Sashe 230
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nile yaci kuka har numfashinsa na daukewa dayaji labarin yadda femi yayita cutar da yar uwansa vicky da sunan shi ba namji bane
Abubuwa dayawa dabai sani ba cikin kwana ukun nan saida yajisu tsaf.
Har labarin yadda lucio ya dinga musu taurin kai
yaki ya basu hadin kai wajen kawosa nan da wuri, Nile yaji tausayin lucio fiye da komi dan tun zamansu anan lucio yake bashi hakuri yana cewa duk lefinsa ne kwadayinsa ne yadinga rokon nile har abun tausayi.
Sabida son da femi yake ma nile yasaka aka dawo ana bada lucio abinci sau biyu arana shikuma nile baiya amincewa yaci komi wanda yasaka zazzbi yafara shigarsa sosai femi was madly obsessed with him kamr wani zautaccen kare.
Danko tsawa kay ma nile sai ya dau bindiga yace zai harbeka wai shi sarkin soyayya. Ashe dabiar su ne , the more suka nemi abu suka rasa the more suke zama more obsess akan abun Nile bai taba ganin tashin hankli da soyayyar dole arayuwarsa kamr na wann ba.
femi na kkrin yabi nile ahankli amma abokansa suna famar tuna masa cewa vcky nacan na waje and she can do sumtin dangerous kawai yay amfani da damarsa akan nile tunkan agane cewa nile ya bata asirinsu ya tono.
akwana na biyar din femi ya fara kkrin aikata haka zaizo da dare yasaka a ma nile wanka haka zai yiyta romancing din nile
nile ya ci kuka har gaji
Duk daya gane cewa femi nasonshi fiye da kima mostly in yana kukan yasaka femi baiya iya shigarsa ta baya sai ya fidda sabon salo yace ma femin ya barshi ya warke snn yay tunani na kwana biyu.
Abokansa basu so hakan ba amma Dan dolensu suka barsu nile yafara tunanin yadda zaiyi ya ceto kansa da kuma lucio sabida ciwokan da sukaji ma lucio a garin duka suna wari wasu sun fara rubewa His heart alwys breaks in yana ganin lucio a ahaka wani bin saiyaji dama bai kirasa ya tayashi zama ba.
He tot of planing an escape at night din da femi yace masa zaizo, tun daga lkcin in andan barsu kadan sai ya ma
lucio ido akan plan din da kyar lucio yazo ya gane meyake nufi dui dama zuciyoyin su akarye suke ayayinda suka jiran wann daren yay, abu biyu ne suka san zai iya faruwa dasu, inma suci nasara ko a kashe su, duk sun shirya ma hakan aransu.
Ata fannin victoria kuwa kusan yau kwana biyar kenan da bacewar nile din amma kamar zata zauce haka take yawo agari gashi polisawa kaf basu shan ruwa a hannunta dan kuwa rikici kan rikice take ballo musu tace sam sai an nemo mata kaninta duk inda ya shiga
Duk da kayden na bincike agefe amma Bata bacci bata kuma kira kowa ba har sai da aka ci kusan kwana biyar din nan sann ta kira hadiza maitama Tace mata tana neman taimako akan mijinta femi tana son tasan activities dinsa duka sabida kaninta ya bata and she think he have him to get back at her sabida tace Masa ya saketa.
Hadiza duk ta bi ta rude da bayanin vicky but she have no time to ask vicky much questions abt mtslr aurenta da femi kawai sai ta amsa ta tura hoton femi da details dinsa aka fara nemansa acan sama frm high profile police force office na lagos.
Vicky was in total
lost and fear ko zama bata iyayi dan a wann moment din kayden ne kawai yake supporting inta emotionally and physically dan tun randa aka dauke nile din shima ya saka mata security forces masu karfi zagaye agidanta da duk inda zataje suna kareta,.
Kullum suna exhanging tex sai ana daf cika kwana na biyar din sai batagansa ba, shiru shiru har dare yayi, washe gari sassafe akwana na shidan tana farkawa daga bacci taga wasu mutane daga task force sunzo gidanta cewar su daga wajen kayden din ne yaune zasu shiga operation cikin jeji sabida shi har yasaka an duba masa anga inda su femin suke boye.
Bakaramin dadin samun wnn babban taimakon daga wajen kayden vicky taji a dede wann lkcin ba
Wani sabuwar matsayi na musmmn taji ta saka dorasa akai aranta.
Banda wayarta bata dauki komi ba da can har zata bisu suje kenan sai ta tuna cewa she need her gun, dan inde femi ne awajen tana son ace ta harbesa koda be mutu ba amma yasan cewa bata tsoronsa snn zata iya kashe shi.
aikuwa Haka ta tsaida su ta koma ciki da gudu taje ta dauki karamin gun dinta ahanyar saukowa saiga kirar hadiza maitama yashigo itama kusan d same place and locatio tabada vicky daga nan ta kama hanya sukaje.
The place is very far yau kuma nile yake cika six days awajen, tonight femi ya shirya cewa zai fara aikata harknsu ta sodomy dashi.
