tace okay thanks

Shirune yadan ratsa tsakaninsu cikin sauke ajiyan zuciya mai nauyi meenal tace bazaki ci bane?

Halisa tay kamr bataji taba...

Nan ta dau spoon ta yanko slice din chokolate fondant ta miƙa mata tace here, please take it

Batare da sakin fuskan ba Halisa tasaka hannu ta amshi spoon din tanamai kallon tsakar idanunta, bataci ba kuma bata yar akasa ba takoma bakin table din dashi sann ta aje mata shi akan plate din so coldy da alaman bazata ci ba a sigar da sam baimata dadi aranta ba.

Kasa daurewa meenal din tay, Rai a mugun bace tace halisa what is the meaning of that..

Cikin katseta da bacin ran itama tace "i am not in the mood to eat ur food meenal. ko nace maki ina jin yunwa ne???

Kasa daurewa meenal din tay tace..excuse me?
"Did u just shout at me..

Halisan tamata wani irin kallon kaskantarwa.

Wani irin tafarfasa zucyar meenal din ya somayi murynta haryana rawa rawa tace ke halisa, kin gane ko..nifa bazan dauki walakanci ba. for god sake Halisa am trying to help u here and why are u giving me this dump attitudes ???????
Walakntani zakiyi Dan kawai na nace inason na temakeki.

Cikin katseta halisa tace
Then dont help me..i dont need ur help, All i want is to leave this place..nagaji, nagaji, can u just stop bothering me???

Da baya meenal ta danja a karkace bakinta a bude badan ta shirya ba dan Halisa bata taɓa mata magana acikin irin wnn kakkausar murya ba.

Kusan a rude Tace "No, no no noooo, i wont leave u. Wann taurin kan naki daga ina kika samo shi halisa?.. I dont even understand u, Its like ure not the halisa i use to know anymore,.what is wrong with u..

A mugun raunace ta fada
Wanda ya saka halisan dauke kanta akanta muryanta kasa kasa tace "nothing is wrong with me Amina Talba.. u got to leave now. Ni bana bukatar temakonki bana bukatarki.. i'm enough.. just leave me alone...why is it too much to ask.

Batay aune ba taji meenal din ta wani fado mata a jikinta tawani irin rungumeta da uban ƙarfi cikin takuraren shauki mai cike da rudani snn ta fashe mata da wata raunatccen kuka jin kamar mafarki takeyi da halisan ta furta mata hakan gatsau.

Halisa kiyi hakuri kiyi hakuri, nasan bakijin dadin rayuwarki, but pls dont push me away from you..i cant bear it..dan wayann kalaman naki kusan dede yake da guba a zuciyata..halisa komi zai wuce miki dan Allah ki kwantar da hanklinki ki saurareni dont become harsh on me. Duk duniya fa bana da wata saike, ke kadaice kike fahimtata, whenever am going tru a hard time with my life and my marriage ure my only strenght. ..nasan bazan iya rokon khaleel ya saussauta min ba amma ina da karfin gwiwa akan cewa zaki yi hakuri ki cigaba da rayuwarki batare da zach ba. He is not worth ur character. Dan Allah karka sauya halinki sabida baqin cikinshi.

Ta dada fashewa da kuka kamar da gaske.

Halisa batace mata uffan ba kuma bata yi yunkurin kamota ba

"It really hurts me to see you like this, dede nan ta sassauta da rikon dattay mata snn ta dago kai tana kallon cikin kwayar idanun halisan da suke ci da wuta tanamai sauke mata ruwan hawaye kamar dagske.

U have no idea what im feeling right now. Halisa Matsalarki kawai yakan iya hanani runtsawa ga kuma na khaleel...

Ta sunkuyar dakanta kasa kamar abar tausayi
Tace halisa Bansan ya zanyi da raina ba,.i am stressed..bcos of u,.. He even abuse and raped me yestade nyt.

Khaleel dake kallonsu ya tsaida wajen cakkk yabi ya memeta just to make sure he heard her right..

Tana kuka mai ban tausayi da niyyar ta narkan da zcyar halisa.

Cikin shehsheka Tace
Last nite i was sinking in ur tot amma babu ruwansa da wann kawai jikina ne damuwarsa i told him nooo kodama zamu tsaya mutattauna akanki,cos i wanna talk to him abt u dan nasan baku shiri, i want him to be gentle with u, but he ended up manicing my body the whole nite wallh yanxu haka bana iya zama sosai.

Sumtime i feel like i need a therapy myself. Shi bai sassautamin ba kema gashi kinata fushi dani i think i should be the one comiting suicide ryt now bake ba.

Halisa ta runtse ido alaman batason jin zancen bare ma wani zucyar yasakata ta yi snyi ta soma yarda da ita akaro na biyu.

Sihirtaccen ajiyar zuciya ne ya kufce mata cikin kwato cikakken hanklinta da kyar ta iya danne zuciyarta calmy ta bude idonta ta kalle meenal data dawo dakanta gwanin ban tausayi taci kuka kam bana wasa ba.

Sede wann karon ji tay kamar kalaman meenal din baida wani tasiri aranta dan harga Allah kwakwarlta da zuciyatta sun kasa tantance mata gaskiyane ko karya take fada...after what she did to her so How on earth can she ever trust her words and actions now.

Cikin ranta taja tsaki fuskarta ba yabo ba fallasa cikin dedeta nitsuwarta tace...Meenal listen cos im only gonna say this once..

Gyara tsayuwarta tay snn ta zuba mata idanunta cikin kamiya da nitsuwa tace "Na farko dai i am sorry about ur marrital conditions wanda kikace ya faru dakene a dalilina.

Ajiyar zuciya ta sauke Ta dafa kafadunta very calmy tana kallon cikin kwayar idanunta da stern look snn tace..
"Am fine..Let it go,."..Ki cireni acikin matsalolin rayuwarki ki rungume matsalar aurenki, don't drag me into ur life affairs,not anymore.

Akaro na farko da meenal ta rasa abun cewa tanata kallon kwayar idanun halisan da bataga alaman wasa aciki ba. Kusan a rude bakinta na rawa rawa tace what? Halisa are u insane akanme zakice incireki a rayuwata why why i mean ure more than a friend, we like r sisters arent we?.

Cikin katseta like a true boss lady wanda babu komi ayanyinta face kamammiyar aji da kasaita, tace Is enough Amina..ive heard enuf of this childish shit. Kin gayamin matsalarki nikuma na baki mafita in rabuwa dani be maki ba toki rabu da mijinkin kawai. since he is evil, and an abuser, also a rapist..then u dont have to go tru hell bcos of anyone.
Chapter 30 · 0% Book details