Sashe 168
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aikuwa dada rage speed sukayi suka kafa idanun su suna bin hanya da ido daya bayan daya can kamar a wasa charaf sai ga motar alhj shafiun ya kunno kai wata ferari sport ce ba shakka mace ce ajiki tana tukawa...
wani ihun hauka hajiya turai ta fasa daga cikin motar ta a masife tace ehhhhhh kam babu shakka samun waje karuwa da baccin rana.
wani wawar juya kan motar tayi ta nufo kan shema'u a guje ai tuni yar uwanta tabiyo bayanta
Aikuwa atake suka janye hankalin ilahirin jama'an da suke wajen tare da muguwar yanayin yadda suke murza kan stering suna tahowa atare ..
A mugun rude shema ta tsaya cak acikin motar ta kasa motsi ganin yadda motoci biu manya suke sawo kai kamar zasu zo su taka ta batama san wai ta taka burki ba, kkrin fitowa a motar take sede tunkan ta sami nitsuwar hakan tace zata bude mota yar uwan hajya turai tayi saurin bude mata motar ta fito cikin sauri kuma a masife
wani irin buga gabar motar tay da ruwan balai tace obbbubbbbububbbu prossssstitude...duk wata ballagazar jakar dake jikin motar nan tayi maza ta fito kafin na fito da ita waje.
Wani irin tsit wajen ya dauka kowa yana jajja da baya abunka da turawa sai scene din ya zamo abun kallo habamana kowa ya daga camera zai samu nasakawa a media
jikin shemau kuwa atake yahau wani irin kyarma ta warware dankwalin kanta ta rufe fuskanta dashi kamar wata ninja acikin tsananin rudani take ɓari tana cewa na shiga uku na shiga uku cikin tsananin tsoro da razana take sake maimaiwatawa tana neman wayarta zata kira alhaj shafiu ko polisawa
aikuwa batayi aune ba ta ji an banke kofar motar din an wanI finciko wata waje kamar yar kaza aka fyetta da kasa hajya turai tuni ta saka hannu ta kwace key din motar snn tabita da wani gigitaccen mari saida abunda ta rufe fuskan nata dashi ya kusa kuncewa kasa
A tsomare suka taru suka cakwamota suka mikar ta tsaye, ta mata irin rikon nan na mahaukata, cikin diri da tsawa mai kada hanji hajya turai take cewa shemau kike kowa?? jibeki fa? look at u..ke har kin isa kici kudi na? Wani Tauu takai mata mari shema ta fashe da kuka
Sukuma suka saka dariya Hahahaha bura uban can jita kazama ma lallai shafiu bai da idon kallon mace yo ke din meye ajikin banda ruwan man bleaching da karnin talauci mhmmm
shema ta rude sosai sabida bata taba kawo batun matarsa a hidimarta ba dan ce mata yake ai matarsa ba komi bace yama fi karfinta dama hadin gida aka musu akanta ne zaiy auren soyayya, wani Kukan baxata da mugun firgita shiya kufce ma shemau ganin su tantiran shedanun mata wanda ko ahanya kagansu sai dai ka basu hanya su wuce, murya ta na rawa rawa tace kuyi hakuri dan Allah waye mijin naki? Ni ban san shi ba,let me go, or i wll call the police...
wani wawan dago ta matar tayi hade da sake mata maruka zafafa kamar ta kama yar cikin ta..
"ohh baki san waye miji na ba ko?..to me wannan motar..ko motar mijinki ne? Yar iska karuwa kina matar wani kato kina bin maza kina kwana da su tufffffff wallh badon kudina dake hannun shafiu ba da saina tuna miki asiri duk duniya sai sun san ke wacece jaka, ke ga uban ki chan yana fama da kansa yay retire yana zaune kamar kayan wanki uwarki tana can tana daga jijiyar wuya wai ita yar hisba me kawo gyara, wani irin dungureta tay a mugun masife tana cewa uwar me sukeyi da basu gyara maki naki tarbiyan ba tambatsaiyar shashaha ta dada shakureta cikin kai mata mari me zafi snn tace bude idonki
Ki kalle ni dakyau shemau nidin dakike gani na cikkayar bakatsiniya ce, sai na hadiyeki anan nahadiye banza babu abunda hukuma zasumin anan kasar bare kuma a nigeria inda kika saba aikin law na karya.
