Sashe 243
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
meenal Ta dinga kallon bayan motar khaleel gabanta ma faduwa da sauri sauri snn ta kalli vicky tace vick ina halsy tayi?? Vicky ta kalle tsakar idonta tace ohj oga dakansa yazo ya dauketa sun tafi.
budar bakin Hadiza tace
Dat uztaz is very loyal kugafa yana ganin hadari haryazo daukar halsy.
Fadin hakan da hadiza tay yasaka hawan jinin meenal yadan sauka.
imani ya taba ran Vicky sai kawai tay shiru.
Suna tsaye awajen Amal tazo ta gaggaishe su, sai nuna hadiza ma Amal shemau takeyi tana cewa ga hajiarmu nan fa.
Amal kuwa banda kallon ruwan gwalwalan gwal dake wuyan hadiza babu abunda takeyi har abun yaso yakara bada meenal haushi. Ba ajima shema tabi amal suka wuce banda hirar daular da hadiza tale ciki babu abunda sukeyi har suka isa hotel dinsu basu fasa ba. So take ta cusa ma Amal kwadayin kudin hadiza badon komi ba saidan tay amfani da ita wajen gida kanta dashi
Vicky ce ta dan tsaya ma hadiza for quiet some time suka tattauna akan batun soyayyarta da kayden hadiza tanata bata kwarin gwiwa harda tsarabar maganin mata.
Shema na tafiya gida meenal ta wuce nata gidan da gaggawa da zimman zataje ta sauke ruwan buhun barkwanon masifa ma khaleel akan dizgata dayay and most importantly akan zobe daya bada halisa aranta ji take kamr yau zata iya
ma khaleel abunda bai taba tsammanin zata iya masa ba...NA KUDINE
08060712446 CHAT ONLY*INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa’a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_*
Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
Ana daf za'a fara ruwan saman khaleel ya samu ya sauke halisa agidanta dake cikin victoria island saidai Sabida yawan haddarin yasaka Halisa bata barsa ya zauna ba nan ta lallameshi ya koma gida da wuri dan bataga alaman ruwan zai zo ya tsagaita akan lklci ba gashi already dare ya fara rufawa.
Duk dama yana dokinta amma Bai wani damu sosai ba sabida yasan gobe sartuday they wll spend some time alone in his new house a cikin ikoyi. He wants her to see her future castle daya gina musu dan suyi sassanyar rayuwar aurensu me dadi aciki dan yana sone ta dada tabbatar da cewa dagaske yakeyi akanta snn har cikin ruhinsa yake jin kaunarta.
yana isa gidansa aka fara ruwa me dan karfi
Sallahn ishai kawai yay snn ya watsa ruwa me dumi ya bunka makansa turaruka masu sanyin qamshi ya saka kananan kaya plain white shirt da wani soft black and white gucci write my paper trousers ya fito yana baza qamshi ya wuce kitchen dinsu domin yay makansa shayi irinna halisa me kayan yaji.
He had to learn it by force sabida yasan meenal bama sa zatay Yba..yana shiga kitchen din ya dialling lambar halisa snn ya saka a handsfree tana gaya masa abubuwan da zaiyi adding aciki yanayi har ya gamà zuzzubawa snn ya dora akan wuta.
Lkcin bakaramin ruwa ne yake sauka agarin lagos ba, haka meenal ta dawo jikinta ya dan jika, tana kashe car tayo cikin gidan sassan jikinta harna kyarma a falo tay jefa da shoes and bags dinta tsabar bacin rai da buhun bakwanon masifa data shigo dashi Dakinsa direct tawuce tabankade kofar bata gansa aciki ba haka ta zuzzubar masa da books dinsa da su laptop dinsa akasa Kafin Nan da nan tayo kasa tafara zagawa sai jin motsi takeyi a kitchen
lokacin Khaleel ya gama tafasa ruwan tea dinsa kenan ya kashe gas ya dauko sieve zai tace ruwan halisa nakan gaya masa abunda zaiyi suna tsaka da maganansu sai kwasam yaji an fado masa kamar batalion din yaki da wani iriin ihu take kirar sunansa tana cewa khaleel khaleel where are u khaleel.. yana juyowa kuwa suka hade ido ta dora hannu akan kugunta tana karkada kafa tana wani irin borataccan huci
Halisa tay shiru batare da ta kashe wayar ba
ransa a Mugun harde yace lafya kuwa kike kwala min kira kamar wani danki..ke bana son raini fa kishiga hanklin ki
Wani fatalin firo tay da bowls din dake kan table suka zube kasa snn ta fara dauka tana jifanshi da su kamar zararriya tana cewa "An raina ka din..Dan rainin hankli kawai, wato agaban kawaye nane zaka ci min mutunci ?? irin Ni ban isa ince kazo ka dauke bane ko me ehhh..
idonta har na fidda ruwa hawayen Tsabar bacin rai a mugun zafafe tahau cewa Khaleel kabani mamaki,ashe kai babban munafuki ne ban sani ba, i told u everthng abt halisa's past amma shine dan tsabar bakada tarbiya da iya walakanci da tozarci da tsinannen son mata irin naka shine zaka dau twin ring din daya kamata kabani, ni matarka, kaje ka bata dan tsabar neman gindin zama..toh badai dan nace maka halisa ta tasan maza a baya ba kake tunanin wani motsatsan diamond ring dinka zai saka ta ware maka kafa ka shigeta ka ci ta ba, She is more than that wallh kaine dai dan iska mazinaci....
