Sashe 163
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Azra tace kai Hafsa akan dan uwana baiyi miki ba ne ko me Don nasan dai bazaki ce bai hadu ba ko
Jikinta a sanyaye tace hey am serious guys ki bashi hakuri i can't date him da gaske nake yi.
Yasmine tace like seriously,?..habawa hafsy ko baki so muce miki sister inlaw ne? Amma to me aibun yaa omer da kike neman kiy rejecting nashi?
Azrah tace hmm u shud see how crazy yaa omerr is going abt you cewa fa yayi zai na zuwa dauko mu da yasmine don kawai yana ganin cute natural face dinki.
Suna Cikin haka saiga wani dan aikaa ya dosu su, Kirjin hafsa ya buga kam amma sai ta fuske sukam ma basu lura ba...
Yana zuwa yace musu yana neman hafsat,Tace yes., Yace mafa an zo daukar ki, Juya kanta tayi ta schl park Kafin tace wani abu ta hango motar gidansu, Kamar zatayi kuka Tace kaje ina zuwa..ya juya abunsa.
suna kallon yadda take mood dinta ya sauya Cikin sauke ajiyar zuciya tattari jakarta snn tace musu sai gobe duk suka amsata, tana dosowa gaban motar ta samu mahmud ne aciki yana jiranta kafin ta iso ya sauka yazo ya bude mata motar ta shiga tana zama kuwa sai ganan motar omer din ya faso.
Kallonta gayen ya dingayi ta glass har da waving nata, murmushi kawai ta masa. Har suka isa gida banda gaisuwa basuce ma junansu uffan ba.
Wasa wasa dan kwana biyu da mahmud yay hakanan ya sakata mata ido sam baiya barinta ta jima a schl da kawayenta abun harya fara damun su sosai. Ana shiga wknd na biyu haka sukayi deciding su kawo mata ziyara har gida suma sosai taji dadin ganin su.
saidai Da yamma Da suka tashi tafiya omer din ne yazo daukarsu
Ta rakasu kenan ya tsaida ta a kofar gidan da hira, tun bata son kulashi har ta hakura tana kulashi dan shidin kawai nuna mata yake he is crazy abt her kirjinta kamar zai fashe data ga mahmud ya dawo.
Koda omer ya tafi taga baice mata komi ba bayan kwana biyu kawai taga hjy ta hanata amfani da waya kwata kwata batare da ta gaya mata dalili ba.
kwana biyu Abubuwan nasa yafara damunta toh in dai mahmud baisan matsayin da ya ajeta aransa ba toh meyasa yake tsananin kishinta haka akan omer?
Tunaninta da hankli ya kuma kasuwa tarasa me yake nufi da ita musmmn ma yanzu dayaga duk ta canza gabaki daya...
bata isa tay yawo da kananan kaya agidan ba seiyay ta satar kallo ta yana mamakin sauyawar ta aransa,evryday he find more reasons not to let her have male friends at all cost dan kamar yadda take saurin noticing din sabuwar bhrvrs dinshi akanta shima hakanan yake noticing din nata.
Yanzu daga karatu sai karatu tun wacan satin taga baiya sakewa tana motsawa ko ina dan Inkaga ta sake jikinta sosai agidan to ya dan fita ne amma duk wani zaman daki da boye kanta datake ya tabbata saboda shine shikuwa dik abunda zaiy dantay noticing dinshi shi kawai yakeyi sai kaga ko bata da niyyar kulashi sai ta kulashi haka zata wuni karatu da safe in suka gaisa yakaita schl ana tashi zai daukato gashi Duk inda ya gifta sai yabar mata tsarabar sassanyar qamshinsa me kwntar da zuciya awajen wanda yakan jima bai dena tashi ba.
Ana sauran sati biyu da karewar hutunsa taji kamar zuciyarta zai fashe dan rudani duk dama yasha nuna mata amma tana son tasan matsayin aurenta dashi hakan yasaka ta fidda masa wani salo na daban wanda daga ita sai zucyarta kawai suka sani. Wnn satin suna komawa schll kafin yazo daukarta haka zata ara wayar azra suyi hira da omer sama sama har suka dan fara sabawa.
tunda tadan fara bashi fuska shikuwa ya tsira zuwa gidansun tare da sister dinshi har cikin gidan Hafsa take inviting nashi suna gaishe da su hajiya, omer din is very cheerful irin mutanen nan masu saurin sabo sosai.
Tun mahmud na kkrin basarwa har abun ya fara damunsa musmmn ganin inda gayen yake furta wasu maganganu akan hafsa wanda ko kurma ne yajiyo shi yasan yana sonta ne,
ita kuwa tana kula omer din ne kawai dan taga kalar matakin da mahmud zai dauka inhar kuwa taga bei dau mataki ba aranta cewa take zata bawa omer daman ya jirata ta gama makaranta suga abunda Allah zaiyi. She just said that out of tension har cikin ranta babbaan burinta shine tasan ko takai matsayin mata agaresa ba ko bata kai ba.
Bata sani ba Already har yay korafin zuwan omer din ma hjya binta har ya gaji dake sudin ma ce nasaa sukayu un baison hakan to ya dauki mataki tunda itadai hafsa batace mata tana kula wani saurayi ba kuma ai omer din yayan kawarta azra ce.
