Sashe 199
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
...khaleel ya kalle fatiman ignoring the fact that she is hurting seriously ganin irin mitsina ido datake akan halisa tana wani shashan qamshi, yay murmushi yace fatima kinji ai ko? Toh Biyu suna on the way harma zanzo na kamoki soon.
Dariyar dole sisters din sukayi ganin irin reaction din da ya afku a falon. Batul din bata sake cewa komi ba, dayan sister din ke dan jan halisa cikin maganan haihuwa ita kuwa manya manya take gaya musu cikin sigar wasa. Duk abunda akeyin nan ma khaleel kawai aketa kawowa abun tabawa abaki ko ruwa wann basuma halisa tayi awajen ba.
first bite din Cakebury da aka kawo ma khaleel haka halisa tay kane kane tacinye a hannunsa ta hanasa ci tace musu ai ya dena cin sugar just to provocked that lady.
Khaleel dayaga bazai gane kansu ba ya mike tsaye yace toh zamu wuce ...dayan sistern tace kai khaleel sharp sharp haka gashi bakaci komi ba banda ruwan da kasha, All these stuffs batul tay su speciallly sabida kaine dan Allah ko kadan kazauna kaci
Yace nagode, sum oda time. Kuyi hakuri dan Allah.
Dayan sisten din sai ta sha jinin jikinta tace toh bari azubumuku a take away ko amarya ai zataje taci ko.
Halisa taki sam amma borin kunya ya hanasu amincewa haka suka tursasa mata ta amsa gasunan birjik tulin chops ne da goodies da aka shirya masa hilimi guda haka aka zuba musu a take aways.
khaleel ya kalleta yace fatima Allah ya sanya albarka, Duka suka ce Ameen itace kawai bata amsashi ba dan ba karamin takaicin halisa ta kumsa aranta ba.
Zai mika mata bbynta kenan halisa ta amshe babyn snn ta bude side bag dinta taga ashe ma babu naira aciki haka ta cire sabbin notes na 50 US dollars ta hada musu babyn dashi. ta musu godiya..
sisters din ne suka amshe yaron da kudin sunata mamaki hade da amsar godiya ita batul din ko kallonsu bata sake ba tahade rai kanta na kallon can kasa batace uffan ba.
halisa tana murmushi tace ma batul din mmn baby Mungode da cake
..da kyar ta amsa..
Suna ficewa ko sallama bata wani tsaya sunyi me kyau da khaleel din ba ta wuce room dinta ta tsaya daga window tanata kallon su hawaye na sauka daga idanunta kamr ruwan kogi bata tabajin zuciyarta ya karaya akan khaleel kamar na wann karon ba
All she imagined was meenal not these queen dataga kamar ma itake famar controling din rayuwarsa dan kuwa evry move dinsu idonta nakai.
Zubewa kasa tay ta rushe da matsnncin kuka dan tulin lokcin nan bata tabaji aranta cewa ta rasa space dinta a zucyar khaleel ba sai ayanxu.
Khaleel ya bude back seat din car dinsa ya fito da wani madaidaicin gifts bag da kyautuka masu tsada aciki ya bawa sister dinta data rakosu har bakin mota snn yace abawa batul din ace mata sun gode.
Ya bude ma halisa mota ta shiga suka bar wajen lkcin ana neman karfe shida da rabi saura na yamma suka doshi gidan iyayensa.
Duk abunda ya auku agidan su batul din yana sane da lisafin komi this exct bhvr din batul na kishi yakesaka shi yake avoiding inta dan ya lura kamar yarinyar baza ta taba ciresa aranta ba.
Sanin cewa tafi meenal aji yasaka taki cire shi arai duk dama tana dakin wani namiji, Alhamdull h
Yau gashi Halisa tazo ta yi simplying masa komi duk dama aransa yasan abunda ya faru yau duk tsiya zai iya sakata ta dan shiga hayyacinta koma yaye ne.
Halisa tay shiru tana latsa wayarta aranta tana mamakin da khaleel ya biye mata suka ma budurwansa haka altho ya gaya mata wai ansake ta. A tunaninta ko dan case dinsa da babansa ne yasaka yay playing haka dan kar ya sake breaking hrt dinta. Gashi yarinyar na son shi Allah sarki. Harma tausayin ta taji aranta yanxu.
Wajajen six forty suka iso gidansun daf lkcin za'a shiga sallah yanata sauri yarakata ciki ya dawo masjid caraf sai yaga Halisa ta sauya fuska ta dauki basket dinta riki riki ta bar masa tarkacen budurwansa agabansa.
Baki bude yace malama yadai zaki barmin wnn tarkacen a mota na..
ta turo baki tace wani tarkace?? kafin ya bude dayan gefen ya dauka mata yaga har ta wuce cikin gidan..,lokacin wajen ba kowa kaf mazajen gidan sun wuce masallaci Mahaifyarsa da maryam ne kawai a nan falo suna azaune.
Da sauri ya biyo bayanta daf zasu shiga falon kenan ya tsareta yace zan bar miki anan ki dauka ni sallah zanje pls
Da bori me cike da neman fitina tace "zaka dawo ka dauki abunka nide Wallh bazan taba ba..Yace akan me? Zaki fara ko thank god wa amarya aka bada bani ba.
tace Tab di Allah ya kiyaye inasaida Qalbi yaqi ci ne kafin suka san dani marowata Toh bazan taba ba nide.
Dariya ya farayi jin yadda tarike kalman qalbi din nan tana masifeshi dashi
kafin kace wani abu har sun fara chicken fight awajen,..yasha mamaki daya ji halisa na memeta masa duk abunda batul takeyi agabansu ashe kenan ta hankare da komi.
