Sashe 236
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lallamin kanta tay harta kammala exams dinta na wann session din saura mata 2 session ta gama college gabaki daya snn ta fara full degree prgrm dinta. Session din kamr shekara ne, amma anasu tsaro watanni shida ne, so nata Kamar semester hudu kenan in 12 months kawai aka bata dan ta cike gurbin karatun seconry schl da batay ba dan haka yanxu ta gama biyu kenan saura biyu.
Tun Ranar da aka fara case din bacewar nile Hafsa ta dawo hutunta nigeria mahmud ne yaje dakansa ya daukota a airpot suka sauka a sabuwar gidan iyayen sa dake Abuja.
Wani yanayi me cike da farinciki tare da godewa Allah familyn suka tsinci kansu gashi babansa ya riga ya dawo daga saudi dama tsaftaciyar rayuwarsu me dadi suke like one big family ranar da hafsa ta iso ko baccin kirki bata samu tayi ba tsabar wahalan durja data sha wajen mahmud da daddare da safe dan ba bakaramin kewar wajen yakeji aransa ba.
Har yau dai suna mamakin yadda mahmd yay shiru akan zancen shema kamr an binne gawa. Abun ya dame hjya badiatu har ta kai ga ta gaji da kirar mahafyar shema'u tafara kai maganan wajen mahaifinsa dirct shima still inya tambeyesa shemau saidai yace masa tana wani waje zatazo wata rana. He left them to be so confused.
Zuwan hafsa kwana biyun yasaka hjy badiatu take yawan kawo mata hirar shemau, a tunaninta yadda mahmud yay kudi kuma yake son shemau da wuyane ace wann abu ya faru dashi shema bata nan ciki dumu dumu saidan in akwai wani babban matsala.
Hafsa data lura iyayen nasa sun damu cikin dare bayan ta gama kwantar mai da hankli ta kawo masa maganan nan ma still yay mata shiru tana gamawa yace mata she shud just forget abt it., inkuma kishi takeji tasani ita kadai ce matarsa yanxu bata da wata kishiya, kanta sai ya kuma dada daurewa haka nan ya shashantar da maganan snn rungumeta sukayi bacci, da asubahin fari yay waking inta up da wani irin warm And hot sex mai dadin da Saida tamishi kukan dadi.
Bayan sun gama yace mata yau yake so zasuje lagos taga sabon gidan su inda zasu fara shinfida asalin rayuwar su na aure. She was excited amma rabin zuciyanta a karye yake tasan gidan yana da munanan memories na tarihinta dana shemau
Ayayinda take azbtar da ita..but still she do rembr acan gidan nasa ta fara samun kulawa da tausayi daga wajenshi har Allah ya kawo musu wnn qaddara data hadasu aure.
Bayan sunyi wanka ya wuce masallaci, hafsa tun anan tafara jin ciwon kai da jiri jiri, abaya ta saka me kyau ajikinta snn tay sallahn fajr tana sallahn ahankli, dan wani iri iri takeji, tana idarwa ta zauna kan sallaya tana tahiya kenan wani tukikin amai ya turnuke ta batasan sanda ta ruga cikin bathrum din da dan banzan gudu ta zube kasa tanamai gwaza amai akasa ba.
Tafi minti goma awajen
tana amai jikinta duk sai ya ragwabe tafara jin kmr bata da sauran karfi.
A tunaninta ko mahmud zaizo ya sameta sai taga bai dawo ba, daurewa tay ta kimtsa wajen snn tay wanka da ruwan dumi taji dama dama ta fito direct tay gaban madubi ta kimtsa kanta cikin wata doguwar rigan atamfa snn ta gyara dakin tsaf ta saka masa turaren wuta tana zaman jiransa taji zuciyarta na tashi turaren wutan na hawan kanta, kafin kace wani abu amai, haka ta sake komawa bathrum din tay amai sosai snn ta wanke bakinta fito.
Wayarta ta dauka taga sakonsa cewa ta shirya
yana zuwa breakfast kawai zaiyi su wuce lagos dan akwai abunda zaiyi acan. Dake ma ta gama shirya musu komi sai kawai ta dau mayafin ta golden colour kalar dake jikin atamfanta ta fito ahankli tana takawa jin bata da wani karfi har takai sashen iyayen nasa don ta musu gaisuwar safiya snn ta sanar da hajya badiatu datake mata kallon uwa cewa mahmud din yace zasu koma lagos ayau.
Ahnkli take tafiya harta iso bakin kofar falon jin muryan su duka suna salati yasaka ta tsaya cak abakin kofa tay shiru sai tafara jin sautin muryan mahmud dinta da irin maganganun da
yake furtawa akan shema, shide bai gaya musu komi da komi ba amma ya fayyace musu cewa shemau tana da wanda take so yanxu snn da dalilinta shine na cewa tafison wanda ya fishi kudi kuma harma ta nemi saki awajensa a kasar london sabida tace bazata iya rayuwa tare da shi ba.
Su hjya badiatu sunsha mamakin dauriyar da mahmud yay snn sunyi salati har sun godema Allah jin cewa wai har shema ta rokesa karya gaya ma iyayenta kawai ya saketa kawai.
Iyayensa sun jinjina ma tsaurin idon shema, dakan su suka bashi shawarar ya kyaleta kawai tunda ba a dole in ya koma lagos yaje ya rubuta takarda ya bawa mahaifinta snn ya bari tazo ta musu bayanin komi ba ruwansa da kai wani kara.
