Sashe 206
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana zaune kusa da ita yana kallonta Sunata hiran bikin amma wani bin kishin khaleel din har tsoro yake kkrin bata dan kuwa dan dadewar da sukeyi sukai takwas na dare tagane cewa bawai son hakan yakeyi aransa ba ita kuma bazata iya rabuwa da jasmine a wnn lokcin ba.. bayan sun je breakfast Aliyu yake ce mata gobe ne dad dinsu zai koma lagos dan haka inya bashi izinin zama bikin jasmine din zai gaya mata kafin gobe
Khaleel yana jinsu baice musu komi ba, haka yau ma suka sake ficewa tare
Yakaita gidansu jasmine din snn ya wuce wajen wasu Old school mate dinsa da sukayi zama tun university tare.
Yau da wuri suka gama gwada sauran kayan aka kammala komi around 3:pm ma yamma aka daukesu aka kaisu wani hadadden international private body shop cikin asokoro inda zallan turawa ne da indians ke gyaran jiki aciki,halisa is the maid of honour dan haka kusan komi iri daya za'a musu da amarya duk dama wajen sai wane da wane amma haka aka kore kowa awajen suna isa already an riga an hada musu hadadden sauna bath da wasu tsadaddun korean herbal ayuverdic yellowish whole body scrubs suna zuwa suka cire kayan jikinsu gabaki daya aka hau gurguje musu fatar jikinsu dashi aka musu whole body steaming da body shops engines it was soo fun, evrytime khaleel ya kira wayar halisa datay saving sunansa da "lifeline" jasmine sai ta tsokane ta tace mata they will soon come back here for her weding halisan saidai tay dariya batace mata komi..
Tun 5:30am ya sake tura mata text lkcin wayan na hannun jasmine din tana dan game lkcin ana famar gyarawa halisa sumanta da strecher budewa tay ta karanta Halisa na tambayarta ne meyene amma tay shiru sai can datagama dago abun aranta snn tay sauri tace its ur khaleel, uhm he is inviting u to a dinner gashi kuma na goge text din mistakely.. sorry.
halisa tace..''what?Kin goge text din fa kikace amma Kinsan khaleel da fushi kuwa.
jasmine na dariya tace calm down nadan ga content din ai and i think u shud just get ready Here basai muje gida bama.
Halisa tace anan kuma wani kaya kenan zan saka..nifa banzo da wani kaya abujan nan ba
Jasmine ta zaro wayarta ta fara latsawa tace Red mana. Its a dinner on a private yatch..kaya kuma su sukafi komi yawa a Abuja.
Cikin gwalo ido halisa tace did u say a yatch??? Kuma shine kike cewa na saka red gown kamar wani valentine day zamuje
Dariya jasmine tay tace cmn halisa red is just spicy nothing more besides wayasan dalilin sa nason ya samu lkcin ki.. zatay magana cikin katseta jasmine tace haba halsy jiya jiya fa kika gama gaya min cewa kinada wata private magana dashi, so here is ur chance. And lets not waste too much time on talking I'm already speaking with my home designer za'a kawo maki gown din da zaki saka anan wajen.. so babe wanne iri kike so ne strapless? backless? mini, flowing, shiny or dull...ta mika mata wayar tace just make ur choices.. baki bude halisa ta karba tana cewa like seriously?Jasmine ure giving me too much adrenaline rush with ur imaginations kefa damuwarki kawai shine soyayya what if i dont want that..
Cikin basar da ita jasmine tace babu wanda baison soyayya arayuwansa halisa inde ba tsoron khaleel din kike ji ba kije mana ki fuskance shi mugako zaki iya jin kalaman bakinsa..
Cikin Turo baki tace toh ni bani wayata in kirasa pls, kuma ai yasan ina tare dake muna shirin auren nan a gobe toh yabari mukoma lagos mana sai muyi dinnern mu acan hankli kwance..
Jasmine tace excuse me? Karma ki fara wnn mitar, aurena gobe ne and so what?? bashine dai zai hanaki bashi few hrs a wann lkcn ba
Halisa zata magana jasmine ta bata rai tana mita kefa ure in d habit of ruining beutiful things gayen nan ya daddage ya hada muku abu kubiyun ku so dont even try to destroy khaleel's mood today bcos u will be ruining my mood along with nashi waimesa baki da kirki ne wani lokaci.
halisa tace urgghhhh Jasmine but is ur weding nite i wanna be with u yau fa yakamata na kwana tare dake dan gobe mufara shirin hidiman nan da wuri..
jasmine Tace Halisa i knw u love me, but i love u more..so pls go to him, tun safe fa muke tare, is enuf...kidan bashi lkcin ki mana its just few hrs on a romantic date.
cikin rolling idanu halisa tace ohh please asif i am his girlfrend or wife..we r just frends..cut it.
jasmine tafara dariya me sanyi snn tace uhum...i see...what a friendship goal, evryminute he is calling and evry minute ure interogating him on wher is he is and what he is doing...wann duk abokanta ne ko..
halisa tace kai jasmine saka ido kenan, well it means nothing Its Just normal for him to care kema kinsan shi wani lokci he is just overly protective of me.
