Sashe 110
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lumshe idonta tay sosai cikin ranta tana cewa
I have to use surender to transform my weakness into power. I will do wat it takes..Cikin taurin rai ta gaya makanta hakan dan ita kadai tasan kalar baqar wahalan datasha da rayuwarta abaya.
gaskiyar bahaushe ne da yace "gulma baya yiwa dan adam tabo sabida gulma yakan mutu ne idan ya fada a kunnen me hankali. Amma, Bacin suna kuma tamkar tafiyar wuta ce dafinta takanci me hankli, me ilimi, da me hikima in ta konashi kuma baya warkewa har se ya kone tasss kafin ya ke iya gane gaskiyar zancen.
In wani ya zageka ba lallaine yay maka illa ba amma idan mutum ya nemi ya bata maka suna anasone ka guje sharrin shi kamar yadda zaka guji zama acikin najasa.
so much depends on her reputations she have to guard it with her life..
Cikin wnn tunanin ta jima tanakan kkrin nitsar dakanta da zuciyarta ayadda ma zata soma danne zuciyarta tay hakurin ne babban damuwa, dan dolene sai ta kasance me yawan lura da kuma hakuri kafin nan taci nasara akan enemies dinta cikin ruwan sanyi...
daga bayan bangaren Khaleel ya dada bude wamers din yanamai dada kallon abinci cikin kyabe baki ya mayar ya rufe, bai nufi dakinsa ba har sanda ya gama leka koina yagani kafin nan ya haura sama room dinsan yay wanka ya shirya kansa cikin grey pant na linen me laushi da bata wuce idon sawunsa ba da casual white shirt na soltis me guntun hannu
Yasaka grey half cover na dior dayan hannunshi yana gyarawa hadadden submariner watch dinsa zama.
Just in time jasmine ta iso bakin kofar Dakinsan da abinci a hannunta, she look tipsy ba awani cikin hayycinta take sosai ba kuma tasan gobe zata iya barin nigeria ta koma london bakin aikinta, har ranta tanason ta taimaka wa halisa kota yayane cos she strongly belive that ba lallai halisa tayi abunda ta gaya mata ba and she fears dat meenal ke bata ta awajen khaleel.
yadda takejin ta tsani meenal aranta gani take intabiyewa halisa suka taru sukayi masa shiru hakan ya cigaba sa wanzuwa meenal zataci banza akansu sosai.
Shiyasa ma tazage ta sha giyanta dan ta cire tunanin yadda halisa zataji aranta intaji cewa ta tunkare khaleel da magananta.
She knw halisa wont like it, but she dont care anymore tasan dolene khaleel ya kasance yanada hankli koma yayane aizaiji magananta itama itade zatay iya nata kkrin tagani.
Mayataccen qamshin turarkan kala kala ke tashi ajikinshi musmmn ma xplicit scents of tonka da bold rasasi.
Yana daf da zai bude kofarsa yaji kamr ana knock da mamaki ya taho ya bude ahnkli saiyaga jasmine din ne a tsaye da tray din abinci a hannunta tana masa murmushi.
He got cought by her friendly nature, da sakin fuska Yace ohh hey.
Tana kallonshi tace "i am fulfiling my promise,..so Can i come in.
its seems odd to him datazo har kofar dakinsan amma sai yabasar batare da saka komi aransa ba Yace "okay come in.
Tana shigowa ciki yay da ita dan karamin palon dake can gefe wajen home office dinsa an kawata wajen da white L shape sofa da center table babu wani tarkace sosai aciki
Waje ya nuna mata ta zauna, yana zama ta aje masa tray din abincin agabansa, tafara kallon room din nasa sama da kasa, kafin ta juyo kai tsaye tace " good dat u invited me in... ive been dyieng to talk to u.
Ajiyar zuciya ya sauke looking amazed at her confidence yace "really?
Ina fata ba hanjin wani na sace ba.
Dada relaxing kanta tay akan sofa din tana sakin murmushin gefen baki, cike da sanyin kasaita ayanayinta tace Koma me kayi ai zan gaya maka amma saika cinye abincin Nan cos i am sure ure starving.
Yace hmm is that the rule dole na sainaci?
Tace yeah,. go on ..u will like it..Bana son flako fa
Yay dariya saida ya dan ja kafin ya bude abincin ya dauki spoon ya saka akai ya debi kadan tun baikai bakinsa ba yaji cikinshi na neman ya dizgashi kusan da sauri ya kai bakinsan jin dadin abincin is divine ya sake deba yaci. Yana satan kallonta, itama satan kallonshi takeyi suna hade ido ta dauke kanta kansa tana murmushi cikin basarwa yaci abincinsa cike da jan aji daga ganin kasan abinci tay masa dadi hade sa yunwan dakw damunsa almost hard to resist
dan kadan ya rage a plate din bai karasa ba ya kalleta ganin hanklinta baikansa, Gyaran murya yay yace to ina jikinki..Ta juyo ahankli ta kalle idonshi direct snn tace i want to knw why u have to talk to my friend like that.
bazata Ya ajiye spoon din ahankli ganin yadda ta sako fuskar serious abun harya so ya bashi dariya...
spoon dinsa daya aje ya kuma daukawa ya debe Abincin ya kara kaiwa cikin bakinshi ya tauna giving himself time to think can snn yace how did i talk to her???