Wani irin tau taji saukar mari akan fuskanta me mahaukacin karfi da kara saida ta kife kasa agigice batare da tasan inda hanklinta ya ke ba..
tsabr bacin rai baisan sanda ruwan zafin dake hannunsa ya zube kasa ba, da ya wani irin ball da ita saida ta rike cikinta na minti goma bata tare da ta iya motsi ba.
ta inda yake shiga bata nan yake fita ba Yana kkrin zare belt dinsa zai watayata agigice tay wuf ta bar cikin kitchen din a mugun tsorace dashi duk gidan saida ya dauka da karar kukanta..
Hankalin halisa yayi mugun tashi su suke fadan amma itake ziriya a fàlonta da tashin hankli da earpod dinta a kunne.
ransa ya mugun baci numfashinshi kawai take iyaji daga nan,muryanta wani iri iri tafara rokonsa akan yay hakuri Ya isa haka kar yace zai ma meenal din wani abu kuma, da kyar ya dau wayar ma ya amsa ta
Ruwan zafi daya subuce a hannunsa duk ya konashi muryansa har bari Bari yake tsabar ransa ya baci sosai yace i cant stay in dis house
..yasan zuciyarsa in har bai huce ba zai iya deban sa ya ma meenal din shegen duka Dan baison raini ko kadan. Hankali atashe halisa tace toh ynzu ana ruwan nan ina zakaje? Ur parent's house is far kuma in kaje yanzu hanklinsu zai tashi sosai
Kuma gaskiya bazaka fita ka kwana a hotel ba
i can come if u want me to,..a marairace tace "champ dan Allah inzo??
..ransa a bace yace karki yadda ki fito acikin ruwan nan kinji na gaya maki i knw what to do .okay?
Kafin ta amsa shi ya katse wayar ya saka shi a silent snn ya jefashi aljihu, kafin ya isa dakin sa har ta kira yafi sau tkwas..
Gaban wardrb dinsa ya nufa kai tsaye ya bude, wata rigar sanyinsa ya dauka da wallet dinsa ya kara fetsa perf ajikin rigar sanyin snn ya kulle kofat dakinsa da security lock Acikin ruwan ya fito ya kunna wata ddadiyar BMW dinsa me juriya snn ya shiga ciki Ahnkli ya dinga tuki jar ya isa gidan halisan acikin duhun dare da ruwan.
lkcin Hanklin halisa ya makurar tashi idonta ya ciko da ruwan hawaye harta farajin dama bata saka ring din taje gidan hadiza dashi ba,ta kirasa yafi sau talatin be daga ba..kirjinta bugawa ya dingayi da karfi kamr zai ballo waje..
tunda tay wanka wani over sized shirt ne kawai ajikint pink colour me haske sai bomb short dark pink data saka aciki ta sake sumanta duka ya zubo mata akafadarta da gadon bayanta tay nan tay nan ta rasa meke mata dadi.
Lokacin ana neman wajen 9:pm me gadi yaga hasken motar a bakin gate ya dauki lema yazo ya leka yaga khaleel ne agurguje ya bude masa ya shigo ciki, yana parking ya rakosa da leman har suka kai inda ruwan baiya tabaya snn ya dawo.
Halisa nata jeka ka dawo acikin falonta da waya a hannu gashi su uztaz da fadila kowa na gidansa yau ita dayanta ne da me gadi, tana cikin wnn yanayi taji an bude kofar
palon mamaki yasata ta juyo a mugun tsorace dan batay tsammanin akwai wanda zai zo mata acikin ruwan nan ba
Juyawarta ke da wuya suka hada ido da khaleel
Wani nannauyar ajiyar zuciya ne ya kufce mata batasan sadda ta yasar da wayarta akan cushion ba, da mugun gudu ta taho ta dale jikinshi ta rungumesa sosai tana mai sauke ajiyan zuciya da tashin hankli a cikin muryanta tace "Lifeline are u okay? Ta dada kankame sa "Baby am soo sorry is all my fault, Amina taga zoben nan ne a hannuna, da bata gani ba she wont even dare speak to u like dat Honey pls forgve me.
Ya dada kankameta jin hanklinsa na dawowa jikinshi, ahnkli yace its okay baby,..i am here. Dama Kuma ai nasan zaki daga hanklin ki kice zaki daura ma kanki lefin komi. zatai magana ya sauketa yace "Babygirl is not ur fault. Karma ki dira makanki wani lefi..Ranan ai na bata nata gifts din ta raina tace min tafi karfin ta saka abun hannu na wai bankai in siya mata abu ba, Kuma dataga wnn tayi tambaya akai ai nagaya mata nayi kyauta dashi, Dan kawai tagani awajen ki shine har zata kirani mazinaci??? Hauka take..?
cikin muryan lallami ta kalleshi tace its okay champ dan Allah kayi hakuri, she is just super tensed ..im begging u unbehalf of her kayi hakuri Hala taji kishi ne..my love pls dont take it to heart..maganan ya kare haka kaji..pls pls pls for my sake plsss. Ya isa haka, kaji babyna??