Sashe 38
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaune ta kama ranar zagowar murnan dorin aurenta suna masu cika 4yrs dede da mijinta prince femi.
Kusan Yau din wata Rana ne da bazata taɓa iya mancewa dashi a duniya ba dan bikin auren tan yana daya daga cikin aurarkin dayay tashe aka kuma yi ɓarin kudi na inna naha a kasar nan.
Zucyarta fari tass kamar madarar shanu ta farka tana Allah Allah ta mika hannu ta dauko wayarta koda ma zata ci karo da sakonnin soyayya daga mijinta femi.
Duk dama tasan ya gujeta akan sabanin da suka samu amma abu me wuyane agareshi ya mance da wann rann ta zagowar aurensu.
Tana daukar wayar cikin zumudi ta bude saman screen taga 8 messages unread.. kirjinta ya fara bugawa jin kamar zata tashi sama dan murna duk tay tsammanin mijinta ne kawai ya turo mata kalaman soyayya masu zafin gaske.
Jikinta har na rawa rawa ta hau budesu..Hadiza, shemau, meenal dana halisa, ajere kowacce ta turo mata heartfelt anniversay message, wasu tana karantawa har hawaye na taruwa a idanunta, sakon halisa dana hadiza sun saka zuciyarta nauyi dan tasan dukkansu sun dandani ciwo da zafin rashin so. Sakon meenal dana shemau kuwa is aways fun And full of life.
sai na iyayen ta da suke kara jaddada mata akan ta rike aurenta da kyau, da alama na nile ne ya soma shigowa dan shitagani acan farko wajajen karfe 12 na daren jiya daya turo lkcin tana bacci.
Da Bataga na Mijinta femi ba sosai jikinta yay sanyi sai alkcin tanajin kamar tay kukane ko tay murmushi ne duk tarasa me zatayi..
Dukkanin tunanin da suke kwararowa a brain dinta marasa kyau haka nan ta danne su cikin sauke Ajiyar zuciyar me tsananin nauyi ta shiga kakalo murmushi har cikin ranta tanajin abubuwa marasa dadi amma kwakwalta yasaka tantancewa.
Jiki a sanyaye tace maybe am overeacting hala femi yana can yana planning a suprise for me. Yes it may be true.
Ahnkli Ta lumshe ido ta bude tanata kkirn cusawa kanta wann kalaman karfi da yaji dan Koda ta fadawa kanta hakan saida taji dan dama dama.
Iya wann postive tot inne yakara bata karfin gwiwa ahnkli ta sauke fararen kafafuwanta akasa ko kammala mikesu batay ba taji sautin buga kofa da tsananin sauri kirjinta ya buga ayayin da kwakwarta yake daka tsalle da tsammanin ganin kyaklwar mijinta femi daga bakin kofar..
KARKI KARANTA IN BAKI BIYABA. TO SUBCRIBE CHAT ME UP 08060712446
21: Rigar hadadden nitynta ta kimtsa sann ta miƙe tsaye tare da zura fararen sawun kafafunta acikin bedroom sleeper na malone soulviers ta doshi gaban kofartan zuciyarta acikke da tsammanin cin karo da kyakkwar fuskar mijinta femi.
Kirjinta na bugu ta saka hannu ta bude kofar ahnkli tana murmushi mai sanyi.
"Greetings mrs femi".
Bata iya amsawa ba ta tsaya cak dan Acikin dakikanin lkci taji murmushin data taho dashi wajen yabi ya yanke mata cak ganin me aikinsu suzan ne atsaye agabanta tanamai mika mata gaisuwa cikin ladabi da mutuntawa.
Her face was emotionless bata daureshi ba kuma bata sake shi ba dan Ita kadai tasan abun da takeji arantan, Acikin dauriya tare da danne abun tace "yes, Meya faru Suzan?
A ladabce Suzan tace "Madam ders is a message for u"
Cikin rashin kulawa Vickyn tace message?
Suzan ta gyada kai..
Tace Toh ki karbo mana kinjiki da shirme Saikinzo har sama kin gayamin ne kafin ki amsa?
Kai a kasa suzan tace no, yes ma, they needed ur signature on it Dats why.
Shiru vicky tay Kamar bazata amsa ba dai ta daure tace okay kije kawai ina zuwa.
Tana fadin hakan ta koma cikin dakin da sauri cikin sauke wata nannauyar ajiyar zuciya nan da nan ta jingina bayanta ahankli a jikin kofar tanajin wani iri ayanayinta ayayinda idanunwanta ke lumshe sosai.
Yanayinta kadai zaisaka kasan cewa Bataji dadi ba sam da ba femi tagani a bakin kofar ba.
Ahnkli ta kuma bude lumsashun idanunta cikin ranta tanamai cewa toh hala shine ya aiko da sakon.
Tana raya hakan aranta taji wani sabuwar karfin gwiwar ya zo mata nan da nan ta jawo throbe ta yaɓa ajikinta tay gaban mirror ta warware duka tsayin doguwa kuma albarkataccen suman kanta mai yawa da cika dayake xubo mata har gadon baya ta sakeshi ya kwanta.
Dada gyara fuskarta tay agaban madubi sann ta bude kofar ta bi kan matakala da zaiyi kasa da ita tana takawa acikin nitsuwa ayayinda kyau da yawan suman kantan ya kara mata wani irin maiyataccen kyau na kure misali tana tafiyar tana dan yarfashi baya da yatsun hannunta dan kamar zai rufe mata fuskarta haka yake motsawa ayayinda take takawa.
Tana isowa cikin balamin falonsun ta hango suzan a tsaye wacce suna hade ido ta sauke kai kasa, vicky batace mata komi ba ta wuce can waje suzan din tana biye da ita abaya.
