Sashe 184
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafin kafarta ta dayaji jan henna anzana mata wani kayataccen design yake kallo, gyara zaman su yay akan cinyarsa ya ja kafafuntan ya ajesu yana matsa matsasu dan lumshe idonta tay kadan tana sakin nishi jin yana tausarsu a hankali daya bayan daya yana mikar mata da kasasuwarta a cikin yanayin nutsuwa.
Yanayin jimamin datake ciki mai muhimmanci ne amma sai dataji ta kasa gane komi tsabar dadin da hakan yake haifar mata ajiki, tanaji ya ci gaba da yin abin da ya ke yin ba tare da tunanin komai a ransa ba, sai can daya ji saukar muryarta data soma canzawa har baya fahimtar abinda take fadi sosai dan acikin wata malalaciyar murya mai tsince lakar jiki wanda sautinsa kadai ya isa ya zautar da duk wani ɗa namiji mai karfin Sha'awa muryanta a kakkarye take maganan
wayyo Allah na please stop it, daga nan kuma Ajiyar zciya ta dinga sauƙewa cikin sakar masa wata sassanyar kuka dan yar fitarsan nan dayayi duk sai taji ta kasa danne damuwarta da kishinta akansa.
Nan take Ya taso ya kama hannuwanta biyu ya rirrikota a jikinsa jin yadda ta kakkameshi cikin yanayin tsorata dashi, tanata kukan ahnkli, itade tasan In shi ya shirya hakan a tsakaninsu itadai bata shirya ba, har gobe a oganta take kan kallonsa ba miji ba. A hnkli cikin sanyin murya yace yan mata yadai da kuka, wai naga kamar bakijin dadi shine nace bari namiki tausa bada wata manufa ba ne kin gane ko, I am sorry na bar ki ke kadai a daki alhalin baki da abin yi anan..
ya dada jawota jikinshi cikin kunnenta yake cewa "I promise, zan yi iya bakin kkrina inga na samu time akoyaushe dan mu dinga hira ni da ke mu dinga jin damuwar junanmu, mu debe wa juna kewa..I want my wife to be my best friend.
Kuka mai cike da rudani ta fashe masa dashi wanda yahanasa karasa sauran magananan dake shirin fitowa abakin san ya tsaya cak yana mai kallonta, girgiza mai kai take tana turesa duk ya kasa gane me take nufi, anan Take yaji shima idanunsan suka gauraya da sigar rauni.
Kkrin jawota yakeyi ajikinshi ta dan zame daga riƙonsa tanamai girgiza masa kanta a raunane...
Idanunta a lumshe kamar wata xautacciya duk jikinta na bari cikin murya mai ban tausayi sosai tace Dan Allah kabari..nifa tsoro nakeji,
yace tsoron me?? Idonta a lumshe tace nima fa bansani ba, amma yaa meyasa zakana furta min wasu abubuwa, kace karatu kawai znyi ba zaman matarka ba toh toh meyasa zaka xaɓeni a matsayin matarka yanxu bayan kasan anty shemau..
...tun bata karasa furta sunan shema dinba ya rufe mata baki da hannayensa yanacewa
"Ya isa haka..don't say another word wify...i dont want to hear it anyfuther.
Mikewa tsaye yay yadan juyamata baya jikinta a sanyaye ta biyoshi tsayen itama tana kallonsa ji kawai yai tana cewa "After wat happen i am scared, i am confused, Mesa zaka maida ni matarka toh, Na dauƙa duk zaka taimaka min ne kamar yadda kasaba, nasan hakkin ka ne amma innaji kmr bazan iyaba. I cant take it anymore...i dnt want to get hurt..you knw i can wait for u har sanda ka amince dani..nide dan Allah banason mu cigaba ahaka i am scared.
zata fashe da kuka kenan ya juyo cikin sauri Yaa rufe mata baki tunma kafin ta ƙarasa
...kallon fuskarta yakeyi idanunta haryanzu a lumshe suke suna fidda ruwan hawaye sosai dan itakanta bata san yadda akayi ta samu caurage ta masa wann maganan ba, but she tot abt it, tasan shemau in tazo dolene ta zamo bakomi ba kenan haka zata rayuwa dashi a matsayin ta na bora?
Kamar wata mistress..
Kwanciya tay ajikinshi suna daga tsayen tana wann tunanin tanata kuka duk seida yaji hanklinsa ya mugun tashi alkci guda, Dan Dakatawa yy sabida Muryansa dayaji tana rawa rawa taciki sabida tarin emotions dayaji ta jikke masa zuciyrsa ga wani irin sabuwar yanayn tausayinta daya dingaji aransa yana tsatsafowa.
Cikin dauriya irinta na miji ya shanye emotions din nasa snn ya riƙota dam dam ya kuma mannata da jikinshi kamar wanda za'a kwace masa ita xazazzafar numfashin su na tu'amali dana juna"..
