← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 312

Sashe 78

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ya hakura yaci aikin maida ma nile kayansa daya wargaza daga bisani ya dawo falon ya zauna da wine a hannun sa ya kunna tv yana kallo kamar be motsa awajen ba yana wajen har leo ya gama zagaya kasuwa ya sisiiyo musu abubuwan da ya aikesan ya siyo canjin dayawa ya rage aciki ya tsakura ya hado musu harda abincin da zasu ci snn ya dawo.

******
Halisa ta ci kukanta tana kwance akan gadon idonta ya rine yay jaa tana sauke sheshekarta ahankli can sai ga nan Uztaz ya shigo dakin da maganinta a hannunsa kallon tausayi kawai ya bita dashi sai baice mata komi ba ya zauna gefen ta ya bare maganin ya miko mata tare da ruwan gora ta amsa tasha aftr like few min ta saukar da kafafunta kasa daga kan gadon jikinta a sanyeye ta shiga bathrum domin tay wanka koda ma zataji dama dama. Kafin ta fito daga wankan tazo ta samu baya nan sharp sharp ta shirya kanta ta saka wani oversize gown iya gwiwa me mini hand na shan iska tay light make up akan fuskrta wanda tasan bezai dame ta ba..

Tattare suman kanta sama tay in a pony tail snn ta bar jelarsa ya zubo mata har baya.

Zama tay da wayarta a hannu ganin vicky na online suka fara cika grp din five friends din da surutu suna trowing funy banters tsakaninsu ana dariya jim kadan sai ga shemau ta watsalo ciki dan yanzu kusan ko yaushe tana online tana love chatting da alhaj shafiunta dan bata ayyana komi agidan su mahmud face in taji tana sha'awarsa ta nanike masa suyi sex, da safe haka suna tashi a bacci tsakaninta da mutanen gidansun gaisuwar fatar baki ce wani bin ko abincin bataci take cika ma rigarta iska bata dawowa gidan kuma sai can dare ko yamma. Bata jima da hawa online din ba hadiza ta leko tare da turo musu life video inda take delivering conference speech unbehalf of her husband a kasar venezuela hadiza ta wani irin murmure fatar jikinta ya dadayin jaaaa ta dawo wata sabuwar queen kirar ta nawanke hannu ka taban nan ya dada fitowa rasss tana sheki dan wani kyalli kyalli fuskrta yake ga tsadadden leshin chantily da kamfanin soltis of switzeland suka kerashi shima bakaramin karban kalar fatarta yay ba,pper red and golden colour ne amma gold din yafi yawa ajikin gown with touch of red all over sai aka mata wata hadaddiyar daurin turban da pure red head tay masifar kyau tamkar wata matar shugaban kasa. Shema'u taci minti ashirin akan videon batare da ta gama koshi da kallon wasu kafuran jeweries na red diamond datagani a wuyan hadiza ba....

Awajen gyaran gashi take Amma saida me mata steaming din ta dakata tana kallonta tsabar yadda hassada ya bude ta sai tabe baki take tana cewa ummm lallai hadiza an samu duniya bura uban chab.. hmmm hummm...aaa lallai..ashe mu rako mata duniya mukayi, uhum su hadizan kyari manyan mata, ahhh hadiza metama Allah ya kira sunanki, ta kalli kayan hadiza ta kalle jewerris din hadiza jin kirjinta kamr zai fashe da zafi yasaka banda hmm hmmm hmmm hmm hm data jera yafi sau tamanin..acikin grp din kuma tafi kowa hyping din hadiza dan poem guda ta tsara ta tura na yabon irin kyan dataga hadizan tay...

Meenal ce kawai bata cikin su ayayinda ake shagalin, halisa nata tambayarsu vicky da shemaun akan yaushe ne zasu dawo garin lagos dukkan su dai basu wani bata kwakwaran amsa ba.

Tana tsaka da chat din saiga nan uztaz ya dawo mata da Abincin ta na safe..sallama tay musu snn ta aje wayar agefe tana murmushi cos mood dinta ya dan warware datayi hira da kawayentan sosai musmmn ma da meenal bata cikinsu....

Uztaz ya mika mata abincin saida tafara ci kafin nan ya zauna yana kallonta tana ci ahankli yana danne dan danne akan mac book dinshi.

Sai can ya dubeta yace Boss everything is done saura code din.

Aje abincin tay tace bani envelop din dana baka dazu. Cikin aljihun sa ya saka hannu ya cire ta bude ta dauki wani code ta bashi ya saka nan take kominsu ya budu yana murmushi yace

"We need a new chief excutive"..

Tace yeah, you knw we already have one in mind...call fadila for me yanxu ne zatay mana amfani fatan ka sake mata interview kayi reviewing duka duka information dinta....?

Yace yes ma'am, and she is perfect for the job mukawai dama take jira

"..Gyada masa kai tayi batace komi ba.. sai can ta fara danna wayarta ta rubuta grp tex ma wani mutum me suna "shu'aib umar ..Da wata mace me suna monica.

Babu bata lokaci uztaz ya kira lambar fadila bai gaya mata komi ba sai kawai yace mata tazo ta same su a bakin zenith bank urgernt sabida halisa ce take nemanta..

Yana kammala wayar halisa ta dubesa da mamki tace meyasa kace mata zenith bank???

