Sashe 101
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ransa Yakeson shemau amma abunda tay ma mahaifyarsa yau yasaka wann karon be nuna damuwarsa akan tafiyarta sosai ba. Bai kirata ba baiyi yunkurin binta ba, Sai yabari kawai akan idan ta huce ai zata dawo mishi by then ma ya samu abunda yake so komi saiya tafi masa dadi.
Bangaren shemau kuwa daga nan babban airpot din Abuja aka wuce da ita kanta tsaye tashirya zamanta da saurayinta acan UK dan tasan mahmud bazai taba gayawa iyayenta abunda take masa ba..
Alhaj shafiu ya riga yace mata zai sakata a harka ko aikinta bata damu saita koma ba aganinta inma ta aureshi kawai irin rayuwar hadiza maitama zatayi na zamowa oga wife tayita wanka cikin dukiya da narkakken daula basai tay aikin gwamnati ba
a plan dinta shine daga anyi harkan sun samu nasara babu wani abunda zai kara hada fuskarta dana mahmud sai karban takardan sakinta daga gareshi...
***********
Bayan kwana biyun kusan kowani bangare abubuwa na tafiyane awani irin rudaddiyar yanayi, masu neman duniya sun sako duniyar agaba basaji basu gani masu neman mafita suma sunakan sakawa da warwarewa.
Mahmd ya jijirce wajen ganin design dinsa ya samu karbuwa dan ya samu kudin da zai shawo kan lalataccen alakar mahaifyarsa da shemau cikin gaggawa dan ya kimtsa aurensa da rayuwarsa.
Saidai kuma Tunda shemau ta bar gidan nasu kullum cikin masa nasiha iyayensa sukeyi hakama in babansa ya kirashi awaya haka zaita wayar masa dakai da kuma jan hanklinsa akan rayuwarsa me gabki daya dan ya nitsu yasan inda ya dosa yaji dadi sosai da mahaifinsan ya yabashi da bai bi bayan shemau akan rashin kunyar data ma mahaifyarsa ba duk dama basusan da cewa haryau yana sakawa a ranshi cewa in ya samu kwangilar can shemau zata dawo gareshi ba.
Cikin kwana biyun nan da kyar ya aje tunaninta ya maida hanklinsa gabaki daya akan harkan aikinsa
Shemau kuwa tunda ta isa united kingdom take buga rayuwarta cikin nishadi da kwanciyar hankli tama mance da caftan auren mahmud a duniyarta dan awani hadadden hotel da alhaj shafiun ya kamata ta sauka mostly suna tare da saurayinta suna hira ko suna zaga gari...
Ranakun zuba kudade a game din carlos yanata matsowa Meenal da uwarta sun gama sawa aransu zasuyi nasara dan haka yanxu dukkn hanklinsu ya raja'ane akan neman investors din da zasuyi tafyar atare dasu wanda yasaka sam basa zama.
Yanzu aiyyuka a kamfanin talba grp of companies ya fara tafiyar hawainiya dan kotaje aikin ma bata iya zama korafe korafe akan kamfanintan ya farayin yawa musmmn ma akan yadda abubuwansu suka rage kargo da daraja a idon yan kasuwa musmmn ma na kasashen waje.
Shiyasa Da zuciyarta ta zage take kokarin ganin sunyi game din nan sun same wasu kudaden da zata kashesu duka dan ta dawo da martaban kamfaninta lokci guda...
Bangaren Vicky kuwa yanxu rayuwarta takeyi ita kadai agidanta bata kawo lisssafin femi aciki musmmn da yanxu duka version din kayden din suke yawan dauke mata hanklinta sosai.
Ahnkli Wann kadaici da damuwar datake cusawa aranta ya fara zamowa mata tamkar tarihi a gidanta dan dagata dawo daga aikin ta a schl zaka tsinceta tana chating me tsayi suna hira me dadi da saka nishadi da kayden Duk dama haryau bata taba jin muryansa ko ganinsa ko a hoto ba..
