Sashe 26
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ya tarota ta jingine ta fado akan faffadan kirjnshi ya hade ransa tamau.."Get up my friend..da Allah ki tashi muyi sallah nasan ai kinaji sarai..ya fada yana tashinta ahankli a hankli ta bude idanunta ta wani kalleshi sai kuma ta fuske tay kamr batama sanshi a duniyan nan ba.
Mita yake yi akan lalacinta kamar zata fashe mai da kuka haka tadinga ji aranta dan ta tsani abunda zaina katse mata bacci da asubahi
Tana jinshi har ya gaji da mitan ya tashi yabude wardrob dinsa ya dauko wata lallausar jallabiyar sa fara kal tasha guga ya saka ajikinshi da yar karamar hula wacce ke tsayawa a tsakiyar kai ya feshe jikinshi da turare mai dan uban qamshi sann ya dora niyyar yin nafila raka'a biyu .
Aransa yaso suyi sallahn atare amma inaa ganin inyabiye mata bazai samu rabon lahirarsa ba.
Kasa komawa bccin tay sabida yadda muryan sa mai tafe da nitsatsen sautin qira'a me cike da sanyin dadi yake ratsata duk da haka bashi ya hanata jin ta matsu ya idda sallan ba,.
gaba daya a wuya take yanakai raka'a na karshe bata jira sallama bama ta daga ido ta kalle agogo tana kiyasce lokacin daya dauka yaba sallahn. Cikin kyabe tace Tabbb a raka'a biyu ne za'ayi almost 10mint?
yana sallama ta sake tabe baki idanunta lumshe jin bazata ma iya tuna when last tayi minti 2 a sallar safiya ba besides suratul qulhuwa da suratul qulhuwa kawai tasan take yawan karantawa a sallolinta duka daga safiya har dare, hmmm shidai khaleel din nan wahala ne.
Dan Itakam kusan da Asubahin farin ne ma baccintan yasoma mata wani azaban dadi dan tunda kishingide akan gadonsan ko wankan tsarki bata iya tashi tayi ba tanaji ya kammala nafilansa zaije sallan asubahi a masjid acikin gigin baccin kawai ta amsa masa dan ya kyaleta yana ficewa a dakin izuwa masallaci da kyar ta bude idonta tare da tattara kayan baccinta a hannu ta koma room dinta dashi cikin gaggawa tabi ta rufe kanta aciki da keys wai danma karyazo yasakata sallahn dole ayayinda takejin kmr bata sha'awar komi aynxu face tay bacci mai tsayi danta huce wahalar durjan datasha a hannun sa jiyan wanda ita kanta tasan ya farune amma badan ta shirya masa aransa ba.
Tun da ta share waje akan fankacecen gadon tan bacci kawai take babu kama kafar yaro abunta.
*******
At 6am morning bayan sallahn asubahi, Kwance KHALEEL yake shiru akan shirgegen burgendy red colour italian bed Dinsa wanda yaji kwalliyar bedsheets deep marron da layi baki baki..
Sanye yake da lalausan black gucci write my paper shirts da wandonsa na napoliana mai laushi Kana ganin yadda yayi cross acikin comfotersa zaka dauka baccin yake amma idanun sa biyu babu abunda yake yi sai azkhar dinsa na safiya
"astghfirillah,la ilah illahu wahdahu lasharika lah lahul mulku walakal hamdi wahuwa ala kulli shaiin qadir,subanallah walhamdullhi wa la ilaha illah wa Allahu akbar..
wala haula wala kuwwata illah billah
,rabbigrfirni...hasbiyayyallahu wa neemal wakeell da ayatul kursiyu
Duk dama kusan koyaushe yana ciko su a sallah amma safe da maraice ya kan hade da kulakulai uku sau uku uku during the day kuma sai yayi su daddaya.
Haka rayuwar sa yake but babu wanda zai gane yana ma yin su saboda shi bamai iya nuna zahirin halinsa a fili bane.
