Sashe 108
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakinta na rawa rawa cikin sarkaafaffen nunfashi take cewa
"nna anty Halisa, nna anty halisa, Saida ta memeta hakan kusan sau uku cikin harshen yarensu tana wasu maganganu masu ban tausayi snn ta fara cewa pls pls hold my hand and tell me u forgive me for all the evil we have done to u.
Kan hafezx ya mugun daurewa duka suka zuba mata ido suna kallon yanayinta, kallo daya khaleel yay mata ya gane cewa ba acikin hayyacin ta take ba.
Tahowa yay bakin gadon ya tsaya akanta snn ya kira sunanta ahnkli yace "grace..can u hear me?
Kamr me aljanu ta dan firgita sai kuma ta asalin farkawa adan daburce ta kalle kyakkwan fuskaraa dake kallon nata, ahnkli tace masa Yes yess, muryanta na rawa tace pls who ..who are u sir.??
Khaleel yace pls calm down, hadiyar yawu tay yana kallonta har sanda ta dan nitsu snn yacee mata "my name is dr khaleel..i am ur sisters doctor..tanajin hakan ta firgita ta damke masa hannunsa ta mike da kyar kuma firgit cikin karfin hali kamr ba itace take kayi kamr zata mutu ba bakinta na rawa ta soma tambayarsa ko tare da halisan ne su kazo? Hawaye na sauka a idonta abun tausayi ta rikeshi dam dam dan tana matsancin son taga halisa aynxu bana wasa ba.
A matsayinsa na likita bai daukesa lkci waje calming inta ba, yabarta da tunanin cewa halisan bata da lfya ne shiyasa ta turosu wajenta.
Jin hakan yasaka ta nitsu
Harta gaishesu suka mata ya jiki, kafin nan khaleel ya ce ma hafezz din yadan basu waje su tattauna.
Fitarsa ke da wuya khaleel ya tambayeta meke damunta aka bata gado a sick bay kuma mesa bataje babban asibiti agari ba.
Hawaye na zuba idonta yanayinta kamar na wacce ta gama cire rai ga rayuwa, nan tace mishi kwananta bakwai kenan anan akwance..
Dama kuma halisa ce take biya mata kudin makrnta dana Abinci duk dama basu taba haduwa ido da ido ba.
..cikin son ta boye mashi asalin damuwarta na ciwon cancer datake fama dashi tace, tay bincike ance mata wani ciwo ne ke damunta a hanjin ta amma bata gaya makowa ba snn ta kira iyayensu acan benue sunki daukar wayarta haryau da tunanin ko kudi zata rokesu itade ta tura musu sako akan suzo.
shikansa Ya lura dik wann bai dameta ba itade babban burinta shine taga halisa agabn ta koda sau daya ne kafin ta mutu tabar duniyan nan
khaleel duk ya dauka zafin ciwo ne yasa take kiran mutuwa makanta hakan yasa mammata nasiha masu shiga jiki snn ya kwantar mata hankli da maganganu masu saka nitsuwa..
tun yana maganan take kuka harya gama bata dena ba...
Tana dago kai still tace masa ya mata hanya taga halisa Ido da ido pls ta rokeshi..
Shikansa yana da manyan dalilinsa na zuwa nan din amma ganin yanayinta yasaka ya rasa ta ina ne zai fara
Gashi bazai iya mata alkwarin kawo halisa ba sanin cewa halisan ma batasan yazo nan ba kuma intasani wani sabuwar draman ne.
Cikeda da son fahimtar da ita yace mata shidin likitan halisa ne kuma yanxu haka halisan is not in ryt state of mind da zata na fita shiyasa batazo ba, kawai ta gaya masa sakon inyaso shi zai isar mata. Snn Inhar halisan tace tanason zuwa shi yay mata alkwarin zai kawota nan dakansa suga juna.
Sosai furucinsa ya kara mata karfin giwa saidai rauni da zafin ciwo hade da nadaman rayuwa yasaka bata wani ja dashi ba.
kirjinshi har bugawa yakeyi ganin yadda yarinyar ta goge hawayen ta tare da taro makanta nitsuwa dantayi magana dashi...
kanta na kasa cikin rauni sosai tafara cemasa tanaso ne ta nemi gafarar halisa wa iyayenta akan abunda iyayentan sukayi da rayuwarta a baya..
cikin karantar yanayin tunaninta ahnkli Khaleel yce mata tagaya masa menene iyayenta sukayi da rayuwar halisa abaya
Dan ya zafafa abun sai ace mata aiyana daya daga cikin abunda yake saka halisan ciwo yanxu.
hanklin grace sosai ya tashi dataji hakan sai kuma ta kara rushewa da wata raunatacciyar kuka me sanyi..
"I am sorry.. i knw im asking for too much.
But pls you have to tell me..meyasa mutane sukacewa halisa ta gudu ne agaban uncle dinta babu dalili, or is it bcos she want to..
cikin katseshi da muryan kuka tace Bata gudu ba fa duk Karya ne wannan..
Nannauyar ajiyan zuciya ya kufce masa ahnkli cikin taushin murya yace pls tell me..what happen
babu wani bata lkci ta share hawayenta snn fara gaya masa yanayin yadda suka taso suna yan yara, tace masa Ankawo halisa gidansu while she was 8yrs old
Dan babanta ya rasu tana shekara bakwai mamanta bata jima ba tabi baya. lokcin ita kuma grace din kwata kwata batafi shekara 5 ba dan haka takan iya tuna komi daya faru da suke kananan yara..
Labari tafara bashi Tun daga ranar da aka kawo halisan gidansu aka mikawa iyayenta she dint forget any details.
