Sashe 107
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kirjin halisan na zafi cikin danne zucyarta tace Toh naji..amma mesa zai amince batare da yazo ya tambayeni ba..zargi na fa yakeyi da cewa inabin zach ne sabida kudinshi, he tot i let my uncle just to cone and bcme a prostitute in the city..kawai dan ya ganni dashi akofar gidansa sau daya.
jasmine tace Not just dat halisa, ur stubboness, da plan dinmu is All part of the prblm..magana fa zarar bunu ce, ana fadi yana shigarsa koyanaso ko bayaso, zaki samu tana can bayan idonki tana feeding dinshi da wasu maganganu ke kuma anan bvrs dinki zaina rudar masa da tunani...abunda ya gani kuma da idonsa shizaifi rikewa aransa.
Halisa ta mike tsaye tana sauke ajiyan zuciya dan sosai zancen jasmine din yay mata kama da gaskiya sede haryanzu zucyarta bai mata wani sanyi akansa ba tukuna..
so what did u think i shud do taya zan tabbatar da hakan.
Jasmine ta mike tsaye cikin dafata ahnkli tace
"Halisa Just be urself around him..kidena bashi wrong impression akan yanayin rayuwar ki, try and be just halisa, not the stubbon one, dont yell at him, dont be harsh with him, babu mutimin da zai zauna dake snn yamiki mummunan fahimta saidai wanda baisanki ba..ni inason ki samu sauki ne kibar wnn environmt din, amma ki sani dolene saikin daure kin lura da cewa kina zaune ne tare da meenal talba kuma bazata taba kyaleki ki zama wata mutuniyar kirki a idon duniya ba..pls dont let her dreams come tru.
cikin bude ido da lumshewa halisa tace shikenan i will try amma bazan dauki raininsa ba baida hankli..
jokingly jasmine tace hmm Did meenal told u that??
Ahnkli ta kyabe bakinta snn tace She told me alot of things about him..like he is evil which is true..
Jasmine tay dariya sosai ta kasa gane kalar love hate beef din dake tsakaninsu itade.
Ta kuma cewa he is a rapist, he is controling, bla bla bla...
Cikin kyabe baki Jasmine tace toh dan ubanta metakeyi dashi agidan nan ai saita sakeshi ya je yanemi wacce yakeso aransa ta kuma dace dashi with full chest..
meenal din nan
shegiya makaryaciya ce wato har mijinta bata bari bako...and she just make u hate him for no reason..
Halisa ta nei waje ta zauna tace "Taaaa..i have my own reasons now..tunda ya zageni ai ya shiga uku, nima saina gayamai baqar magana wata rana shima.
Dariya sukayi dake a sigar wasa halisan ta furta hakan. Kafin suka nemi waje suka zauna suka fara asalin gaisawa
Jasmine came all the way frm london dan tazo taga meke faruwa snn ya jinyan halisan yake ciki
********
Ata fannin khaleel kuwa yana barin dakin direct ya wuce nashi room din ya dauki papern dayay rubutu ajiki aransa yana matsatsin so ya nitsu yay wanka amma kuma zuciyarsa bazai iya hakura ya huta ba..
ko minti biyar baiyi agidan ba ya Fito ya kunna motarsa ya nufi wajen aikin abokinsa engr hafeez.
Yana parking motarsa yahau kiransa awaya har saida ya bar abunda yakeyi ya iso inda yake ya sameshi a tsaye.
Da mugun mamaki hafezz din ya tunkarosa ganinsa da sport wear ajikinshi..dan bai taba yuwa kaga khaleel ya fito cikin gaggawa bai tsaya ya shirya kansa ba, kusan kullum a wanke zaka gansa tsaf tsaf dan gaye sabida shi irin mutanen ne da suke priotising looks dinsu..
Hafeez na zuwa ya mikamai hannu suka gaisa, yana kallonsa yace guy ya naga kanga haka yau lfya kuwa??
Khaleel Yace hmm lafyar kenan..kaide if u have time kadan rakani mana muje LASU..i want to meet this man urgent ko kasanshi???
Mikamai wayar yay hafeez yaga lambar a true caller harda hotom wani dattijon bayarben mutum...
Yace..ohhhhh wann ai Dean student affairs ne na lagos state university oga na yasanshi sosai kuwa...
Khaleel yace yawwa alhamdullh pls rakani wajensa mana ynxu..im looking for sumone kuma kamar shine quardian din wacce nake neman..
da mamaki Hafeez ya kallesa yace mace?
Yace eh..ahnkli yakuma cewa cousin sister din Halisa ce..her uncles first dougther her name is grace.. I need sumting frm her yanzu yanzu pls can u help me muje wajenshi tare ya hadamu da ita?
Desperation dinda hafeez yagani a kwayar idanunsa yasaka ya rusuna yace okay sure, ba wata matsala toh muje kawai acikin motar kamana ....
#Love indeed speaks in volume# SURAYYAHMS FANMILY OYA TAKE UR FLOWERS❤️❤️❤️❤️
MY HUMBLE LOVE, AND EARNEST APRECIATION GOES TO ALL THE KIND AND LOVELY PEOPLE THAT TOOK OUT THEIR PRECIOUS TIME ANS EFFORT TO CELEBRATE ME YESTADAY ON MY BDAY, PLS EVEN IF I DINT ANSWER UR TEXT OR CALL, KNW DAT UR REACH OUT MEANS ALOTS TO ME...LOVE U LOADS.
