Sashe 246
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun fi awa hudu a gidan suna tsara rayuwarsu me dadi, babu ranar da baya nuna mata matsuwarsa akan batun aurensu, har ya fita yaje yay sallah snn suka ci abincin suka fita izuwa wani babban cloth brand store na kamfanin jimmy choo ya sissiya musu kayan sawa, Anan store din suka shirya ta saka straight skirt da shirt da dubai kimono shikuma yasaka simple casuals aka mata make up sama sama. Suna fita yay sallahn asr, ya fito snn sukaje su wani anguwa.
Gidajen close friends dinsa kusan uku Zuwa hudu sukaje musu ziyara Wasu a family house dinsu wasu kuma wajen matansu and they had a good time dan dayawan su abokan nasa basuzo aurensa da meenal ba sabida basu sanshi da ita ba auren kwasam yazo musu kuma dake ma meenal din bata karbesu da mutunci ba yasaka zumuncinsu dashi din kawai sukeyi awaya ko a office babu me taka gidan nata.
yawancin su sabida meenal din suka ja jiki dashi saidai suce masa inya koma gidansa zasu zo sabida gudun gori da walaknci, yau Ganinsa da Halisa yasaka aka fara dago hirar meenal kala kala da irin tijarar data musu akan khaleel.
halisa tasha mamaki sosai dan ko ita datake tare da meenal shekara da shekaru batasan wasu mugayen halayyar ta ba sai in mutane suna fada. Altho acikin tsokana suke masa but abun sosai ya dameta cos to her is not funny yadda mace zata rabaka da kowa for her own selfish intrest musmn ma da bawai kulawa da shi takeyi ba.
Wani zuciyan nata yay sanyi ya kuma girgza akan labrin meenal, wani kuma she feel special sabida yadda kusan duka wajejen da sukaje musu ziyaran suka amsheta da farinciki da darajawa suna masu dada gaya mata cewa bai taɓa cewa yanason wata ya mace ba sai akanta..
Bayan nan sukaje cinema basu dawo ba har saida tay bacci suka kwana a sabon gidan nashi,meenal tay ziriya a titi wajen nemansa yafi sau a kirga, hakama a kofar gidan Halisa, tana ta labewa tana jira waiko zata kamasu dan tun hjya nadiya ta zugata akan tay hakan har abun yazo ya fara fita mata arai.
Ita bataga halisa ba bata kuma ga fitowar khaleel agidan ba, har tazo Ta fara tunanin ko ma bata lkcinta takeyi akan halisa hala khaleel nacan yana sharholiyansa da wata.
Tunda hakan ya faru lamarin halisan yafara sanyi aranta washe gari sunday tunda asubah ana fita daga masjid khaleel ya kawo halisa gidanta dan ta huta ta kuma shiryawa monday ranar aiki dan fitar tasu jiyan bakaramin shoping din yar gata yay mata ba.
Wann ne karo na farko a rayuwarta data soma ganin gwarzon namiji irinsa dayake nuna mata cewa komin yawan kudinta he wll still spend his own cash on her and treat her like his queen.
Wani irin feeling na daban taji wanda nata tabajin irinsa ba ta tuna llcin zach baida rowa amma kuma sai inta nuna tanaso ko ta tambaya abu kafin nan yake bata. But with khaleel, he owns the entire masculine energy, shide yadda yake kiranta bbygirl dinnan haka yake bi da ita, In yaga abu ya dace da ita koma miyene ra'ayin kansa kawai yakeyi ya saya mata kuma zai tabbata abun na kece raini ne kuma me kyau dan yadada nuna mata cewa tanada daraja wajensa sosai.
Bata rasa komi, ko wani abu na duniya ya fi karfinta ba amma kuma bakaramin kaunar kyautar sa takeyi aranta ba.
yau yana ajeta agidan daga nan ya wuce Gidan iyayensa domin dubasu bai wani jima da tafiya ba saiga Meenal din ta bugo sammako a motatta tazo gidan sassafe irin kamr tazo bada halisa hakurin nan but her main mission was to make sure that halisa da khaleel ba rudarta sukey yana soyayya da halisa abayan idonta kmr yadda hja nadiya ta gaya mata jiya ba.
Hajya nadia tace ma meenal wai bokanta ya gaya mata haka. Cewa Mijinta yana soyayya ne da aminiyarta snn kuma aurenta ma zaiyi.
Meenal duk dai abun yaqi ya zauna mata aranta amma bakaramin kishi taji akan zoben nan ba
Halisa ta rufe ido kenan zata koma bacci taji an shigo mata room dinta
cikin sanda, bata motsa ba har saida meenal ta gama dube dube da leke lekenta ta tabbata babu khaleel agidan snn ta dawo gefen gadonta ta zauna turus cikin sauke ajiyan zuciya tareda sako wani muryan makirci ta tashe halisan snn tafara zuzzuba mata kukan karya tana mita tana cewa ai khalel yay fushi da ita tun friday yabar mata gidan gashi yau sunday bata san inda yaje ba..
Haka nan Halisa tagama jinta tagama surutun ta batace mata komi ba sai kawai ta fara nuna mata ita babu ruwanta akan wnn batun.
