Sashe 54
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
qamshin turaren shi dake jikin hankin ne data shaka yafara sakata dagowa sama suna hade idanunsu waje daya taji jikinta yay sanyi, ƙarban hankin tayi snn ta fara goge idanunta dashi qamshin turaren san ne yake calming dinta harta kammala tayi shiru.
gyara zamansa yay cikin yar gyaran murya..'yace toh yanzu yaya kike so ayi miki?..cikin dauriya tace nifa bansani ba.
atake yace amma kina son kiyi karatun? tace eh inaso..
yace toh shikennn
Dama so nake na tabbatar da kina son kiyi sabida mkarntar da za'a saki ba anan kusa bane snn basu wasa dan haka dolene ki nitsu ki san cewa karatun ne kawai ya kawoki wajen ko.
shiruu tayi sann ta dago ta kalle shi cikin sanyin murya tace toh xanyi in sha Allah bazan baku kunya ba nagode da taimakona da kukeyi
Ya dan dauke kansa dan bakaramin tausayi ta bashi da yaji tace hakan ba"..cikin taro makansa nitsuwar zuci yace "its okay... Gobe inkin gama aiki saiki nemi ni mukarasa maganan kiyi tunani akan abubuwan da zaki bukata.
da toh ta amsa masa snn ta miƙe tsaye jikinta a sanyaye tabar wajen yanata kallonta.
kallon inda tabi ya dingayi harta bace ma ganinsa snn ya sauƙe wani nannauyar ajiyar zuciya cikin jin tausayin ta sosai aransa bana wasa ba.
lumshe idanunsa yay yanamai lafewa ajikin kujerar cikin wani irin maraitacyar yanayi
mai kashe sassar jiki da aikawa kwakwala wani saƙo na daban.
Gabobin jikinshi duk yay nauyi dan rabonsu sa jin dumin mace kusan sati uku kenan.
ya jima yana zaune a cikin wannan yanayin batare da ya iya bude lumsatsun idanunshin ba
can daya bude idon ahankli ya daga hannun sa ya dubi agogon dake manne yaga wai har karfe takwas da rabi yayi
Gidan ya dauka da wani irin shiru su hjy kowa na sashensa ya sauko kasa kenan zai duba abu a drawer mahaifnsa yaga me gadinsu ya shigo ciki riki riki da akwatuna manya guda biyu bai kaiga tambayarsa ba yana daga ido yaga shema'u abayansa ta wani hade rai tana wani hissing da alamar atmospher din gidan ne ma bai mata ba....
SURAYYAHMS.
DO NOT SHARE LITTAFI NA
KUDINE...CHAT ME 08060712446..
**Mamaki ya daskarar da mahmud ya kasa motsi yabi ya zubama shema'u rikitaccun idanunsa dake cike da takaicin yanayin shigarta da haushin ganinta a wnn lokcin daya mamaye sa a lokci guda.
Kallo daya tamasa ta dauke kanta tare da hardeshi sosai, daga nan Ko sake daga ido ta kallesa batayi ba, Wani kazamin tsaki me tsayi taja akan me gadin, cikin baci rai tafara mita tana azazzala mai masifa kmr danta haifa.
Wani irin tsawa ta daka mai saida ya razana ya sake akwatin akasa gata da wani irin iya bude ido da watsawa mutum harara masu zafi.
"Kai jakin ina ne? Haba da Allah Babu jini ajikinka ne kome?.. ya zakana jamin akwatina a kasa did u even knw how much its worth? You Better dont try me.
Akabar me gadi da bata hakuri bakinsa harna rawa rawa.
Duk uban nauyin akwatin nan haka tasaka shi ya daura akansa kamar dan dako.
Bacin rai yasaka Mahmud ya juya a fusace batare da yace mata uffan ba ya koma dakinsa sai jeka da dawo yake a tsakiyar dakin cikin yanayin takaici
Baici minti biyar da shiga dakin ba sai ganan shema'un ta bude kofar room din ta shigo ciki da saukakken fuska wanda da alaman bacewarsa awajen din ne yasaka ta shiga hayyacinta agaggauce.
