Sashe 198
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yy murmushi ya amsa
Sallamar Ba yabo ba fallasa yace Hjy fatima kenan,i am sorry im late..
Ta girgiza kanta tay kamar bataga Halisa awajen ba, ita kuwa halisa tay gyaran murya ta dada matsawa daf da shi snn Tace Sannunki.
Murya a kakkarye babe din ta amsa tace sannu
Daga nan bata sake cewa halisa komi ba, halisa kuwa ta gama kulewa ta ciki ganin yadda yarinyar take nuna kishinta a bayyane.
Da wani irin kararayr murya tace Qalbi lets go in..muje ciki kasha ruwa mana pls.
Yadan kalle halisa for permission, babe din na kallo aka gyada masa kai
Snn ya juya yana murmushi Yace toh bismillah, amma fa sharply dan yamma yayi inadai su mama basuy fushi dani bako
Ta gefensa ta dawo ta niyyarta ta mika masa babynta ya rike sai suje gaba subar halisa abaya
sai taga harma ya kamo hannun halisan cikin nashi sai kawai ta hakura ta tsaya agefensa suka tafiya suna dan hira sama sama har suka kaiga babban gate din gidan nasu daga nan sai tay sauri ta wuce gaba.
muryan halisa kasa kasa tace champ is dis not her husband's house shine kuma sai mun shiga ciki?
Sigar neman tsokana yace toh ai mijin nata wawa ne ya saketa this is her parents house dats why she invited me..
Da wani irin rolling eyes halisa ta hararesa ta hade ranta sosai tana dan kyabe baki, dariya me sanyi yay mata yace..kwntar da hanklinki ba jimawa zamuyi anan ba yanzu zamu fito dai maman fushi.
Babe din bataji me suke cewa ba amma frm her walking speed zaka gane duk a tsarge take.
Jim kadan suka shigo wani babban falo dayaji royal chairs sunkai set uku aciki banda qamshi da sanyin Ac babu abunda ke tashi aciki.
Wajen zama ta nuna musu suka zauna Halisa na daf gefensa, ita babe din sai ta zauna a kujeran dake fuskantasu duka, gani sukayi already an cika wani fancy silver tray da kayan tabe tabe na mutum daya daga gani kasan Babe din ta bala'in kure adaka ne wajen jiran zuwan san nan.
Suna zama ta turo tray din gabansa sai wani yauqi da saibi take tace "qalbi ga ruwan sha.
Yace "thanks".
haka Ta aje babynta akan chair tabude juice me sanyi ta zuba mai zata mika masa kenan Halisa tasaka hannu ta karba daga hannunta snn ta mika masa da kanta, ya jefa cup din ahnkli abaki yay kurbi daya, baima san kallon kallon da suka watsa ma junansu ta yar kasa kasa ba.
Ranta ya dan sosu ta tashi a sadade ta koma wajen zamanta ta dora yaronta akan cinyarta Tabi ta zubowa khaleel in ido kamar wacce zata hadiyeshi, da wani irin yangataccen voice tace noorul qalbi Har na cire raina akan zuwan ka anty maryam bata gaya maka bako? alhamdullh dai since u kept ur promise.
Cup din ya aje akan table a hankli snn yace "Yeah. jiya Tazo office dina abubuwan ne sai ahankli. Da nitsayyar muryansa yace "So ya hidima? Tace alhamdullh How is work ya kwana biyu tunda Ko sau daya baka neman mutum.
murmushi kawai yay yace kwana biyu dai Alhmdlh, evrthing is good, Allah ya sanya alheri Cakebury is finally open now ryt?..Tana murmushi me fadi tace yes Finally my dream come tru but its hard witout u qalbi... ta fadi hakan acikin shagwaba ne da tunanin ko halisa matarsa ce barita cuna mata baqin ciki dan taji dadi. Halisa kuwa batace musu uffan ba.
Atakaice khaleel yace ayya haka Allah ya tsara su mummy fa? Ya Naji gidan shiru.
Tace uhm inaga tana sallaman baki ne amma duk sunsan da zuwanka
Yace okay.
Shiru ne yadan ratsa wajen sanyin Ac ya saka halisa yin tari kadan acikin sauri khaleel ya dauki bottle water ya bude ya zuba a cup ya kai mata baki kadan tasha.
Yana kallonta yace "U okay? Tace yeah.
wata muguwar Hadiyar kishi yarinyar tay cikin gyaran murya da yauqi tace Qalb wai wann din matarka ce sorry naga tadan canza min ne uhmm asif ba ita aka taba nuna mana a farko bako?? Yanayin yadda tay maganan da kishi kishi yasaka duka suka kalleta..
yana murmushi ya kalle halisa yace babygirl kinji tana tambayarki waiko kece matar..
cike da jan aji Halisa tace uhmm toh ai kai tayiwa tambyar sai ka amsata kar nace nice uwargida kuma amarya tace na goga mata shuwaka. Da sauri yarinyar ta daga kai ta kalle halisa ta kuma hade rai.
Duk dama baiy tsamnin zatace haka ba amma Baisan sanda yay dariya me sanyi ba..
babe din taja tsaki kasar wuya tay kamar bataji me halisa tace din ba ta mike tsaye ta kawo masa bbyn ta bashi muryanta ciki ciki tace qalbi bari na duba maka su mummyn......08060712446_SURAYYAHMS_
Ta juya tana tafiya cikin karairaya da yanga tun ma batakai ga nisa sosai ba taji khaleel na lallamin Halisan da sanyin murya yana cewa Kiy hqri yanzu zamu wuce kinji??
