← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 312

Sashe 103

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga bakin kofa ta tsaresa Tace Is der any problem?

baice mata uffan ba idon
su cikin na juna ya damka mata paper a hannunta ta rike..

Kamar bazai maganam ba ya hade rai snn yace
Your Routine starts tomorw by 6.00 am. Be on time.

Kafin ta amsa mai taga ya juya yabar wajen ahankli yaja tsaki wann dai kullum acikin fushi yake mahaukaci kawai

komawa room dinta ta tacigaba da wayatta daga bisani ta haura gadonta tay bacci

**************

5.35 am dot na safe khaleel ya idar da karatun qur'anin da zaiyi ya fada wanka, yana fitowa ya sha ruwa isashe sann ya shafa lotion dinsa sama sama just to keep his skin hydrated ya feshe fatar jikinshii da spray na body mist me qamshin blue labardore, bayan nan ya bude closet nasa ya dauko wata Cool grey sport wear na kamfanin Adidas irin cotton track suit din nan me hoodie ya zura ajikinshi amma bai saka hular hoodie din akansa ya saka black face cap na adidas din shima..

apple Smart wacht dinsa baki kawai ya makala a hannu snn ya zauna daga bakin gadonsa yana saka foot wear dinsa me laushi shima baki kirin kalar face cap dinsa zak.

yana kammala shirinsa baiji wani dar dar aransa ba sam ya nufi kofar dakinta dan already ya riga yasa ransa cewa dolene yau ayita ya kare tsakaninsu kodama zai iya cireta aranshi me gabaki daya ya huta dan ya mugun gajiya da kwasar takaicin data sakashi aciki.

Tun halisa bata farka ba
taji ana buga mata kofar dakinta da kyar ta bude ido ta jawo wayarta dake ringing nan taga unknwn number ne ya turo mata sako tana budewa taga "you have 10 min to get ready...
Wani tukukin tsaki me sauti halisa taja daga kan gadon kusan shida yake bakin kofartata saida yajiyo sautinsa daga nan, saida taci kusan minti biyu akwance tana kkrin washe baccin dake idonta kafin nan ta sauke kafafunta kasa ahankli cike da kasala da saibin jiki ta fada bathrum ta watsa ruwan sanyi ajikinta snn ta fito..

Kamar yadda yay makansa itama haka tay sanda tasha ruwa me dumi sosai, sama sama ta shafa lotion just to keep her skin hydrated
Sann ta shafa spray na musk muchio me zuba qamshin baby lavender a fatar jikinta, ta saka dogon bakin wandon sport kamfanin nike da rigarsa baki ta kama suman kanta sama duka snn ta dauresu kamar chuku.

Smart watch dinta da takalminta grey colour, sabida New clients masu yawan kirarta yasaka ta jona earpod a kunnenta ana neman 10 min past 6 snn ta fito ta sameshi a tsaye ya dake cikin scnds yakare mata kallo daga sama har kasa ganin yaddata cusa hannayen ta aljihu, baisan inda ta aje karar tabarta kawai take tabawa ba.

Kallo daya suka ma junansu kowa ya dauke kansa basuce makansu uffan ba, damacan in be mata magana ba ita bata fiye masa ba.

Shanye abunda ke ransa yay can kasar wuyarsa yace mata "lets go.
Batace mai uffan ba ta dinga binsa abaya suka kai gaban motarsa ya bude ya shiga ya zauna snn ya bude mata taciki ta shiga ciki...

tsakaninta dashi bansan waye kirjinshi yafi na wani bugawa ba, dadin karawa da qamshin turarensu ya qamuso yake bada wani irin mayataccen qamshin dadin me masifar tada hankli...

A.C motarsa ya kunna ya barshi a low, snn yay winding up na class, tunda suka fara tafiya halisa ta maida kanta jikin mirror tanata kaallon buzzling street of lagos yadda masu sammako suke fafatawa wajen ganin sun isa wajajen aikinsu da sasssafe.

within seven minute suka iso wani quiet and serene area wanda babu yawan gidaje awajen sai sharararrun tituna da filayen wasanni, anan wajen ne dasuke gudanar da cognitive excersise dinsu sabida babu wani hayaniya snn akwai albarkatatun greeny vegetations na dogayen bishiyoyi atacan gabansa da akwai pools da ponds na ruwa ga nan sanyin iskan safiya me dadi na kadawa anan din sosai...

Sunakaiwa wajen bata san sanda murmushi me sanyi ya kwace mata ba
Kallonta yakeyi harta bude motar ta sauka kukan tsuntsayen da kunnenta yakeji yasata sauke nannauyar ajiyan zuciya..

Yana kammala parking ya sauko ya sameta..

kai tsaye Ya fara gaya mata amfanin abunda zasunayi anan din
Cognitive excersice atakaice anayinshi ne dan ya dedeta nitsuwarta da hanklinta waje guda.

To convince her soul to put its self back together, and to connect her mind and body tru excise da zai tura sako ma jijiyon kwakwalta dansu inganta aikinsu na yin tunani me kaifi...

Har ya gama bayanin sau daya ta gyada masa kai.

Snn suka fara 100mtr slow jogs daga wajajen bishiyoyin izuwa wajen
Da pools din ruwan suke suna kaiwa suna dawowa.

