← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 312

Sashe 5

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

acikin yanayin jadaddawa hjya nadiya tace Amina ki nitsu kiji ingaya maki, Conference dinnan fa nawasu hamshakn kusosine na duniya da suka shiryashi acan saudi. a group of 7 billionaire investors frm arab worlds sune suke son subude wata hamshakiyar project akan lamarin human phsycology and mental therapy dan a samu mafita wa ciwon tabun kwakwalwa dake yawan damun sojojin kasashensu da kuma tsoffi masu rikicewa kinsan cewa alzhemeir ya zamo musu ruwan dare, ga kananan yara da suke tashi da mental traumas, da mata masu ciki masu yawan mutuwa da pre and post partum depression and anxiety.

Meenaal kam ba fahimtar komi take ba dake ba field dinta bane ita sam ma likitanci baya burgeta arayuwa tafiso ta tsoma biyar ta samu goma a harkan business dinta.

Nan hjy ta bude zip din katoton fashion bag dinta na michael kors ta ciro wasu takardu hilimi guda ta bazasu agaban meenal din duk da logon tambarin masarautar saudi arabia ajiki snn tace Ceo na King faisal speacialist hospital and research instutite sune suka shirya taron tareda riyadh millitary hospitals dake saudi arabiya.

Snn sun gayyace saka hannun babban asibitin john hopkins na America da toronto medical service. Daga nan saudi arabiyan kuma sun hadakaine da suleiman Al habib medical service group tare da mouwasat medical service, and mind u, professor Ahmed harshi frm medical city of king saud is the father of the entire project...

Anan nigeria muna da lagoon hospital tanan lagos amma anayin hidiman ne tare Da national hospital abuja.

kuma a boye akeyinshi sabida halin da kasar nan ke ciki basu san kowa da kowa yaji me suke kullawa dankar ashigo musu da zancen siyasa aciki..

The good news is Dr asim khan mentor na mijinki shine chairman na wann babban harka

My baby ki kalle takardun nan da kyau, ki mance da Abubuwanda suka saka agaba, just think about the money Amina.. its a huuuuuge investment.
Ta karashe maganan tana murmushi ayayin da ko daga kai sama meenal batay ba bare tay murmushin itama.

Wani gullutun abu taji ya tsaya mata akan kirji, nan ta debi takardan ta bude tana karantawa da idanuwanta dake cike da tsananin baqin ciki da kishin ganin tsabar narkakkun kudade da aka zubasu anan gashi ba field dinta ba bare ta mora.

Tunda ta gane cewa is legit Batama kai karshe ba ta Dangwala takardan akan gado a shashance dan Arayuwa in Abu is not in her favour to bala'in haushi yake bata.

Hajy nadiya batama san metaciki ba cikin karasa mata bayanin ta dada hatsalata data kuma cewa Dr asim khan ya riga daya jona mijinta aciki, And he is among the lucky five doctors around the world da zasu fafata a wann hidima.

Da ɓarin jiki Tace Inhar mijinki yaci nasara project dinsa yay mugun kyau toh babu shakka zasu daukeshi aiki awajensu,Qaddara Wann Harka zai iya sauya ma mijinki duniyarsa gabaki daya bama rayuwarsa ba dan Idan kika cire sauran manyan kusosin,toh iyakan sulemain alhabib ma kawai is a capitalist medical investor group with worth 20.3 billion us dollar investment in medicine.....

Wani irin nannauyar numfashi meenal taja mai nunnuke da baqar hassada dake kwalala aranta. Tay rau rau da idanu Tanajin kamar ta shakure wuyar mahaifyr tata tace mata tay mata shiru.

Cikin lumshe ido da budewa tace mumy bangane ba fa, wai shin zancen khaleel ne kawai ya kawoki lagos ba zancena ba? I mean how is dis even a news to me...to ni kuma ina ruwana da cigabarsa mtsw..

Shiru hajy nadiya tay dan atake ta gane cewa meenal ta hatsalene dan taji baqincikin wann zancen, hmmm ita knta tarasa wani irin nau'in hassada da baqin hali Allah ya dora a zucyar yarta meenal dabaiji baiya gani.

meenal ta ɓata shiru aranta babu abunda take kullawa sai lissafe lissafen mugunta da fatar kar Allah ya bawa khaleel sa'a akan project din nan kwata kwata.

Tuna cewa bazata taɓa amincewa khaleel yayi gaba ya haura can sama daita a arzirki a duniyan ba yasaka ta fashe da dariya mai karfi irin abun baije mata inn nan ba.

Mummy Wann ai mafarkine da bazai taɓa zamowa gaskiya ba cos i knw khaleel bazai taɓa cin nasara akan wann hidimar ba, he is just a normal doc...mutane nawa ne suka fishi ilimi a duniyan nan? Nikuma Sai nazauna rayuwarsa ya sauya nawa na nan waje guda??? hahaha Noo...
khaleel bazai taba yin arzikin dayafi nawa ba dan banga ta inda hakan zaiyu masa ba,..snn kekanki kinsan in hakan ya faru it must be by mistake and i will corect that mistake for him by bringing him down, Kema ai bazaki so ace khaleel yafini arziki ba dan walaknta ni kawai zaiyi yafara neme neman matan banza na zame masa kamr shara agidan nan....abar zancen sa kawai...Lets do sumting and forget abt him cos he will neva win that contract ina da tabbaci akan hakan.