Tunda sukayi hakan sai sake ce musu komi ba, yana dai lura azra inta kira wayar hjya binta to karshe da omer hafsa zasu kare wayarsu a daki
he begin to hate that boy with passion kawai sai yaji kamar ma bazai iya daukar hakan ba wata guda yay musu a turkey yana kallon yadda hafsat din take dadayin clean and classy gata nan so fresh and natural ga ilimi ga tarbiya ga nitsuwa sai yanajin tana dada shige masa ransa sosai.
ita kuwa bakaramin damuwa ta shiga dataga yay shiru ya zuba musu ido ba, duk dama bata sakewa ta nuna hakan ayanayinta, ana washe gari zaije london batun shirye shiryen even dinsu
Yau da wani irin damuwa taje schl sabida bashine yakaita makaranta ba driver ne.
Koda suka tashi sunci 10 min baizo daukarta ba drivernya ma baizo ba,
Yasmine tace Are you alright? ta fada da fuskan damuwa ganin yadda mood dinta ya sauya wani iri..
Azrah tace hafsa ko dai wani abu ya faru ne naga kwana biyu u dont even use ur phone..
tace nooo babu abunda ya faru Kawai banajin dadi ne kuma kunsan anbar ni abayan karatu shiyasa hjiya tace na aje wayar for sumtimes kinga kuma yayanki omer yana yawan kirana basason haka.
Tare da sauke ajiyan zuciya azra tace karki damu i wll ask him to stp ai yacemin ma har yanxu ure just friendsko?
tace uhmm ai nagaya muku i cant date him ryt now..
babu kalar tambayar da basu mata amma sai tayi tunanin me zatace musu to? tay aure? Mahmid mijin ta? Noo tasan bazata taba fadan haka bare ta dauke sa hakan
And she can't even say yayan ta ne ko wani abun ta Kawai sai ta fuske ta cigaba da kawo musu kwana kwana
10 more minutes suna zaune cikin musu Nan ne ta gansa ya sauko daga mota ashe ma ya zago ta inda suke bata gansa ba.
Kamar kirjinta zai fice haka ta runtse ido snn ta bude, wani irin kanann kaya yasaka ajikinshi data masa mugun kyau na fitar hankli.
caraf yasmine ta bude baki tace hafsa look ga gayen gidan kun nan Yana tahowa wajen mu da rawan jiki ta fada ta mike tsaye tana lekensa.
Azrah tadan jawo yasmine tana cewa zauna zauna mana
Sake baki hafsa tayi tana kallosu duka a dame.
Tafiyan sa yake a nitse yana dosu su ya dan sake fuskan sa tho ba sosai ba..
Sanye yake da bakar shirt wanda ya tafi da coperate look dinsa da turkish coat da matured suede pants mai laushi ajikinshi.
Ba karya yay kalar irin mazan novel burin kowacce ya mace kaf dinsu Sun gama rikicewa kowacce tana jin kamr wajen ta zaizo banda hafsat din dake cikin wani hali dan batayi tsammanin zaizo ba duba da bashi ya kawo ta da safe ba.
Yana isowa ya kare musu kallo yasmine tafara gaisheshi muryan ta harna rawa rawa dake Duk zuwansan nn bai taba magana dasu ba.
Azrah kam shiru tay tana binsa da ido dan sosai gayen ya mata.
Hafsa tuni ta kau da kai. Cikin sakin fuska yace musu ya karatu? Suka amsashi kusan atare
snn Yace discussing antyn important?
Suka girgiza kai a tare suka ce noo sir..Yace ok im here for her..ya nuna ta ayayin da suka bita da ido sai yanzu suka lura da yadda ta sauke kanta can kasa.
Yana tsayawa akanta da taushin murya yace tashi muje gida,.. babu musu ta dau jakarta ta mike tsaye..
Kawayen nata ma suka mike tsaye Yasmine tace But sir are you her cousin brother??sorry for asking azra tace tana murmushi
Kirjin hafsa kamar zai buga dan batasan me zai ce musu ba..
Sai da ya kalle rudanin dake face dintan Snn ya dawo ya dube curious face dinsu yace noo i am not her brother Angels.
I am her husband..she's my wife..matata ce.
Can kasa hafsa ta binne kanta tarasa wani irin yanayine ya mamayeta dan bai taba gayawa kowa hakan so easly ba.
Bata tantama ko shakku tasan sako yake basu sugayawa omer dan ya katse relshp din nasu.
kwata kwata Batay tsamanin hakan zaiyi ba.
Abun ya basu yasmine mamaki kusan atare cikin kaduwa suka ce husband?
ba yabo ba fallassa yace yes. Azrah tace hafsa dagaske yake..ta kasa amsawa yace tell them mana" gyada kanta kawai tay ahnkli.
suka maida ma juna kallo kallon cike da mamaki da kuma unsaid words abakin su me tarin yawa.
ganin sun kasa cewa komi yay murmushi yace ok bye...suka masa waving suna ta kallon su har ya bude mata mota ta shiga suka koma gida
Yauma suna isa ta wuce daki bata sake saukowa ba hajiya binta tace masa lfya kuwa???
Bai boye mata komi ba yace mata kawai ya sanar da kawayenta cewa ita matar aurece sabida sudena kawo musu maza gidan shidai bayason haka. Hjya binta har mamakinsa take sha wani bin inyana magana kamar bashi ba.