Izuwa yanxu Bata wani damu da hakan ba itade babban burinta shine ta samu shiga wajensa da kyau dan tay karfin da zata iya rabuwa da femi batare da dukkan wani alfarman arzkin femin nacikin nata arzikin ba..
Kullum in suna hira zai tambayeta tsirarrun abubuwa daga cikin rayuwarta tun daga ranar haihuwarta harkan family haka itama zata na tambayanshi nashi rayuwar wanda yake jawowa suyi hira me tsayi me kuma saurin kara musu shakuwa da junansu cikin ruwan sanyi batare da sunyi aune ba.
Daga zarar taje Schl kuma she is alwys bombarding him with assigmemnt sabida gani take kamar kayden din sangartacce ne me yawan son jiki probably iyayensa suna ji da kudi shiyasa ma bai dauki rayuwarsa da wata muhimmanci ba..
His Dress codes, his flashy cars, kominshi na daban ne acikin schl din, shine dan auta agidansu but even at 24yrs shine musu ɗa me halin manya me kuma ilimin kulawa da harkokin iyayensa na multi billion naira business cike da ilimi wanda yasaka babansan yake mugun mugun sonshi fiye da yadda yakeson yayansa henry da baison komi ba face yay rayuwar ko in kula na turawa dana holewa .
Yayansa henry ya taso ne da girman kai da ra'ayin kafirci shiyasa tun suna college a kasar waje ya shiga kungiyar LGTBQ ya fara harkan gay da sodomy harsuka zo suka hada clique dinsu da su femi sukayi karfi sosai..
Kayden ya bambamta da henry sosai inka gansu a fili bazakama ce yan uwan juna bane sabida yafishi komi da komi including hankli..
Agidansu babu wanda yasan cewa yanason Victoria har haka sai babansa, and despite knwing she is married ya kyaleshi bai hanashi ba dan ya yarda cewa dansa bazai aikata wani abu na son xuciya akan kowa ba
Sabida wahalallen yanayin data ke shiga na mugun jin shaawarsa yasaka ta dena inviting dinsa offiice dinta gabaki daya. Sede Duk hakan bata wani tsira ba, dan soft life dinshi da yadda yake yawan gudanar da rayuwarsa me aji wanda ya bambamta dana kowa yasaka take yawan tunaninshi aranta.
Wanda tunanin yake kaita gayawan yin day dreaming akansa,Istima'i
(mastubation? datake kkrin yafacewa daga rayuwarta yadawo mata sabuwa dal kamar ruwan sha, gashi in zatyi inbata sako fuskar kayden aciki ba batasamun cikakken nitsuwa da gamsuwa.
Kullum zatazo schl zakaga tazo da sex toy dinta ajaka intana gida kuma harsai bayan sun gama chatting kafin nan take yi ko tay mafarki suna aikatawa a aikace.
Hakan yasaka take yawan nesanta shi da office dinta, in zata gansa saidai kawai yaganta kwasam tazo ajin su bazata.
yawanci Yana zaune a class din haka zata shigo direct wajen sa, And she is alwys looking hot and dashing..insuka hada ido take sai yayi freeezing ya kasa motsi dan shikadai yasan halin dayake shiga
Ahaka badon taso ba ya dawo special student dinta na dole dan daga ya ganta shikenan baiya gane komi kusan kullum sai ta bashi aikinyi..
Shima kuma Suna dawowa online basu rabuwa face sai yabata aikin yi. dan Da akwai wani share bidding da za'ayi a garin Kano Na kamfanonin cosmetics na kasa, yana son ya dorata akai duk dama bai fito fili ya gaya mata hakan ba, amma akan hakan take masa aiki kullum, kamfanonin cosmetics da bazasu iya tsawa da kafarsu ba zasuyi empowering, na siya kuma ya siya su dawo karkashinsa
Kado ya turo mata file din ta bude tagani kusan dukkan mukarabban makiyanta da suka hada kai donsu durkusheta suna ciki har sunyi registern kansu acikin wanda suke neman ajawosu ciki..
