← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 312

Sashe 77

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da mamakinta aransa yace... what? Ta kalleshi cikin ido waidan yasan rama gwaletan dayay a daki itama takeyi agaban halisa...baice komi ba ya kada kansa ya bar wajen dan yasan idan ya tsaya zasu iya mannna masa hauka...
Inda yabi halisa tabi da takaicaccn kallo meenal kuwa dadi taji dataga ta rama abunda ya mata a daki dazun a cikin sauki dik dama baikai yadda yay mata zafi ba amma stiil dai taji sanyi aranta data rama din..

Da annuri akan fuskrta ta juyo ta kalle halisa dede halisan na shirin barin wajen tay wuf ta riko hannunta da sanyin murya hey hey halsy ina zakije haka cikin sauri bamu gaisa bafa kuma har room dinki naje dubaki amma baki nan babe ko haryan xu baki huce dani bane???

Fuska ba yabo ba fallasa halisa ta kalleta snn tace i dont knw what ure talking abt nide zanje ciki na sha magani ne..

Tace "ohhhh ok toh shikenan Allah ya baki lafiya halisa batace mata uffan ba ta juya..

Sake biyota tay cikin tsareta tare da dafo kafadunta ta juyo da ita ta gaba sunamasu kallon juna,wani tukukin ajiyar zuciya ta sauke snn tace "Halsy, u dont knw how really happy i am danake ganinki a gidana kullum..i just wish we wll live like dis forever together har mutuwarmu...ure priceless to me halsy

Hawaye take suka ciko kwayar idanun halisa ayayin da take kallon bakin meenal dake fidda wann maganar cikin shauki da tsumayi kamr dagske, hawayen nata masu zafi suka takureta a kirji ta kasa iya sakesu tsabar yadda taji kanta da zucyarta na amsawa da zugi.

Zuciyatta a karye ta ciki ta tsaya jinn karyan nata and She deeply twish ba haka meenal take ba..
Dan each time she sees her takanji baqin cikin da baki bazai iya furtashi a fili ba....

Haryau mamaki take na yadda zaka zauna da mutum tsakani da Allah kuna masu kaunar junan ku amma baka sani ba zuciyarsa baqi qirin yake akanka wani bin ma yanajin kamar ma ya kasheka..

She neva expected this level of envy and betrayl to come from meenal infact she feel angry and furious for her sake ta rasa ya akayi ace duk baqaqen halayen duniyar nan sai mafi munin ne meenal zata zaɓawa kanta? She will neva be able to forgive her neva.

Jin Hawayenta na shirin saukowa yasaka tay saurin kwace kafadunta cikin sanyin jiki ta sunkuyar dakanta kadan cikin shanye hawayen tassss snn ta dago suka kare hade idanunsu waje guda. kwafa tay snn tace hmm duniyar ma ba tabbatacciya bace Amina so Deirs no forever btwn me and you, in sha Allah by god grace wata rana kowa zaiyi hanyarsa

Cikin lumshe ido da budewa meenal tace Halisa why are u saying this haba ynxu ke bakijin dadin zama a inda nake?
Kintuna?.. we use to live together like two lovely sisters, u toke care of me like a bby halisa, lkcin da muka zauna tare dake agidanmu ko pad, ko dan kunne bansan ya ake sawa ba, bani da tarbiya but u tot me how to be a woman, u defended me frm khaleel, har kudin kin biya dan ankoyamin girkin zuwa gidan miji., halisa i owe u alot...I just wonder why ure sounding like this now kodan ciwon ne yasa kikejin kamr bakisona..

Halisa taja numfashi na mamakin jin yadda meenal take iya tunawa da wasu abubuwan da ita harma ta mantasu Batare da ta nuna mata komi akan fuskrta ba tace kije aikinki kawai Amina ders nothing to talk abt pls..i got to go..

Meenal ta sauke ajiyar zuciya cikin rashin fahimtarta ssn tace okay bye take care of urself.

Halisa ta juya batare da ta amsata ba ta shige cikin gida hawaye masu radadi suna tafe cikin idonta dan ita kadai tasan kalar wutar da yake hurawa aranta musmn intaga meenal tana pretending tana sonta agaban idanunta.

Tunda ta shiga room dinta kuka takeyi harda shessheka inka ganta harsai ta baka tausayi..
sumtimes harji take ina ma ace mata duk wayn abubuwan dataji aranar mafarkine kawai takeyi dan har rana me kamar tau yau tana kewar kawancensu da meenal awani bangaren zuciyarta da bazai taba iya haliccin data mata musammn alokacin datake cikin matsatsin rayuwa da talauci ba.....

Tun tafiyar halisa ciki meenal din ma ta kama hanyarta cikin tafiyar yanga zata wuce gaban motarta domin ta tuka kanta izuwa anguwar ikoyi wajen mummynta

Dan cikowar hawayen data gani a kwayar idanun halisa yasaka ta dada jin hanklinta ya kwanta a tunaninta Halisa is just being emotional with her hala kwanan nan zasu dawo dede dan haka taji Damuwar sabbin halayen nata ya sake washe mata akan kirjinta.

Tana tafiya tana murmushi Daga can ta hango khaleel yana tsaye yana magana da uztaz dede ya mika masa wani magani kenan yana masa bayani akai taja tsaki bata kara musu kallo na biyu ba ta dauke kanta ta bar wajen wata hadaddiyar mercedez benz ta shiga kafin kace wani abu ta fice agidan cikin gaggawa.....

