Sashe 76
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Halisa ta juyo a mamaknce tana kallon yanayin khaleel din, kallon datake masa yasaka shima ya juya kanta da wani irin malalaciyar kallo mai narkarwa idanunsu na sarkafuwa cikin na juna cikin sanyin murya yace mata "are you okay?
Muryanta adan sarkafe da confusion jin yanayin daya damke mata hannunta cikin nashin cikin sanyin murya itama ta mayar masa amsaa tace masa "yeah'..i am fine. Ahnkl Ya gyada mata kai batare da ya saketa ba, dan rike hannun tan dayay lokci guda dumin jikinsu ya zafafa har wani zufa zufa me dumi takeji acikin tafin hannuntan daya damke anashi..
Zach nata kallon yanayin su for the first time aryuwarsa da yaji matsanancin zafin rasa halisan ya turnukesa if not waye khaleel da har zai rike hannunta agaban sa snn ya kyale sa?
...zach din na kallon su tun baigama raya hakan aransa ba khaleel ya ciro wata white fancy hanky daga aljihun wandonsa snn ya dorashi kan hannunta dede setin inda yay ma hannun nata kiss snn ya goge mata kan hannun nata da hankyn sosai ita kanta batasan mesa yay haka ba sai kallonsa kawai da takei calmy yana gamawa kuwa yabi ya jefar da hankyn a kasa a sigar isar masa da wata dunkulalkiyar sako.
Hakan yay ma zach ciwo bana kadan ba amma yay ta maza ya shanye baqin cikin duk da ma ya kasa iya sake fuskrsa awajen kwata kwata.
Da kyar suka iya budan baki suka gaisa shidin ma A takaice kowa na shan qamshi ma kowa.
Yanayinsu ya ruda halisa bana kadan ba ta kalle wann ta kalle wann..
Sanda khaleel ya juyo ya dan kalleta almost in a whisper yace if ure done here lets go inside baki sha magani ba.
Lets go inside din kawai zach yaji baiji sauran ba da zafin kishi a muryansa ya yace " baby tell him to let your hand go and leave us bamu gama magana ba. In a comding tune ya karasa jin ya isa da ita.
Sede tun Kafin ta amsa caraf khaleel ya amshe maganan with stern looks dayake jefo masa. "Thats not upto Her mr man, ya juyo ya kalle halisa idanun sa cikin nata yace ..madam u need to ask him to leave now, ya dada bata rai '
i dont have alot of patience..shima ya gaya mata da comanding tune..
Zach yay wata shakiyar dariyar me tattare da jiji dakai da tsananin kishi
U donr have alot of patience "...How dare u guy, who you?
Kai tsaye Khaleel yace masa U knw me, and i knw u..so get the fuck out of my premises now.
Dariya me sanyi zach ya dada yi wann karon cikin salon rainin wayo dan babu abunda bai bincika game da rayuwar khaleel ba. Yaa kalle gidan sama sa kasa yaga ko kusa da ajin nashi gidan baikai ba ya kyabe baki "So U call dis a premises? This little hut dat ur wife bot and place u in like a cat? Is that it...
Calmy Khaleel yace yes.. "What ever, just move. Daga gan yasa hannu ya turesa gefe.. snn yaja halisar zai wuce da ita zach din ya hargitso a zafafe ya sha gabansu yana huci.
Lkcin ji tay kanta yafara juyawa kusan ihu ta kusa musu u guys shud just stop this nonsense mana haba Da Allah..
Wani Huci me sanyi kowannen su keyi dan Daga can nesa inka hangosu da wuya ne kace fada sukeyi dake acikin aji da jiji dakai sukeyi bada da daga murya da hargagi ba..
Hatta uztaz dake lekosu ta cikin gidan time to time bai gane fada sukeyi ba altho they look weirdly separated and angry looking at each oda.
A zafafe Zach yace He is an idiot babe..bazata shima ya hatsala ya ture khaleel din waidan ya kwaco hannunta izuwa nashi khaleel ya harzuka ya buga masa kan agogonsa akan hannunsa da karfi har saida wajen yay jaaa ...bai daddara ba yace ..Let her be man.
Girar khaleel na sama a dage yace "Make me...
Kirjin khaleel din ya daka abazata saida halisa ta tsorata ta runtse idonta ganin ko motsawa khaleel din baiy ba, hakan ya dada hatsala zach ya kankance ido akansa ganin yadda jijijiyon damtsunsa suka tattaso snn yace okay, are u now her body gurd or what? Wat gave you the fucking ryt to touch Her...
Khaleel zai rama bugamai kirjin dayay masa halisa tay wuf tabi ta ririikeshi gam gam ta rungumeshi dan ta hanashi motsawa.
Jinta kanannede ajikinshi yasaka shi lumshe ido da budewa snn yay ma Zach din wani murmushi da yaji kamar kansa na ci da wuta......
Sosai khaleel ya gane cewa zach din yana mahaukcin son halisa but he dont really care abt him ji yake aransa sai ya rabasu dan aganinsa bata dace dashi ba...
Zach zaiyi magana cikin katseshi yace man Are u this shameless dat U can show ur face here? Dont ever come back here again or else i wll have a legal...
