← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 312

Sashe 93

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata duniyar nishadi sabuwa shemau ta lula da tunanin itama zata shiga manyan harkan gwamnati irinna hadiza maitama..saikuma taji mugun shaukin son ta aure alhj shafiun ya kara balbaleta.. shagwaba ta kan shagwaba ta dinga aiko masa, kamar zata bashi nononta yasha ta cikin screen din wayar tsabar taji zancen abun duniya abakinsa.

Basu kammala wayar ba face saida ya turo mata 10 million na shagwabr data masa danta sarara..

Suna kammala wayar dadi da farinciki ya rufeta jin yace zai nema mata gurbi itama aciki harkan nan da nan ta kira hadiza maitama as usual bata gaya mata komi duk ba bata fayyace ba ta hau mata tadin kwangilar hadiza kuwa duk ta dauka mahmud ne ya samu shemau take rawan jiki akai haka.

Hadizan ce ta dada tabbatar mata da alherin dake cikin aikin harda wasu abubuwan da bata sani ba, acewar hadiza duk wanda suka samu aikin suna kammalawa za nemesu a china suyi wata harkan gina dam na wata uku acan sabida aikin hadn giwace da kasar china

Kusan rudewa shemau tayi irin feeling din nan najin cewa komi na tafiya mata dede shine ya mamayeta, suna kammala wayarta da hadiza wanka tay ta shirya tabi ta zauna a bakin gadonta tana kna jiran hafsa ta kawo mata breakfast taci ta cikawa rigarta iska acikin gari.

Ita bata masan sun tafi turkey ba harsaida taga karfe goma na safiya yay mahmud bai leko ba hafsa ma bata kawo abinci ba.

Tsakii taja ya dauki mayafinta dan karami ta fito tana taku kamar bazatay ba aranta tana Allah Allah tabar gidan taje waje ta siya abincin da ranta yake so taci.da wani irin dan iskar dressing din fitted gown tasa na wengers ya kame jikinta sosai ya fito da shape dinta amma sai tayi kokari ta rufe kanta tayi rolling da multi colour veil dan karamin data dauko ba yabo ba fallasa hajy badiatun kawai ta tarar a falo tana zaune tana kallon tv da farar gilashi a idanunta

Kallon banza shema'u tay mata daga sama kafin nan ta sauko tanajin cewa daurewa kawai zatayi ta gaisheta

Ahnkli take saukowa dan yi tay kamar bata ganta awajen ba, iya karar heels dinta yasaka hajy badi'atu ta juya takalleta suka dan hade ido sama sama ta gaisheta..

Hajy ta bata rai tace mata ina zakije haka looking like this....

Shemau ta kalle kanta sama da kasa alaman bataga wani aibun dressing in nata ba.

Hjya badiatu ta hade rai ta dauke kanta snn ga fara mita cikin gaggaya mata mugayen bakaken maganganu masu shiga jiki da cakkar zuciya..

Kusan koyaushe hajy nuna ma shemau take bata dace da danta mahmud ba, gaya mata take a idonta babu boye boye takance mata itadin ai mummunan qaddara ce wa rayuwar danta mahmud kima tana adduar Allah ya rabshi da jarabawar dake cikin qaddarar nan lafya.

Wayewa aiba hauka bace ace kana dan musulmi kuma cikakken bahaushe amma ka maida kanka kamar wani kafuri Da sunan wayewa? Oh ni badiatu, ko Menene amfanin kana tafiya a doron kasa malaiku na tsine maka akai oho hmm.

Shemau ta tuma ta kumbura fuska har hucin datakeyi aranta yana fitowa fili..

Ta dingajan tsaki aranta tana cewa Ita me ma zatay da mahmd da hat uwarsa ta tsareta take gasa mata baqar magana haka mtchww lefiinta ne da rudin zucy da kwadayin burarsa ya zaunar da ita... Ita kanta ji take ba ajin mahmud bane ita, she is not dfrtn frm hadiza amma gacan hadiza na cin duniya acikin daula ita na nan ta musu alfarma tana zaune da su shine har za'a kirata da sunan mummunan qaddara..

Da fushi fushi ayanayin ta ta taho zata wuce "' uhm uhm hjy badiatu tayi gyaran murya... Shemau i hope ena da breakfast a gidan nan cos im so hungry...hajya ta fada sounding very serious.

"What? shemau fada ta juyah tana twisting ido alaman bata da kyau ba
"Hajya u knew it well tun bayau ba bana dafa miki abincin safe hafsa ce me girki agisan nan. why dont you just ask me to call her in aika na kike so kiyi ?..cikin yatsine murya kasa kasa akufule sosai tace shegen fitina kawai yaushe na taba bata abinci agidan nan magulmaciya kawai..

Kau da kai hjy tayi kamar bata jiyota ba tun da dama anyi maganan ne don kar taji but she heard her well...

daga nan bata sake tankawa ba ta maida hankalin ta kan tv...

sai shemau ta sha jinin jikin ta ta haura sama ta dudduba dakunan bataga kowa ba da alaman su biyune ma agidan yau..

Takaici ya cikata gashi tana jin yunwa babu mahmud bare yasha bakinta nan da nan tahau mita aranta so "Mahmud left for his work witout even informing me? Baga irinta nan ba ana son amaidani jaka agidansu nide wallh bazan ma wata mace girki agidan nan ba..

