Sashe 105
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"alhali kuma Kishi da kyashi ne kawai matukar damunta a brain dinta duk dama tanason batashi agaban halisa at the same time kuma tanason halisa taji cewa aranta her man is her man no matter what..
Ders this pleasure it gives her idan tay burga da wani abunda tasan halisan bata dashi...
Kwanto mai ajiki datay yasaka yadan dago kai ya kalleta wani iri, ganin su tare da halisan yasaka ya dan turata gefe kadan, yace "yane,..yadan kau da wayar, 'im busy here, say what u want to say basai kin tabani ba,.am Even sweaty"..ahnkl yay maganan amma sigar da bai mata dadi aranta ba dan tasan halisa tanaji, shanyewa tay da karamin murmurmushi ta basar
um uhmmm khaleel, dont u think gym din gidan nan zaifi ma halisa amfani fiyeda field cos she look sick going out der kalleta fa kamr ma sanyi ne ya kamata
batare da ya kalleta ba yace "I am the doctor here Amina..if she look sick i will knw.
cikin kyabe baki Tace hmmm toh Allah ya huci zuciyarku, yaude naga kowa na amsa ni wani iri toh zan tafi.. or did u guys have a fight?.
Cikin su babu wanda ya amsata ta kyabe baki Ta dada dafashi muryanta daf kunnenshi tace.....
...anyways if u stress her i will knw. Tay siririyar dariya dabakai wuyarta ba.. My flight is in 2hrs babe Not even a good bye kiss???...kafin ya gama juyowa gefenta harta cafe fuskansa tare da hade bakinsa danata tanamai aiko masa da kisses akan lips dinsa har sau biyu.
Dake abazata abun yazomai yasaka bai iya kufcewa ba yana kkrin kaukaucewa tana dada cafkoshi kamar mayya, gashi inta kama lips dinsa har wani squeexing din hannun halisan takeyi cikin sigar nuna jin dadi...
Akaro na farko da Halisa tafara gane kamr dagan gan meenal take rike hannunta in zatay kissing din mijinta, take taji bacin ranta ya tsananta, "lallai ma meenal ta rainani"..ta raya hakan aranta tsaki taja kasar wuya, bata wani damu da sanin dalilin hakan ba da uban karfi ta fauce hannunta wanda yasaka adan dole meenal din ta sake mai baki ta juyo tana kallon ta a mamaknce, suna hade ido halisan tay mata wani irin sassanyar murmushin ko in kula daya mugun girgizata snn tace..im going up Amina i need my hand
..da borin kunya ta saks mata hannunta snn tace ohh ohh am soo sory babe,ashe na rike maki hannu ha ha ha..ohh gosh,Khaleel sai kacemin halisa tana kallonmu..
dats was soo embrassing!!! Halsy am sorry okay..
Harde ransa yay kamar beji metake cewa awajen ba..
Halisa batace komi ba ta juya ya dago kansa yabita da kallo harta ta haura sama cikin sauri ta barsu anan tsaye sn ya dauke kansa kanta.
kirjinta na mata tsananin zafi ta isa kofar room dinta, tana bude dakin ta zube akan couch dinta ta dukunkune kanta waje guda ahnkli tay sinking into an emotional ourtbust hawayen da batasan daga ina suka fito ba suka dinga saukowa daga idanunta kamr an kunnasu.
Tana haurawa saman meenal din tay wani rau da ido aranta tana cewa
"Umm Evil eye off my husband, koma meye kike tattaunawa da mijina..I assure u daga na dawo i will make sure kun dada tsanar junanku agidan nan..
tana juyowa kuwa sai caraf taci karo da nashi idanuwan masu mugun darsa tsoro da fargaba ya mugun harde ransa yana binta da wata muguwar harara..
ahnkli Taja mai tsaki "what is this for?, and How did u like my kisses.
.im sure ure going to miss me..
Fizgota yay wayar na rike a hannunsa amma saida ta tsorata, fuskansa babu alaman wasa yace "ke kishiga hanklinki yau ya zame miki na karshe, karki sake embrassing dina agaban kowa..if not duk abunda namiki ke kika jawo...
yana Saketa ya haura sama da sauri sabida yanason ya dauki abunda zai dauka wayar halisa tun kafin nan ya shiga security..
Huci meenal takey kusan sanda ta dawo cikin hayyacinta da mugun bacin rai tabi bayansa ta same sa a tsaye agaban table dinsa yanata kwafar wata number acikin wayar dake hannunsa ajikin wata writing pad.
daga kofa tace excuse me did u just call my kisses embrassing???
kodan agaban halisa akayi...whats up with u and halisa i dont get u anymore. Da asalin ruwan madaraar kishin a muryanta tay maganan
yanaji amma ya shareta Har sanda ya gama daukar dukkan wani abunda zai dauka awayar snn Ya juyo calmy yace mata yess.
Ko kin manta cemin kikayi kar ina kissing dinki agabanta cos ta saba da maza and its triggers her ko ba haka ba???
cikin kwalo ido tace ni?
Yaushe na fada maka haka...Wani tuwon harara ya watsa mata sanin cewa bacin ransa babu kyau ta fara barin baki cikin juya kan maganan
" Khaleel lure my husband fa dan kawai halisa ce agabammu sai bazanyi maka kiss duk sanda nake so ba.
Bazata taji ya jawota gabansa ya matseta in btween his legs yadda kusan dolene ta kalle cikin idanunsa.