Duk rashin hanklintan nan Ta riga tasan mahmud wani bin bai iya fushi ba and she is not even in the mood taja wata doguwar magana dashi dan iyanzu bata shi takeyi ba.
Har saida ta shigo cikin dakin snn ta doka mai sallama tanamai kallon yanayinsa, fuskar a mugun dore ya amsata.
Yi tay kamar bata san yanayi ba ta aje jakarta ta nemi waje ta zauna tahau cire takalman kafafunta..teasingly tace
..."Hummmm Sweetlove yau kuma abun yar shariyace? Mahmud kana gani na da kaya amma saika wani juya abunka ka share ni. Bakomi, ai dama nasan my presence is not needed here tunda an daukeni shashaha wacce bazata iya jinyar mijinta ba shiyasa aka daukeka daga lagos aka dawi dakai abuja .
Mahmud Ya tsaya cak yanamai mamakin abunda furta Cikin ransa yace ji yarinyar nan wai nine zata lauyance mun mtssss. Ko amsa ta baiyi ba saiga mai gadin ya shigo ciki da kayan ta amsa ta hau jajjerasu.
Muryansa kasa kasa fuskansa ba asake ba
Ya dau wayarsa yanamai cewa "I'm going to get some fresh air.
Shemau ta miƙe tsaye tanamai bin bayansa da kallo Cikin rolling idanu Sai Can taja wata doguwar tsaki wai fushi yakeyi dani toh sai ya cigaba dayi nonsense baima ji dadi na taka kafafuna acikin wann ragwababben gidan iyayen nasa ba mtsww
Yarfa hannayenta ta farayi tanamaiyi wakanta fifita duk tunanin can gidan alhaj shafiu shike dawo mata akai tuna yadda tay kwana cikin daula da arziki duk takaici taji ya cikata har cikin wuyarta.
ohhh goshhhhhh
I feel suffocated here
A hatsale ta furta hakan tanamai rufe akwatin kayan data bude a wargaje.
Daga nan mikewa tay ta shiga bathrum ta balain jimawa aciki tana wanka she wanted to be irin nonchalant and rude din nan sabida tasan rabuwa da mahmud shine kawai burinta ayanxu sedei
Bakomi take tunawa ba face fushin mahaifyarta
Yau akace mahmd ya saketa tasan dawuyane in mahaiyarta bata tsine mata ba wanda hakan zai iya jawo mata wani tsaiko a batun aurenta da alhaj shafiu, dan haka ta yanke hukunci dolene ta sauko tabi da takunta cikin dabara ta inda rabuwar tasu zaiyi ma kowa sauki bama sai duniya sunji ba.
Tun wajajen karfe 10 take wankan bata fito ba sai da karfe sha daya da rabi ya buga, she is already tired dan haka tana shiryawa ta dale kan gadonsa tay kane kane abunta tana chating da alhaj shafiu kafin kace wani abu bacci mai nauyi ya dauketa.
Mahmud dake tsaye awaje jin zucyarsa ta masa nauyi yasaka ya nemi waje ya zauna sassanyar iskar daren ne kawai ke debemai kewa.
Acikin wann Daren gabaki daya bai gane kansa ba sabida shi kansa baisan ta ina zai fara dirar ma shema'u ba cos everything is wrong about her.
Har saida bacin ran ya dan sauka masa kafin nan ya dawo cikin dakin lkcin ana neman Wajajen
Karfe daya na dare yazo ya tarar da ita tana sharar baccinta hanklinta a kwance babu alaman ta damu da feelings dinsa.
Ya jima yana kallonta snn ya girgiza kansa Jikinshi a sanyaye ya isa bakin gadon ya saka hannu ya dauki pillow ya dora akan couch dinsa yay kwancyar sa saman kujerar da kyar da wuya bacci ya dauke sa.