Sanda sukayi kamr guda talatin tare snn ya tsaya agefe yabarta tana yi yana marking time din daga gefe..

Farko farko taji dadi ajikinta cos its make her thinks about nothing amma da sukayi talatin din nan Daga zarar ta kalli ruwan dake gabanta sai ta fara tuno da ranarda tay yunkurin kashe kanta da kuma dalilin dayasaka hakan

then She started to get tired jin abubuwa na dawo mata kanta kamr an zazzagosu sai jijiyar kafarta yafara mata alaman ya gaji.

A iliminsu na likitocin pschlogy suna kiran wann feeling din da emotional rush or E- reflux, inhar tay kkri ta cireshi aranta toh zaiyi wuya baqin ciki ya zauna atare da ita nan gaba..

Yana tsaye yana lura da yanayinta duk ya gane metake ciki shiyasa yaki ya bata hutu, she started to rember everything ruwan hawaye suka ciko idanunta suna kkrin zubowa kasa kirjinshi na bugawa har Allah Allah yake yaga tafara sauke hawayen dan ya saamun dalilin jawota off the track suyi magana, sai kwasam taji wayarta na beep beep beep bata tsaya wani neman excuse agareshi ba ta dau wayar tare da zuwa gefe tana amsawa..

Ransa sosai ya baci cos dat wud have been the perfect time da zata zama dede cikin yanayin da zai mata magana ta Kuma jishi basai sunyi hatsaniya ba..

takusa fin minti talatin tana wayan kafin can ta katse, tana juyowa taci karo dashi gabanta yay mummunan fadi da yadda taga ya mugun hade rai yana mata wani irin kallon da bai taba mata irinsa ba.. jikinta take ya bata hala wayar data amsan ne matsalar sa kanta na kallon kasa
Ahnkli tace sorry, i have to pick dis"...tun bai amsa ba tazo zata bar wajen ji tay ya kamo hannunta da karfi ya dawo da ita baya suna masu fuskantan juna..

gabanta na faduwa sosai dan Jikinta ya riga ya bata akwai matsala ahnkli ta fixge hannunshi anata snn ta kallesa cikin ido tace "wann wani irin kallo ne haka and what exctly do u want from me hhun???

'yace "A talk."

Idonta a lumshe tace "i dont have time for talks..

Sautim Hmm ne ya kufce masa "I shud call u on ur phone maybe u will listen to me then..

calmy tace I am a business woman Doctor, And these calls are important to me.

Ya dada matsowa kusa da ita har suna shakar numfashin juna yace i knw,.. 'sexy girl, with the suit of wealth huhn, take that off,..what are u?

Cikin idonsa ta kalla snn tace "i am independent, "Strong, genious, succesaful super model and a multi Millionare business woman.

tsakar kanta ya kalla ya kyabe baki snn yace cud be self made or man made, so which one are u?Cos Nobody is strong witout his family..

take taji maganan ya cakketa. Ta tambaye kanta meye ke nufi???

Cikin katseshi tace I made myself. And, u knw nothing abt my family.

yace are u sure??..dan nasani cewa Ur dad got hit by a car while he was drunk, and ur mum died of blood cancer while ure 7,..And u knw u cud be a good girl by staying with ur uncle....i knw ur story!

Hawaye ya cika idonta muryanta na rawa rawa tace "that is good for you, and I do not want to be a good girl. Thank you!

shiru yay dan ya bata lokcin hatsala sosai dan akwai wani tactics da likitoci kamarsa sukeyi

Idan suna dealing da mutum me taurin kai ko girman kai kome ilimi dayawa they use to trigger him with bad words or accusations basu binshi da kalamai masu sanyi se masu cin rai da kuma zafi, Wanda ata hanyar nan ne kawai ake iya gane rauninsu dan kuwa kashi 99% na masu irin wann taurin kan zasu hatsala ne su fallasa kominsu acikin rauni dansu kare kansu.

Cikin lumshe ido da budewa yace i knw. Ur too stubborn..U dont want to be a good girl. Wann abune da kika zabar makanki aranar da kika bar gaban kawunki kika fara aiki cikin kazanta a inda ake.....

Daukewa cak numfashinta yay Cikin datsar numfashinsa tun be karasa ba tace...

"party da shan barasa?., ko a inda ake kwana da maza ayi zinace zinace? Kace nice na zabar makaina? ..

girarsa na sama adage Yace Ders no better way to say it..iyayenki sun rasu amma kina da gatan awajen kawunki toh me zai kaiki wajen? Neman kudi, ko kuma neman maza????

Muyyanta na rawa sosai tace ohhh.., and u think u knw evrything abt my life?..

yace "No i dont knw..why dont u tell me...why ure this arrogant,.defensive.
U act like a good girl to ppl around you but to urself ure not..Deluded by men and fame.. after all dukiyar da kike takama dashi yanxun is not even ur own sweat baby girl.., is all built on the bid of ur self worth and dignity... thats why kika kasa rabuwa da wancan mutumin (zach) even after he used and break u, u think he wil mary a girl like u, but He just show u how empty ure when he dumped u on ur weding day, few days ago you wanted to kill urslf, bcos u saw him da wata ƴa macen irinki ko?..

Snn ynxu kuma Kinakan binshi kuna waya kullum kina kulashi and sumting is telling me he is happy seeing u get manipulated suffering all bcos of his money.
Chapter 103 · 0% Book details