Ajiyar zuciya ta dinga sauƙewa jinyadda ya kanannedata ahnkli cikin ramin kunnenta da sigar barkwanci me sanyi a tafe da kalamnsa yace wato kema zaki min halinku na mata ko? Ya dada rungumeta yace hafsat waime kike tunani ne ehhh, Dat ure nothing to me..dat this whole thing means nothing to me?... ahnkli ya riko hannunta suna fuskantar juna snn yace..bari kiji, tunda na taso ina dan yaro nake son naga auri mace me Sanyin halayya irin taki, lkcin mahaifyar shema'u was my arabic lesson teacher she is just like u, very natural, religious, smart, kind, and innocent, gata da kirki da kuma tsafta,ta kula dani ina yaro sosai wasu suna daukawa itace ta haifeni adacan har nazo na tafi china karatu iyayena suka dawo Abuja da zama,sai nay ma kaina alkwari zan aure yarta..
daga nan shiru yay yana kallonta ayayinda wata nakasahiyar murmushi ta kufce masa yace mata and dats where i went wrong, duk na dauka yadda uwa take haka ma yayanta zasu kasance zak zak...but is not true in most cases. Daga nan sai ya katse maganan bai sake cewa komi akai ba.
hannunta ya dada rikowa yace ...hafsat kisani, Allah baya kuskure a zabinsa kuma shine ya zabar minke, nasan nayi kuskuren gaya maki cewa ban shirya zaman auren ba. lkcin damuwa ce tamin yawa kuma kuskure ce da bazan karayinshi ba. So i want u to forgive me for that kinji? Forget anyone, "Im all urs now ki aje hakan aranki, i knw i gave u nothing, but uve given me ur pride..u share my pain and happness, hafsat bazan taba iya rabuwa dake ba, ure special to me now, and alwys and forever..and i love u.
Take ta lumshe idonta jin wani shock din dayacin
Uban vibration na wutar lantarki ya kafar da ita yakuma yahana sassan jikinta ƙarayin wani motsi zata soma girgiza mai kai cikin rudani Ji tyi ya dada rungumarta sosai yanamai mannata ajikinshin sosai yace
Heey hey banason kukan nan,.. I dont care if u dont see it now...but im sure dani dake zamu iya juya akalar komi all i want frm u is peace and respect
..and i wll give u evrything...including my soul kallonsa take a lokcin duk ta kasa motsi tanata bibiyarshi da kafaffun idanunta da suke zubar ruwa wani abu me snyi ta dingaji yana tsuma mata zuciya da mahaukacin kaunarsa
Habarta ya dago ahnkki cikin wani irin rikitaccyar salo yana kallonta har tsakar cikin kwayar idanunta Yace auren mu dake haka Allah ya tsara
mana kuma duk abunda ya faru yanzu ya wuce..
We have a beautiful life to make a better story for ourselves nidake, no one else kidauka aranki cewa ke kadaice uwargidan kuma amaryan..lets make our own story just you and i..please kimin alkwarin cewa bazaki sake sako tunanin wata ƴa mace aranki ba????
Ahnkli ta shige jikinsa da wani irin karsashin sanyin ragwbewr jiki muryanta na rawa rawa ahankli cikin kakalo makanta jarumta take cewa shikenan, but Im not promising to be the best woman on earth nasan ban gama dacewa da kai ba, kuma bawai dan zallan to support u zan rike amanarka ba, to me ure alwys special and respected. And..i wll alwys love to be ur wife forever.
habarta ya kamo ya jona bakinsa da nata yay kissing inta sosai snn yace Karkiji kunya ko tsoro na, Pls give me nd urslf a chance to create our own life, ki amince dani...I promise zan kyaleki kiyi karatunki har ki gama, and all ur dreams in sha Allah we wll struggle to achieve it tare.
Kasa cewa komi tayi dan bata san metakeji ba a hnkli take dada shigewa jikinsa sai kuma taji kamar dukkan gabobin jikinta sun mutu suna ragwabewa. dada Fadawa tayi ajikinshi a sulale ya tarota cikin tsananin shauƙi mai cikke da tsumayin wani abu sabuwa dal kuma babba daya gaurayesu
Tsumammaun Idanunta da suka jike da kala kalan emotions ta darsa masa acikin nashi kusan tsawon mintina goma basu iya kiftawa akan juna ba har sanda ta gaji dan kanta ta lumshe idanunta a hnkli sannan ya dagata sama cak izuwa kan gadon suka kwanta makale da juna ya lullube musu jiki da duvet game da sauƙe mata sasanyar labbansa agefen kuncinta, hira suke yi sama sama, tana kwance ajikinsa tayi bacci bata farka ba kuwa sai daf dataji ana kiran sallahn safiya....NA KUDINE PLS DONT SHARE TO JOIN CHAT 08060712446.Ahnkli tabude idonta dake cike da rairayin farkawa daga bacci akansa tana kallonsa maganganun da sukayi jiyan wanda bata taba tsammanin jinsu abakin sa ba na dawowa mata cikin brain dinta kamar ana zubo matasu, wani irin lumshe ido tay tana sauke ajiyan zuciya taciki dan dukkan abubuwan dake faruwa da ita tun lkcin aurenta da mahmud har izuwa yanxun bata taɓa kawo tsammanin faruwarsu aranta ba, Evrything is happening so fast like a fairy dream, is like she can't even think straight anymore.
lumsasshun idanun nata tasake budewa ta zubasu akansa dan dukkan wata kalma daya da ya furta mata jiyan bata mance shi ba, Allah is indeed the controller and turner of all affairs shike sauya duhu zuwa haske, ya fitar da rayayye acikin mutacce, ya baka snn ya hanaka, data dan tsaya takalle rayuwarta cikin ranta tace shin wani ni'imomin ubangiji S W A, dan adam zai tsaya karyatawa? Isn't this a great miracle that in a blink of eye ur whole entire life can change izuwa inda ko a mafarki bazaka taba kawowa ba
ta dada lumshe ido cikin ranta tana cewa _"Fabi ayyi alaaaa ila rabbi kumaati kazzibaan"_ wani sanyi takeji har cikin ranta takejin ta gamsu da cewa Allah shine kawai yabata wnn daman ba kokarinta ko yanayin rayuwar data fada aciki ba. Alhamdullh Alhahmdull, batajin akwai da sauran wani bau daya rage mata face ta amshe qaddarata ayadda yazo mata,.