Yayi nisa a wannan yanayi kawai sai yaji Tit tit timer najikin agogon hannunsa na kara.
Addua yay wakansa da iyayensa da iyalansa ya shafosu kafin nan ya diro daga kan gadon cikin nitsuwa tareda sauke ajiyan zuciya mai nauyi
Part din nasa babban dakine mai dauke da madaidacin glass barrier irin smart buidling din nan ne zamani ba'a fiyeyin bango ta ciki ba saidai maraba...
madaidaicin glass wall din nasa hade yake da wani bangaren dakin daya maida shi kamar karamin office yana dauke da table and chairs da wajen shan coffe da kayayayykin ayyukansa dayawa awajen musammn ma wanda yake project research dasu.
Saukowa yay daga gadon nasa lkci daya fuskansa babu yabo babu fallasa ya karaso har cikin dakin snn ya kunna wata smart apple computer, inka ganta sabuwa kall ce neatly arrange akan taburin aikinsa dan yana daya daga cikin souverniers da aka mallaka masa awajen project dinsu na Abuja.
Dama can Yarasa me zaiyi dashi saida ynxu Allah ya kawo masa dalilin zamowa me kulawa da lafyar halisa mansa, kusan dukkn wani camera daya jonashi a room dinta ya sakane domin aransa bai wani yarda da samun saukinta ta ba, gashi ya riga da ya shedeta a matsayin mace me taurin kai da girman kai.
Shikuma gani yake kamr har abada bazai taba iya saukar mata dakansa kasa dan ya lallabata kamar yadda tsarin aikinsun zaizo musu dashi ba.
Kawota gidansan It wasnt an easy decision for him amma kuma daya dinga binta gidanta gara tana cikin gidansa tunda aminiyar matarsa ce,abubuwa dayawa inya tuna akan halisa mansa sai yaji kansa ya kulle gabaki daya.
A mind dinsa ya rasa akanme zai fara focusing, shin akan matsalarta da zach ne koko matsalarta da meenal ta gayamai na childhood trauma dinta
Wanda Inde har son warkewan akeson tay dolene He must need deeper understanding of her life and way of thinking aganinshi Ta hanyar saka camera din ne kawai zai iya sakawa ya iya temakonta akan lokci tunda bawani jituwa da junansu sukeyi ba.
Nan da zuwa sati daya yabawa kansa inhar ya gano metakeyi in her alone time zai iya cire camera din, snn koda ma ta fice batare da sannin kowa ba zai gane inda ta dosa dan already yana da trackern cameras din ajkin wani kowani favrote agogonsa dayake sakawa kusan kullum
Kusam Kamar cctv hakanan tsarin camerar tasa yake, Yana kuwa kunna monitorn cameran wata karamar smirk ta kufce masa abakinshi hanklinsa yabi ya kwanta dan gani dayay halisan tana kwance tanakan bacci irin baccin dayake son mai nauyi sosai dan kwakwalwrta ya samu cikakken hutu sosai.
Babu bata lokci ya bude scrolls ya dauƙi wani dogon wando da thick calvin klein armless ya sakasu ajikinshi ya fita.
wajen motsa jiki ya nufa direct ya hau machine din gudu daga bisani yay press up da lift duk jikinsa yadawo yana fidda wata kalar zufa,.
murdadun jijiyoyinsa suka tattaso koinanshi sanda ya mimmmiƙe yana kyalli.
After like 60 gud min ya sauƙo da tunanin abubuwan da suke gabansa ayau din karamin towel din dake jingine da cliff ya dauƙa ya hau goge zufa zufan dake tsatsafowa a jikinshi snn ya kamo hanyar room dinsa yana tafiya yana programing din abubuwan da zaina dora halisa akai na jinyarta da kuma hanyoyin daya kamata yabi domin samun hadin kanta sosai.
