Sashe 159
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dake halisa tace mai yayi hakuri akan fushinsa na jiya yasaka bai tsawwala mata akan maganan ba, kawai tanbayarta yay akanme take nema a room dinsan ta wargaza masa haka da wani irin gatse tace masa breziyanta daya bata take nema..
shima cikin gatsala mata baqar magana yace mata ai Halisa ce kuwa ta tayashi gyarawa kuma basuga wajen ajiyan breziyanta wajen ba Kuma yabi yay mata tayin abincin ko ajikinshi
ciki ciki da mugun hucin shakar amsan daya batan ta amsashi tace masa ita bazataci ba sauri takeyi da wani irin fizga ta fita tana zage zage aranta shikam ma baisan metakeyi ba all he knws is in zai auro halisa ko mutuwar gaske tace zatay shi bazai damesa ba. Kallonta kawai yake aransa yana tarata.
Yau turn dinsa ne dan haka shine ya tukasu izuwa office, tun a motar yake mata questions akan zancen su na jiyan, tana amsa shi akan abunda bai gane ba, har ya ajeta a office dinta snn ya dawo asibiti da motar. Yau din ma kusan irin abinda ya faru agidan nasu kenan dan meenal da wuri ta dawo gida duk da haka tazo ta samu har sun cinye abincinsu.
ana idar da sallan isha yake shigowa gidan sabida business deal dinsu da halisa, they will spend more time together fiye da kowani lkci, ko a room dinta ko anashi dakin, dan tana koyamai abubuwa suna kuma planning din sa a saukake kowani lokci suke tare sai yaji yawan soyyarta azuryarsa na ninkuwa sabida kyaun zucyarta, infact she is the total oppsote of meenal talba wajen tarbiya da ganin son cigaban wani, dan kuwa da zuciarta daya take nunamai hanyar da zaibi ya ninka arzkinsa tun ma baizo hannun sa ba bakamar yadda meenal ta kwarance wajen masa gori da nunamai kasawarsa akan komi ba,
Halisa have complte faith in him duk dama zatamai masifa wani lkci, Itadin kamar wuta da kankarace masa, yadda ogansa yake nuna amincewarsa dari bisa dari dashi haka ta zamo agareshi, dan sosai take karamai karfin giwan yin duk wani abunda ya sako agaba. Har tsoro yakeji aransa na what if he let he down.
kwana biyu Damuwa yafara yi ma meenal yawa saboda tagansa da zoben datake neman a yatsun hannunsa amma bata ga dayan a koina ba saboda halisa bata barta taga zoben a hannunta ba tukuna.
tunda taje grp ranar tay fafa halisa ta gane cewa akan zoben nan take hauka,ita kuwa so take ta dan caza mata kwalwala tabarta acikin duhu na dan wani lkci kafin nan ta bayyana mata inda dayan zoben yake wata rana.
after 2 weeks.
Khaleel ya tura first test dinsa a website din su na saudi arabiyan project review yanakan jiran a turo masa next test,a wann lkcin gabaki daya ya maida hanklinsa me kan halisa da abunda take koyamai, tun a satin frko Dr khalid ya fara samai ido akan halisan amma bai taba kulashi ba, ita kuma a gida meenal ce ta zama mata kamar tababbiya dan gaba daya Ta rasa nitsuwarta akan su yadda takeganin kamar Halisa ta kwace mata hanklin mijinta kusan kowani lokci suna tare har dare, abun sosai yake zautar mata da kwakwalarta bana kadan ba. Gashi ta rasa yadda zatay ta cakale khaleel da wata masifa bare ta tuhumesa akan abubuwan datake gani sabida yanxun kulle room dinsa yakeyi da wani key na daban.
Inkuma tazo jikinshi maganan haihuwa kawai yake mata haka zasu kare daren a musu tay bacci da bacin rai.
Wayann dawowartan ganinshi take kamar shine mata worstest experiense a rayuwarta a yanzu sabida ta kasa gane komi. Frustration din da mummynta tace tacusawa khaleel da alama akanta kawai ya ke famar sauka kowani rana da kalar bacin ran datake shaka duk bata da wata nitsuwa ta rasa fahimtarsu gabaki daya.
dan kuwa Allah ne kawai yasan zafin datakeji aranta intagan mijinta yana cin abinci halisa agidan, fiye da kowa tasan yadda halisa ta iya girki, shiyasa bata kawo aranta cewa zata gwada yi masa itama ba, gashi haryau bata iya cire maganan gyaran dakin da halisa tay masa aranta ba. Dik ta rasa wazata soma tuhuma acikinsu, gashi dukkansu sun dena bata fuskan wasa agidan snn bata gane ma yanayinsun na yanxu ba.
Ido kawai tay deciding ta zuba musu na dan wani lkci saidai the more tana son tay binciken akansun the more harkan business dinta zai shamata kai dan a mugun matse take taga burikanta na samun kudi ya cika tanason taga ta fi uban kowa cikinsu arziki.
Cikin satinsu na ukun dake kullum ne suke samun isashen lkcin tattaunawa tuni khaleel ya zama business grounded, musmm ma dake yana da ilimi da basira sosai, duk abunda ta koyamai yana saurin ganewa. Altho halisa tana yawan gaya masa cewa itadin ba karatu bane ya bata arziki infact she graduated with second class lower dats 2.1, ita tun tana 100 level a university tay nisa wajen neman kudi and by now she knw alot about it..