Rasa na cewa shemau tayi tsaban kuka da firgicin kunyar ganin idanun mutane a kansu duk kare fuskanta datay jikinta rawa yake kamar mazari duk tsoronta kar asata a media kowa yagani
aikuwa anan babu mutuncinta da basu ci ba sai jajjan ta suke in a very bad public disgrace manner suna dungurar kanta cikin yanayin yanka mata warning Masu ban tsoro.
iya tsoro da Kunya ma kawai shine ya xautar da shemau ya ladabtar da ita gashi ko a ido tasan wayannan ba sa'oin ta bane bare tayi wani fada da su masifan su da alama ya wuce karfin iskan cin ta..
Haka suka tsinka mata tijara me zafi a tsakiyar fili sannan suka kwace motar su kuma suka shige nasu motar suka barta anan.
Kuka ta dingayi karshe securty suka kaita cikin room dinta na hotel duk ta rasa abunda ke mata dadi tattara kayanta tay tanata kuka gashi nata da ko sisi yanxu duk ta kashe su, banda kiran layinsa da turamai sakoni babu abunda takeyi tunda kubce tay kusan awa tane nemansa ganin bai dauka ba yasaka ta dan kwanta baccin wahala yay awon gaba da ita
Bayan awanni biu alhaj shafiu na xaune akan lallausan lush cushion na home office dinsa Duk damuwar sa baifi dayaga sakonnin shema'u ba
tsabar ya gama tsurewa da abunda matsarsan tayi ko iya amsa kirar shema'u baiyi ba bare ya dauki call dinta.
...Jus now that he felt that game dinsa ya kusa zuwa karshe da ita saiga nan kuma wani matsalar ya ballo, matarsan ya kama kira kusan duka layukan ta yake nema amma switch off one more time yana dialing sai yaji an wani fauce wayar an watsar akan kujera dagowa yayi ya ga wacce yake neman ne a tsaye akansa bakaramin tsorata yayi ba amma sai ya basar ya dauke kansa baice komi ba..
Wani irin kankance ido tay akansa cikin tsawa da dagon murya tace "Shafiu lallai kacika butulu dan iskan namiji wato haka nan mukayi dakai???? Zai magana cikin muguwar tsawa ta dakatar dashi, kamin shiru munafuki kawai Nan kazamo bankrupt baqin jininka da neman matarka ya lalata mana dukiya wanda kasan kashi 70 aciki na ubana ne. Dan kutumar ubanka wann kudaden da na baka ka kwaco project din nan shine zaka aje wata mummunan karuwa a hotel kana kashe mata shi abanza wawa dan iska dan bura uba. Da wani irin ihu da isa dabunkasa take zagin nasa tana kuma huci kamar zata kwalla masa mari.
he cud not even bear it sai yayi zuciya ya tashi tsaye kamar zai barta anan wani shan gaban sa tayi ta banka masa harara cikin neman magana tace mayaudari kawai..iya abun da zaka iyayi kenan ka fita sabida baka da liver lusari, Ai na dauka bazakazo gidana bane ka sameni, toh tun muna shaida juna ka sallame karuwarcan ta inba haka ba....
ransa a matukr dagule yace haba turai haba turai tsawa kike min fa kamar danki bayan mungama magana dake har kotu ta saka mana hannu, kiris nake jira komi zai kammala kema kinsan inkin ganni da mace a wann yanayin akwai babban dalili nide Dan Allah ki sarara min kudadenki duk zasu fito.
tace can ta matse maka kaida dalilinka ni ina ruwa na, ni dai naci uban ta,..kuma wabillahzi at the end of the game idan baka dawo min da duka kudadena intact ba bazan jira wani kotu ta yanke maka hukunci ba sai na kashe ka da hannun na....DO NOT SHARE TO PAY CHAT ME ON 08060712446SURAYYAHMS#
Jin batun mutuwa yasakashi fidda ido waje yace haba ke kuwa turai kema kinsan zan cika maki alkwarinki ders no need for all these death threath tsakanina dake ki dubi Allah ki dubi darajar ƴayan dake tsakaninmu kiyi hakuri zan dawo maki da kudadenki.
kusan minti biyar tay tana banka masa wata iriyar kaskantaccen harara batako amsa shi ba taja tsuka, Banza tay da shi ta kama hanyarta ta fita tana cewa nide na gaya maka. Jikinsa a mugun sanyaye yabar wajen ya fito bai tsaya a ko ina ba sai wani gida dake da nesa da cikin gari.