Sashe 162
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wani irin sauri ta maida wayar aljihun coute dinta ganin wani irin daskerewar da mahmud yay yanamai binta da kallo da bakin sa a bude, gabanta taji na dukan tara tara dan tamkar taga fatalwa haka taji dasuka hade ido, tarasa gane yanayin data gansa aciki dan kur taga idonshi akanta baiya ko kiftawa da kuma alaman kishi kishi da rudewa a ruwan idonsa,.
shin kishi da rudewar na tsabar mamakin ganin sauyawarta ce ko ko naganinta da wani da namiji??? Kanta akasa ta bar wajen ta doshi bakin gate ta inda yake tsaye tana tafiya gabanta na faduwa.
omer dayaga mahmud na harararsa tuni yasha jinin jikinsa kusan Da sauri ya shiga car dinsa ya nufi gida dan ya samu yar uwansa azrah ta bashi cikakken labarin wannan yarinyar din da yadda zai same shiga wajen ta..
kafin nan ta karaso gate mahmud ya juya ya koma cikin gidan cikin sauri, kusan yana shiga tana shiga, a tsatsaye ta gaidasu hajya binta a falo snn ta wuce room dinta cikin sauri akabar hjya da bin bayanta da ido. Can ta sai ga mahmud ya sauko da ruwan sanyi a hannun sa yana sha fuskansa ba sake ba. Yana zama akan chair tace "My son ya akayi ne, ko kaine kaje ka dauko hafsat din ne kasanta da kunya naga tunda ta haura sama haryanzu bata sauko ba.
ba yabo ba fallasa yace
"Aa, bani bane..Ni bam maa hadu da ita ba.
Da mamaki hjy binta ta kallesa tace amma ai kana shigowa ta shigo itama i tot na har kun gaisa, Yace nop. Dama dakanta take zuwa schl din ne hajya? Tace aa, driverta ne ke kaita snn ya dawo da ita dazu yaje yace bai ganta ba inaga basu tashi bane sai yanxu. Kada kansa yay Baice komi ba ,sai can yace toh shikenan"i will be in d room kaina na ciwo. Cikin kulawa Tace toh ka kula. Nan ya haura sama room dinsa ya zauna abakin gado cikin rafka tagaumi jin yakasa samun nitsuwa tunanin duniyar nan yayi akan yanayin da hafsa zata gudanar da rayuwarta na yarinta da kuma aurensa akanta musmn ma dayaga ta sauya gabaki daya ta zamo wata na daban, yasan dolene maza zasuna kulata amma duk beiyi wann lissafinta ba gashi Allah ya dora mai kishi akan abunsa duk dama baisan matsayin da ya ajiyeta ba amma yasan bazai tolerating yaga wani namiji atare da ita ba dan baison wani abu da zaizo ya jawo musu zargi anan gaba. Shi dama can Bai taba zama ya nitsu yay tunanin lamarin hafsa ba saigashi ganinta da omer din kawai yasakashi cikin tashin hankli da son yaga ya killaceta waje guda.
a bangaren hafsat din kuwa Kwance take akan gado sanye da doguwar wando pink mai laushi da white fitted top tana faman juyi babu abunda take tunawa sai lkcin da suka hade idanunsu waje guda da mahmud harga Allah tsoro takeji aranta dan batasan wani irin tunani zaiyi akanta ba
Duk da yanzu lamarin auren nasu bai dame ta ba as long as bazata gansa ba shikenan, but muddin tagansa sai kuma taji zuciyarta ya rikice akanshi tanajin wani ajiyayyen feeling akansa na musmn da bazata iya fassarashi ba.
Turo kofar hjy binta tayi ta dan mike zaune tana kokarin boye cikakkun nonowarta da suke tsaye currr ta da trow pillown dake hannun ta dan duk randa bata saka bra ba sam bata so ta sake jikin ta gani take za'aga ne mata girman nonon ta.
Zamewa kasa tay ta gaisheta cikin snyin girmamawa ta amsata ganin yanayinta na jin kunya kunya yasaka batama tambayeta labarin schl din yau ba
Kanta kawai ta sunkuyar kasa bayan sun gama gaisawar.
Hjya binta dake kallonta cikin murmushi ta tabe baki snn ta zauna daf da ita cikeda hikima irin na manya tace hafsaat mahmud fa yazo kinje kin gaishe sa kuwa?
Ta dan takune fuska ta sunkuyar da kai kasa sosai hajya tace mama na Dake nake magana
A hankali ta girgiza kai
Tace a'a mumy bamu gaisa ba.
Kai tsaye hjya Tace toh tashi kije ki gaishe shi yana dakin sama can kansa ma ciwo Na taho masa da magani..
ahnkli ta ce toh amma zan iya dawowa ynxu ko?
Murya ba yabo ba fallasa hajy binta Tace kaji min maganan yarinta haba hafsa ke da zaki dawo zama dashi na har Abada ai gwara ma ki saba da zama awajensa Maza tashi kije abunki ai gaisuwa zakiyi ko kar ki manta ki dauki ruwa da maganin dazu yace min kansa na ciwo.
Kanta na kasa ta mike Tana jin bugun zuciya ta sakaya hijabin ta tace toh..sannan tayi waje.
Ruwan ta dauka ta daura akan tray da white water glass cup da maganim ciwon kai ta haura can sama complte sashene na musman na manyan baki isashen room and palor da kitchen har da backyard dinsa.
