Sashe 216
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana washe gari meenal zataje gyaran jiki A abuja anan lagos kuma har su halisa sun gama shirin tafiyarsu paris tare da maryam, Wann karon Aliyu ne aka jigbashi a gida. Wann karon halisa tay inviting vicky da hadiza zuwa wajen bikin jasmine din da cewa zasu hadu acan sudan tatattauna akan abubuwan dake faruwa
A fannin khaleel ya gama tunaninsa hade da shirinsa ya kuma saka ransa cewa wann tafiyr tasu will be the perfect moment for him yay ma halisa maganan aure.
dake Halisa Ba musulma
haka mamansa ta bashi
wani hadadden caved Oval diamond ring forr the engagement and she encourage him soo much to go for what he wants witou any hesitation tace masa hanklin babansa ma yafi kwanciya akan alakarsa da halisa and she is pretty shima yay istihara akan lamarin shiyasa ma har yafara batun neman asali.
Washe gari da sassafe
Ranar thursday ne tafiya tun 8:am suka gama shirinsu Aliyu ya kaisu airport su ukunsu suka nufi paris biki, khaleel ya sauka a hadadden hotel da aka kamawa quest kusa da venue na auren
Mai suna hotel de ville
Ita da maryam kuma suka wuce gidan da alhaj bello ya kamawa jasmine na zallan hidimar biki dan babban business tycoon ne amma yaren su dayane shima bayarbe ne kuma musulmi yana da matar sa hajya laide azizat opeyemi bello da yaransu manya manya itace zatazo a na biyu dake shi musulmi yasaka ba zaa daura auren a church ba.
She wIll just wear her rings and they will have an outrageous weding reception with family an friends in the Palace of versailles. Wajen is a fomer royal palace with beuriful gardens,fountain rows and hall of mirrors.
Tun isowarsu aketa shagali jasmine is so excited tunda halisa ta samu isowa suke ta nishadi most of model friends dinsu wanda basu son zuwa nigeria duk sunzo nan paris
Tsakanin halisa da maryam kusan ince alakar yaya da kanwa ce dan kuwa son shaku sosai, duk sabon su duk wayewa da kudin halisa takan bawa maryam girmanta hakama kawayenta. Rayuwar maryam din sosai yake mugun burgeta, tanason yadda take da sanyin aji, kunya ga uwa uba tsafta da kuma dadin qamshin turaren wuta daya kama mata jikinta har suman ta na qamshi, a ta dalilin maryam din tafara jin matukar sha'awar saka kaya irinna musulmai rayuwarsun ma gabaki daya yafara bata sha'awa gani take kamar matan musulmai are natural queens, protected and respctd by their men, irin rayuwarsu bakaramin burgeta yakeyi ba.....
DONT SHARE NA KUDINE 08060712446_SAI KAJI ANATA KAMKAMBA TURAREN WUTA NA CELEBERITIES AMMA DAYAWANSU SUNA KAWAI SUKA TARA🥱._ _MALAMA KIZO KISIYA ORIGINAL TURAREN WUTA.,ME KYAU, ME TSAYAWA ARAI, KO DA AWAJEN YAR KOLI CE KARKI BATA KUDIN KI WAJEN YAN KYAL KYAL BANZA🤧..._
JAMA'A QAMSHI NI'IMA, QAMSHI ALJANNAR DUNIYA QAMSHI ME SANYAYA ZUKATAR MASOYA, JAMA'A INA KUKE AKEYI BANDA KU?
MAGANA AKE TA " *INCENSE PLACE TURAREN WUTA*
The home of divine fragrance 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾
_CONTACT 09037909996)_
Tested and trusted
We’ve 6 scents atm.
*1-kajiji comes in 400ml,500ml and 1000mls💃🏾💃🏾*
SLIDE INTO DMS 09037909996
*2-sandal original 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
kunji nace muku original ko??
