Sashe 296
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan a bakin kofa ya tsaresa ya mika masa hannu suka gaisa khaleel
Yasha mamaki dayaga khaleel baiko tanbayesa meya kawosa gidan ba
Saiga hjy nadiyan ta kasa hakuri ta fito tana kuka
Khaleel ya mata wani irin kallo yace hjiya lafya naganki agidana da Sassafen nan i tot we had an agreemnt?
zatay magana sai lawyern ya cabe yaa fara masa bayanin cewa meenal din ce ba lafiya
Yazo ne dama dan ya tuhumesa ido da ido sabida bai daukar kiransu..kuma yarjejiua yace he shud stay married to meenal which include bata dukkan wani hakki na aure...ya fara kawo bayanai yana neman bubbude wa khaleel ido dake babban
damuwarsa baifi ya samu kudi ba.
Atake atake khaleel din ya dakatar dashi Yace masa oh dan ban kai kararsu da sukazo zasu kashemin mata ta ba shine za'a zo ana min barazana agida..ta inda khaleel yake shiga bata nan yake fita ba.
Atakaice dai laifi ya zamo nasu ne, dake khaleel din ya kafa hujja da abunda sukama halisa a ranar farko and he state it clearly cewa he dont trust them musmmn ma da kowa yasan abunda zasu iyayi da ran mutum.
Karshe dai lawyern ne ya sassauto ya roka ma hajya nadoya alfarma aka barta akan tana zuwa gidan tana kula da lafyar meenal. Yace musu inde meenal din ta shiga hayyacinta Ta dena kawo masa dabancin gida dats wen he wll go and see her.
Bayan faruwar hakan laywr ya koma lagos abunsa ya bar hajya nadiya anan tana kulawa da meenal agidan
Komi na ci dasha suna samu ana aiko musu a sashen amma tun ranan sai bata sake ganin wulgawar halisa ko khaleel ba...
Satin gabaki daya labarin samun cikin halisa dayazo ya ci karo dana maryam aketa tay a family, time to time haka yan uwansa ma meduguri zasu zo gidan du jima ma halisa dake mahaifyar khaleel tace karsuna barinta ita kadai a gidan tare da meenal
the house become busy while meenal was busy being sick amd wallowing in depression and self pity Tay tunanin duniyan nan na yadfa zata gyara rayuwarta amma ina.
Haka sati daya ya wuce pyamm batare da sun iya aikata komi da suka shirya daga cikin plan dinsu ba.
Hjya nadiya dake kallon irin rayuwar da halisa take samu a gidan ga kulawar miji gana yan uwansa sai taji gabaki daya kamar bazaata iyaa daurewa ba yarta ta mutu da ciwon hauka tana kallon halisa a haka ba.
She started encouraging meenal to eat and sleep more har ta fara samun karfi ajikinta snn ta rubuta mata letter ta aje mata tace mata zataje lagos wajen alfah kota halin kakane zata nema mata mafita.
Washe gari meenal data farka taga letter ta karanta bata saka komi aranta ba ta mike da kyar tay wanka ta saka wasu kayakin da mummyn nata ta aje mata riga da skirt ma katin bata daura dankwali akanta ba ta fito neman halisa duk dama batasn me zatace mata ba she just feel like talking to her......
LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️
Da safe ne gidan yay shiru sosai meenal ta fito daga room dinta tana tafiya ahnkli duk jikinta babu karfi ta Bala'in ramewa duk maseefa da damuwa ya bushar da ita dan har wai kashin wuya ta ajiye.
Tunanin abunda zatace ma halisan ne ya cika ranta Khaleel yana sauri zai fita waje kenan suka ci karo da ita.
Suna hade ido sai dataji tsikar jikinta ya tattashi ta tsaya cak tana maitar kallonsa kamar wacce zata hadiyeshi. kallo daya ya mata ya dauke kansa baice komi ba ya shareta zai wuce tay sauri ta kamo hannunsa muryan ta kasa kasa tace khaleel pls listen
bada karfi ba ya fauce hannunsa fuskansa a dore yace pls Amina banason wani makirci and dont touch me again kafin kije kice na miki wani abu agaban kotu.
muryanta kamar na wanda zatamai kuka tace Khaleel waime haka kake maidani mahaukcya u knw i am still ur wife. Ko ka manta ne, Its me Amina ur own wife, I cant believe u cud trash all wat we had togeda just bcos u married halisa
Yace "what we had?
You and who. Da wani irin kallon kaskanci yace abeg shift, ..Amina ure sick just go and get ur medicine and dont u dare go near my wife.