"Kin damu da kawarki ko baki damu da ita ba? And i want my answers to be in yes or no, lets start.
wata nannauyar huci ta sauke tace wani irin tambayene wann khaleel of cous i care about her mana.
cikin katseta yace "ya isa..Bakison taje clubs, baki son dabiunta, cos they all attached to abunda ta sabayi dacan ko?
tay rau da idanu "ni menace maka ta sabayi?
ahankli yace sleeping with men..
bakinta na bari bari cikin rudanin rashin sani manufarsa da mata wann tambayar tace ..
"I am not sure.. i just said it base on my analysis
zuciyarsa yaji ta dau zafi girarsa na sama adage yace "Analysis ? Kikace analysis dinki...toh amma kince mun ai kinfi kowa sanin rayuwarta na baya, cos u helped her ryt? Kode mazan datay tabi sune suka taimaka mata...i cant realy re-call..mema sunan kawuntan can da kika ce.. ahnkli Ya dora hannun shi akan gefen wuyarta yana shafawa yanamai mata ziriya cikin son ya rudeta ya saukar da muryansa kasa kasa, yana shafa mata gefen wuyar har izuwa kan fuskarta cikin wata salo,
yace kinsan bana son wnn kawar taki yakamata Ki tunanin min abunda kikace min akanta dan na tuna triggers dinta nayi nagama aikina mu rabu.."I really want to be able to kiss u everytime i want..
Kafin ta dago ta kalleshi taji ya kama habarta ya hade bakinsu waje guda cikin sauke mata zazzafar kiss me taba kwakwalwa dan saida taji kamr numfashinta zai zuke me gabaki daya,
Tana bude lumsashun idanunta taci karo da mayun nashi acikin nata, acikin numfashinshi mai tada tsikar jiki ahnkli yace mata "i'm listening! Talk to me mana wifey.
take Dik taji yaa rudata Ita kanta batasan yanayin data shiga ciki ba dan ji tay gabaki daya salon nashi ya narka mata zuciya da gangan jikinta gabaki daya.
Zata sulale ta kwanto kan kirjinshi ya rikota cikin hanata yanamai cewa "noo, karki kwanta min ajikina nide just look into my eyes and tell me the truth about her triggers. Amina karki mun karya wann karon kinji????
muryan ta na rawa rawa Tace "okay babe, amma aini bance maka tanabin maza ba,i..i. i just tot she wud.. kagane?
Irin kallon daya mata adede nan yasaka ta hadiyar yawun bazata.
Kanta ta sauke kasa "babe aiko kaine ma ka shiga irin halin da ta shiga ciki zaka iyayin tunanin abunda yafi haka akanta i swear.
ya shanye duk abunda yakeji aransa Yace "wani hali ta shiga ciki kenan?
cikin kasa yarda dashi aranta tacemai Ni fa bansani ba., kawancen mu tun na yaranta ne munyishi lkcin tun muna primary, dama aitazo schl namu ne a matsayin scholarshp student, sai babanta yazo ya rasu aka cireta. bamu sake haduwa ba sai after sum years and I just met her while we are sixteen ko seventen years ne ma nina manta, lkcin kuma tana cikin wani irin mawuyacin hali tana aiki awani club, shine nazo da ita lagos ta zauna a gidanmu, ss2-3 kawai tay agidan mun toh tayaya ne zansan cikakn sauran labarin ta? Nifa sauri nake..khaleel i got to go nikam nagaji da wann maganan. Tafada a mugun gajiya..
hmmm kawai yace yana mamakin abunda ya gama fitowa abakintan har cikin ranshi yaji ya hatsala dakanshi da ya bar zucyarsa ta soma yarda da zancen su a karo na farko..
Meenal dat was alwys bragging cewa Halisa ta saba da bin maza da iskanci is now denying saying that to his face, so dama duk kagaggen labarin kenan suke gayamai amma ba asalin gaskiyar ba..hmmm
lallai dole shedan ya respa ma makircin mata
.
Ata wani bangaren kuma he blamed himself for listening rather than finding out. He wont make that mistake again ya raya hakan aransa yanamai tunowa da yadda ya batawa halisan rai dazu duk sai yaji jikinshi yay sanyi..
Saketa yay ahnkli snn yace Okay..where u heading to???kuma naji kince flight..yaushe zaki dawo Ga azumi yay kusa.
tace i'm going for Business Meetings..
Yace yaushe zaki dawo gida, kinsan de bazan takurawa gidanmu a wann azumi ba..
Tace nifa bansani ba,ka kula dakanki mana khaleel ko dole sai ina nan ne zakayi azumi agidan nan.
Kafin yay magana wayarta ya fara ringing ta kallesa tace mummy na ke kira..tana waje tana jirana nide zan tafi..
"yace toh
tay sauri ta fice a room din ko kullemai kofar batay ba ta sauka ta dau jakarta data bari a falo ta cikawa rigarta iska..
Acikin harabar gidansun taga jeep din mummynta na jiranta, tana isowa wajen ta bude ta shiga ta zauna hjy nadiya nata kallonta ganin tanata sauke ajiyar zuciya, hmm kawai tace itama bata tanka ta ba, har driver yay nisa da su ajiyar zuciyan takeyi cikin tunani batace ma mummyntan uffan ba dan banda nazarin maganan da sukayi da khaleel yanxu babu abunda zucyarta yake zantawa.
Tana ficewa a room din khaleel bai kara ko minti biyar ba ya dauki wayar halisan ya nufi room dinta dashi dan baiya jin zai masa wata amfani ynxu tunda ya same wani text da lambar waya dayake hoping zai kaisa ga sanin asalin inda gaskiyar take