Jasmine na murmushi tace or jealous..keep deceiving urselves. Bani wayata ni zan zaba maki kayan tunda naga kamar kina jin kwuya..
dariya tay ta mika mata wayar tana cewa kema ai kin san ba zaba zanyi ba amma de karki zaba min guntu ko me budadden baya pls decent dress kinga akan ruwa ne akwai sanyi kuma daga ni sai shine..i dont want any thing dicky to happen
Jasmine na latsa wayarta ahankli tana babbaka dariya tace
Da xai faru daya faru tun kina gidansa tare da shi but i am sure he wll warm u up der today with his words..and hugs.
Halisa ta girgiza kai tana Dariya tace Allah ya shiryeki jasmine nide dan ALLAH karki ciremin dan iskan kaya..tace toh naji..
after 2 hrs lokacin ana neman karfe shida da rabi na yamma kusan professionals uku ne jasmine tasakasu akan su shirya halisa for her date.
Haka suka yanyame ta suyi mata wnn suyi mata wann kamar wata yar sarki..already an kawo wani Peper red french gown me shape da tsayi yana da fellen neck sai silver stones yan kanana sosai ajiki masu shining talkami da clutch dinta suma duka iri day suke da jeweries din da zata saka daya bayan daya masu aikin suka jera mata su ajiki an mata wani irin gyaran gashi da asalin suman kanta ya zubo mata har baya
an mata nude kwalliya me daukar numfashi
Ana gama mata jasmine tahau mata hotona tana cewa babe u look soo ravishing...halisa tay dariya tace thanks har yanzu bazaki ban wayata ba ko? Tace nop yanzu private Driver na zaizo inna raka ki mota zan baki wayar..
Suna cikin maganan kuwa sai ga driver din ya iso haka ta rako halisan har kofa cikin wata arniyar lexus jeep fara kal aka bude mata ta shiga snn ta gaya ma driver venue din ta mike ma halisa wayar taname dada jadadda mata not to ruin her weding day by ruining khaleel mood tonite.
Haka suka rabu halisa ta rasa me ke mata dadi. She started to questions herself deeply like irin what is her stand in khaleel life dan tasan tana jinshi a zcyarta sosai amma ai bata yanke wani hukunci akansa aranta ba tukuna
Wajen nada dan nisa sabida can bakin ruwa ne inda ake aje private yatch na musu kudin gaske ana kuma hosting honey moon dates, valentines, private times, etc duk kanta ya cirke tarasa mene zataje ta tarar. har saida sukayi nisa kafin nan ta bude wayar ta dudduba taga ashe jasmine bata goge sakon ba. budewa tay Tana kan karatanwa wani tukukin Ajiyar zuciya me karfi ya kufce mata tanajin wani irin fargaba me yawa na lullume ta.
"so, What if he ask her out ita me zatace masa?
Ahnkli cikin self whispers tace wayyo Allah na khaleel pls pls wllh ban shirya wnn draman tsakani da Amina akan ka ba...
Cikin lumshe ido aranta tahau cewa i cudnt even imagine sharing u with her wallh bazan iya
kishi da wata ya mace akanka ba, if i have to love u then u wll be mine alone taya kenan haka zai faru ..ta dada lumshe ido deep inside her hrt tace oh god this whole thing is just a big trouble bana tsammnin zan iya. Dole ne nayi wani abu akai..
Wani tunani tay snn tace ma driver din yakaita nearby gift shop zata siya wani abu. Haka driver ya juyo da ita tafi minti talatin aciki tana hada masa gifts din da zata bashi, in her mind ta saka cewa she wll divert his attention to sumting else danma karya kawo
Mata zancen wani abu dayake kkrin shiga tsakaninsu tanata tunanin abunda zatay awajen itade..
Haka ta siya kominta masu azaban kyau aka mata wraping dinsu acikin red and white mini gift boxes da abubuwan zamani masu kyan gani
wajajen 8.30am suka
isa bakin ruwa wajen is cool and serene banda tulin haske da security baka ganin komi.
Hospitality agent din ne suka rakata har ciki inda khaleel ya kama musu katoton farin yatch ne akan babban ruwa Me wani irin luxurious and classy compartment me tattare da natural view na ruwan dake shimfide akasa da su.
Kirjinta na bugawa ta dan turo kofar suite din ahnkli snn ta shiga ciki sai taga wajen da duhu tana taka kafarta akasa sai taga haske daki daki yana kunnawa with each step ta taka tun daga kofa numfashinta ya kusa tsayawa cak ganin wasu irin hadaddun rose flowers dake zube akasa inda zatana takawar ga wasu irin romantic dim light dats soo blue and illuminating da suke kunno wa akanta jin kanta tay kamar tana cikin wani aljannar duniya bata san yadda akayi tafara murmurshi me tsananin fadi da sanyi ba, wani irin shoru wajen ya dauka tana takawa da gift din nata a hannu sai kallon kyaun wajen takey tana jin wani irin sanyi yadda aka jera romantic candle lite candles din ne har izuwa tan table din dake gabanta bakaramin burgeta wajen yay ba saboda flowers ne akasarsu kaca kaca.