Sashe 117
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asad ya juyo yana kallonsa ido cikin ido snn yace a'a bawani business kawai Case ne na sex trafficking lkcin naje yin wani case a london ita kuma anan take fashion shows, nan ya fara bashi labarin yadda ta sadaukar da lokacinta suka ceto wasu yan mata da aka sato daga kasar india da wasu kasashen africa da aka kwamushosu gaban iyayensu da sunan neman musu aiki amma aka kawosu karuwanci
yace "i will neva forget that khaleel, duk dama tace karna fadawa kowa. Infact da kudinta aka nemawa yaran nan iyayensu wanda basu da iyaye kuma aka nemawa shelter, then i study her life, and all i can say is she is the most sweetest and kindest hot girl dana taba gani arayuwata. As a super star, Bata shan giya, snn Ban tabajin ance wani namiji ya kwana da ita ba, tana da aji da kuma kamun kai sosai, naji labarin cewa kamun kanta yana daya daga cikin abunda yasaka ta dakata batare da ta cigaba da aiki a harkan fashion din ba. Well, I am not suprise she is depressed, dan dama ire irensu da suka san zafin rayuwa sune akafi cutarwa snn sune suka san yadda na kasa dasu sukeji.
Tunda Asad ya fara maganan khaleel ya zuba hanklinsa duka yanamai satar kallonta da sanyin mamaki ayanyinsa.
Suna cikin maganan sai ga nan Nadra ta dosu su kai tsaye tace ma Asad tana jin yunwa suje suci abinci, anan maganan tasu ya tsaya cak yace ma khaleel yakaisu inda zasuci abinci me kyau ko musu khaleel baiy masa ba dan Dama shikam ma basu karya ba.
Halisa na zaune cikin tunaninta sai ga nan nadra ta iso gareta suka sakar ma juna murmushi ta gayyaceta akan cewa tazo suje suci abinci
Da har kamar zata ce musu bazata je ba Asad yace sam saitabisu sunje
a motar khaleel din nadra ta zauna da yaranta suna hira akan case din grace dake wa nadran za'a sake ma case din gabaki daya
shikuma asad ya dauki halisa anashi motar suna hirar rayuwa har suka iso gaban wata hadaddiyar restaurant acikin anguwan ikoyi.
Irin restaurant din nan ne
Da bakasafai mai karamin karfi ke shiga ciki ba, Asad na lura khaleel ma halisan Kawai ya farayiwa odern abunda zataci shi baima yi nasa ba saidaga baya
Har cikin ran Asad ya gane cewa this is not normal for Khaleel amma yasani sarai ba lallaine yagaya masa musabbin feeling din dayake gani akwayr idanunsa akan halisa ba
table daban daban suka kama sabida yara, halisa da nadra suka zauna agefe suna cin abinci suna hira jifa jifa....
Su khaleel Sun zauna kenan suna cin nasu abincin Asad yafara tambayarsa akan case dinsa dad dinsa, dan rashin jituwar tasu has been going on a while dan tun khaleel yana shekararsa na farko a medical college a india suka fara samun sabani me tsanani, tun baison amsashi har ya haqura ya fara kulasa.
Khaleel kwata kwata baison wann maganan dan haka take mood dinsa ya sauya me gaba daya ya hade rai.
Shikuwa asad ya riga yasan yanayin ubannin nasu, they are religious extremist, yan qa'ida ne, snn suna da tsaurin ra'ayi da hukunci da kuma zafin zuciya sede kuma bayason ace Khaleel yacigaba da taurin kai bare ya yazo yay nadama irin nashi..
Haryau Asad bai mance irin masifar da taurin kansa ya sakashi aciki ba coa its has been the worst moments of his life da baison ko a mafarki a sake memeta masa wayannn lokutan.
nasiha ya farayi wa khaleel Akan mahaifinsa duk dama bajinshi yake ba dan kuwa wasu abubuwan da suka faru dashi in ya tuna yadda mahaifinsa ya fassarashi sai yaji taurin kai da bacin rai na dada ginuwa acikin ransa..
Nadra na kkrin bawa yaranta abinci tana hira wa halisa batasan da cewa kunnuwan halisa nacan tanajiyosu ba
Duk taurin kanta sai taga nata kamar kadan ne ma agaban na khaleel dan kuwa babu kalaman da Asad bai gaya masa ba amma haka yaki jinshi sam.
Ahaka har suka rabu basu wani fahimce juna ba nan kowa ya wuce yin abunda ya damesa shibai ma san halisa taji coversation dinsu ba.
tafiyar kurmaye ya kawo su gida dan basuce ma junansu uffan ba Suna shigowa cikin gidan kowa yay hanyar dakinsa
Wanka kawai halisa tay ta hau gadonta takwanta wata gajiyayyar bacci me nauyi yay awon gaba da ita.
kusan shidinma hakane sede baccin kadan yay bai jimaba ya farka jin kmr koina ya dau shiru tamkar shikadansa ne kawai acikin gidan dan tun dawowarsa daga masallaci ya nufi dakin karatunsa ya zauna akan chair dinsa yahau yar danne dannensa a laptop as usual feeling so helpless and lonely sabida wani irin mugun shiru da koina ya dauka
Duk dama ya riga da yasaba da irin wannan rayuwar but he is nearly choked up today sabida baida wani aikinyi sosai agabansa da zaina dauke masa hankli face tunanin abubuwan da suka faru, haka kawai saiya soma jin wani irin mutuwar jiki da kasala.
