← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 203 OF 312

Sashe 203

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Halisa na dariya ahnkli cikin rolling eyes tace enuf of the hype tacha kinga kin dawo kenan ko? Jasmine Ta rike haba zatay magana cikin katseta halisa tace Shush its ur turf now so lets not make it abt me kedin amarya ce so frm now on evry gist is gonna be abt you.

..jasmine tay murmushi me sanyi hade da dariya snn tace yes oo i am the Bride.. but still dole ne kiban labarin wann dressing din when did dis happen, dada karea halisa kallo tay snn tace omo u need to coach me on this abaya thing kin san dai mijina musulmi ne so i need this Steeeze and composure..

seriously ta fadi hakan halisa nata mata dariya tana imagining yadda jasmine zatay kyau itama aciki dan jikinsu kusan iri dayane duk dama halisa tafita diri me daukar hankli.

jasmine is alwys wild and direct, in abu ya mata take take nunawa, in be mata ba still haka zata nuna babu boye boye a lamarinta, she is a very free spirited human being wacce bata taba dandana wani abu waishi talauci a rayuwanta ba.

Sanda jasmine ta gama surutunsu snn ta dawo kan Aliyu dake tsaye yana kallonsu nn suka gaisa haka shima ta dinga sakashi dariya tana cemai da Alhj bello baizo da wuri ba dashine zata zaba a matsayin mijin acikin wasa yanata dariya har suka fito waje nn suka samu mahaifinta already ya aiko convoy of cars guda biyar, haka aka daukesu aciki suka wuce cikin babban mansion din babanta dake nan Abuja acikin anguwar asokoro..

Gidane tamkar wani babban palace din sarki daga shigarsu izuwa yanzu sun wuce faloka yakai takwas kafin suka iske mahaifintan bayarbe ne dan Al'ada dan haka suka rusuna kasa suka gaishe shi ya saka musu albarka sosai akayi hira over a lavish welcoming meal, she introduced Aliyu a matsayin kaninta dan tariga tasan meting a billioanare face to face may bring him to the face of opputurnity.

Mutumin nada saukin kai kuwa ga yanayinsa na Riko da Addininsa na islama duk dama al'ada da zamanancin ya cinye sa sosai, acikin hiran sa bai ya cire kowa acikin su wanda yasaka cikinsu kowa ya sake jikinsi dashi sosai.

jasmine na cikin yanayin farinciki akan shirye shiryen hidiman bikinta anan sunfi awa awajen cin abincin suna magana akan yadda aka tsara mata traditional weding dinta almost komi da komi an gama matashi dama ita kawai ake jira tazo akamamla dress fittings da kanann abubuwa kamar bridal shower.

Anan mahaifin nata yace mata tunda ga halisa a Abuja Da ita kawai yake son Suna zuwa wajen bridal fitting din tare dan bayason tarkacen kawaye da kuma lousy event da komi sai an sakashi a social media.

Bayan sun kammala cin abincin haka jasmine ta jawota sukaje dakinta a sama aliyu kuma was invited to the snooker Hall by the man to play some outdoor games.

Jasmine na shiga dakin tahada halisa da weding event planner dinsu a waya suka fara magana akan hidimar yanamai sanar da ita duk abunda yarage musu suyishi akan lokci, traditnl events prgrm, da bridal shower da dukan kayyakin da zasu saka na traditnl weding din wani italian designer ce zata dauki wann sude nasu part din bridal fittting ne kawai da shirmen gyaran jiki.

Halisa nakan wayan daga nan nan ita kuma jasmine ta ciccire kayan jikinta kaf tafada wanka

tana fitowa tazo ta saka wani rigarta na Dior me kama da bra da bomb shot snn ta same Halisa akan gado suka zauna da katoton bowl din dark cokolote agabansu suna hira Lkcin tanakan lissafi game da kayayyakin da quest zasu saka ajikinsu.

sunkai awa biyu suna hirarrki akan hidimar bikin kafin nan jasmine tafara jaddada mata cewa dolene kawai tay hakuri ta zauna da ita Abuja for the whole week tunda auren is coming up in 5 days time daga yanzu kuma basu da wani lokcin zuwa garin lagos su dawo, duk complain din da halisa taso tayi mata akan khaleel yana bukatar hutu takiji sam, tace mata dakanta zataje hotel din ta inviting dinsa auren shima halisa bata ce komi ba dan Kwana biyu ne za'a dauka ana bikin the remaining 3 days tasan bazasu lkcin kansu ba.

at long last Halisa ta hakura ta Amince cewa zata zauna dasu daga nan kai tsaye jasmine din ta kira planner dinsu tace a aiko mata new male quest package, Aliyu na waje suka kirasa awaya ya basu exct detail na attire din khaleel harda nashi.

Daga nan hirar rayuwa suka tsunduma Halisa na bata labarin yadda abubuwan tsakaninta da khaleel yake jasmine bata taɓa jin farinciki aranta kamar nayau ba.