Meenal sam bata wani ji dadim yadda Halisa ta shashantr da ita akan zncen khaleel ba amma duk tadauka ko fushi takeyi da ita akan abunda ta mata jiya har yanxu. She spend few hrs agidan Halisa anan tay breakfast snn ta koma gidanta, rashin dawowar khaleel jiya dayau yasaka duk ta kasa samun nitsuwa gashi yay blcking numberta she can't call him ya kuma san duk land line na gidan kota kirashi bazai dauka ba.
Acikin matsanancin damuwa da nadaman abunda tay masa ta zauna duk dama gani take ai shine ya jawo mata harta zarge halisa akansa.
Bai Tashi dawowa ba sai ranar monday da safiya sosai lkcin tana tikar bacci, nan ma kayansa kawai yazo ya shirya ajaka yawuce gidan halisa ya jirata ta shirya ya kaita office shikuma ya wuce Airpot zaije shi saudi batare da hjy meenal tasan ya wuce ba.
***********
Bayan kwana biyu tun abubuwan khaleel na damunta har yazo ya dan dena ga ranaku nadada karewa da aka basu sukawo kudi. tarasa yadda zatay Duk sanda mum dinta ta kirata sai sunyi tashin hankli akan Halisa da kuma attitudes dinta akan khaleel hajy nadiya kullum ce mata take jiiji da kai da girman kanta shine ya jawo khaleel bai basu kudin biyan bashi ba haryanzu.
Gashi hjya ndya tasaka idanu akan lamarunsa sosai kusan kowani move dinsa acan takan yi bincike ta sani ta wajen kawarta data fara bata labarin, itace ma tagayawa meenal cewa khaleel ya wuce saudi sann zai amshe leave zasu bashi kudade masu yawa na hutu wanda har zai biya musu bashin snn ya samu saura. Daga sun fara maganan irin haka rimi rimi meenal sai tay kamar zata sauya halinta amma ina halin kamr ajininta yake yawo.
******
A fannin Vicky kuwa wani sabuwar rayuwa me dadi takeyi tare da kayden dinta tun be dawo nigeria ba suke yawan waya suna video calls su jima,
saidai aranta baso takeyi suyi soyayyan nasu openly ba sabida bata son yawan bakin mutane da masu cece kuce su lalata musu komi.
Yau ya cika satinsa guda kenan da dawowarsa daga jinya a kasar waje Amma ras yake kamar ba shi ba, an masa special therapeutic treatment da machines har wani kato ya dadayi, yana dawowa ya kama ma vicky gida me shegen tsada tana zama ita daya aciki, dan taki sam su zauna tare dashi tanata tsoron yadda abun zaizo yay affecting din rayuwarsa dan haryau gani take kamr zai dan fuskance tsabgwama daga wajen abokansa and the entire society for dating an older lady like her shikam dai ko ajikinsa dan kullum ma nuna mata yake ba akansu aka fara ba bare akare. Duk jan ajin da zata mashi haka yake binta wann satin zai dawo daga Abuja inda yaje reprsenting babansa a wani multi million naira meeting and She was expecting to pick him up at a restaurant.
Daidai gaban wata
Hadaddiyar Open Air restaurant din tayi parking bakin motarta bata sauko kasa ba ta dan maida kanta ahankli akan seat din motar cikin wani yanayi nalumshe idanu tay tsam tana mai kkrin kwantar ma kanta hankli sabida ta gudura aranta cewa zata gwada tsorata shi taga ko zai gane cewa game din is way bigger than his mind and age, ta lura shi ba mai harkan mata bane kwata kwata, home boy, generously artistic, soo passionate, rayuwansa dai is exclusively calm and private. So, She wants to introduce sex into the relship taga ko zai iya daukar ta..
can ta bude lumashun idanun nata ta juya gefe ta jawo jakarta ta bude ta fito da case din powder mary kay da red matte lipstic me mugun daukar hankli ta dada gogawa ta shafa powdrn a sassan fuskarta takarayin kyau sannan ta dada feshe jikinta da turare ta bude motar ta fito kai tsaye ta shiga cikin restaurant din.
Ba wasu mutanen kirki bane awajen amma u can easily notice that All eyes is on her sabida wannan dirin nata mai dauke ido da daukar hankli ga wani irin red sexy clumsy gown data saka wanda baida baya kallo daya kamata zaka san bata saka wani inner wears ba.
gabanta kawai take kallo tana takunta daya bayan daya Bata kula kowa ba Straight ta wuce ta nemi kujeran dayafi dacewa da ita ta zauna tana kiran waiter ya kawo mata oder ,Batayi minti biyu bama sai gashi,da yar fara'ar sa yace barkan ki da shigowa maam tace yawwa barka, yace me za'akawo? tace uhmm chokolate ice cream, bai bata lokaci ba kuwa sai gashi yaje ya dawo mata da chilled ice cream sai uban qamshin coffe flavour yake zubawa,tana amsa tace thank u sannan Ta sallameshi ta shiga budewa.
Cokali daya ta deba takai kan harshen ta lasa inda dadinshi ya bala'in tafiyar da ita yasa ta danlumshe idanun ta,tana budewa kuwa taci karo da mutum yana kkrin shirin zaunawa agaban ta.
Qamshin turaresa yasa xuciyarta bugawa tun bata kalleshi ba tasan shine, tunkan ta sauke spoon din Daddan sautin muryan shi mai sanyi da gwarjini ya tsareta Yana maganan sa in a sexy cool tone yana wani kashe tausahiyar muryar sa cikin kallon kwayar idanunta direct yana dan sace numfashin shi a hankli Yace "hey Angel.