Koba komi da ace ya haihu da meenal da yasamu masu debe masa kewa da kaucar masa da tunani masu nauyi da kassara zuciya wanda ya tsane yinsu arayuwarsa wanda aganinsa babu amfanin ma yinsu tunda baiga alaman da akwai wani mafita ma rayuwar sa ba
...tun arond five oclk ya gama komi ya zauna shiru shikadai a mugun takure dan baisan mema zaiyi ba, gashi inba aikin sa ko wani meeting ba shi bai iya zuwa koina arayuwansa ba, he is a chronic home addict,zan iya cewa arayuwar sa shi bai taba daukar kansa da kansa zuwa wani wajje na shakatawar rayuwa ba, he neva care for that tunanin hakan ma baiya yawan zuwa masa a duniyarsa sumtimes koyay tunanin zuwa ma ma baifi a kirga ba.
Tashi zaune yy ya zauna da fillo rungume a kirjin sa yasan dai babu mai lekowa ta dakinsa ya dubasa bare aje ga kawo masa wani abun tabawa abaki duk dama ire iren normal married life din nan ne dayake son ya dandana a rayuwarshi to find a wife that dutiful and all about him, me kulawa dashi me kuma debe masa kewa..
Duk cikin mafarkinshi yafison yaga ya aure macen da zasu shaku sosai su zama Addicted to each other kamar yan uwan jini kuma aminai da bazasu iya rayuwa babu junansu ba wanda yasan ko mutuwa zaiy meenal baxata Amince ta zamo mai hakan ba dan haka ma dolene kawai yay sabuwar aure
Hours passes by yana cikin wann yanayin, Yau a dakinshin kawai ya wuni trout bai leka koina ba banda sallah dayake saukowa yaje masallaci yayi, Can dare Yana idar da sallahn ishai ya shigo gidan again ya rasa abunyi kuma yasan ba bacci zaiyi nan kusa ba, ba ama maganan zuwa wajen Halisa dan yasan dolene ta tambayeshi case din kawunta hala inyaje ma bazasu kare ta dadiba.
Fannin halisa kusan sai yamma ta farka Tana sauka akan gadon ta shiga bathrum tay brush tawanke fuskrta da ruwan sanyi snn ta dawo ta jawo wayarta tahau dubawa, calls din ta da bata kula ba ta fara bibiyar kansu wasu tana amsawa wasu bata duba ba wanda hakan ya dauketa lkci me dan tsawo.
Daga nan chat din grp dinsu na watsap ne ya dauke mata hankli tana shiga grp din taga shema'u marafa ta turo hotonanta dayawa tana holewarta a kasar waje
Sunje wajajen shakatawa kala kala kamr resorts, hikes, Beach, berberque da fancy thai and italian restaurants ga wasu irin shigan debar albarka datakeyi na yan gayu dan tun dataje wajen alhaj shafiu take kallon kanta budurwa dan haka wasu damammun wanduna take sawa tana baza life dinta irin na slay mamas din turawa.
nan halisa ta bude hotunan tana kallonsu tana mamaki da kuma murmushi, cikin kawayen kaf sun dauka shemau tana tare da mijinta mahmud ne kowa na mata murnan trip din soyayya dake suna ganin kafafu da side view din na namiji acikin videos din wasu kuma an rufe fuskarsa wani irin life suke bugawa da alhaj shafiun suna soyewrsu kamar kananan yara.
Kiris ya rage vicky ta gane cewa ba mahmud bane a videos din amma rashin tabbaci yasaka tay shiru akayi raha batace komi ba.
Hira me tsayi suka yi dake dukansu biyar din suna online, hanklin meenal sosai ya kwanta dataga halisa online dib itama kuma ta jima ana hira da ita atleast she is sure dat khaleel baiya tare da ita kenn
vicky ma bata boye musu ba tace musu tana kano, ta gaggaya musu new development dinta har da hotunan event din wanda hadiza ce kawai already ta san komi.
as usual shema'u da meenal din ke zugata da cewa ta sake jiki ta more
garabasar arxkin elmario musmmn ma da ceo din kamfanin ne dakansa yake janta ajiki..
vicky sai dai tay dariya batace musu komi akan hakan ba, duk dama Hirar tasu ya kara mata karfin gwiwa akan abunda ta sako agaba sosai.
Musammn ma da yanzu abokan gaban nata suka sakota agaba iyakar wann hanyar ce kawai zatabi tay dealing dasu.
Halisa batace musu komi akan nata day din ba, dan aganinta babu abin cewa akai sai abun kunya, bakinta gum saidai tay ta basu dariya da bayanin yadda rayuwarta ya zamo na zama awaje guda yanzu. Har karfe daya na dare suna hira suna nishadi can kafin nan suka hakura suka kwanta.