Sai ji kake ana cewa wani mummunan budurwan ka? Se baqin hali.. Tana fadi hakan cikin turo mai baki suka shiga ciki kowa na mita da riki rikin kaya ahannunsu ita ta riko nata shiya rike na gidan su batul din akaro na farko da suka hade ido da su maryam sai ji kake tsit kamar basu suke surutu awaje ba.
Halisa ta rusuna kasa cikin jin tsananin kunyar yanayin da suka shigon kanta na kasa ta fara gaishe da mahaifyarsa
ta amsa cike da fara'a dan duk fadarsun suna jin su Har abun dariya.
Maryam tana kallonsu ta fara dariyarsu tace violence everywhere wai ku kullum sai kunyi fada ne ? Mama ynzu zaki samu lefin khaleel ne ..
yana hararta yace toh anji. Mama zanje sallah ina dawowa pls.
Tana murmushi itama ta mike tsaye da alaman zata haura sama tace toh ibrahim sai kadawo, daga nan ta haura tana cewa Halisa in kun gama kusameni aciki....
Halisa tace toh mumy
khaleel ya aje kayan agaban halisa kenan ta dan tura masa gabansa da kafa ya sake turo mata..
maryam na kallonsu tace waime wann din da kuke fada akai..
halisa tace sister maryam abinsa ne yake so saina rike masa nikuma bazan rike ba
yana dariya yace kawai ki gaya mata cewa abun budurwatace ta baki kyauta kike son ki walakanta. Haka kuma babu kyau. Maryam ta kalle halisa, halisa tace sister maryam nide ba kyauta taban ba, wa qalbi suka kawo, ni ina ruwana kice masa yaje yay salla yazo ya dauki abunsa dakansa kema bazaki dauka ba.
Maryam tay ta raba fadan amma ta kasa dariya kawai ta dingayi har tana hawaye.
Haka ya fice ya barsu awajen suka haura sama tare da maryam izuwa room dinta duk labarin abunda ya faru ta bama maryam tay dariya tana shan mmkin wautar batul anan take gayawa halisa cewa wasa ma khaleel ya din yake mata amma batul din har yanzu da aure akanta harda karamin ciki ma.
Halisa tasha mamaki irin shine har yanzu take wani hauka akanshi..
Haka maryam ta dan babbata labarin soyayyarsu she is still amazed to hear that wann din ma itace tafara ce masa tana sonshi bashine yace yana sonta ba kawai bambamcinta da meenal shine the feeling btwn dem was mutual shima yadan kyasa Allah ne kawai beyi sunyi auren ba.
Har sai bayan ishai suka gama hirar snn sukazo tagaida mahaifinsa a falonsa yau halisa batayi hira dashi sosai ba dake yana shirin zuwa wani important confrence na Addini a Abuja next week.
Daga nan sashen mahaifyar tasa suka nufa ita da maryam anan sukay serving din abunda takawo musun suka cicci atare suna dan hira.
Khaleel yazo ya samu basu bude na batul din ba haryanzu wanda halisan ta kawo kawai suka ci. Direct ya haura kan maryam da masifa Haba maryam mesa zaki biye mata, wallh ma ita suka tarkata wann abun nide kinsan ba ci zanyi ba ..ranar saida ya sha wuya kafin nan aka bude abubuwan, ansha dariyan su kam ba laifi a kalar musu da sukeyi da halisa
haka kuwa bataci komi daga cikin tarkacen ba shima haka beci ba karshe ma Aliyune ya cinye rabi sauran kuma yar uwansu siyama ta haukai.
Fiyeda na kowani lokci
Yau kusan Kowa agidan nasu ya kara fahimtar cewa suna son junansu sosai..Kowa najin musu farinciki yadda maryam tazo tabawa mum dinsun labarin jiya na office ta jinjina ma soyayyarsu gani take kamar danta ya samu matar data dace dashi sosai..
Sai wajajen 10pm na dare suka tashi zasu wuce gida bayan yay doguwar hira da mum dinsa ya gaya mata dukkan abunda ake ciki na progrm dinsa.
Suna kammala sallama ta kira halisa personally ta bata tsaraba acikin wani katon gift box snn ta mata godiya ta saka mata albarka da farin ciki da murna sosai halisa ta komo gida tana Allah Allah ta bude box din taga meyene aciki.
suna isa Kowa ya wuce room dinsa khaleel ya fada wanka yana fitowa
Ya tsince wayarsa na ruri ganin ogarsa yasaka ya dauka ya zauna abakin gadon yana amsawa.
Yauma bayan sun gama wayar haka ya kira layin meenal wayar yayita ringing tana kallo amma shiru bata dauka ba still ya tura mata sako.
Halisa kuwa ko wankan ma bata fada ba ta bude box din cikin zumudi dan batay tsammnin gift din ba, wasu arnayan Abayas ce aciki guda biyu daya baki daya golden colour
Bakin an masa wankan design din stones da crystals yaji jikinsa sosai golden din kuma zare ne aka saka ajiki asalin sakin hannu designer ce na larabwa halisa tafi minti goma tana shafa kayan cikin jin tsananin murna, tabude dayan box din taga set din abun wuya da dan kunne ne mei warwaro daya gold daya silver da katoton bottle na oily humra frm sudan.
Washe gari sassafe ta kira wayar mumyn nasu tagode mata iyaka Abun wuya da humran kawai ta nuna ma khaleel cos she wanted to surprise him da abayas din wajen event dinshi.