Sashe 209
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Student, police, gangs,
Ppl, everyone came to that scene,..i cudnt face it..ina ganin camera akai na i just passed out na yi dogon suma.. tsaban na tsorata na kuma gigita da lamarin ina asibiti akayi duka wani case din da za'ayi akaina
Yaron daya hade abun babansa na da karfin iko da kudi sosai haka aka tada babban case me karfi and some ppl gave alot of false statemnt akaina game da sonia due to the fact that she idolize me and they were paid to say so.
mutuwar sonia ya saka komi ya rincabe hukuma suka cika makarntarmu
Tun ina kwance a asibiti
Baba na yazo yan jarida da polisawa kowa na interogating dinsa akaina
my dad cud not bear the heat i ques..he turn out to be sumone i barely recognise dat day. Bana cikin hayyacina amma tun daga kan gadon asibiti ya fara kwallo dani ko sau daya bai tsaya yaji me zance ba, he said i lied to him dat i was in d hostel dat nite. Which is true but i was so scared kuma a tunanina ina taimakwa yan uwana musulmai ne dana ke zuwa sallah kullum tare dasu, Iyayen su zayyada da duk wanda case din ya shafa tuni sukazo suka hau bin bayan yayansu suna masu kare musu mutuncinsu a idon jama'a. But my own case was different..
Dede nan hawaye ya soma sauka a idonsa ita kam tuni dama ta fara sauke hawayen sosai.
muryansa a sanyaye yace tunda baba ya fixgoni ya fidda ni a asibitin nan duka mari kawai yake kaimin a fuskata da jikina and he didnt care abt the public
Humiliation and embrasment he was causing me. Nikaina ba adede nake ba, halisa i was nearly going crazy dat day..i wish i died .
..ina kan tuna gawar sonia dana gani agefe na, a mugun mugun tsorace nake hanklina baya jikina i was crying like a baby haka baba na yakaini har hostel a wann yanayi he force me to pack my things out of the hostel while hiting and insulting me hurtfully
agaban dumbin mutane Ya gaya min cewa yay nadamar kasancewa baba na..i knelt i beg him i cried...i explain myself like a billion time to him
amma wallh baiji me nace masa ko sau daya ba. Police tun basu arresting dina ba shiya kaini hannunsu yace musu su kulleni inma kasheni zasuyi su kasheni..my heart torn into million peices.
He was my hero duk duniya shine nake kallo a matsayin jagorar rayuwa ta but he shreded me into the last atom of mistrust and humiliation
..
Halisa bazan iya gaya maki duk abunda ya faru alkcin ba but dats how i Go dark and emotionally sick, i missed my last exams for that session sabida kullum muna zuwa kotu akan mutuwar sonia..i was emotionally depressed nazo na kamu da ciwon ODD, dan kullum ina cikin son inga babana, in bashi hakuri inason baba na sosai,.
ina gani iyayen kowa suka tsaya ma yayansu akan gaskiyansu, but my dad still hold onto one reason cewa na masa karya nace masa ina hostel a daren and dats why he thrashed my oda truths.
Dr aseem yayi dashi akan ya sasauta min babu yadda baiyi dashi ba amma haka yaki jinshi mamana hartay ta ciwo
karshe haka akayi case Allah ya saka asiri ya tono acikin kankanin lkci Dr aseem shiya tsaya min akomi har aka gane dukkan gaskiyan abunda ya faru..Aka gane cewa komi daya faru sharri aka mana..
ranan ashe birthday din Sonia din ne and her only wish was to have sex with me shine suka hada wann plan din da guys dinta da suke jin haushi na harda ita snn suka threthning dinsu zayyad suka sakosu aciki..
Sonia succeded in having sex with me, amma kuma bayan haka gayun nata da abokansu suka gang raping inta ta mutu shine suka barta wajen agefena, in oda to make it real shine suka kawo su zayyad suka aje su anan dan ace mune muka kasheta..komi yaxo ya bayyana agaban kotu, lokacin already ciwon kwakwala ya riga ya kamani sosai..i was soo defiants due to fact dat i tried too hard to explain my truth to that one person i love soo much in my life.
Dedenan Halisa ta sake fashewa da kuka sosai hartana jan sheseka, ya rungumeta ajikinshi kadan yana mumurshi yana goge hawayensa dake zubowa a hankli
yace har a tv saida aka wanke sunana aka kashe case din a schl babban kotun tasaka aka biya character defamation akaina Ana gama case din nazo gida duk na rame nayi baki, a tunani na baba na zai karbe ni...but no..duk zuwa na gaishesa sainaje na basa hakuri nayi masa bayani dalilin dayasaka na masa karya. Bai taba ce min komi ba..nafarajin ko dan zina da sonia tay dani yasaka baba yaji ya tsane ni..its was too hard for me to see the person i was so close to turning me into a monster in my own eyes. Ko muryana yaji awaje yabar wajen kenan, He gave me alot of silent treatments dat are hard to bear., komi nayi zaice lefi na ne duk abunda nazo dashi zai gushe shi agabana, ya cire suna na acikin yayansa, akan properties dinsa da komi nashi.
..Halisa dos were the worst years of my entire life. Ciwo na haka yay ta karuwa har yay tsanani nazo na dena kulashi gabaki daya.