Ana kirar sallahn asubahi ya farka ya fita yaje masallaci hanklinsa ba akwance ba yana idar da sallan yay zamansa a masjid ya bude qur'ani yanamai karantawa dan ya samu nitsuwa.
Wani abun yana cemai yay fushi kawai yaki kulata wani abun yanace mai communication is the key not silent treatment.
Hakan yasaka yana kammala karatun qur'anin sa ya qudira niyyar fuskantar shemau da maganganun dake damunsa aransa game da ita.
Shema'u kam Karan wayanta ne ya tasheta daga bacci ko sallah batay ba bare salati wani mahaukacin tsaki tayi ta jawo wayar time ta fara gani taga wai har karfe takwas da rabi na safe, juyawa tayi taga mahmd baya ɗakin gacan pillon sa yadda ya kwana akan couch taja tsaki sannan ta ɗaga wayan a dan tsorace ganin babu lambar mai kiranta a wannan lokacin duk zucyarta ya tsinke dauka har mahmd yakai kararta wajen mahaifyarta ne.
Muryanta adan rareave tace He.l..lo..salam alaikum.
Saukar dirar nishinsaa taji tagane kowa ne lokci guda ta ji ta narkewa cikin wata kisinanniyar murya tace "Washhhh Alhaji nawa ruwa sai an tace. Dariyar jin dadi alhaj yay my baby my baby..oh my god wallh cant get enuf of u sai tunaninki nakeyi nace toh bara na kiraki kafin na shiga meeting. Wani irin sakemai nishi tay a kunne yarrrr yaji cikin wata kasaliyyar muryarta mai mugun kashe jiki tace awwnn i missed u too my baby boy gani nima ina kwance banda tunaninka babu abunda nakeyi i just cant wait to call u mine forever. Yace u will..daga nan hirar soyayyar su suka fada yana gaya mata sugar tana mai gaya masa zuma duk sun rikita junansu da kalamai.
Koda ya tashi zai katse wayar Shemau harda hawaye wai adole bata son tay missing muryansa duk ya rikice yanata lallabata yana bata hakuri.
U promise kana dawowa lokcinka duka nawa ne ko tafada cikin muryan kuka...
Duk ya rikice Yes yess babyta bama sai na dawo ba just give me sumtime idan nagama meetings dina zan gaya maki abunda ya kamata muyi...i wudnt leave my queen crying over missing me..gimbiyata shemau duk abunda kike so a duniyar nan fa nakine bare ni kuma haba i wll neva allow u to be sad akan wani abu
Tace awwn dats my alhaji inasonka
Wani irin balaman kisss ya jefo mata a kunne ta lumshe idanunta tana mai sauke mai ajiyar zuciya mai karfin tsiya acikin kunne.
Kusan gigitamai hankli tay dan sambar ta miƙar dashi. agaggauce yace toh kinbani izini naje ko?
A shagwabe tace ok
Muahhhhhhhhhhhhh tay blowing masa kiss
Dede nan mahmud ya bude kofar dakin a mugun razane ta katse wayar tahau hura wajen speaker fuuuuu fufuuuuu fuuuhhhhh dake baima ji me take ba sai yay mata sallama baice mata komi ba.
Lura datay kamar baiji wayar tata ba yasaka ta fuske caraf sai ga alhajin na sake kiranta again tay saurin sawayar a Silent tare da kifeshi akan gado
Tana daga ido taci karo dana Mahmud dake kallonta.
A dan fizge tace gud morning engr.
Atakaice Yace morning.
Sai yanxu kike tashi i hope u prayed
Hannu ta dagamai
Okay mahmud dont start
Ka dena treating dina kamr karamar yarinya ki akace maka bansan muhimmancin sallah bane? Bana son haka fa
Daga zaunen Ya kyabe baki Ai alamace bangani ba..look at u kamar ba matar aure ba..with all these nails and fake hairs.
"Haka ka gani kace kanaso"..ta fada a gatsale.