← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 196 OF 312

Sashe 196

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

************
Washe gari da safe tun asubahi ya tasheta akan ta shirya kafin ya dawo daga masjd dan zasuje field yau, haka yay alwala yajeshi yay sallahn sa
At around 6am ya shigo ya shirya ya saka farikal din hoodie da wandon sa jordan yazo ya samu ta gama shiryawa da wata grey sport wear me skirt
Da face cap data kama gashinta duka aciki tsaye tay gaban madubi tana dan satar kallon kanta tana murmushi dan ita kanta saiyau take ganin sauyawar da jikinta yay duk ta murmure tay fresh sosai kyaunta ya dada bayyanuwa a sarari.

Wajajen shida da rabi suka isa field din bayan sunyi small joggings and other therapeutic excise suka samu ana basket ball friendly game ata dayan gefe. Zallahn Big boys na lagos ne da hadaddun yan matansu awajen bakajin komi sai ihu da tafi wanda daga gani kasan domin nishadi ake game din badan komi ba.

abun bai damesa amma Halisa tace masa lallai saisunje sun kalla haka tajashi suka isa wajen
mutanen basufi ashirin awajen ba amma Sport cars Masu tsada kala kala an jerasu iyakar kallon idanunka se yan dedekun masu kudi da sukazo wajen domin kallo...

Sudinma akan motarsu suka zauna suna kallon su awajen halisa na makale a gefensa, kowa naji dakansa bamai damuwa dakai tazauna agefensa suna kallon su tare cikin nishadi da jin dadi,dan its really fun to watch kowacce babe awajen tana rooting ma saurayinta anata hayya hayya can wayar halisan yafara ringing taga uztaz ne yawan surutun dake wajen yasata sauka ta koma gefe tajeta jikin wani car dake dan nesa tana amsawa.

Already jirginsu ustaz ya isa kasar spain yau can da yamma suke shiri zasu je Wajen Meeting na gorvenmt contrct din tare da fadila yace mata sai sun gamane zasu nemeta, yanakan briefing inta kenan daga bayanta taji an tsakureta akan waist dinta sigar caklkuli.

amugun tsorace tasake wayar ya fadi kasa ta juyo da mamaki dan tasan khaleel baiya mata irin wann wasar..

Tana juyowa kuwa suka hade ido da zach yanata kallonta yasaka wata rigar sanyi na puma all black yana mata wani irin kallo Cikin runtse ido da budewa fuskanta ba asake ba tace "excuse me what are u doing here, i tot ure in london.

..cikin katseta da murmushi yace well, dont be suprise to see me kema kinsan dolene zanzo na dubaki tunda kika kirani jiya hanklina bai kwanta ba I tot maybe u need me.

muryanta kasa kasa cikin jan aji da shan qamshi sosai Cikin katsesa tace no i don't. Kuma tun jiyan na gaya maka haka,Kazo nigeria yin harkokinka dai amma badan ni ba. See, I got to go.

daukar wayarta daya fadi kasa tay Zata wuceshi yasha gabanta yanamai cewa halisa comon, you know i still care about u wai mesa kike wani abu kamar baki sanni bane and why dont u listen to me..

Cikeda da rashin kulawa da zancen nasa tace Der is no need for all these fake cares dat ure pulling with me zach dan Allah ka rabu dani. Karkasa nayi danasanin daukar ka a matsayin namiji me hankali da tunani danayi.

yace ohhh Hakan ne yasaka kika kirani jiya.
Nayi tunanin abunda nakeji araina shi kema kike ji..i tot we cant live witout eacy oda

fuskanta a harde Tace speak for urself, i am living witout u ..jiya na kira ne sabida nasamu information awajenka i neva mention i needed u or anything or did i??

yace okay fine Lets forget abt that. nazo ne sabida ke bcos i want us to talk at dinner at my place tonite. Me kika ce?

Wani irin kallon rainin hankli ta masa me hade da harara snn tace "NO!
..unless if its important then tell me right here right now.

wata takaitaccen scoff ce tay escaping lips dinsa yace u did not just turn me down did u? Haba Halisa its me..

A dan dake Tace i am not blind. Zach if u dont have anything serious to say just learn to shut up okay.

Ta juya zata wuce ya fixgota baya kirjinta na tsananta bugawa ganin irin kallon maitar dayake mata har yana wani irin huci me kara,..muryan a maraice yace Dagaske nakeyi, ive missed u, pls come back to me..i promise i wont hurt u again..

Da wani irin wawan karfi ta kwace kanta tace Dont u dare touch me like that how dare you speak to me like this ka haukace ne??....

Yace Halisa kinsan ni bame son jayayya bane and i knw u need me now
Just like i need u, ki manta duk abunda ya faru na kuskure abaya, kisani kowani labarin soyayya yana da nashi kalar nasa jarabawar ki dauka namu ne haka. dan Saida na rabu dake na gane cewa nayi babban kuskure a rayuwata.