Wani irin shiri femi yakeyi kamar sabon ango shida abokansa suka hada shagali da giya da kida sunata ta rawa yau da dare femi zai angwance
Gabaki daya daga nile har lucion zuciyoyonsu sun karaya kagansu abun tausayi sai kaji kamr kayi musu kuka..
Vicky kuwa ji take kamr bazasu isa wajen akan lokaci ba. Kayden already told her not to involve the police musmmn na office din da suke zuwa kai kara saboda akwai mutanen femi aciki zasu iya kai masa labari kafin su iso..
iyakarsu da task force da kayden ya kai case din wajensu suke abunsu.
Kayden yariga yasan dolene yau vicky ta gansa ido da ido dan bazai iya daurewa da jin fargaban taje akasheta acan ba dan haka kafin tazo shida nashi armed securityn har sun isa ta baya sun zagaye jejin da guns din su.
Ata dayan fannin kuwa tsabar damuwa yasaka Hadiza ta tura tex a grp dinsu tace musu an sace kanin vicky tana cikin tashin hankli amma bataga kowa ya amsa ba, duk dan sabida yawnacin su basa online haka ta kira shema da meenal duk basu daga wayarsu ba sai ta kira halisa mansa ita lkcin tana meeting ne amma haka ta fita ta dauki kirar hadiza ta gaggaya mata meke faruwa nan ne ma halisan ta bata labarin abunda ya faru tsakanin vicky da femi snn ta mata alkwarin cewa itama zata bisu wajen yanxu nan cos they cant leave vicky alone at this trying time...
Haka kuwa bata koma wajen meeting din ba karshe fadila ce ta samu dama ta cigaba and she finnally got the golden chance to anounced to the board cewa HRM reshen spain zasu siya talba grp of companies za'a maidashi babban estate business and Construction firm aikuwa atake dukan members dinsu suka saka hannu akan sun yarda,kamfanin meenal yana zaune ne a location me kyau cikin gaggan masu kudin lagos dan haka kowa yasan zasu samu cigaba akai sosai.
Haka aka watse a meeting din cikin jin dadi kusan kowa awajen na tsammanin cewa fadila zata ma halisa cikkken bayani akai beside kowa yasan fadila bata taba kawo musu kurguwan shawara ba sai na cigaba
wajajen 11:am na safe su vicky suka isa wajen task force din sunkai goma banda wanda suke tare da kayden abaya.
Suna sauka vicky ta diro zata bisu cikin jejin haka babban cikinsu ya riketa yace mata bai kamata ta bisu ciki ba sabida za'a iya kasheta.
She is almost going craxy Tace musu sam tana son taje ta nemi nile dan idan nile ya mutu a hannun femi tamkar da ita ta kashe she wll neva forgive her self dan haka ko mutuwa zatayi dolene su barta tabisu.
Ogan yace mata sam,
Suna cikin rikicin wani acikinsu ya kira kayden
Ya gaggaya masa cewa vicky taki zama a motan babu yadda ya iya akaro na farko kenan a rayuwansa dayace a miƙa mata wayar suyi magana dashi.
Amidts these confusing moment ogan ya amshi wayar ya mika mata yace mata ceo elmario ne daga sama yake son magana da ita.
Hannun vicky na rawa rawa ta karbi wayan dan bata taba jin muryansa ba..da kyar ta kai wayar kunnenta muryanta na rawa rawa tace Helo.
Dan shiru kayden yay snn yace Hey..tana jin sanyin muryan nasa ta fashe masa da kuka me sanyi duk dama bata ganeshi ba amma jin muryansa make her weak sabida aynxu kamr shine kawai ke taimakonta duk da basu taba ganin juna ba
Bai wani bude muryansa sosai yadda zata gane shi da wuri ba haka ya lallameta sosai, yace mata ta rike wayar ta jirashi awajen he is going to come right now sai su shiga jejin tare.
Tashin hankli, tsoro hade da zumudi mai gauraye shaukin son tagansa yasaka ta Amince ta bar forces din suka shiga jejin da guns dinsu cikin gaggawa ita kuma nan ta tsaya akan titi tana ta ware idanunta tana jiran ganin inda kayden zai fito.
Wayar na kunnenta tana jin yadda yake bada oder akan azagaye wajen not to let anyone escape.
Mutane biyu kattai daga cikin personal body gurds dinsa suka rakosa ta inda vickyn take yaji fargaba da tashin hankli amma tunda yakawo kansa wann matakin sai yaji tsoron ya fice masa arai dan kuwa da kwarin gwiwarsa yake tahowa aransa har ji yake gara ma vicky tagansa ido da ido dan ta gane da watake tare, dan ya lura a schl ma kwata kwata ta dena kulashi sabida tunda taga zanen sasaan jikinshi, mind inta yake kkrin siffanta mata shi kayden din da siffar elmario, and she dont want to be imagining her student kayden as her ceo shiyasa ko kulashi ba tason yi dan kar ta shiga rudani.
zuciyar vicky takai makura wajen bugawa dan har wani kuka hanjin cikinta yakeyi tsabar mixed reaction emotions and intense feeling datake ji aranta ayanxu
acikin nitsuwa suke tahowa tun Daga can mesa ya hangota sanye da riga marar nauyida dammen blue jean da wani booth akafarta ta kama sumanta sama ta daure shi.