"You will wat? Tun be karasa ba zach ya tsare sa.."try me..i will show u who i am..u might have power as her doctor but zan tabbatar maaka da cewa ur powers are inconsequential to mine
Khaleel yace what powers? Ohh the once u used againts girls just to damage them.. You are nothing but a pathetic looser.. khaleel ya gaya mai cikin idonsa da wata iriyar stern voice.
Cak zach ya tsaya yana kallo khaleel dan duk kalamn da sukayo exchng din baiji wanda ya taba masa kokon ransa kamar wnn ba..bakomi yasaka yaji zafin maganan ba sedan hakan yay deda ne da zafin nadamar dayakeji aransa akan halisa.
He look soo furious suka fara kallon junansu suna huci me dan karfi kamar wanda zasu kaure da fada tsakaninsu.
Dede nan Halisa takasa iya daurewa kusan ihu ta saka tsakiyarsu "Gentle men what is wrong with u for god sake..are we done Here? Are we??.
.cos What is wrong with u two meye damuwarku dani ehhhh.. are guys this naive??????????
Zach zai magana cikin katseshi tace no no pls dont u dare speak, u need to leave, hawaye ya fara sauko masa zai fara marairace mata .ta hada rai tace mai just leave yanayinta babu tausyi ta koreshi da haushi ya juya ya shiga motarsa ransa a mugun bace ya wainata ya bar wajen yana tukin kamar zai tashi sama.
Nannauyar Ajiyar zuciya ta sauke tana juyowa Suna hade ido da khaleel taga yaja mata wani takuraren tsaki ranta a mugun bace tabi kwace hannunta anashi ta shiga gidan ahnkli yabi bayanta da kallo after a while shima yabiyo bayanta
Uztaz na tsaye kawai wucewarta yagani fuuu cikin fushi idanunta ya tara ruwa yana mata magana ta share shi sai baice mata komi ba ya fara binta abaya abaya
Wajen swiimmig pool din ta nufa da niyyar zata dauki wayarta da tabarta ta wuce dakinta dashi dan ta dan busshe bakin ciki, Kusan atare suka iso wajen da uztaz ta mika masa envelop din da zach din ya kawo
"keep it safe..
Yace yess boss yana amsar sakon ya soka a aljihun sa jin wayarsa na ringing yaja gefe domin amsawa
Da dayan hannun ta rike wayarta snn ta jefa karar tabarta a baki tana kkrin kunna lighter kenan sai ga nan khaleel agabanta.
Wani kallon kallon dayay mata yasakata jan tsaki ta taho tana tafiyarta har zata wuce shi yace
"Excuse me?..
Tana daga kai suka hade ido dede ta zuki hayaki ta kumsa abakinta bata fitar ba nan yasaka hannu zai zare tabar abakinta Tay wuf ta buge hannunshi tare da watso mai hayakin a fuskarsa baki daya.
"Are u insane?..
Ta soka tabar agefen bakinta salon dada kufukar dashi snn "Tace nop..
And what is the meaning of this da kikey da cigarate for god sake jinya kike yi fa?
Ko ajikinta Tanakan busar tabar tace cmon kafiye mita wallh..this cigarate has nothing to do with my health. It is u who have sumting to do wih saving my life so save it...
Ya mata wani irin kallo and U think ur life cud be saved with cigarette?
Bata amsa shi ba ta juya zata tafi da sauri ya dafa kafadunta ta juyo yace
Am talking to you halisa
Take take ta sauya fuskarta kalar bori me tafe da sanyin shagwaba daya mata kyau bana kadan ba turo masa bakinta gabaki tay tana mai make kafadunta cikin wata daddar sauti dan ta tsani tajishi yana ambatar sunan ta "Don't call my name, dont call my name..and dont you fucking touch me. Wai Ita a dole fushi take amma shagwabr daya taho a muryantan kawai yakeji har cikin kokon ransa na sanyayashi ta ciki...
Hannayensa ya zuba aljihu yana Kallonta Kai tsaye yace 'Quit dis nonsense habit will you?
Kai tsaye itama Tace no, idanunta masu haske ta juya ta kalleshi dashi"wai Meye ma'anar abunda kake min ne..u think u can control my life..kana tsoma min baki cikin harkokina...
Yay kamar Baison jin karshen maganan take ya katseta yanamai cewa Is this bcos of him??
Tace yes dont you eva interfer in my affairs kanaji na ko?
Ko amsata baiyi ba sukaji dirar sautin muryan meenal atsakiyar su kamar anjefota ta fito tana taku da damammen white zegner gown dinta ta kima wani turban akanta tana jin kantan kamar sauraniya..
"what is going on here, who is interfering with u who?..ahnkli ta dafa kafadun halinsa calmy tana kallonta da fuskr tausayi kamar ba itake kai sukarta abayan idanunta ba...
Halisa tay kifi kifi da ido
Tace why dont u ask him...meenal ta juya ta kallesa zatay masa magana cikin katseta
Halisa tace Amina kawai kicewa mijinki ya fita aharkata he is pestering my life..what is this, i cant talk to whoever i want i cant smoke in peace?
Zai magana cikin wata makirtaccen salo meenal ta dubeshi khaleel pls stop this nit picks..dats not fair... ure only her doctor ure not suppose to be intefring in her life towaima ina ruwanka da rayuwarta? Mtsw Wann dai ba girmanka bane kana judging inta...let her be pls.