Dake ita bayar boye boye bace da haka Kai tsaye take dan bawa halisa shawara akan tayi considering kasancewa tare da khaleel for life in har zuciyanta ya aminta da shi, duk dama bata fito fili ta gaya mata a sigar soyayya ko aure ba amma itakanta halisan tasan abunda jasmine din take nufi kenan.

Dan jasmine nuna mata take zamanta da khaleel ya canza ta for the good. "She is glowing, she is flourishing in busines, and most of all she is happy, ita aganinta inde zaka zauna da mutumin da zai kawo maka cikakken salama da kyakkwr canjin rayuwa da kuma kwanciyar hankli a cikin ranka toh ka gama samun komi.

halisa duk ta kasa cewa komi, dan Itade aranta tasan khaleel means alot to her, sumtimes she feel she can live witout him zucyarta ya saba dashi sosai, sedei bata taba zama dan tay doguwar tunani akan inda shakuwar taso zata kaisu nan gaba ba sabida tana tsoron ta jefa kanta acikin wani hali face saida jasmine ta fara cusa mata hakan a zuciya yau da kalman True love is hard to find. and is true she feel like she like khaleel to that extent,but Yadda zata gina soyayyansa akan rikici, gaba, kiyayya, da cutar da zucyar wata ƴa macen shine babban abun dubawa yanzu.

Duk da bata furta hakan a fili ba sosai Jasmine ta gano fears dinta, she just smiled, tace mata she shud ask her self alot of questions to see if der is anything wrong with being in khaleel's life in har ta iya amsawa da gaskiya batare da ta ma xucyarta karya ba toh duk damuwrta akan hakan zai gushe lkci guda..

Maganganun su da jasmine din yaso ya demata sosai acikin ranta amma haka ta basar da komi suka cigaba da hirar bikin dake gabansu yanxu.

Har yamma yay suna tare gashi zuwa gobe zasu fara zuwa fitting dan su tabbata kayan da amarya zata saka awajen event baida wani matsala.

Around 8 pm na Dare suka bar gidan mahaifin jasmine din suka kama hanyar hilton hotel bayan sun cika cikinsu sun koshi, Mahaifin jas ya bada Aliyun card dinsa dake yau din sun dau lkci suna game din tare sunyi hira dayawa akan hobbie har suka dan dauke pictures ya saka akan status dinsa mutane daya harda mamansa aciki nata tambayarsa ta ina ya hadu da billionaire har yay hoto dashi yake gaya mata cewa sun je wani gida ne da halisa anan.

Suna komawa hotel din ya nufi suite din mahaifin su yaje ya samu har yanzu basu dawo daga townhall meeting dinsu ba wanka kawai ya shiga yana fitowa kenan ya zauna akan chair yana chating har bacci yay awon gaba dashi...

Ata fannin Halisa kuma har saida ta kimtsa kanta cikin wata doguwar riga me tsiririn hannu snn ta bude kofar ta taho room din khaleel tana tafiya kirjinta na bugawa babu abunda yake fado mata arai sai maganganun su da jasmine akanshi wani irin nauyi take ji akasar ranta wanda bazata iya fayyace shi ba cikin lumshe ido da budewa ta bude kofar ahnkli nan ta hangesa azaune akan gadonsa yana kan latsa computersa yana famar configuring din business master plan dinsa cikin nitsuwa da tunanin ydda zaiyi ya bayyana ma halisa manufarsa batare da wani matsala ya shiga tsakaninsu akan meenal ba, he is thinking of all the words he had to say to convince her to marry him, Dan yasani sarai kusan dolene ta kawo masa wnn maganan na alakar dake tsakaninta da meenal inma ta Amince da batun auren kenan. Har acikin zcyrsa yanajin itadin tashi ce baiya jin shakkan haka bare kuma tsoro, kai ko da ace taqi jininshi baijin he will ever let go or give up on her. abokinshi dayaje wajensa yau ya dada bashi shawarar cewa ya lazimci istikhara Allah zai taimaka masa akan komi yanakan aikin yana lissafin abubuwan dazaiyi dan son jawo hanklinta izuwa hankan dan baida tabbacin ko ta gane inda ya dosa ko bai gane ba.

suna hade ido ya mike zaune, murmurshi tay aranta tana cewa hmm waishi wnn baya gajiya da aiki ne? Cikin nitsuwa tay sallama tun daya ya zuba mata sanyayyun idanunshi komi nashi ya canza Kallonta yakey cikin ransa yanajin wani irin sanyi ya zuba mata sanyayyun idanunsan Masu tsananin sanyi da kaifi harta karaso cikin nitsuwa ta zauna daf dashi tanamai sauke sihirtaccen ajiyan zuciya.

Kallon juna suke kowa da abunda ke yawo a mind dinsa kusan a tare suka sauke ajiyan zuciya da tausashiyar muryansa me ratsa gangan jiki ya kalle kwayar idanunta sn yace "Hey, i tot u will sleep witou saying goodnite to ur champ abunki wato jasmine ta dawo ko, tay karamin murmushi ahnkli Tace well, U're a celebrity now
koda amarya ta dawo Nobody can sleep on u.
Chapter 203 · 0% Book details