Cikin katseta da wani irin kallo hjya nadiya tace "ohhh harkina da tabbaci..mmmm na manta dawa nake magana ashe..the great superior Amina talba datakejin komi a hannunta yake ba a hannun Allah ba. Ke Toh bari in gaya maki wann tsinannen feeling na superiority complex din naki shine zaikaiki ya baroki,.. baida ilimin cin project din suka zabeshi??? Kaji maganan banza rikemin tsuliya nayi kashi..

Cikin turo baki Meenal ta budi baki zatai magana ahatsale hajya nadiya ta mike tsaye cikin katseta
Da cewa Amina bana son naji wata magana daga bakinki...kisani Tun da hantsi ake kama fara ba sai dare yay ba. Ni anan na dauka kedin me wayoce shiyasa har na bata lkcina ina miki bayanin harkan arziki ashe kwakwalr kifi ne dake....To Bari kiji Amina, niba zuwa lagos nayi domin nayi shawara dake ba. Nazo ne inkaiki gidan Alfa Oluwalekan abamu magani me karfi da zaki rike mijinki dashi a tafin hannunki just incase ya samu abun duniya kema ki yaqe rabonki anan..

I want to see u build talba's empire all over arab countries dan nasan bazama zaiyi anan cikin nakasashen kasartaku ba musmmn ma idan harkan arziki tazo masa idonsa ya budu da kudi. Kisaka aranki cewa Harkan nan tana tsaya masa zaki lallaba kisamu ki haihu masa ku haifo ɗa namiji, kinga Khaleel na mutuwa arzikinsa kafff sai ya dawo hannunki.

Da wani irin giggiwa da jiji dakai me tsanani meenal ta mike tsaye Tana kumbure kumbure.

Mumy haihuwa fa kike cemin nayi da khaleel, ewww akan me zan haihu dashi? Akan kudin da ubana yabarmin tulinsa sai na jefa kaina a irin wann azabar?...and beside akan abunda bai faru bane zakice nabiki muje wajen wani matsafi a mallakemin shi toh nide wallah bazanje ba
..khaleel din shi waye da zanje wajen boka akansa god forbid wallah nafi karfin naje wajen malami akan namiji dana fishi dukiya..he can go to hell. Dan nasan ko wuta tusarsa zai hura bazai yi arzikin da zai doke nawa ba.

Shut up ur mouth amina
Cikin tsawa hjya nadiya ta dakatar da ita.

Marar kunya kawai...ina magana kina magana?

Idonta a bushe sigar rashin tarbiya Tace mummy sorry mana amma ai kece kike fadin abunda bazai taba yuwa ba. Haba dan Allah I will neva ever stoop dis low musmn wai dan na same kan khaleel wallh nafi karfinsa...qaddara ma ace nayi miki biyayya munje wajen boka amma aikinsan khaleel will loose this project he wont even win, gayen Baida sa'a, baida farin jini
Bazaiyi arziki irina bafa.

Cikin tsananin bacin rai hajya nadiya tace okay fine ooo,..foturne teller naji..Komawa tay ta zauna ta dafe kanta "Oh my god kaina ma ciwo yafaramin, Allah na gani ni Bani da wani abunda zance miki yanzu, amma kisani karda ki sake nan gaba kizo kinamin kuka akan Abunda nake gaya miki yanzu.

Da sauri ta tsuguna tare da riko hannun mahaifyrtata sigar lallami tace haba mummyna nifa na ke zama da khaleel ninasan halinsa inda ace zai yi wani abun arziki da nice zan gaya maki..trust me he will fail. Cos he is meant to..ni fa bansan mesa kika saka rai akansa ba he is looser
Baki gani ko magana mahaifinsa baya masa har yanzu? Allah yasan abunda yasaka ya dorani a samansa, he is evil...all what i need now is more money more fame ahakama sai kiga na mallakesa gabaki daya.

Agajiye da zancen hajya nadiya tace You're too sure of urself Amina.
Ke matsalarki kenan wallah gani kike kamar u can control evrything kamar u know it all.. amma bakomi ba..ai namiki alkwari cewa bazan takura maki ba.
Dan haka lets talk about oda things. Yanzu ya maganan zaman aurenku dakike complain da kuma maganan sectaryn? U said she is useless ko, to Yaushe kikeso akawo sabuwa.

Bata amsaba ta zubawa mummyntan ido Ganin kamar bata wani ji dadin rashin amsar tayinta na zuwa wajen Alfa datayi ba.. in oder to make her happy tace mummy am fine now..khaleel din ay dawo...snn kibar mgn sectaryn kawai nafasa korarta..i can manage her. Kawai de asamamin wata hot marketer wacce zata iya aikata komi dan insamu biyan bukatata.

Tare da sauke ajiyan zuciya akarona sau ba adadi Hajya nadia tace toh bakomi hakan ma yay..kafin na koma Abuna za'a samo miki new marketer.

Ahnkli Meenal tace thanks mumy..zancen business dinfa..u knw im dyieng to knw wani harka ne ya rikeki a dubai.

Ajiyar zuciya Hajy nadia ta sauke tace kedai bari
Wani babban kamfanine da suke harka da crypto amma sun maida tsarin su kamar caca in ka ci sa'a zaki samu ninkin baninkin abunda kika zuba idan kuma bakici sa'a ba saikiga ya rufta dake.

Witout thinking for abit meenal tace okay i am in
Kihadamu kawai zan yi sabida nasan zanci...But like how much are we talking about?

Hajya nadiya tace hmm
We r talking about euros..thousand of millions of it..ko 4 million euros kika samu ai duk kasar nan sai anjiki.
Chapter 5 · 0% Book details