Dawowarta falo ta samu hajy tay kane kane tana jiranta ganin babu fuskar mutunci ayanayin matar yasaka ta sassauto tace Uhmm hajiya to me zaki ci?

Hjya Bata ko juya ba tace kunun gyada mai madara da fanke.

...witout saying a word shema'u ta juya itama tayi hanyar ktchen din duk tarasa me zatayi ta dau wayarta Ta hau youtube chanels ta duba kunun gyada da fanke tafara yi daga nan yawan tsakin dataja yafi effort din data zuba akan Abincin dan kuwa a jajagwbe tayishi ta fito dashi a plate tazo ta aje ma hjya akan dinning snn ta cikawa rigarta iska dan ranta bai taba baci agidan kamar na yau ba.

Hjy kuwa ko ajikinta ta bude abincin ta soma tabawa da kyar tana daurewa Allah Allah take kar ta taro makanta wani ciwon ciki cos its taste soooo fucking bad and disguisting hakanan ta bar abincin akan dinning ta shirya ta fita taje ziyara gidan abokan arzikinta abunta..

Daga dayan bangaren da misalin karfe 6am na safe vicky ta farka daga bacci, bata bude idan ta ba,a hankli ta shiga yaye double fold knited cotton duvet din daya lullubeta yabi jikin ta lavishingly kamar yar kwai Mika tayi ayayinda Bakin ta ya furta."good morning jesus"..,sauke hannun ta ke da wuya tabi sauke nannauyar ajiyan zuciya sai kuma taji dukkan wayar da sukayi da hadiza maitama ajiyan sun sake sauko maga da sabbin shaukin fargaba a zuciyar ta bana kadan ba.

Women nowadys are doing anything to get wat they want in life just to get away daga walakncin ɗa namiji aryuwarsu.

Ahnkli Ta dada runtse idon ta kafin nan ta bude ta jawo computarta ta gagga chat din da sukeyi da ceo version of kayden da bata sani ba,she just named him sir Elmario tunda sunan kamfaninsa kenn.

Nan Tafara bin chat din ahankli tana dan sake karantawa tana dan murmushi it seems to her kamar he likes her, but she deeply regreted how formal she was bcoming with him, sam takasa iya sakewa ta bashi fuska sosai wai aganinta ita din ai matar aurece, duk auren femin nan yasaka takejin kamr bazata iya murza zuciyar wani da namijin ba.

...saida abunda ya faru ya wuce kuma tafaraji har ranta taji da ma ana iya dawowa da moment din jiya data zage ta amsa wasu question din da ceo version of kayden din yayi mata ajiya game da personal intrst dinta. dik ta rasa gane ma kanta, ita tun da ta dawo gidan jiya sai bata same wani sukuni ba Duk abun duniya sai ya dameta cikin jin haushin kanta tayi tsaki...

Juyawarta ke da wuya saiga sako ya shigo wayarta ta dauka ta duba taga student version of kayden din ne ya turo mata sako cewa shi bai gane assigment na jiya data tura masa a board dinsa ba.

Tsaki..Mtwwws,taja aranta she was like who the hell did this boy think he is da zai turamin sako sassaafe haka?..cikin sautin takaici ta tura masa "see me at the office." ayayinda da take shirin saukowa Daga kan gadon mai gaba daya.

aje tattalallun farare sol din kafafun ta tayi a floor ta mike tsaye full size din ta na mace kafin tasaka hannun ta duka biu ta cire golden brwn silk nite gwn din dake jikin ta ta karasa gaban madubin a haka...

"Naked before the mirror ta shiga kare ma karamin sumptuos lips din ta kallo, ta biyo ta wuyan ta shima tun daga kan super silk cmplexion dinta ta kar kare zuwa tsarin kyawawan nonowan ta masu bajajjjen nipples,su ba manya sosai ba amma kwata kwata ba ace da su kanana ba,da hannun ta daya ta kama bakin nipple din tana bubbude shi kamar tana dan dubawa, broad hips dinta mai kyau wanda ya zauna yay dede da kasusuwan shaped kugun ta suka dada bata irrestible look,! Tsawon mintuna bata dago kai ba tukun cos expensive human hair din tasa dogo ne mai kama da asalin suman kanta shima ya babbaje harta gadon sulbabben bayan ta saura sun zube kusan sun rufe fuskn ta..

"Wani kare ma kanta kallo tayi 10 more min ta dauka a hakan sannan tayi kwafa a cikin tafiya mai sanyi ta bude kofar bathrum din ta shige ciki tanajin cewa she can do this thing bcos she has oll it takes, kawai mance cewa tana da auren ne abu me wuya..but who cares, beside mijintan bai damu da ita bama.

Bathrum inta ta nufa Inda Komi white ne anan including a shower show glass,be dauke ta lokaci wajen hade kayataccen ruwan dumi mai shegen qamshi ba,aciki ta lume ta lumshe idanun ta,chak ta dauke numfashin ta tana wasu irin wasa da kumfar da yatsun hannun ta ba shakka abubuwa daya take rayawa aranta nacewa she wll shoot her shot too, koma meye zai faru anan gaba ya faru kawai muddin zata yi nasara akan business dinta so be it. dama ita auren nan ya isheta bazata damu dan femi ya saketa ba.

Matsalar shine dole ne ta dan ja aji dan ta buga game din da mutuncinta dan batason abunda zai jawowa iyayenta abun kunya ko kadan...
Chapter 93 · 0% Book details