Kallon envelop din yay da calm voice snn yace Boss ajiye wann abun anan is quiete dangerous kawai muje na ajeki a bank yanxun nan ki zubasu acikin safe dinki kafin nan zuwa next week in muka tarka ta sauran muhimman takardunki zamu sauya musu wajen zama mafi garkuwa.

Tabe baki tay ahnkli tace "okay toh shikenan...

After a while ta suka fito cikin sauya shiga ta saka dark brown satin Straight skirt dan guntu dede saman gwiwrta paired with white Lv collar shirt me laushi me manyan oak buttons ata gabansa snn ta saka wedge akafarta me tudu shima fari kal bata dauki jaka ba ta rike hadadden tote purse that speak elegance dake nisa zasuyi adan dolenta ta hakura tabarta agida snn ta dora spec a idanunta sabida batason unncesry attention a bankin kwata kwata.

Yadda ta nade sumanta in a pony tail haka nan ta barsa jelar sa ya kwanto hqr gadon bayanta ya dada mata kyau, kwafa tay tanajin uztaz na neman izini wajen khaleel batace mai uffan ba har ya bude mata motar ta shiga snn suka fita suka nufi inda zasuje..

Ata dayan fannin Meenal ta isa gidan mummynta da zimman zata hadu da wani mutum sai wayam bata ga kowa ba, daki hjy nadia ta jawota tana zama ta kunna computer ta nan sai ga mutumin ya bayyana ta video call

Sunan sa Don carlos James shi asalin mazaunin kasar America ne amma yana zama ne a las vegas yana kowa no irin harka kamar irin su harkan gambling da money loundring drugs da kuma sex trafficking, shine agent din su na harkan crypto da suke cewa zasuyi...

Sun fara magana da meenal kenan tana dan shasshan qamshi sai can yace tabashi minti biyar zai sake kiranta..

Yana kashewa ta juyo kan mamanta mummy dama video call ne kika sani nayi dressiing na musamman snn kuma nazo agaggauce?

Dafa kafadunta hajiy nadia tana dariya comn baby relax..suda suke juya manyan harkoki ina kike da arxikin da zaizo har nigeria dan ya ganki

Ta bata rai mummy nifa akwai maganan danake so muyi dake akan khaleel shima fa its urgent

Hajiya tace to ki nitsu ki gama tattaunawa da don carlos tukuna zanji me yake tafe dake. Ko gama rife baki batay ba sai ga nan don carlos din na kira..meenal sai da taja aji kafin nan ta dauka tana maida kan screen din numfashinta ya dauke cak dan kusan environment din data gansa aciki baiyi kama da reality ba tsabar wasu narkakkun dukiya data ga an narka wajen kera gidan da gayen yake zaune..

Tuni ta sake mishi fuskarta suka fara magana har tana masa dariya Sai lellekawa cikin screen din take da wyo ganin abunda yafi karfin nata...

Shima bayani ya dada mata na cewa next sunayen da za'a zuba zai sakata aciki amma baya son harkan wasa da kudi
Cikin salo yake bugan cikin ta, Meenal kuwa was busy bragging akan irin dukiyar data tara batare da tay tunanin komi ba.

Abu dayane kawai ya dameta ga wann lamari wanda shine itade tasan crypto kusan siya da siyrawa amma wann kuma sai taji dokokin sa kamar na adashe amma wann adashen na me rabo ka dauka ne.

Atake sukayi lissafi tace mai zata saka 1.4 million us dollars a farko, bai mata musu yace mata babu komi dama daga anyi game din within 24hrs mutum zai iya ganin ribar sa da iya abunda ya samu

akan maganan kudi meenal babu wasa sosai taji dadin hira dashi kafin nan sukayi sallama

Tunda suka katse wayar tambayar mummynta take zumudi ya cika fuskrta tanason taji bayani akan irin kudin da mutumin yake dashi ganin irin luxurious world standard mansion din dayake zama aciki....

Hanklin meenal ya tashi taji tana mugun son ayi game din aganinta ann ne kawai zata samu kudin da zata iyayi wa uban kowa barazana dashi.

Bayan sun kammala wann hirar ne hjy take tambayarta matsalar tata. Budar bakin ta sai tace mummy khaleel ne ya kalli tsabar idona yau da safe yace min zai min kishiya wai nice nake hana iyayensa bashi mata...kuma wai in ban barshi yay aurensa ba zai fara bin karuwai awaje..

Ya subhanallahi khaleel din ne ya gaya maki haka a wasa ko dagaske?

Mummy am dead serious wallhi tallahi da gaske yake yi kinsan shi baya furta abu sai yay tunani akai kikasan ma ko harsun fara shirya masa auren acan meduguri nifa bazan iya zaman kishi da kanurai ba...

Cikin katseta hjya tace
Toke baki shiri da wani agidansu ne kisha cikinsu mana kijiyo mana gaskiyar labari ba..

Meenal tace tab di jamm Mummy ai acikin danginsa kaf haryau babu wanda yake zuwa gida na, kaninsa aliyun ma dake lagos din nan inyazo wajensa wata rana a waje zai tsaya ya aika ciki, ko ya shigo gidan ma sama sama zaiyi marmaza sai kiga ya tafi duk dai dan ace nice me bakar hali na rabashi da kowa nasa.

Baki bude hjy nadia tace to ke meya hadaku da har ya kawo miki zancen kishiyar???..
Chapter 78 · 0% Book details