*3-farce/dhufur 50ml💃🏾💃🏾💃🏾* JUST SLIDE INTO DM HAJYA 09037909996
*4-sandal flakes 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* BA'A MAGANA 09037909996 AMARYA
*5-Special Halut 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Wayyo hmmmm tamm
*6-exclusive hawii 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Hajiyoyi ga naku👯🏼
KAI JAMA'A ABU ME KYAU SHIKE SAIDA KANSA,*INCENCE PLACE TURAREN WUTA*( _09037909996)_
SPEAKS FOR ITS SELF..
KEDAI KARKI BARI AYI BABU KE..
LOCATION: Sharada phase 2,FHE(Federal housing estate),kano state AND Yes we do both nationwide and worldwide delivery.📦
Shirin bikin jasmine ya dau zafi su halisa sun isa paris on thursday. washe gari ranar friday tun sassafe suka fita sukaje wajen da aka shirya musu lavish bridal fitings tareda dukkan hadaddu kuma kyawawan yan matan dake cikin bridal train dinta haka kowaccensu tagwada kayan da zata saka ajikinta ranar aure,wanda famous clothing brand na moncler da catier ne suka tsara musu shi, Asian designer mariya zakir ita ta ƙera white weding gown na amarya jasmine tare da wanda babban kawarta halisa zata saka sauran kawayen duka su biyar zasu zasu fitone in a matching calour na marigold and turqoise kowacce da irin design din dinkin data zaɓa.
Ranar gabaki daya sun kare shi a wann yanayi na shirye shirye, sai can da yamma sosai suka dawo cikin masaukinsu nan ma shiri akeyi babu masaka tsinke kowa na zumudin irin shagalin da zasuyi awashe gari.
Daga maryam har Jasmine mamakin irin shakuwa da dogon calls din da halisa da khaleel sukeyi dan daga zarar basu tare toh tamkar hanyar nunfashinsu aka toshe musu cak, dan kusan kowani lkci zaka samu suna kiran junansu a waya suna hira ko suna chatting And they neva get enuf of each oda.
yau kusan kowa yay bacci da wuri sabida hidiman gobe, Halisan ne karshe ita kadanta bata runtsa ido ba,kwance take cikin juyi da tunanin ya zatay domin kuwa acikin wasu magnganun da suka zanta tawayar da khaleel Duk ta gane take takensa Aure kawai yake so suyi akan lkci gashi ita harynxu ji take kamr bata shirya ma hakan ba.
Dan Har acikin ranta da akwai wani bangaren dayake famar tuna kalar halaccin da meenal ta mata a lkcin datake cikin matsatsin rayuwa dik dama sai yanxu ta gane cewa ba da zuciya daya meenal din ta taimaka mata ba kawai dai ta taimaka mata ne dan ta durkusar da ita daga baya. But still she feel is not enuf reason for her to pay evil with evil, gashi tana jin matsanancin son khaleel aranta ynxu duk ta rasa acikinsun wazata dauka wa kuma zata ajiye. Dan tasan muddin ta zaɓi daya dolene sai ta rabu da daya. Bata taba tunanin cewa rayuwa zai kawota matsayin da zata yi zaɓi tsakanin meenal da khaleel ba.
jitake kamr tafi kowa sanin yadda meenal take mutuwar haukar kaunar khaleel aranta abu me matukar wuyane tay tsammanin aurenta da khaleel din zaizo musu da sauki, haka zalika tasan yanayin yadda zuciya da taurin kan khaleel din yake da zafi he wudnt eva care for any of the upcoming consequences ta gama lura shi meenal din ma bata gabansa kwata kwata.