Tace passive, agressive and irrational.
jokingly yace "Are u her lawyer...?
Ta maida masa d smirks Tace "i am..explain to me inason inji..
Yana tauna abincin daya rage abakinsa ahankli cikin nitsuwa yace jasmine, dat was my job.
keeping a straight face tace I knw..amma ai bakomi bane ake karantashi a littafi dan a fahimce shi doctor. I have a therapist in london, amma bai taba claiming cewa yasan kan rayuwata ba..how comes zakace mata u knw abt her life like dat?? Dont u think is a bit to much
Ajiyar zuciya me nauyi ya sauke tuna abubuwan da gracy ta gayamai dazu sai kuma yaji zcyarsa ta karye sosai ta ciki, a nitse cikin danne abun aransa, yace 'i heard alot of things about her which appears to me to be true then..
bata tambayeshi wajen waye yaji ba Kai tsaye tace "Dat was all bullshit, "..rumours and lies.
Ya gyada kansa ahnkli yace yeah i gues..ive just realised that.
Cikin katseshi tace Amma meyasa ka yarda a farko?...Is it bcos of her bvrs??Ko wani ke cusa maka ra'ayin, Cmn doc u knw it was influnced, ni abokiyr halisa ce,.take it frm me she is nothing like that she is non problmatic, hardly smoke,she dont party, she dont drink, she dont do men. Isnt that what u think of her???
yana kallonta yace you have no idea how critical i think of her. bason raina na gaya mata haka ba amma dolene ya kama
tace hmm Dolene ya kama kayi judgin dinta??
yace "I didnt..These arent even my words. I was told.
Kai tsaye tace "told By ur darling wife huhn?
....Shiru yay baice mata komi ba..tay murmushi cikin kyabe baki. I knw u trust ur wife sabida kana kallon kamar tafi kowa sanin halisa sabida sunfi shakuwa fiyeda kowa But what did she actually knw abt halisa's past..? Banajin akwai wanda ya snn wann...Halisa kadai take da ikon gaya maka abu akan kanta amma ba Amina ba. u saw how aminas mother treat her ryt?? Pls Tell me u dont smell anything fishy..
Cikin bude ido da lumshewa yace i dont knw what to think..
Jasmine bata barshi anan ba tafara gayamai yadda Halisa tataso agidansu meenal din cikin nuna warayya daga wajen hjy nadia and how so distant da arzikinsu they make her feel
Bata wani bata lkcinta wajen gayamai komi da komi ba but she make sure to make him understand that halisa make all her money by herself in immense struggles and stress na kasancewarta ita ba yar kowa ba harta gayamasa yadda akayi suka hadu da ire iren kalubalen da halisan ta fuskanta wajen kare mutuncin kanta a cikin turawa..
Abubuwa duk suka taru suka masa yawa a brain dinsa..ji yake kamar an dore masa kansa da gammo ne yanxu ne ake faman warwarewa.
He admit he make a mistake with that, but still insist cewa halisa is stubborn she is not helping matters.
jasmine tace masa "Baka iya bi da ita bane doctor..pls try and understand her. Dont u see ur house, the food?
inhar Baimin wuya wajen convincing dinta tay ba meyasa kake tunanin zai maka wuya wajen fahimtarta...Pls dont listen to anyone anymore, just open ur eyes and see halisa for hersef daga zarar ka maida hankli akan gaskiya i assure u bazaka yi sati biyu masu kyau kanakan jinyarta ba.
Tanakan maganan ta mike tsaye See i got to go bfr she comes and find me here sabida bazataji dadi ba
Tana fadin hakan ta dauki tray din ta kama hanyar waje dashi nan shima Ya mike tsaye shima Cikin sauke ajiyan zuciya yafara binta abaya har suka sauko kasa ta wajen dinning snn yace "nagode, thanks for the food and the talk..
Tana murmushi tace ohhh the talk is mine but the food is for halisa
..she cooked it..
Yace ure joking ryt?
Dede zata amsashi kenan saiga nan halisan tana saukowa ganinsu a tsaye tare yasata hade ranta sosai harta karaso wajen bai daga idanunsa akanta ba.
Lokaci guda yaji zucyarsa ya fara mata wani kallo nadaban..
Bai taba tsammanin akwai ranan da zai ji tausayi, shauki da jin matsancin son ya taimaka mata kamr nayau ba, he cudnt take his eyes off her, wani boyayyar yanayi dabai shirya masa ba ykeji kamr ya samu waje cikin zuciyarsa yay masa daukar bazata.
Kallon juna sukayi sama sama ta dauke kai batace masa komi ba sabida fushin datakeyi dashi akan abunda ya mata da safe..
bata damu da kallon dayake mata ba wajen jasmine din ta wuce kai tsaye Suna hade ido da jasmine tace mata "What food are u talking about?..
cikin shashantar da maganan Jasmine tace the food u gave me Mana doc yasaka albarka aciki
Halisa tamata wani irin kufulallen kallo..
Tana juyowa sai suka hada ido da khaleel din cikin mugun hade rai ta harareshi shima ya rama sublty..
Snn ya kalle jasmine cikin son jin bakin halisan yace u mean that tasteless ugly food that u force me to eat ???
jasmine ta fashe da dariya..
Halisa Tay rau da ido Akansa tace excuse me...my food aint tasteless kwadayi dai ko