*DONT FORGET TO CHECK THIS LOVELY PAGE ON TIKTOK AND IG @ MUM RAMLAT COLLECTION FOR UR TIMELESS, ELEGANT AND LUXURIOUS LAFAYAS, ORIGINAL LACES, BE SPOKE JEWERIES AND MORE...*
Khaleel yana shiga motar engr Hafez ma ya bishi ya shiga nan suka kama hanya zuwa university of lagos, acikin motar yake dan tsakura masa iya abubuwan da yake son suce in sunje, shide hafez kwata kwata bai gane komi ba amma dai yake amsa shi,isarsu lasu ke da wuya ya kira sctaryn office din basu wani jima awaje ba aka basu izinin shigowa ciki domin ganin student dean affairs din kai tsaye..
daga cikin babban office din wani Dattijon bayarbe ne zaune akan chair yasha medicated glass manya da tarin takardun makrnta a gabansa yana dubawa, ganin hafeez a office dinsa da safe ya mugun bashi mamaki..
Tun basu karaso ciki ba ya ambace sunansa yanamai musu lale marhaba da sakakken fuska..
Dn rusuna kai hafez yay cikin girmamawa snn yace Salam alaikum sir Ladipo lawal akintola
..can we come in??
da sakakken fuska Bayarben yace Wa'alaikslm cikin kwalo ido yace haaaaa Afeezz is dat you? Oya come in come in pls shigo mona..
Khaleel ya cire face cap dinsa ya rike hannu sanin cewa yarbawa nada son respect dan haka suka ma mutumin gaisuwar dattako da nitsuwa.
Bayan sun gaisa ya kallesu cikin gyaran murya" eeermm afeez i hope deirs no problem dis one dakazomin da sassafe...
Hafeez na murnushi yace no sir..babu wani prblem fa dama yar wata alfarma muke nema..
daga nan ya nuna mishi khaleel yace this is my friend. Dr khaleel, he is a pyschlogist. Dean ya kalle khaleel Nan take sukayi exchanging respecful glances tsakaninsu.
Engr Hafeez ya cigaba da cewa 'We r here to incur abt one of ur student and kuma frm his source yaji ana cewa kaine quardian dinta.
Dean ya jinjina kai snn Yace okay..Doctor khaleel pls can u explain the issure here kasan security na yaran nan duka suna hannuna ne evrything is on me ina fata ba matsala bane oo
Da sakakken fuska khaleel yace babu wata matsala sir..ni likitan sister din student din ne..which i think dazu da safe kunyi magana da ita awaya, so, ders these personal stuffs da zamu tattauna da yarinyar and it wont take us like 10 min amma nafison ace kanada masaniya akan zuwan mu tunda abune da aya shafi health na familyn su kuma yarinyar a hannunka take.
Cikin nuna gamsuwa da bayanin khaleel din dean yace Dats tru, okay.. thank u for acknwlging that part dan da wasune da saidai suje su nemeta a schl hostel suyi abunda ya kawosu su tafi bamu sani ba yana kan mita ya jawo computersa ya bude sashen student row snn yace menene sunan student din?
kai tsaye Khaleel yace
Her name is grace, her sister's name is Halisa mansa.
Da mugun mamaki mutumin ya dago kai ya dada kallon khaleel, oh my god kana nufin kai likitan miss halisa ne.. Ahhhhhh u shud ave just tell me eveything da zan makashi yanxu ynxu, ai halisa tamuce dat lady is very very kind and generous May god almighty reward and lighten her paths kawai.
Sassanyar murmushi ya kufce ma khaleel bazata.
Tun baiyi wata magana ba mutumin yahau cewa
Hmm thnk god ure here ooo cos Jikin grace babu dadi ciwon nan ya kusa cinyeta, gashi taki sam taje babban asibiti and she have been pressing me akan saina kira mata halisa...so how can a big woman like halisa leave her business to come and babysit her in the university yaran nan fa basu da hankli.
yanata surutunsa khaleel da Hafez suka kalle juna basu ce komi ba suka zuba masa idanu
kirar sectarynsa yayi snn hadasu da shi...pls take them to the sick bay sugan jikin grace mansa sudin bakine daga wajen halisa..
Take sctry ya amsa
cikin jinjinawa kai Dean yace Allah sarki ure wclm err..Dama nasan halisa zatay responding sakona da wuri,she is very kind
and her sister have been demanding to see her tun last week sabida ciwon nan i hope tunda kazo yanzu nima zan huta
tarin magana abakin khaleel amma haka ya danne baice komi ba har Sectary ya kaisu sick bay din, dats wajen da ake aje marasa lafya da suke jinya akarkashin kulawan hukumar makaranta.
Suna shiga cikin wajen akabi dasu wajen wasu dakuna, acikin na hudu direct mutumin yakaisu tare da bude musu kofar dan su karaso ciki.
..tun daga nan suka hango grace din a kwance kmar wata mutacciya, daga ita sai blue yar din nan da ake sawa matsayin rigar asibiti,an makale mata ruwan drip a hannu..
Kallon tsaf khaleel ya mata ganin tsayinsu da yanayin jikin su iri dayane dana halisan amma ita bakar fatace snn basu kama a fuska dan tanada faffadan fuska zak irin ma mamanta mama G...
kamannin jinin nan ne kawai baiya boyuwa cikin sauki.
hafeex ya juya yana gode ma mutumin daya kawosun har sukayi sallama, Motsinsu kawai gracy taji kanta ya fara motsawa nan fa fara motsa busashen labban bakinta ahnkli wanda duk yay farau farau yay fari fatt ya kuma kankare kamar wacce ta jima bata gana da ruwa da abinci ba.