Tunda hafsa taji haka sai jikinta yay sanyi sosai sai kuma taji ta kara rudewa
kenan dan sabida shema ta kii sa shine ya dawo kanta, sam abun be mata dadi aranta ba, but what did she expect? Shema was der bfr her, ita kuma laka masa akai.. duk ta tuna wann amma kuma sosai abun yazo yana affecting mood dinta
Haka har suka koma lagos mahmud bai gane kanta sosai ba, tafara masa shiru shiru tana dan share shi har abun ya fara damunsa sosai.
komawarsu lagos da kwana uku masu kyau aka same su nile, yau din ta tashi batajin dadin jikinta sam mahmud duk ya damu yaji amma taki sam ta gaya masa karshe ma ta dinga masa kuka. He bcm confused.
Ya rasa meya sameta ta fara behaving hakan.
Ranan yaje office ya dawo ya zo ya sameta tanata amai, sukaje asibiti aka bataa gado, baije ko ina ba yana tare da ita. Duk sanda ta kalleshi sai ta dingajin karayar zuciya gani take kamar rabuwrsa da shema ne kawai yasaka yake nuna mata soyayya.
Haushin hakan takeji dan Da kyar take iya danne zuciyanta duk dama tagane cewa mood dinta na affecting dinshi sosai.
Hakama taki taci komi. Kwanansu daya a asbiti kafin aka gama duk wani tests tun asuba yake ta lallamarta yana fmr tambayarta ko ya mata lefi ne amma batace masa komi ba sai kuka.
hanklinsa ya tashi Suna cikin hakan likita yazo ya kirashi office ita kuma yana fita hjya binta suka kirata suna mata ya jiki.
ta boye ma kowa mood dinta amma ta kasa iya boyewa ma inna hjya.
Agefe inna taja sukayi magana, duk abunda ke damunta saida ta amayo shi waje, inna bata mata fada ba, nasiha ta mata mai tattare da manyan manyan maganganu aciki wanda ya ishe duk wani mai hankli yin nazari. Wato idan Allah ya baka dama, karda ka sake wani abu da ya wuce yazo yasaka kayi wasa da ko asarar wann daman. Kowa da tashi qaddarar, wani zai samu komi na rayuwrsa da mugun sauki tun daga kan girma, aure, arziki, kyau, ilimi ,farin jini,lafiya da muamala
Amma wani fa a komi sai yaji wahala ya jijjigu ya sha wahala snn ya same shi, Allah shikadai yasan meyasa ya kasa mu daban daban, sabida shine yafi sanin me muke bukata, kuma a wani siga muke bukata, wahala da sauki duk ana samun rahma da kuma soyayyar ubangiji aciki.
Indai ya baka da sauki kayi kkri kayi masa Godiya, idan ya baka da wuya kayi kkri ka nuna masa hakuri, tabbas hakan shine kadai Abunda Allah yake bukatan gani daga wajen bawansa a kowani lkci domin rabon me hakuri yawa yake dashi inda a ranar lahira wanda ba a jarabce dayawa a duniya ba in sukaga yawan ladar da wanda aka jarabta zasu ci karo dashi sai sun ciza yatsa sunce ina ma duk bala'i da wahalan duniya nan akansu aka sauke domin su samu ladan me hakuri.
Inna hajya ta gaggaya ma hafsa maganan daya gigita mata tunaninta gabaki daya ya kuma cire mata wnn danyen yaran tan da shaidan yake son yakitsa mata akan mijinta snn tace mata tay hakuri ta gode ma Allah dan kuwa babu ruwanta da wnn batu na shema da mahmud ta dubi irin rahamar da Allah ya mata akai kawai.
Acewar inna intay wasa
Mahmud ya gane Haka zata iya kashe masa karfin gwiwa akan rayuwar dayake kkrin ya gina musu, kawai ta rungume mijinta tay hakuri......
sun kammala wayar kenan tanakan share hawayenta sai ganan mahmud din ya shigo fuskansa dauke da walwala yazo ya sameta tana zaune duk farin ciki ya lullumeshi tana kallon shi duk maganganu inna hajya ke dawo mata kanta, kafin ta bude baki
Taga ya jawota jikinshi da tsananin farinciki ya rungumeta cikin shauki sosai yana wani irin farin ciki, Alhamdull Alhamudl
Wify i am going to be a father..dada kankame sa tay kirjinta na bugawa da sauri sauri, tana jin yadda yake wani irin murna kamr zai tashi sama, kawai saita fara hawayen jin tsananin tausayinshi ya balbaleta
dan dolenta ta sake mishi jikinta suka sha murnansu a tare.
Tun anan tafara ganin rawa kafa kala kala har yake ce mata ko cikin ne dama ya saka ta cikn damuwa kwana biyu take jin haushinshi take share shi. Dan ta binne abun aranta kawai sai ta biye masa ahaka duk dama be san lefinsa ba amma haka ya dinga lallashinta yana bata hakuri, kafin su koma gida har ya tura sakon hakan ma hjya binta ita kuma tuni ta kira hjya badiatu ta musu breaking news na cewa hafsa na da juna biyu na wata biyu har da yan sati ka.
Ranan wayar mahmud da na hafsa din babu masaka tsinke kira akan kira kowa na bada hafsa shawarar yadda zata kula da kanta sosai.
haka suka kasance har Washe gari Wani bin inta shiga bathrum haka zata boye kanta tay ta kuka da tunanin kalar wautar data so tay a kwana biyun nan dan iya godiyar
daya kamata ta nuna ma Allah shine ta rike niimar auren daya sakata aciki gam gam snn ta bauta masa cike da godiya tare da kulawa da mahmud fiye da yadda ake zato.