Tacemai tun a ranar halisa bata sake hutawa araywrta ba, dan tun aranan mama g ta fara korafi Cewa halisan zata zame musu karin nauyi dan haka aka cireta a schl aka fara turata talla akan titin kasuwanni, tun washe garin da aka kawota tana cikin danyen makokin mutuwar mahaiyfrta basu barta tay makokin ta bama.
Nan Ta bashi labarin irin dukan mutuwa dana tozarci da ake mata cikin dare, musmn ma in taje talla ta dawo da daren batay isashen ciniki ba, da kalar horon yunwa da hanata abinci da zagi na cin mutunci da tursasata da sukeyi akan saitayi karuwancin dole ta kawo musu kudi in taki su taru su daketa kamar zasu kasheta,.. tun anan ya fara sanin inda halisa ta kwaso taurin kanta..
wasu abubuwan ma grace bata iya gaya masa ba kawai a misali ta bashi amma bai iya daurewa ba idonsa saida suka tara ruwa sosai tsabar zuciyarsa ta raunatu da tausayi.
Dede part din daya matsu yajin anan ta tsaya tanata kuka tarasa me zatace masa, badon komi ba saidan tana jin matsancin nauyin tafurta masa cewa babanta ne dakansa yay raping din halisa agidansu ciki ya shigeta yace banashi ba snn suka zubar mata dashi Bayan nan Suka taru shi da mama g suka mata dukan tsiya suka koreta agidan suna masu ce mata karuwa wanda shine yay sanadiyarta barin gida tana kwana agidan rawa tana musu goge goge suna biyanta kudi a walaknce amma haka take karba dan taci tasha snn ta koma makarnta..
Dan Gadonta daya ragen kaf sun kwamushi sunyi caca dashi sun hanata komi sun tozarta ta.
khaleel yay ma grace wayon duniyan nan danta fayyace masa komi game da barin halisa gidan kawunta amma haka taki sam, sai ce masa takeyi ai babanta shine silar fitowar halisa duniya sabida yana neman yay abusing dinta sexually amma bata gaya masa meyafaru sa halisa a ranar ko ga yadda abun ya faru ba..
gani take kamar inta fada masa hakan kamar asirin yar uwanta take tonawa snn mutuncin halisan zai iya zubewa.
Hakazalika babban stigma ce agareta ace babanta ya aikata ma yar dan uwansa haka. Its already a very bad story to tell ji kawai tay bazata taba iya fayyace masa ba.
duk matsawar dayay taki gaya masa komi Sede tace masa mahaifinta ne ya cutar da rayuwar halisa snn abunda suka mata shida mamanta Allah bazai yafesu ba dan da halisa tabarsu ita kanta tasha yin munanan mafarkai akan cewa babanta tun a nan duniya zai kone da wutar azaban Allah sabida irin cin amanan maraicin halisa da sukayi..
Itama tsoron hakanne ya dada sata ta gudu tanar gida tazo birni ta shiryu snn ta nemi taimakon halisa amma halisa bata taba zuwa inda take ba sede ta mata aika..infact ita ta biya mata kudaden karatunta tun daga na scndry schl har izuwa university komi da kominta ita ke biya mata.
tay kuka harta gaji Ta daga ido tana kallon khaleel da ta lura hanklinsa yay mugun tashi jikinshi duk yay sanyi...
yanayin sanyin jiki da magiya sosai tace masa ciwonta fa bana tashi bane kawai yay kkri ya cika mata alkwarinta na kawo halisa nan gobe sabida ta nemawa iyayenta gafara.
har kasa ta rikota ta kama kafafunsa ta dinga rokonshi tanata kuka har jikinta na rawa rawa tsabar matsanancin damuwar datake ciki...
Na maza yay ya daure ya dagota yanamai bata hakuri, harya bata phone numbersa. Labarin na cinshi aransa kamar karsashin wuta amma hakanan ya daure ya dauke alaman hakan akan fuskansa Adan dolensa yay calming inta kafin nan ya fito ya same hafeez awaje..
Yanayin yadda ya fito jikinshi a sanyaye ya jingina bayamsa da kofat yasaka hafeez din kallonsa...
Guy is evrything okay?
Bai bari sun hade ido ba
Yace yeah i need to use the rest room.
Wata nurse ce ta nuna masa male side din yana shiga ya jingina bayansa da bango yana sauke ajiyan zuciya me nauyi karamin hawayen daya ciko idanunsa suka sauko ahnkli yabi ya lumshe idanunsa..
...ya jima baiji maganan da ya dagamai hankli ya kuma damesa aransa kamar wann ba.
"He Just cant belive Halisa went tru dis..".
sosai hanklinsa yay mummunan tashi
Ya rasa inama zai fara aje tunaninsa..
yafi minti goma atsaye cikin rudani tunda ya shigo jikinsa a muce take Baiyi komi ba ya kunna sink ya tare ruwa ya dinga watsawa akan fuskrsa yana sauke ajiyan zuciya har sanda ya danji dama dama aransa snn ya fito..
Yazo ya samu hafeez ya gama daga hanklinsa, suna hade ido ya sake tambayarsa ko lafya baice masa komi ba da murmushi ya boye nashi damuwar snn yace masa babu komi kawai yagaji ne kuma kansa na masa ciwo.
daga nan Hafeez bai sake gane kansa ba dan
A tsatsaye sukayi sallama da Dean student affairs yanaji khaleel din yace masa zai kirashi awaya gobe..
suna zama a motar maganganun grace ya soma dawowa masa kansa yarike stiring kenan sai yaji hannunsa ya fara bari bari, hafeez dake lura da hakan a hujajan yace guy barmin driving din kawai zan iya kaimu gida....
Baice komi ba ya sakar masa wheel din ya dawo dayan seat din ya zauna..