Sashe 58
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen zamanta ta dawo ta zauna cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi snn tace kai kadai na haifa a duniya mahmud karkace min na kwantar da hankli na bayan ina kallon rayuwarka acikin wani irin yanayi, me kake tunani nake ji araina akanka ehh? Nice na haifeka, duk wata ƴa macen da zata shigo cikin rayuwarka bayanni bazata kaini jin zafin rayuwarka ba. In yau rayuwar ka tay dadi haka nima nawa zai y dadi, in batay dadi ba nima haka nawa zai zamo marar dadi, nide Bazan boye maka dabiun shemau akanka yasa naji ta fuce min araina, i can no longer pretend to like her even for ursake, snn kasani ina gefen hafsa sabida ita bata da kowa matarka kuma tana da uwa da uba da miji.
Shiru yay baice komi ba dan maganan sosai ta gigitamai zuciyarsa sosai dan mahaifyarsa bata taɓa furta masa irin wayann kalaman ba.
After a while suka canza
Topic sukabar maganan suka dawo kan na aikin sa da zai dawoyi a Abuja.
Aransa baida niyyar ya gayawa shemaun cewa zaiyi aiki anan Abuja for months sabida yasan in taji hakan wani sabuwar tashin hankli agaresa dan bazata taɓa amince wa ta bar aikinta a lagos danta zauna dashi anan abuja ba.
Suna cikin zancen aikin nasa saiga nan hjya binta ta shigo itama tazo ta jonasu suna dan hira
Bada jimawa ba ta shigo masa da zancen hafsat shidai abun na damunsa aransa sabida haryau hanklinsa bai gama kwantawa bare yay tunanin yin accepting din yarinyar aransa, amma dake baison ya nuna musu wani yanayi da zai sace musu gwiwa ya saka yake daurewa sosai wajen nuna musu cewa he is very much intrested akan maganan future dinsa da hafsa dan hanklin kowa ya kwanta.
Anan ma saida ya gamsar da Hjy badiatu akan maganan da mamansa ta masa akan fayyace ma shemau matsayin hafsa a wajen shi yanxu.
Ita kam sosai ta gane halinda suke ciki dan iya yau abunda ta gane ma idonta yau kawai na yanayin yadda hafsa take matukar jin tsoron shemau wanda akasar ranta tasan zaman su a matsayin kishiyoyi ahakan bazaiyu ta dadi ba.
Bata kara ce masa komi ba akansu ba cikin tunaninta ta gane iya abunda ya kamata tayi dan ta bada guduwa me karfi a rayuwar hafsat din cikin gaggawa.
Tabbas Tafiyarta turkey da hafsa bazai tsaya a iya karatu ba kusan ma dai shine mafita wa aurensa da yarinyar nan ayanxu, dan Aganinta duk tsoron nan da hafsa take ji na shemau badon shemaun ta fita iya zafin zuciya da bude ido bane
Asalin tsoron yana zuwa mata ne frm place of low self esteem, dats yanayin da mutum zai ringa kallon kansa a matsayin kaskantacce wanda bai kai matsayin ya nuna kansa ba..fear is also coming from state of poverty (talauci) da vulnerability wato rauni and lack of of confident.
Aganinta Muddin hafsa ta samu cikakken exposure snn tay karatu komin kankantasa snn ta wanku ta zama macen zamani to babu wata ƴa macen zata iya tsorata ta
The only thing to she need to do is to build her confidence kafin nan ta fuskance zaman aurenta da shema'u tunda shemau ita yar zamaani ce wacce a salon matan ma irinsu sunkai wani babban matsayi na bude ido da wayewa.
Bayan tay nazari sosai akan hakan ta kallesa tace mahmud zaka koma aiki monday ga matarka tazo so yaushe zamu tattauna akan sauran abubuwan.. Yace okay the expanses ko? Tadan hararesa jokingly Tace haba my son harda visiting times ko kaman ta zakana zuwa dubamu acan Yay murmushi yace okay toh Zanzo muyi magana akan haka mummy..
Hajya badiatu batace musu komi ba ta hada ta gumi dan sosai ta ke jimamin makomar hafsa a zucyar mahmud anan gaba gani kawai take kamar shema'un nan bata bar mata danta haka kawai ba.........
***********
Monday morning
Lagos.
5.30am
Cikin wata nitsuwa da khaleel samu ta sanadin sakarma kanshi ruwan sanyi dayay yake tahowa ahnkli cikin dakin meenal din hannunsa dauke da wata lallausar Sallaya bai tsaya kwankwasa kofar dakin ba kai tsaye ya bude ya shigo,da kallo daya yabi kan gadon kusan a yadda ya barta dazun haka ya dawo ya sameta kwance cikin bargo ta lullube jikinta daga kafa har kai tana kan tikan bacci harda minshari
kansa ya girgiza yanamai tuna yadda jiyan taki sam ma yazo kusa da jikinta dan kawai ta ishe shi da tambaya akan yanayin ciwon halisa shikuma bai amsata ba cos daukar aikinsan yakey da muhimmci sosai.
Shide bai saka komi aransa game da ita ba dan yasan izuwa ynzu halisa da meenal din sun wuce matsayin akira su da kawayen juna saidai yan uwan jini, sedei ya gama lura da kamar da akwai sirrikan halisa da meenal din ta damu ta sani wanda baijin zai iya gaya mata sabida dokar aikinsa baice ya fayyace wa kowa sirrin client din sa ba.