Abubuwa dayawa daya faru tsakanin jiya da yau na damun khaleel aransa shiyasa yakejin bazai iya ma shiga wajen halisar ba dan kar suje suyi fada baison ma ransa ya dada baci yau din nan....

Yace ma uztaz pls Ka tabbata tasha maganinta and pls no body, i repeat nobody shud come and visit her again witout my permission musmn ma maza......

"Uztaz yace okay sir.

Suna gama hakan sukayi sallama uztaz ya shiga gidan da maganin a hannunsa shikuma yahaura sama ya dauko key da walley dinsa ya kunne wata Dbx jeep dake parke a tskiyar lot dinsu ya fita gari dashi.

Kusan hanya daya suka bi da meenal na zuwa anguwar ikoyi sede layi da daban daban suka nufa dake gidan abokinsa engr hafeez ya nufa kai tsaye.

********
Daga bangaren femi kuwa baccin kusan awa hudu masu kyau yayi kafin nan ya farka ganin bakowa a dakin dayake nan da nan ya jawo wayarsa ya bude murmushi ya kufce masa Akan kyakkwan fuskarsa ganin sakon henry ne akan screen dinshi me tattare da wording din soyayya dan jiya a wajen henryn ya kwana sukaci junansu iyakar isarsu duk dama sudin abokai ne amma they do call that a friendly fuck nite in ansha giya an bugu sabida ba irin relshp dinda yakeyi da chief okoro na asalin soyayyar saurayi da budurwa ba ne kawai wann din sunayi na nishadi ne

Mikewa yay zaune snn ya rubuta masa reply dan yasan komi lafya yake tafiya masa anan..

Henry ya dada babbashi shawara akan yadda zaiyi acewarsa in har plan A dinsu baiyi ya sako plan B. Ma'ana idan bai samu kan nile akan lokci ba ya soma jan abokinsa leo acikin harkan which femi is very reluctanr abt dan kwata kwata jininshi bai wani hadu da leo sosai ba.

Amma dake abun yazo da neman biyar bukatarsa haka ya danne zuciyarsa yasaka hakan acikin back up plans dinsa..

Sun kammala chating a wayar kenan sai ga leon ya shigo riki riki da abinci a hannunsa dan already shine yake musu odern abinci kowani locki dake nile din ba zama yakeyi agida sosai ba.

Yawanci inba ranar sunday ba da wuya ne kaga nile na zaune idle baya aikin dake gabansa
He is young and flar but very dedicated ga abun da yakawo sa nigerian sosai.

Tun shigowar leo dakin femi ya sake fuska ya tarbesa da wani irin tarba me kyau like he is most kindest person ever..

Leon kuwa duk rawan jikin shi ya hanashi nitsuwa, samun femi yana kulashi ma wani babban alfarma ne dan waye baisan shahara da kudin da femi yake da shi A kasar nan ba.

sosai leo yakejin dadin kasancewa a inuwa daya da femi...haka ya hada mai ruwan wanka me zafi kamar yadda ya umarce shi sann ya rike shi ya kaisa har bathrum yay wanka ya taimaka masa ya fito ya tayashi ya kimtsa kansa snn yay serving masa abinci.

Tv ya kunna musu yana cin abincin yana dan jansa cikin hira duk yana hankalce da komi da casual talks kawai yake shan cikin yaron dashi bai wani shige masa can can ba..

Kafin lkci yaja har ya gano abubuwan da basu dashi a gidan daga bakin leo..can yace masa he is bored of watching yana so suyi playing games na PS soccer tunsa su biyune a gidan dama kuma gidan is alwys boring saidai in asha wine ayi hira a watse basu taba hada party ko kawo mata ayi sex ko ayi game ba saiganan femi ya nuna yanason game din sosai

Kan kace wani abu yay requesting acct lambar leo da zimman zai aike shi...leo na tsaye femi ya daddana wayarsa sai ga alert din kudi rabin million ya shigo..leo ya kalli kudi ya dada kalle he tot 50k yake kalla saai yaga 500k ne..hular dake kansa ya cire sir i think u make a mistake kudin game din bai kai haka ba

Femi yay dariyar manya i dont make mistakes boy
Just buy as many as u want...i wanna play, or if u like, u can keep the remaining change...leo ya dinga mamakin femi aransa so haka masu kudi ke wasa da kudi gasunan kullum a titi suna hustling da kyar suke samun sama da 100k in a month.

Da murna da respect a idanunsa ya gode masa snn ya wuce kasuwa siyo musu Latest PS toys da wasu toys din nadaban na games na zamani wanda yasan zasuji dadinsu sosai.

Fitarsa a gidan yasaka femi ya shiga dakunn su yay musu kyakkwan bincike har sanda ya tabbata basu kawo mata kuma baiga alaman suna shaye shaye ba snn yaji dama dama.

He tried to check other files da credentials na nile haka ya wargaza ko ina agidan bai samesu ba, yaji haushi bana kadan ba dan so yake yay amfani da ikon sa ata wani abu me muhimmaci ga rayuwarsa dan samun cikar burinsa da gaggawa.
Chapter 77 · 0% Book details