Sashe 139
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sakakken Muryan kawarta jasmine tajiyo acikin kunnenta sounding so bubbling and happy as usual dake kusan karfe tara ne a london "taddaaaa gud morning queen Halsy, happy sallah to u and ur family.
Turo baki halisa tay a sakalce cikin murmushi tace ohhhh ohh jasmine is that u.
tace Yea its me kitashi kitashi yau ranar sallah.. yeyyy,. da farin ciki jasmine din take fada.
mikewa zaune Halisa tay tace toh naji Yau ranar sallah thanks. Da sassafen nan harkin tashi haka jas? Ko dad dinki yazo london ne.
Tace nop i am alone tare da fiancée na alhaj bello, And, ohh he came for our upcoming traditional weding planning and preparation kinsan yau sallah shine kawai Na rakoshi wajen eid.
Halisa tace awwww dats sweet of u. nide Allah ya kaimu ranar auren nan da rai da lafiya ko zamu huta da surutunki.
Jasmine na dariya tace Ameen Ameen. Dake da doctor zaku zo ko? Its gonna happen in paris.
Sako sunan khaleel cikin zancen yasaka Halisa tay kamar bataji ta ba tay mata shiru.
Jas Tace hmm so whats up with u guys, ya doctor din ki? Ku bazakuje eid din bane, ohh i forgot ashe time dinmu ba daya bane.
adan dake Halisa tace yes,ni yanzu ma na tashi a bacci nikam, and dat was none of my business abeg.
jasmine tace Aaah ahnnn haba halsy meyasa zakii ce haka, celebration is celebration, i tot ma zaki dan fita kiga eid ground is so masha Allah, kinsan da ina karami muna zuwa da dad dina der is nothing der Duka Allah daya muke bautawa..
sounding unintrested Halisa tace nasani. Kawai banajin na fita ne yau.
cikin katseta da murmushi jasmine tace toh me kike shirya muku ne agidan. pls U got to do sumtin delicious and sumptous halsy, kinsan wann eid din na ziyara ne. Am sure baki zasu zo muku dayawa like his family.. his friends ...
Cikin katseta da daurarren fuska halisa tace "Su zo masa dai" Ke jasmine ki kyaleni da wann shirmen zancen as if this is my house mtss nifa bacci kawai zanyi.
Jasmine tadan yi shiru snn tace did u two have a fight?
Cikin lumshe ido da budewa halisa tace ohhh jasmine, let me stop ryt der. bana cike da son magana yau kina ji ko, just mind ur business
I am not going to mind my business, wato Amina talba ta zo ko?
Tsaki halisa taja tace eh tazo, kuma tama tafi.. ehen..and so what? Akan me kike tambaya?
Jasmine tace nothing..kinsan babu yadda za'ayi ace shedan yazo waje ba asamu yar hatsaniya ba.
"Stop it jas. Dont start,
Okay fine let me tell u what happen, dan nasan yanzu aka kyaleki zakice komi lefina ne ko lefiinta ne..
jasmine tace inajinki.
Ajiyar zuciya ta sauke cikin nitsuwa snn tace "evrything was fine, na bi shawarar da kika bani i was good, he was goood. I almost tot that yanada hankli amma ashe kaina nake raina wa wayo. This guy is literally very stupid, babu wani hankli atattare dashi. i knw, Amina talba can be soo frustrating but i did not expect him to be beating her up like a fucking donkey, cikin jan numfashi tare da ciza labbanta da karfi tace jasmine tunda amina ta dawo gidan nan almost everyday sai ya kamata ya nada mata duka kamar wata yar cikinsa babu tausayi bare imani.
Cikin katseta jasmine tace Wait wait kikace ya nada mata duka as in how?? Duka fa kika ce? Toh me tay masa haka..
Halisa bata boye mata komi daga abunda ta gani dakuma abubuwan da meenal din ta gaya mata ba.
Sede tun kan ta karasa labarin jasmine ta hau tuntsirewa da wata muguwar dariya me kara har tana buga kafa akasa. ohhh my god, Jesus christ, this is one of the best gist ive heard in a while lallai shekaran nan zaiyi kyau. Amina talba jiki yaji zani hahah hahahaha waya gaya nata borno gabadas ce
Da bacin rai halisa tace lallai jasmine baki da hankli wato babu tausayi alamarinki ko....See i hate violent men. Babu abunda zaiyi justifyng namiji yay mace irin wann dukan tsiyar dayake ma Amina haba mana dan Allah. Dama nasan babu wani abu me kyau tattare dashi..i wish i wasnt cool with him.
jasmine na dariya tace
Halisa kenan ure just too peranoid with him, amma dul karyan datake miki akansa kin tabajin cewa ya bugeta ko yay mata wani abu dats violent? No ryt? toh kisani, mace itace ke da ikon sauya mijinta in good way or bad way, dacan ai baya dukanta, ke kanki yanzu haka bakisan wani irin kuncine yasakashi ya bugeta ba. I am sure she frustrated him, dan da ace halinsa ne dukan matarsa da bazai sake ya nuna shi baro baro hala agaban idonki har kigani ba. He is ur doctor ki tuna fa inbaiyi tunanin mutuncin sa ba wallh zaiyi tunanin career dinsa, and u still think duk sai ya zubda wann ya daketa agabanki for no reason, see babe, i am 100% sure Amina talba ta kaishi bango ne.
tsaki me tsayi halisa taja snn tace I don't care jasmine, ko wuta takaishi ba bango ba. I will neva support domestic violence not even frm him, inkuma ya cigaba da haka wallh zan rubuta report na tura ma ogansa kawai a canza min doctor.