Yanzu tunanin yadda zata fara bijiro masa da maganan meenal din ma shine mata babban abun tsoro, dan duk sanda ta tuna cewa yace mata gobe bayan daurin auren jasmine zasuyi magana privately, hakan ya kan jefata acikin matsancin damuwa bare ajega ta iya gayamai cewa bazata iya amsar batun aurensa nan kusa ba.
gashi tun suna gida ta fara gane take takensa kmr a matse yake da abun sosai, yace mata bazai iya daure rashinta ba dan babansa baison sudinga kusantar junan su da sunan hira batare da anyi auren nan kusa ba, shibai boyewa Ya riga ya bayyana mata dukkan wani intentions dinsa akanta tasani bazai wani saurareta ba.
Wann yanayin data kasance ciki ya hanata bacci gabaki daya tay juyin duniyan da tunanin yadda zata tunkaresa da maganan meenal amma gabaki daya ta kasa samun wata kwakwaran mafita.
Ata dayan fannin yau juma'a meenal taje spa ta gama gyaran jikinta tsaf babu bata lkci ita da mummynta haka suka hau shirin barin garin abuja. Jirgin karfe uku na yamma ya kawosu lagos tun da suka iso gabanta yake faduwa dan tin da ta auri khaleel bata taɓa daukin dawowa gidan dominsa kamr nayau ba dan ji take Kamar bazata isa gidan nata tagansa ba.
da yamma lis sosai suka isa gidan tana kan jajjan aji tana shan qamshi tana hissing tana kuma basarwa wani sabuwar jijji da kanta takeyi irin levels ya canja dinnan ga mijinta yay kudi, wani mahaukcin horn tay kamar zata wargaza gate din, tay kusan sau hudu kafin me gadi ya idda sallah, kusan agigice ya idar dan sallahn magrib yakeyi haka yataho ya bude musu gate din aggauce suka shigo ciki.
Ko kulle gate din bai gamayi ba meenal ta sauko kasa tana hura hanci nan da nan ta hau kwallara masa kira ciikin dakamai tsawa da barazana "kai kai Kai kazo nan, ina wasa da kaine..uban me kakeyi da zaka barmu awaje ina ta horn..are u mad???
me gadi na isowa tun be amsata ba ta wani irin watsa masa wani mari me zafi tanamai cewa banza shashaha jahili talaka.."get out of my face...kuma ka saurare takardan sallamarka dan nagaji dakai bakyauye kawai mtcheeew taja mai hatsalallen tsaki.
Me gadi Kuwa tin da ya kama kuncinsa ya sauke kansa can kasa be iya sake dagowa ya kalleta ba
a mugun masife ta juya tana kallon mumynta
Mummy kina ganin wasu irin masu gadi za'a saka anan gidan dont u think we shud employed civil defence or any Armed forces??? Ni inason asalin wanyanda suka wayene ba irin wann gajarables din ba.. Cikin kyabe baki hjy nadiya tace muje ciki dai dik zamuyi wann maganan
Haka suka kama hanya suka shiga ciki hanklin me gadin duk ya tashi da tinanin abinda meenal tace na korarsa a aiki gashi yasan ogansa khaleel din baiya gari
suna shiga ciki koina tsaf tsaf gidan har wani qamshin dadi ya kama ko ina neat kamar ba gidan meenal ba..
ita kanta hjy nadiya yanayin Tsaftar halisan na mugun burgeta amma haka ta hade rai kamar bata ga komi ba, meenal ta kalli ko ina neat and kept, and she just tossed a relieving look ta kyabe baki ahnkli suka haura sama cikin wargaggjen room dinta dan yadda ta tafi ta barsa haka tazo ta samesa a wargaje.
suna cin karo da kaya dasu towels akasa Hjy nadiya ta fara ball dasu tana masifa tana cewa kai subhannallah toh wann kazantar da me yay kama..ita kawarkin meye aikinta ehhhh da bazata gyara maki dakin ki ba wnn ai iskanci ne da dabbanci ace tana gidan nan amma zata gyara ko ina yay fess fess ata waje amma bazata gyara maki room dinki keda kike matar gida toh aikin me takeyi agidan in banda tallar kanta wa mijinki..ni wllhi yarinyar nan ta isheni zamanta a gidan nan ya isa haka Amina.