Acikin sati ukun nan har sun fito da good plan of action dinsu with rough estimation da komi da komi tasan inhar baida plan akasa bazai iya shiga cikin harkan datake so ta jawoshi cikin ba.
Saidai Tunda suka shiga wann satin na ukun ya lura da yadda take daan dagamai kafa sabida tasan a satin ne zai yi karatun test dinsa na biyu Daga sun dawo daga aiki saidai tamusu abinci suci, toh awajen dinner zasuyi discusing business breifly daga nn zata kyaleshi domin ya samu daman nitsuwa akan test dinsa na sati.
Izuwa wann lkcin baiya iya boye yawan soyayyar dayake mata a zciyarsa dan ko kallonta yake yi zaka iya fahimtar cewa bakaramin sonta yakeyi aransa ba, shiyasa intazo daukarsa office yaga Dr khalid ya tsareta da hira sam baijin dadi, haka zai ta mata mita ranan yana fushi fushi, shikuma Dr khalid kishi yakey dashi sosai dan gani yake kamar halisa ta sake masa dayawa infact yana zargin ko khaleel na kwana da itane kamar inda shidin yaso yayi abaya dabaici nasara ba,..
duk ranan da halisa tazo asibiti daukar khaleel sai wata yar drama ta faru a tsakaninsu, khaleel najin tsananin kishinta sosai sabida sontan da yafara masa yawa, shikuwa dr khalid ya dinga cakka masa baqar magana kenan sabida gani yake kamar shine yake kkrin kwace masa komi da yake so ya mallaka a rayuwa, duk suka tashi jefa ma juna magana sai yace ma khaleel din inma jikin halisa yake nema bazai samu ba....
Wani lkcin in maganan nasu ya dawo fada fada itace me shiga tsakanin su, dan ta gama lura da cewa dr khalid ya tsane khaleel ne na fitan hankli.
He cant even stand to see him with her musmn ma da shidin bai ci wani nasaran yin xina da ita ba so tayaya za'ace masa khaleel ne zai same jikinta while shi yana zaune, tun farin zuwan su asibitin shine yake sawa ana masa spying akansu har saida ya tabbatar da zarginsa na gane cewa sun shaku da junansu sosai snn ya fara attacking khaleel din ido da ido da bakaken maganganu itade sosai ta gane manufarsa harma fiye da khaleel.
Sauran ma meenal sati uku tabar lagos amma gabaki daya ta gigice ga zafin da ake sakata mata a office intazo gidan ma bata samun kwancyar hankli
Duk da ta zuba manya manyan gidajenta uku a matsayin collateral still investors sunce dolene sai ta sako 50% share na babban kamfaninta aciki duk ta rasa yadda zatayi wann lissafin gashi baqin hali da kyashi ya hanata gayawa kowa harkan tunaninta in kawayenta sukaji suma zasu so su shiga ciki kuma sam batason su samu kudi dede da ita.
Ayayinda khaleel ke shirin next test dinsa halisa takanyi kkrin squezing time domin tay perfecting masa duk wani business plan dinsa ta yadda zai attrcting wealthy business partners.
Duk wani abunda take tsara masa a rukuni hudu kawai sukeyin shi, rukuni na farko shine yin abu akan lokaci, na biyu shine suke kanyinshi yanzu..dats the 80/20 rule na business, shine 80 result expected, 20% effort. Strategy ne na wanda suka kure iya business, to work smarter and not harder.
rukuni na ukun shine netwking dake kawo busines connections, snn na hudu shine continous learning. Tariga tasan basu da lokci sosai dan haka ta rulling out iya abunda ke da muhimmci ta ajesu agefe daya.
ana washe gari khaleel zaiyi test dinsa ranar ta kammala komi na 80/20 rule dinsu, dake ba atare sukayi yawancin aikin ba yana gama dinner arnd 9 ya jawota room dinsa dan ta fayyace masa abubuwan da tay wanda hakan yakaisu har kusan 1 na dare. Meenal ta fito zataje secret safe dinta inda take boye kudi a gidan caraf idonta ya hango mata halisa ta fito daga room dinsan labewa tay ajikin bango tana kallonsu har ya rakata nata dakin ya dawo, tsabar tashin hnklin data shiga kudeden da kwata kwata bata iya zuwa deba ba kenann, bai wani jima da shiga dakinsa ba taho ta kasa hakuri ta bubbuga kofarsa tana kiran sunansa sai shiru da kuka ta koma room dinta tana cin alwashin dolene gobe tay confronting dibsa akan haka, tunani take koma sunata zargin halisa ne abnza basusan khaleel bane real dn iskan dake son ya jawota cikin wani abu daban.
Washe gari zaiyi test dinsa by 9 tun da ya dawo daga sallahn fajr yake bitan karatunsa da yayi...by 7.30 halisa ta kawo masa breakfast dinsa yaci, 8am nayi ta dawo ta samu yana kkrin ya gama shiri nan tafara tayashi ta amshi neck tie dinsan tana dora masa sai ganan meenal ta shigo musu kamar an watsota daga mafarki .
Sosai ta hade rai batace musu komi ba, dan yadda take kallonsu da wani irin ido suma hakanan suka kalleta kamar basu san me take ciki ba, halisa nagama sakamai tie dinsa ya dau wayarsa dake ringing ya fice yabarsu wajen dan baison meenal ta jawo abunda zaisaka ransa ya baci musmn ma dayake da jarabawa yanxu
Wani tukukin ajiyar zuciya me zafi meenal din ta sauke ganin baice mata komi ba ya fita snn ta karaso wajen halisan kirjinta na bugawa sosai.