Cikin sauke ajiyan zuciya yace "Kece kadai macen data dace da ni, Ur love is a like a fierce forest fire dat no one can ever quench..Babe look at u, yaushe rabo na dake amma kamar bake ba, after duk abunda ya faru u look even more fresher and more beautiful, ure emotionally strong, independant..i knw what you have achieved in these few months babe ure gone be filthy rich, baki dace da kowa ba sai ni..Its impressive that U dint even allow ur emotions get in the way of ur success, and I need a powerful hardwoking woman like u in my life
..we were sooo perfect rember? Give me a scnd chance halisa, i will neva repeat the old mistakes ya karashe kalaman nasa kamar wanda zai mata kuka tsabar marairicewa

Da wani irin mahaukacin bacin rai ayanayinta cikin masa kallon kasa da sama tana jan tsaki tace "don't u ever second chance me zach,..i rembr everything And i am over it, besides sumone else is in my life ryt now..baka son jayayya nikuma bana son surutu..i got to go to khaleel now..excuse me

Bakinsa harna rawa yace "khaleel?? Ohh,.is he the sumone else?..

Tace i dont have time to explain myself to u, kawai ka fita a harkata, Ban taba zama dan in tunaka ba kuma bana son na tunaka har abada. bankuma yi tsammanin rashin kunyarka zai kawo mu wann lokcin ba, wai shin ko har ka kamanta babban dalilin daka bani na rabuwa dani ne? Inka manta Let me remind u dat Its has nothing to do with my beauty, power, or independance.. u left me bcos of my past, so what changes now huh? or Does my past life changes and upgrade to ur level now???

zai magana cikin katseshi da tsananin hucin bacin rai tace sai yau na gane meyasa khaleel baison nayi tarayya dakai, i tot ure a gentlemen and u will respect my boundaries but im regreting trusting u once again..if u cud ask for a scnd chance then u have no respect for me. Kafin ta idda maganan idonta ya tara ruwan hawaye like she felt insulted by his word a mind dinta cewa take me gayen nan ya dauke ni?

Ranta a matukar bace ta kama hanya zata wuce cikin sauri ya biyota daga can khaleel yaga mutane nadan satar kallon ta wajensun yana juya kansa kuwa yaganta tana tafiya ranta a bace tana tare hawayenta dake kkrin saukowa.

kirjinshi ne ya buga dan baisan sanda ya diro kasa daga kan motar ba da wani irin sauri ya karasa wajenta.

Zach na hangosa ya saka hannu zai jawota kusan alkci guda suka capke mata hannun a atare kowannen su na huci.

Duk sanda suka sakata a tsakiya sai taji Kanta na juyawa Kuka me sanyi ta fashe musu dashi a mugun zcye khaleel ya fixge hannun zach din da karfi anata ya watsar masa gefe ya jawota jikinshi ya rungumeta yakai minti goma yana aikin rarrashinta yana tambayarta meya faru cikin nuna mata kulawa.
haka ta rigesa ta rungumesa gam gam tana gaya masa duk abunda ya farun Acikin kukan shagwaba.

..lkcin zach din ji yake kamar balbalin masifar gobara da wutane yake kona gangan jikinshi dayake kallon su ahaka dan bai taba tsammnin zaiganta shaku da wani ɗa namiji kamar haka ba.

Harsaida halisan tay shiru snn khaleel ya juyo ya fuskanceshi, Yace "i ve warned u not to come close to her and what is wrong with u moron?

Da tsananin zafin kishi a muryan zach yace woah woah Dont speak to me pretty boy i am only here for her not u. Khaleel yace well fair enuf, cos u must pass tru me to get to her and i bet u can't bcos ure not allowed anymore. I wll send a court oder to ur house..
ure a threat to the health and life of my client. Dan haka u wil be restricted by law.

kan zach kamar zai fashe da tsanar khaleel dake ci aciki, ransa na kona yace okay, bansan ya akayi ka ayaudareta ta amince dakai har haka ba, but u shud knw i am the one she shud be with and not you dakai da court oder din naka zan nuna muku hakan..

khaleel yace Dan halak kafasa.."She was with u, past tense..and now she is with me,, deal with it and Just shut up..

zach yace "guy how dare u shut me up? kasani, Babu wani namijin daya isa ya hada kafa dani wajen nema, i see wat ure doing prety boy, queit pretending i knw u have eyes for halisa and halisa will neva be urs.. Ure just like a balm. she will use u, and come back to me she will live in her paradise wher she is the angel of my life.

Cikin katsesa da wata dariya me ban haushi khaleel yace i am a balm On the wound u created on her yes i glady accept, ure dumb u dont even knw dat Angels don't live in hell u created, just Go and find ur dark angel and put her in ur wateva.

..halisa u better tell him dat i can shut him up forever. Ni ba sa'an shi bane. Zach ya fadi hakan da wani irin bacin rai da burga yana huci kamar wanda zai iya dukan khaleel din in aka barsu
Chapter 196 · 0% Book details