Harta kai kofar dakinsa kirjinta bai dena bugawa ba ahankli tayi sallama, Babu wani make up a face din ta don haka ya sa looks din ta quiet innocent and calm..
Jin muryanta yasaka shi mikewa zaune can Kasan wuyar sa ya amsa cikin gigin bacci tana shigowa ya farka Tun da ya kalleta bai iya sake daga idonsa akantaba sabida wani irin cika da kyaun na musammn dayaga ta karayi kamar ba ita ba.
Babu yabo babu fallasa ta ajiye ruwa da maganin akan table dake kusa dashi
...wani karamin ajiyan zuciya ta sauke tunanin yadda zata fara gaishe sa Nan ta cije ta dawo gefensa a hankali ta rusuna kasa ta furta.. "sannu da zuwa oga mahmud ya ciwon kan naka,mumy tace na kawo maka magani kasha.
Bai wani dube ta amma Aransa gaisuwar nata ya bashi dariya da takaici Saida ya dada shan minti biu yana shiru bai amsa ba at same time yana lura da yadda hakan da yayi ya matukar sakata jin fargaba..
Unxpectly yayi gyaran murya mildly snn yace "sannu, jiki na da sauki, kicewa mumy thanks.
Kafin ta dago ta amsa ya tsare ta da wasu irin kallo haka kawai jikinta ya soma bata cewa yaji haushin ganinta da omer dazun sosai.
Tana tsaka da tunanin haka taji yace mata "ya schll?? Kafin ta amsa shi yace "I hope ba wasa kikeyi anan da karatun naki ba, can u rembr wat i told u kafin kizo? Nace in baki son auren nan u can tell me ko ba haka ba, u dont need to play with it, Acikin nitsuwa ya fada amma tasan har ransa ba hakan bane he is prty disturb da Ganinta da yay da omer.
..ta ma kasa magana don tuni idanun ta suke cike da ruwa ahnkli take sauke ajiyan zuciya batare da tasan amsar da zata bashi ba...
Yayi shiru ya kau da kansa daga bisani batare da ya dago ba yace toh shikenan, kiyi kokari kiyi facing studies dinkin kawai for now koba dan komi ba kituna aure na ne akanki ynxu, and one day u will like to take responsiblity for that or againts that, so inaga baki da lkcin wasa da shirme. be careful of the friends u wll make at this moment i hope kina fahimtar abunda nake cewa?..
tayi masa shiru..bai damu ba.. Cahn anjima ya dago ya kalle ta ya kure ta da ido directly
Snn yace shikenan U can leave" ya furta tare da sauke wata karamin numfashi yanata kallon ta Wani yarrr ta dingaji tsigar jikin ta na tashi Tuni ta dada sauke kanta akansa har ma bata so ta dube sa ganin inda yake dada checking inta out da manyan idanunsa sai yau ta dada yadda da cewa maza basu da kunya ko kadan.
Itade duk sanda take gabansa sai taji kamar yafi karfin mijin aurenta cos she's battling with her self esteem akan sa har ynxu, wai shin wani irin mtsayi ta basa da har yau bata gane ba, dan muddin bayanan har mance shi takan iyayi amma daga zarar ya taho gabanta sai taji kanta awani yanayi na daban.
Is almost clear to her now that Her heart is decieving her duk dama ta tsani kawo hakan aranta amma ta lura akasan rnta tanason zama dashi.
but Is it bcos he's handsome ko kuwa infatuatiion ne?.?
yau ta soma ganin kishinta a idanunsa da kuma yanayinsa, But she cant let that control her life ..bata so ta shiga wannan layi..he loves shemau beyond reason batason tafada tarkon son maso wani koshin wahala.
Tunanin haka ya sata ji wani irin sabon yanayin sanyin jiki shikansa bai san sanda tayi waje ba..
Yana kallonta ta fice shi sam bai gane yanayinta ba amma abu daya ya sani aransa shine he must have to take her seriously dan tasan ya fa aureta, dan yasan dolen sa nema yazo yay creating sabuwar space me yawa a zuciyarsa sabida ita maganan bata choice anan gaba bazai ma taso ba koban dan komi ba zaiyi dan iyayensa.
Tana fita ta wuce room dinta jin wani irin zazzafan hawaye na sauka mata sakamkon jin haushin wasan da zuciya ta yake so ya mata akan mahmud kullum tagansa sai taji kamar domin shi aka halacceta har ga Allah itade tasan da ace zai sota itama zata iya son shi amma duk sanda ta tuno da son dayake ma shema'u sai taji komi dake cikin ranta ya rushe ya kuma ruguje kasa warwas.
Hawayenta na sauka cikin ranta take cewa "ya zanyi na zauna da wanda baiya kaunata And now he thinks he owns me Hawayenta sunki dena sukowa aranta tace kawai tabarwa Allah komi shine zai zaba mata mafi alheri, tsillin hawaye na dada yawa suna saukowa kan hijabin ta, Wani irin ragwabewr jiki take ji sosai a hankli ta shiga share tears din ta snn tayi kwanciyar ta..
Da safiyar Allah ya fita yau basu ma san yaushe ya bar gidan ba harta shirya ta wuce makrnta
yau kam ba irin tsokanan dasu yasmine basu mata akan proposal din omer ba amma haka taki sam ta furta musu komai..
Wani bangaren zucyarta tana son ace ta samu me sonta itama amma Inta tuna da auren mahmud akanta cewa takeyi bazata yi soyayya ba..