Duk arazane take dataga hakan, dan tasani sarai inya siyesu zasu dawo aikine a karkashinsa itama haka, hala gabarsu zai cigaba da yin zafi kenan.
Duk da haka bata wani dora abun a ranta Sosai ba, she is doing the work carefully and gladly a matsayin alfarman data samu na kulata dayake dakansa a bayan fage kusan dukkan hanklinta da jajircewanta take sakawa akai don tasamu cikkn hanklinshi babban burin ta shine ya amince da ita sosai.
*******
Cikin wani yanayin zautuwa da dan adam yake shigewa ciki babu zato babu tsammani musmmn akan abunda ransa da ruhinsa yake kauna sosai khaleel ya kasance gameda halayyar halisa dayake gani kullum dayake saurin jefashi cikin wata mawuyacin hali.
Kwanaki kadan aka bashi yay confronting dinta amma yakasa iyayin hakan. Badon komi ba sai dan abubuwan dayake dada bayyana masa atattare da ita.
Tanakan shan tabarta agidan kuma bata dena masa taurin kai ba..
Infact Babu abunda ya ragu a halayyarta na baya face kayan rashin mutuncin data dena sakawa duk dama ya gwammaci hakan akan yawan ficewar dare da yanxu takeyi danta sha iska..
Sau tarin yawa yay hubbasa dan ya sameta da maganan amma daga yazo dakinta xaiganta tana busa taba a sigar kwarewa ko tana waya tana dariya ko tana long business calls gabaki hanklnta duk ya koma kan harkanta dasu uztaz yanxu. Gashi ya tara abubuwa dayawa aransa masu zafi kuma masu tsauri hasalima yanzu haushinta yakeji aransa bana wasa ba..
Washe gari ranar alhamis
lokacin ana saura kwana biyu wa'adin da ogansa ya bashi ya cika duk ya damu yana neman wani abunda zai hadasu ya tahumeta dashi..
wani irin shiru gidan ya dauka ayayinda da zaka iya tsintar kowani mahaluki iyanxu acikin gidansa wasu ma basu farka daga barci ba.
Rairayin sanyin iskar safiya ce take bala'in busawa wata iska mai sanyi da dadi tana sauƙar da tsananin ni'ima da kwanciyar rai tana kaɗawa game da mamayar zucyar dukkan wani mahaluki daya raɓeta a sanyin safiyar
shikadaine kacal a zaune acikin massallacin ƙofar gidansu bayan an idar da sallah hannun shi riqe da carbi ya saka black egyptian jallabiya mai three qtr hand jikinshi yana fidda wata irin mayyar ƙamshin turaren paco rabanne mai kama zucya, azhkar dinshi yake tayi A tsanake ayayin da yaga wulgawar wata bakar landcruiser jeep tay parker kofar gidan sa sassafe...
Dacan baiyi niyyar tashi tsaye ba har sai dayaga wani kyawawan mutum ya fito dagaciki da waya
a kunnensa jim kadan sai ga halisan ta fito sanye da wata oversized shirt na bacci da bomb shot ta doso wajensu sanyin iskan safiyar ke karkada sumanta data parkeshi in a messy hair bun duk ya barbaje ya saukko ta gaban fuskarta wajen bacci.
tafiya Take ahnkli tun daga kan fatar kafafunta dayay fresh yake kallo har izuwa kan cinyanta dayake nan abude sai yaji kishinta dayake dannewa aransa ya hargitso ya kuma turnukesa.
Tana isowa gaban motar yaga sun gaisa da gayen cikin mutuntuwa da alama yana girmamata sosai, sede khaleel din bai sako komi aransa ba face zach, duk tunaninsa yatsaya ne akan wann din ma dan aikan zach ne dake yana zargin halisa tanakan harka dashine haryanxu sabida maitar son kudi da rashin sanin darajar kai kamr yadda meenal da uwarta suka cusa masa aransa karfi da yaji .