**********
8:am
For like 30 min da farkawan meenal tana zaune abakin gadonta tanata famar tuno da daren su na jiya da khaleel da wani irin rikitaccen yanayi a fuskanta duk dama tay enioying amma wann sauyin dataji ajikinta jiyan sosai ya soma daga mata hankli dan dai tasan hadiza tana dan sakasu suyi gyaran HQ sabida mazajensu koba dasan ransu ba.
Tarasa gane meyasa jiyan taji zafi, she just can't wait ta juya kan maganan agaban halisa, so take ta nunawa halisan cewa khaleel is sex Abusing her, dolene kawai ta gayawa halisa sex experience dinda khaleel ya mata na jiya da dare halama tay cheering inta up su dawo dedei.
Tana cikin wann tunanin sai can ta Tuno da cewa batayi sallan asubahi ba hakan yasa ta sauko da kafafunta kasa daga kan gadon ta mike Ahankali ta rinka takawa har ta shiga toilet ta hada ruwan zafi tashige ciki a like 15 mnt tafito tayi wanka tareda wanke bakinta tafito ta dauko bathrobe dinta dat is super white ta aje kusa
hijab dogo har kasa tasa sann ta tada kabbara
Tana idarwa ta cire hijabin ta dauko bathrobe dinta ta daura tazauna gaban mirror tafara tsantsara Wani mayyar makeup akan fuskanta time to time takan juyo ta kalle Agogo tanata lissafin lokacin daya dace taje ta duba halisa
amma toh da wani irin salon zataje mata domin ta amshe batunta duba da kwana biyun nan halisa ta sauya mata sosai.
hakan ya saka ta dauko hadadden wayarta ta fara searching din fast food restaurant a online babu bata lkci tay odering ma halisa Abincin karyawa masu tsada which will arrive in 20 mint.
Kafin nan zuwan Abinci taga ya dace ta mike ta shiga closet dinta domin neman kayan daya dace yau din ta saka ajikinta.
Abangaren khaleel ma ya dawo kenan daga bangaren motsa jikinshi ya fada wanka wanda bai daukesa wani 10 mint ba ya kammala.
Sauri sauri yake goge jikinshi domin ya shirya yaje ya duba jikin halisa yaga wani irin cigaba aka samu sai ya mata Alluran ta daya rage na safe ta samu taci Abinci.
Gabaki daya satin nan ya barshi a matsayin satin hutawarta da cin Abinci danta samu cikakken karfi da quzarin aikata sauran abubuwan da ke matsawo agabanta na samun sauqi da already ya gama shirya matasu.
Shafa lotion dinsa yay tass ajikinshi ya taje kanshi da brush har izuwa kan kwantaccen sajensa to look more finer and neater sann ya bi fatar jikinshin da wasu turarrukan masu tsada da qamshin qaske.
Gabaki daya fatar jikinshin ya dauka da qamshin zebra rasasi da wata red Arabian oil na wardi da lattafa wanda sassanyar Qamshinsu sosai ya kama dakin bana wasa ba.
Yana shirin bude scrolll dinsa kenan gabansa yay mummunan faduwa batare da yasan dalilin haka ba.
Jim kadan kuma sai tracker dinsa ya soma kara titt titt tittt.
Ahujajan ya jawo wata wando baima san wata iri bace ya saka ajikinsa yabi ya dau wata shirt ko karasa sawa ajikinshi baiyi ba ya wuce dayan bangaren ya bude Apple computersa acikin gaggawa.
Kansa yaji ya mummunam sarawa daya lekƙa cikin cameran baiga Halisa akan gadon ta ba........
SURAYYAHMS.
08060712446
IS NOT FREE PLEASE
MURA NE YAKE DAMUNA SOSAI YANA SAMUN ZZAZZBI🥹▶️1️⃣5️⃣
#SURAYYAHMS
NOT A FREE BOOK
500 VIA 08060712446 CHATS ONLY.
wajajen ƙarfe 8:30 saura jirgin shema'u yabar garin lagos amma bata iso cikin garin Abujan ba sai wajen karfe goma saura bayan ta kammala ganawa da sabon new catch dinta Alhaj shafiu.