Batadaiji me halisan ta fada ba amma idonta cike taf da ruwa ta iso gaban mamanta ta wani hade rai sosai.
maman nata tana kallonta tace ke kuma meyafaru kin fita kina murna kodai khaleel din baizo bane??
Murya Kamar na wanda zata fashe da kuka tace Yazo amma ai gacan matarsa ta makale masa
kuma ta matsa masa wai saidai su tafi..mumy kizo kudan gaisa su tafi she is already irritating me.
Dariya matar tay cikin ko in kula da yanayin yarta na kishin tace yau de hauka ya tarda bori akan ki, humm su fatima kenan da auren naki ma amma kyaje kina kishin wani namijin da matar sa? Allah dai ya shiryeku yayan zamani. Sabon Allah baya muku wuya
Ince dai duk dan yazo kikaki ayi hidimar nan agidan mijinki aka kawo nan..gashi nan dai tun da safe kike zumudin ganin sa shi ya nuna maki cewa he has moved on,duk zumudin ki Baizo ba saida aka kare hidima, kuma gashi ma da matarsa yazo ya nuna maki cewa yasan abunda yakeyi. wann kadai ma ya isheki ishara fatima, ki nitsu ki kama naki auren da zcya daya kawai ki kyale yaron nan.
Hawaye zirr zirrr ya fara sauka a idon babe din batace komi ba sanda hawayen yagama sauka ta goge ranta a dagule
tace mummy muje nikam
Ko nace masa yazo shikadai ku gaisa anan ne?
matar tace a'a bari gani nan muje tare kawai Tunda kince da matarsa yazo.
..babban mayafinta ta zara ta saba akanta
Suka nufo falon tare lkcin har khaleel yay ma halisa wayo ya mika mata babyn ta rike ahnunta ya dan musu hoto da wayarsa yana tsokanarta cewa reno zai mata kyau tana turo mai baki..sallamarsu ya katsesu, halisa ta mika masa babyn yaki ya karba dan dole ta rike badan taso ba.
Da fara'a matar ta tarbe su ana raha tana cewa Amaryan mu Lale lale
Yaudai Allah yay zamu ganki ido da ido aure shekara biyu har an zama uwargida.
Har kasa halisa ta tsuguna ta gaisheta gaisuwar mutunci matar ta saka mata albarka da zuciya daya takejin halinsan ta burgeta sosai.
matar Bata wani jima ba ta basu waje.
Saiga wasu mata sun shigo falon suna mugun kama sosai da babe din daga gani kasan elder sisters dinta, tun shigan su suke satar kallo tsabar haduwa da tsadar kayan jikin halisan da ita kanta, sunata mamakin irin kyanta ganin bata musu kama da meenal ba.
Haka aka gaggaisa tanaji suna tsokanansa khaleel kodai ka canza mata ne
bamu sani ba..
...acikin wasan sai Yace musu ai da kunji labari wann din dai itace one and only..
Dayan matar tace hmm nice choice kun dace sosai Allah ya sanya Albarka
Yana murmushi yace Ameen..surutu yafara yawa awajen Yaron ya fara kuka halisa ta kallesa tareda mika masa babyn tanacewa champ ga baby yasa hannu ya karba yadan rungumeta halisa nata kallonshi da babyn tana musu video tana dan murmushi me sanyi.
Wani irin kallon kallon babe din suka exchnging tsakaninta da sisters dinta thers no doubt that the love chemistry Btwn des two is suffocating them. Da khaleel ya rike babyn yana dan jijjigawa da halisa agefensa sai yay kamar dama yarsu ce.
dayan sister Ce tay gyaran murya snn tace hmm baby look good on u malam khaleel..i hope za'a kawo mana naku cuties din hutu wata rana.
Yace in sha Allah yara zasuzo hutu wata rana.
Cikin cakka magana batul din ta dubi halisa tace Amarya kin haihu ne dama, ai naji kamar ance haryanxu baku haifu bama.. ayangace sosai ta kyabe baki, "toh me ake jirane ko qalbi ne be shirya ba...tabi halisan da wani kaskantacen kallon rainin hankli.
murmurshi me snyi Halisa tay snn ta shafa saman cikinta da sakakken fuska tace
Maman bby kenan dama Haihuwa ana masa shiri ne to ko anayi ma amma ai banda maza,Mace ce dai zatace maka batason namiji amma tana shiga gidansa sai aga ta haihu da shi uhmm kika shirya ma bare champ?..
Yarinyar ta kalle halisa wani irin siga snn tayi murmushin yake tace Abunda yayi uwa ai shi yake yin ƴaƴa, tana nufin shi khaleel dinma ai auren dole yay,..tace Nasan qalbi dayanason haihuwa da wata ƴa macen da tuni ya haifa ynxu.
Hannunsa halisa ta dora kan cikinta ta rike snn tace tabbas ure ryt gashi kuwa biyu sunakan hanya kuma duk da champ zasuyi kama in sha Allah cos he is the champ..
..wata siriyar shewa matan sukayi a falon suka fara ce ma khaleel dama ashe expecting kuke hummm, kowa na masa wasa amma banda batul data tsime sosai.
cikin taya kishi Dayar sister tana dariya tace
Wani auren kamar na soyayya its seems so perfect musmmn aka zo batun haihuwa, hmm sai an koma baya aga ashe duk jonii ne.
halisa tanakan murmushin tace wasu basa sanin sunyi Auren soyayya sai sunyi aure, wasu sai anci zamani ake haihuwa, shi ba kamar auren dole bane kusan komi kmr na dole akeyinshi sharp sharp sai kaga har anyi ciki an haihu..im glad we did not rush our selves. Tana maganan da hannunta akan nashi.