← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 312

Sashe 130

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafi minti uku tana tsaye cikin fargaba kafin can ta yanke draw ta tsuguna ta dauki brown envelop din jinshi tay da dan nauyi da wani abu kamar power bank aciki, bata kawo komi aranta ba tana shirin yagawa kenan wayarta yafara kara adan razane tayo bakin gadon ta dauki wayarganin private number ne tasan dolene wanda ya aje mata sakon ne yake kiranta koda baa gaya mata ba.

tana daukawa tadan yi shiru cikin dakewa snn tace hello who is this?

wata shu'umar Muryan mace ce ya doki dodon kunnenta cike da cika da tumbatsa da kuma shan qamshi matar tace hello mrs victoria williams baltimore, or shud i say mrs prince femi.

Cikin mamaki vicky tace yes?

Matar tace "So how is ur lovely break?Enjoying ur alone time huhn?

markitaccen muryan matan already ya sosa ma vicky ranta bana wasa ba.

Daurewa tay cikin basarwa da dakewa snn tace "uhum, dawa nake magana haka, how can i help u.. pls i dont hav time for this nonsense

Wani arniyar dariyar tsantsar kwarewa a duniynci matar ta sakin mata a kunnne tana cewa ohhh dont be kidding, u dont have time for what? Ai tunda kikace zaki kara dani a harkan business, i will make sure i send u evry dirty thing i knw abt your life..

ahatsale vicky ta yunkuro zatay magana dan haryanxu ta kasa gane muryan matan sede tasan bazai wuce irin mata masu jin haushinta akan sabuwar kamfanin nan bane.

ta budi baki kenan zatayagana acikin katseta matar tace mata
"shuhshh let me finish
Ina fatan kinga sako na?

Kirjin vicky na tsananta bugu ta kalle envelope din jin kanta na juyawa
batace komi ba

Dariya taji matar nayi Hahaha, nace bari afara da wann, ki duba ki gani that little information in der may keep u mad and busy for the rest of ur life hahahah, adios, bye.

Kyat vicky taji an kashe wayar ranta a mugun bace take cewa hello hello who are you woman? inba tsoro ba ki nunamin kanki mana mahaukaciya nonsense

Wani sautin arraghhhh ta saki tare da jefar da wayan a hatsalar akan gadon gabanta na bugu kamar zai fita cikin mugu zakuwa da sauri sauri ta bude envelop din tare da zazzago abubuwan dke ciki akan gadonta gabaki daya.

Takardu ta gani na laboratyn tests na Asibitan da suka jajje jinya da femi dana kwajin fertilty test hannunta na ɓari ta dauka tafara karantawa one after the other tun anan taji kanta na neman kuncewa Ganin result din da ake bata yasha banbam da wann dayake nuna cewa femi namiji ne kuma yana da lafiyayyaun kwayayn haihuwa all these years dayake fooling dinta shi da doctrs

Tana dubawa sai taji gabobin jikinta suna sarewa tanajin gwiwarta na ragwabuwa dakansa tamkar wanda ake sassake mata gangan jikinta da sanda..

she cudnt belive her eyes ta dau sauran report ta duba kowani evidence da mri scan snn ta dauki recoder dake wajen Na calls din femi da likitocin ne kuma Ahakaman wai tsakura mata kayden yace ayi.

Kunnawa tay ta xauna tana jinsu daya bayan daya.

Femi has been paying off all the doctors and therapist to be on his side akan case din manhood dinshi.

Har da wani wanda femi yake cewa ayi creating report anuna ma vicky cewa baya haihuwa kwata kwata.

Da wani wanda suka hada plan cewa anuna mata cewa femin yana fama da ciwon mental trauma bazai taba warkewa ba so that she can't eva leave him.

Kafin nan ta gama jin recording na calls dinsu akanta nunfashinta taji yana neman tafiya can sama sama zai dauke dan a ragwabe ta fado gifffff ta jibgu kasar floor tareda recodern a hannunta tanajin wasu mutsamutsan haukar da bata dashi yana neman kunce mata da karfi.

Sauran shedojin dake nuna cikon lafyarsan takalla Hawaye masu azaba da kuma zafin tsiya na tsiyayay a idanunta kamar ruwa

tama rassa yadda zatay ta soma daukar abun aranta take taji ta mugun rudewa duk jikinta na rawa ta dunkunkne kanta awaje guda tana jan nunfashinta dakyar dan kuwa Zantukansa dayake gayawa likitoci akan ta yafi mugun mugun ci mata rai har Kiris ya rage ta fasa recodern akasa tsabar ihun sunan femi datay cikin kukan daya kwace mata bazata..

taso ta karyata abun aranta amma ko kotun duniya taje da wann evidence din tasani sarai gaskiya ne acikinta muraran cos she can also rembr duk abunda suka dinga faffaruwa da wasu behvrs din da femi yake da nuna mata wanda taba gane kansu ba.

zamanta anan din banda tuna baya babu abunda takeyi tanata lissafi sosai da sosai ji tay kamar idanunta aka bude mata ayau game da wasu tsirarrun abubuwa dake damunta akan femi

Tun tana kukan a dukunkune har baqin ciki ya zamar da ita kasa sunan femi kakeji na flying a dakin tana tsine masa da yarensu tana duramai zagin da ita kanta bata san ta iyasu ba.

Ahaka acikin rudani da damuwar ta tattara kayanta duka acikin ruwan bata damu ba ta fito taje airpot tay tsayin daka har saida ta samu jirgi karfe 11:30 na safe.