Kusan abu me wuyane agareshi ya taho dan ya kwana a dakin nata sabida bukatarsa...
Sede Rashin bata hadin kai akan maganan halisa yasaka itama tay fushi bata kula bukatun nasa cikin daren ba gabaki daya. Adan dolen sa ya hakura ya karaci daren nasa a zaune agaban study yanamai karatu akan project dinsa har saida aka kusa kiran asubahi saann ya ce room dinsa yay wanka yay rakaa biyu sann ya dawo.
Ganinta akwance ya saka ya dauke hanklinsa daga wajen,sai daya fara shimfida abin salla sannan ya karaso gareta yana mai dofanuwa abakin gadon daf da ita.
Ajiyar xucya ya sauke ,Bacin wani kasalallen kallon daya karema jikinta Gefen fiskarta ya shafa da tafin hannun sa mai tsananin laushi a hnkli, bai kula da kin motsin datayi dagangan ba yace meenal ki tashi lokcin sallah yayi.
Wani mika tayi,ta sake juyi tana shirin juyamai baya, da sauri ya tarota ta jingine ta fado akan faffadan kirjnshi yace "Get up my friend..ki tashi muyi sallahn asubah ,ya fada yana mika mata hannu.
a hankli ta bude idanunta ta wani kalleshi da harara me zafi sai kuma ta fuske tay kamr bata san shi ba, amaimakon ta bashi hannun kamar yadda ya bukata sai tay kkrin miqewa tsaye a gajiye bai damu ba ya tallafo ta da jikinshin ya tsadaita sosai suka tsaya sannan ya mata nuni da abun sallahn wani irin Kumbura fuska tay dan kamar zata fashe mai da kuka haka ta dinga ji aranta dan ta tsani abunda zaina katse mata baccin safe gashi wnn wknds din nan gabaki daya bawani hutu ta samu isasshe ba.
da kyar ta shiga bathrum ta watsa ruwa a fuskarta ta fito a kasale ,can jikin kofa taja ta tsaya lura da kamar na jam'i yake son suyi, dan yasani sarai in bai dage ba bazatay sallahn safyar bama sede ta shirya kanta agaggauce ta wuce office
tsaye tayi tana kallonsa cike da kufula wato dan na hanashi tabani shine bari ya katsemin bacci ya sakani sallahn dole mtsww.
tana tsaye tana mita aranta har ya bude wardrob ya nemo mata abaya tasaka dan bata son saka hijabs she do consider it suffocating.
Abayan ta zura ajikinta da kyar, snn khaleel ya shiga gaba tana biye dashi ya tayar musu da sallah ,raka'a biyu sukayi rak amma yadda kasan akan wuta haka takejin kanta sai sose sose da yamutse yamutsen fuska da motsi da jiki data dinga har ya idar da sallan bata da nitsuwa
shikan ya riga ya saba a kowani sallan fajr da magrb dinsa baya son gajerta surorin da zai karanto,yau da baije masjid ba yay agida sai taji wani daban, qira'arsa mai dadi yana ratsata amma bashi ya hanata jin dadi daya idda sallan ba dan gaba daya a wuya take,suna kai raka'a na karshen bata jira sallama bama ta daga ido ta kalle agogo tana kiyasce lokaci, a raka'a biyu ne za'ayi almost 7mint?a ahnkli tabe baki, tab bazata ma iya tuna when last tayi minti 2 cikakke a salla ba, besides suratul qulhuwa kawai tasan take yawan karantawa a sallolin ta shidai khaleel din nan dan wahala ne.
Karamin tsaki taja ta mike tsaye tare da fincike abayar ajikinta ta watsar kasa tana dagowa sai suka hade ido ta hade rai tare da kaucar da nata idon cikin sauri saboda yadda ya kafeta da kwayar idanun sa dake mata kaifi da nauyi.
kansa ya girgiza snn yace mata good morning ganin bata kulashi ba ya shareta shima bai sake kulata ba harta haura kan gadonta tay setting timer na shirin zuwa office snn ta sake kwantawa ta lumshe idanunta tana ta tunanin me zatay yau dan ta jawo hanklin halisa dan kuwa da tunaninta kawai ta kwana aranta.
Zama yay anan agaban shi ya bude wata yar karamar qur'ani ya hau karantawa da muryansa mai tsananin dadi tun tana dan jinsa tayi jim cikin ynyin yin shiru.
gaba daya kunnenta da jikinta nauyi ma sukeyi mata nan tafara juye juye kamr me aljanu alaman karatun na damunta, she cant just tolerate this in her room.
Har bata san lkcin da Tsakin datake ayyana aranta ya fara fitowa fili ba, yanayintan yasa shi sakin wata tokarreiyar murmushin takaici cos sumtimes meenal act like a devil herself yarasa mesa bata son duk wani abunda ya shafe ibada.
Sumtimes har gani yake kamar daga yadda aka tarbiyantar da ita ne..
Shidai yasan iya zaman su da ita abunda ke burgeta a musulunci kawai shine bikin sallah, shidin ma dan zata saka tsadaddun kaya ne na bajinta, ayi kwalliya na kece raini, suyi hotona da kawayenta snn suyi party da suka sabayi atare.