Jan aji da saukin kan vicky yana matukar burgeta a lkci guda wanda Ita kanta tasani inbadan tana tsammanin sakon mijinta femi bane da ba saukowa zatay har kasa domin ta amshi sakon kowa ba.
Cike da nitsuwa ta bude main Door ayayinda wata kyakkwr mata sanye da wani uniform din dayay kama dana courier ta zubo mata idanunta tanamai sauke karamin murmushi.
Ko kallo na biu bata ishe vickyn ba.
A ladabce sosai matar tace Good morning maam.
Fuska ba awani sake ba kai tsaye vickyn tace the message.
Matar Tay sauri ta fidda wani Branded box baki irin matte black din nn wanda daga ganin kwalin ma kawai kasan duk abunda zai biyo baya mai tsananin tsadace..
Anan ma take zucyarta yagama sadaukarwa da cewa sakon femi ne dan tasan shine in zaimata kyauta yake mata da abu mai tsananin tsada musammn ma idan yamata wani lefi yana neman su dedeta.
Ta san Shi din irin namijin nan ne da bazai taɓa saukar dakansa yay ta bibiyar mace dan su dedeta kansu maturely ba, tsananin girman kai yasaka he did not ever want to ever Admit dat kuskure duka nashi ne, he prefer to use money And gift as love language To get her back. Wanda ita kanta tasan wann dabia ce awajen namijin da baisan darajar mace a rayuwarsa ba.
Babu tantama ta amshi biro tay signing snn ta kama hanya ta koma cikin gidan agaggauce da abun a hannunta.
Da wani irin sauri ta haura sama ta shiga dakinta dayake kama da aljannar duniya tsabar yadda yaji gyara wanda tayine musammn domin shagalin wann muhimmin ranar a tarihin aurensu.
Ko zama batay ba tahau bambare kwalin dan taga meyene aciki sai dai akaro na farko data sake shako qamshin turaren daya so ya tuno mata wani abu amma ta kasa tuna a inane. Zucyarta yana raya mata cewa tasan me irin wnn turaren amma tarasa ainane ma ta taɓajin irin wann qamshin turaren wanda atake taji ya darsa mata wani irin mummunan bugun xuciya da rikicewar tunani.
Idanun take suka ciko da ruwa hannunta ya hau ɓari dakansa ganin abunda take yawan mafarkin samu agabanta wato hadadden abun hannun nan na Wittels Bach limited edition bracelet da akay design dinshi da wasu kananan diamond stones masu sheqi all over wanda duk da irin yawan kudin femi tayi tayi dashi ya siya mata wann abun hannun amma sam yaki.
Agefen Abun hannun wani dan karamin oil perf tagani an rubuta X ajiki tana dagawa tun bata kaiga budewa ba qamshin ya bugota ahnkli ta lumshe jin yadda turarem yake fidda dadda kuma sassanyar qamshin white Amber tare da sweet notes of neroli da kuma cool scent of marshmellow mai tsananin kama fatar jiki.
Bude murfin turaren kawai tay bata fetsa ba amma saida yanayin dakin nata qaba daya ya sauya da karfin qamshin sa.
Lokcin ji take kamar zcyarta zaiy tsalle ya fito waje dan bugawa, Agefe ta kalli wani letter da aka nadeshi neatly ta mika hannunta ta dauke ta budeshi cikin nitsuwa..
"Greetings, Ms. Williams, I stumbled upon your lectures online, and I must say, your passion for our makeup subject is contagious. I'd love to hear more about your experiences in the field.
_For Ceo,Elmario yoshida.._
Subcontiously Tay rolling idanunta akan letter sann ta sake nitsur da kanta ta hau karantashi da kyau
Wanda Tanakaiwa karshen letter taga sunan kamfanin na elmarion ne dai ba mafarki ba,bakinta bude bata san sanda ta saka ihu mai uban karfi ba. Ta manne takardan a kirjinta tana tsalle cikin tsananin farin ciki "Oh my god they choose meeeeeee..Ahhhhhhhhhhhhhhh. Thank you jesussss ...oh my god i cant belive this..
Jikinta rawa yake dan Atake taji kamar karyane ma ba gaskiya ba. Ta dada kallan letter gaba da baya its looks original amma bata gama yarda ba jikinta na rawa tay sauri ta isa gaban wani Safe ta bude ta dauki wani scanner ta dora akan paper original logon kamfanin na bayyana da sauri ta jada baya da paprn ahannu tana wani irin murmushi mai fadi sosai.
Wann inba sa'a ba toh meye ne. Tana murmushi Ta godewa Allahnta yafi sau a kirga a cikin zucyarta dan kuwa Aranta bata taba kawowa cewa wann takardan zai taho tun daga babban kamfanin da ke singapore ya iso har gidanta ba.
Cikin tunani tay tsam tanamai jinjina ma ikon Allah..tabbas sa'a yafi sammako. Dan kuwa kamfanoni da manyan yan kasuwa wanda suka kere nata kudi da tashe sun buga amma dai gashinan itace din dai aka zaɓa.
Wann takardan yay shocking inta sabuda abune wanda batay tsammninsa ba kwata kwata duba da yadda business dinta ya koma baya musmn ma sabida tsabanin da suke samu da mijinta femi
Murna takey ita kdai a dakin Har sanda ta nitsu snn ta dau wayarta ta hau kirar layin hadiza maitama, dan kuwa itace wacce tafara share mata hanyar nasara da ta samo mata private email na Ceo elmario snn ta tabata shawarar cewa tay ta tura masa sakonni.
Ringing uku kirar yay hadiza ta dauke cikin tsananin farinciki ta sanar mata da ci gaban data samu sosai hadizar tasha mamaki kuma tay mata murna bana wasa ba.