She came to lagos arnd 20 minutes ago ko gida bata nufa ba tafara aikin biye biyen asibiti one after da other saida ta zakwalo likitocin da suke masa aiki tay musu barazana da cewar zata saka akamasu snn zata kaisu kotu suyi sharia akan karyan da suka mata. Anan ma ta dadajin sauran cikakun bayanai, kuka vicky takeyi kawai kamar ranta zai fita, family doctornsu saida ta hadda masa har da tsaraban mari.

Sosai ta tsoratasu tabarsu acikin tulin zullumi da tunanin irin matakin da zata dauka akansu, snn tace musu muddin suka gayama femi cewa tasan gaskiya danyaje ya siye alkalai to zatayi hiring assasins su kashesu tare da familyn su and she meant every word she says a lokcin datake fada musu da tsananin bacin rai yanayinta.

Tay tsammanin zasu yi taurin kai su kirashi amma sai shiru kwana biyu tay agidanta tana jinyar zuciyarta kafin nan ta hada plan dinta akan femi, sassafe taje ta samu lawyensun snn ta amso file din dirvoce dan tasan dolene lawyer zai gayawa femi matarsa ta filing divorce akansa dan dolensa yazo gidan ya nemeta.

Sanin hakan yasaka taje har kasuwa ta nemo makaman aiki snn taje har room dinsa ta shirya target dinta,snn tay baccinta me ji da lafiya

washe gari karfe bakwai Dede, A room dinta take zaune tana shan wine da wiwi acikin shisha pot dan kanta ya warware ta samu daman karta ma femi rashin mutuncun da zuciyarta yake famar ayyana mata tun bayau ba. Haka kawai ta soma jin tama tsanesa.

Immidetly tana jin horn din car dinsa ta bude window caraf kuwa ta hangosa ya sauko kasa hankli tashi ya nufo cikin Gidan yana sauri kmr zai tashi sama, dingishi dingishi ma yakeyi tsabar ya ciwu kwana biyu.

Dama Allah Allah yake safiya yay ya iso gidan
ya sameta yaji dalilin dayasaka ta yi filling dirvoce akan wani dalili dan inda ace yabiye na shawarar chief okoro dama kasheta kawai yay ya huta ma rayuwarsa

Yana isowa cikin gidan ya fara kwala mata kira kamar zai daga gidan ji yay babu motsin kowa vicky ta bawa masu aikin su hutu sabida operation din da zatayi

wiwin taja snn ta aje pot din tasauka kasa jikinta sanye da wata craxy ripped jean dan guntu iyakar kan cinyarta Daya matseta rigar data saka iya jibiyarta tabar suman kanta a watse kamar sabuwar kamu a hauka

Immideiltly suna hade
ido yaji gabansa ya mugun fadi a hatsale ya dago zai mata magana cikin datsar nunfashinsa tace "hold one befor u start barking at me like a dog, "it is good for u to knw dat ur mother file the divorce, and she is in ur room, on ur bed, waiting for u.

Kansa yaji ya dada cirkewa yace what? Kikace mamana? bata amsashi ba , dan Shiru yay yana kallonta badn komi ba saidan mood da tune din datayi maganan dashi

babu zato babu tsammani ta sauko kasa ta kamo hannunsa har dakinsan takaisa suna shiga tasaka lock ta kullesu ta ciki.

Kanshi a mugun kulle ya juyo yana kallonta yana cewa "where is she? Where is she akan me zatay filing divorce kina kallonta mesa baki kirani ba..sai huci yake yana zagaye yana neman maman tashi a dakin kamr wani mahaukaci

vicky na tsaye Tana kallon idonshi batako dariya sai can tace dont worry zan nuna maka ita turn arnd and face me i will show u, yana juyowa kan kace wani abu ta zaro bindiga daga aljihun bayan wandonta ko nuna mai batay ba karar harbi kawai yaji tau tau tau sau uku ta harba sama. Sann ta nunashi dashi kai tsaye zucyarta a mugun dake.

Wani irin ihu femi yay arikice yakai har kan gwiwarsa yana karkrawa tsabar tsoron ganinta ahaka

wani irin muguwar voice ta saka fusktarta babu alaman rahama tanamai cewa "Its u and me femi"
Alone in this room, and u wil do extly wat i ask u to do. Now!

Da wani irin tsawa me gigitarwa ta gaya masa saida yaji hanjin cikinshi ya kada sosai.

bari bari yake badon komi ba saidan bindigar dake hannunta.

Tace Bani da lokci kahau kan gadon nan ka kwanta min flat and spread ur hands and leg dont tempt me bcos i am dying to kill u.

Bakinsa na bari yake bare baren tambayarta
meyayai mesa take haka ko kulashi batay ba ta hankadashi gaba

Yana hawa kan gadon ta zo kansa ta danna magnetic device din data saka nan da nan ya manne masa hannu da kafa a babbankare haka nan ya kasance.

Sann ta haura saman ruwan cikinshi tare da paper din evidence Din ahannunta one after the other take nuna masa yana gani tana masa bayani akai tare da gayamai cewa the doctor have already admit.

Zufa femi ya farayidan yadda vicky take tuhumar sa akan meyasa yay mata wann Uban karyan shekara hudu masu kyau batasan dadin aure ba dan baya kusantarta ta bayan yana da lfyarsa, ga karya, ga tsangwamr rashin haihuwa datake sha awaje uwarsa kar har awajen nata iyayen
Chapter 130 · 0% Book details