Cikin sauke ajiyan zuciya jasmine tace toh Allah ya huci zuciyarki halsy
Cikin katseta Tace Ameen. Kawai abar maganan nan, kullum ke kenen acikin shan bakinsa. i Dont want to hear anything abt him again.
Jasmine tace fine. Cikin kaucar da maganan tace
So, ure just going to stay indoors today?
Tace uhum, time ta kalla taga kusan karfe 7.25am snn tace jasmine zan kiraki anjima bari na dan hada coffe yunwa nakeji ki gaishemin da Alhaj pls.
Jasmine tace ait.
Nan suka katse wayar halisa ta sauko daga ita sai nitynta riga da wando dede kan cinyarta ta rike wayarta a hannu tana kallon sakonnin su uztaz tana karantawa tana murmushi.
Saukowa tay ahaka har takasan stairs dede zata yanki kwanan zuwa ta wajen kitchen kenan gabanta yay mummunan faduwa jin sautin muryan mutum daga can kasa dan lekawa tay taga khaleel cikin shirinsa na zuwa masjid din shima
Blue colour shadda mai laushi da kyau da tsada ya saka an masa irin dinkin designer machine din nn na kamfani, da arniyar hularshi me tsada data dace dakalar kayan wanda ta mugun amshar shi, daga sama har kasa ta karemai kallo tana kyabe bakinta cikin saibi da harara, Shibaima ganta ba, da alama ya fito da wuri ne dan kar ya makara a traffic wayarsa ne makale a kunnensa ya tsaya akan step yana waya nan idonta ya tsaya cak kan hadadden agogonsa dake shiny rolex submariner ce sai kyalli take akan tsintsiyar hannunshin qamshinsa ya baza kota ina, ita kanta batasan meya tsayar da ita ba sai satan kallonsa take saboda bakaramin kyau yay ba.
tsayuwa tay bata motsa ba tanakan kare mai kallo Duk dama hakan bai goge mata dandanin haushinsa datake ji aranta ba, duk da ma bata taba ganinsa a lokcin dayake dukan meenal ba amma duk sanda ta kalleshi da haushin abun kawai take kallonsa.
Juyawa tay da tsakin kasar wuya zata wuce kitchen abun da ya furta a wayan ne ya tsayar da ita cak.
Ahnkli yake maganan amma tana iya jinshi audibly sabida tsabar shirun da gidan ya dauka.
Hanklinsa akwance yake maganan amma daga tone na voice nashi kawai zakasan daga can cikin zuciyarsa yake fiddawa.
Cikin kyabe baki Yace "Dama kuna kaunata ne? I'm even surpised u called, ai jiya tex kawai kikaga daman turamin danma kar na rokeki alfarman bawa mama hakuri.
Shiru ya danyi sann yace
"its okay, bawani bayanin da zan miki, ai lkcin danace banason auren u wer all okay with it. Baku damu da halinda ni zan shiga ciki ba halin da ita takeciki shiyafi daraku, dama ni bantaba saka wa araina ana so na bama. Baba duk ya jona muku tsanata aranku Aliyu yazo kawomin kayana dazu har rokonsa nayi ya shigo ciki mu shirya tare amma haka yaki, duk kun gujeni, bcos i deseve evrything and anything im getting ryt? har gara mama ita tagayawa min abunda takeso inyi kuma tabani zabin da zai iya sakani cikin farinciki nan gaba. But for the fact that all of u secrifice my happiness for a strnger is another dfernt thing.
koda ba agaya ma halisa ba tasani sarai da wani family member dinshi yake wayan nan kuma akan meenal ne.
cikin sauke ajiyan zuciya
Ta dan lumshe ido, kafin ta bude sai tajishi yana memetawa wacce suke wayan kusan dukKan labarin abunda ya afku ranan bai boye mata komi ba. Dan har kamar zaiyi kuka muryansa ya zamo lkcin da yake memeta yadda yaji zafi aransa da nahaifyarsa ta zubda masa hawaye.
Sama sama halisa take jin muryan Wanda suke maganan da ita itama tana gaya masa wasu abubuwan da meenal tay ma mum dinsu ranan da baisani ba.
baikuma cekomi akan haka ba Ya karashe maganansa da cewa ai yanxu kam magana ya wuce, ni kinji dalilina fa kenan amma mama ta riga tace i am wrong. Kya kirata zata gaya maki sauran abunda tamin a office din nata nide am late banason na rasa sallah. Sai anjima, ayi sallah lafya and thnks for the call daga nan kawai ya katse wayarsa yasaka kai ya fita waje.
Kasa shiga kitchen din halisa tayi ta koma room dinta a hujajan dan tun kan ta karasa zama akan couch tay dialing lambar jasmine cikin tashin hankli.
***********
Wayar yanata ringing jasmine bata dauka ba sai da tay mata kira wajen kamar sau uku sann ta dauka "hey i am soo sorry halsy kinsan an idar da sallah so munata gaisawa da friend din....cikin katseta da matsuwa halisa tace babe pls kidan ja gefe kiji wata magana.
yanayin muryan halisa yasaka Gaban jasmine ya fadi haka tay excusing mutane taja gefe atake tace meyafaru halsy
Wani irin tukukin nunfashi halisan taja me mugun ciwo da nauyi snn tace jasmine i cannot belive that Amina bata da mutunci har haka