Tsaki yaja ya juya zai fita ta sake rikoshi da dukkan karfinta muryanta cike da taurin kai tace khaleel
I'm also ur wife, wat abt me ko bani da hakkin aurenka ne??
ajiyar zuciya ya sauke kafin nan ya juyo a nitse sosai suna fuskantar juna yace Amina zancen kike so..ni na dauka dakikaga nayi shiru ban nemeki zaki kama kanki kiyi abunda ya kawo ki but as usual kedince fa
Ai me hali baya fasa halinsa..
Rolling idanunta tay akansa ahnkli snn tace bangane in kama kaina ba..ure my husband.. i came to u i wanna take my place in ur life..
cikin katseta yace u neva had one and u knw it. ni bntaba cewa ina sonki ba ma bare na baki wani waje. But ure free to keep deceiving urself dama kin saba kuma kina kanyi.
hawaye ya cika idonta ahnkli tace "u married me and that is enuf.
yace yeah.."enuf for you "yes"..for me, "No"..!!
Khaleel duk kana fadin hakan ne dan kawai ka aure halisa..amma nasami kasan cewa ona sonka, khaleel i love you soo much .kuma kasani duk duniya babu wacce take matukar sonka kamar ni..i did alot of things for ur sake..i tolerated alot for ur sake..ive lived below my standard for ur sake, khaleel kasan sau nawa nake kwanciyar asbiti sabida kai..i am risking my own life for ur sake..
Cikin katseta yace And in All of that ni banga wanda na sakaki kiyi min dole ba, duk wnn ra'ayinki ne...u make ur own choices. If u want to kill urself right now go ahead duk kinga zaki iyane..
Ranta a dagule tace ohh hakama zakace? wani irin kallon banza ya mata Bai amsa ta ba, dede nan ta fara kuka ranta a dagule sosai tace khaleel wallh zakayi danasanin walakancin da kakemin wata rana zaka gane cewa nice me asalin sonka dan halisa ba sonka takeyi ba kawai ta aureka ne dan ta dauki fansa akaina.
Itafa Gani take kamar nine na raba mata aurenta da zach idanunta sun rufe akaina tana son lallai ta dora min lefin komi..she is out for revenge..she is obsessed with that guy, khaleel shi take so bakai ba..wallh wallh amfani dakai kawai take dan ta kuntata min, my love ka yarda dani, dan Allah ka rabu da ita muyi rayuwar mu..i promise u she is using u to get back at me am not lying halisa ce babban makaryaciya she is just deceiving u...oh my god khaleel are u this blind? Can't u see her tricks? ta aureka ne dan ta rudeka da jikinta wallh bata da imani da kamun kai muguwace i knw what i am saying..
wani fadowa tay jikinshi araunan tana kuka tana cewa "I am the real woman u shud love and not that snake...wani irin kankanmesa ta dadayi hartajan zuciya me zafi
"my love Snap out of
This horrible lies and come back to me, khaleel i missed u..khaleel pls dont fall into her traps wallh bata kaunarka ko kadan itafa yaudararka takeyi..idan tagama dakai zataje ta aureshi i knw all thier plans akanka kaifa kasan yadda ta tsaneka wanda baisoka da safe bane zaizo ya soka da dare she is just using u to hurt me...pls chase her out of ur life..ure mine wallh bazan iya daurewa ina ganin tana cutanka ba
tunda tafara maganan Idonsa na lumshe hartagama zuzuubar maganganunta baimotsa ba kuma baice mata uffan ba...
tana rufe baki ya wani fixgota daga jikinshi a jirgice ya watsata gefe kamar wanda ya cire kazanta nan yabi ya hai karkade jikinshin yana bubbugewa yadda kasan kashi ne ya tabashi.
Kuka take tana kallon abunda yakeyin har yaf gama snn ya dago yana kallonta fuskansa a shake yace "see i am going to make one thing clear to u Amina.. if u touch me again zan aje maganan ciwon haukarki agefe namiki shegen dukan da bazaki kara amfanuwa ba, Snn kisani Takardan sakinki is already written, weda u win dis game dat ure pulling with me or not Zan sake ki..saki uku. In akwai saki dari me shine zakigani, Rana kawai nake jira yazo in furta miki ki fita a rayuwata haba da Allah ure just too dull for my liking. Ke karyan ma baki iyashi ba sam mtscheww
daya furta hakan wani iri taji hawayenta na zuba Xuciyarta kamr zai tarwatse dan zafi.
atake jikinta ya hau bari ta sake miko hannu zata tabashi wani uban Tsawa ya daka mata wanda saida ta razana ta ja baya sosai tare da fashewa da wani irin matsanancin kuka.
Haba khaleel haba khaleel ka tsaya mana kaji ni wallh ina sonka
Inkomi karyane son danake maka ba karya bane...