Har nazo gama schl na sake dawowa nigeria dan naga ko ya huce nazo na samu yama rabani da batul..I don't knw wat to do anymore. Its almost 10yrs now amma babu yadda na iya..da kyar Dr Aseem ya warkan da ni na nitsu kika ganni a inda nake yanzu..
halisa tanata kuka sosai ajikinshi har tana jan zuciya dan labarin ya mugun bata haushi ya saka ta jin matsanancin tausayi at same time yasaka ta ji aranta dama bata tambayesa labarin ba.. haka ya fara rarrashin ta yana cewa its okay..ya wuce ai i am okay now..ders nothing to worry..ni ban tsanesa ba har yanzu kuma in zai yafemin zan so shi kuma zan masa biyayya..I miss him..but i can't deny d fact that he was also wrong with the way he treated me. Shiyasa kuke ganin kamar ina muku taurin kai akansa i want him to atleast knw dat he was wrong abunda ya faru dani qaddara ce kuma jarabawa ce bason raina ba sede Banajin zai saurareni ynxu tunda adacan ma be saurareni ba shiysa bazan bata lkci akansa ba kuma..
Sanda ya gama share hawayensa tasss snn ya dago fuskanta daya gama yin ja tsabar taci kuka snn ya saka hannu ya share mata fuskanta cikin sanyin murya yace "ya isa haka kyawkkwata kinga gashi har kin bata fuskanki da kwalliyarki da hawaye..its okay..
All these is past tense now...
tarasa meke mata dadi Sai sauke ajiyan zuciya take batace mai komi ba tanata kallonsa duk tauyinsa ya kama mata ranta sosai, yadda mood dinsa yay sanyi yana dan goge mata fuska yana murmushi me nauyi yasaka hawaye ya sake kufce mata, jawo ta yay
jikinshin suka rungume junansu sosai cikin kukan ta kankamesa tace i am so sorry i am sorry abt this..hawayen yaji ya sake ciko idonsa ya lumshe idonsa yace ya isa haka baby..pls trust me okay..karki ce naki gaya maki wani abu dagangan, der is nothing i cud hide frm u bcos i love u soo much. Inkinga na boye miki abu to bana son ya sakaki damuwa ne..ahnkli ta dago ta kallesa da jajen idanunta tace inajin ajikina komi zaizo karshe..pls have faith in god komi zaizo ya wuce..ya gyada kansa ahankli yace hakane.
hannunsa ta dada rikewa tace "I am sorry for ruining the night i wll make it up for u.
Kansa na sunkuye a kasa
yace its okay bby.. inade shikenan abunda kike son ji? Cikin lumshe ido da budewa tace ehh
Yace toh shikenan muje nakaiki kiyi bacci gobe kinga akwai weding ure going to be stressed out
Dada larnewa tay ajikinshi tace champ mu kwana anan mana gobe da safe ai zamu tafi.
Karar hancinta yaja yana murmushi me fadi yace
Zaki iya saka mutum a matsala fa bby unless u want Us to sleep like dis while sitting down dan babu batun kwantawa a gado anan wajen ga sanyi da dare saidai kiji ina miki kuka..
Batasan yadda akayi taji kunya sosai ba ta mike ajikinshi zata koma kan kujera yana dariya ya jawota ta fado akansa
Yace sorry wasa nake maki..i can wait..har sai ance anaso na..sai muyi aure mufara kwana tare ko??? Idonta a lumshe cikin jin kunya taki sam ta bude idon wani snnyr kiss ya dora mata asaman goshinta ta bude idonta ahankli taga shima ita yake kallo, wani irin sanyin iskan ruwa ke busowa yana fititasu idanunsa har lullumshewa suke dakansu sunfi minti biyar ahaka takai hannunta kan sajensa tadan shafa kadan ya lumshe ido jin tarike mai habarsa bai hankara ba ahnkli ta matso ta hade bakinsu waje guda cikin sake masa wata sassanyar kiss me tsayi me kuma ratsawa harta cikin kwakwalwa a mugun daskare ya tsaya yana kallonta harta sauka ajikinshi ta fice wajen cikin jin nauyinshi da kuma kunyarsa sosai.
da kyar ya mike ya biyota har waje bai ganta ba after like 5 min yaga text inta awayarsa cewa ta wuce gida sai gobe zasu hadu awajen hidima
Murmushi yay ya dawo cikin ya kwanta akan sofa tare de lumshe idanunsa babu abunda yake ji abakinsa face dandanonta data tafi tabarsa dashi da kyar bacci ya saceshi ahaka.
AM VERY GRATEFUL TO THE COMENTERS ALLAH YA SAKA DA ALHERI ITS ALWYS FUN AND FULFULLING TO VIEW AND READS UR TOTS❤️❤️
Littafin na kudine to join chat surayyahms at 08060712446,idan baki biya littafin ba kuma kina karantawa awaje snn kika dauki lambata dankice min book yayi kaza kaza i go insult ur entire local generation, i am beging u to try me on this one👏🏻
SURAYYAHMS
tun a bakin ruwan halisa ta samu Drivern jasmine din na jiranta ahnkli ta sauko ya bude mata motar sede tunda ta shiga motar tazauna tay tagumi babu abunda take saukewa face nannauyr ajiyar zuciya masu nauyi.