Sashe 194
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fauce hannunsa da tsananin kishi ya wurga mata nano chip din ajiki yace "u mean dis??? kece kenan kika saka masa abu yazo yana raina ma mutane hankli..
Kirjinta na bugawa tace yes.. to me kake so nayi he hacked ur system,i had to hacked him out.
akan me zaka kyalesa yay amfani da iliminka
nide I cannot sit down and watch.
da wani irin tsananin mamaki a muryansa Yace whatttt did u do??
A dan tsorace da yanayinsa ta fara bashi labari, tace wann mutumin da ka gansa dashi dazu shine yake masa aikin, kuma dama nasanshi saina kira aka gayamin abunda zanyi shine naje na saka chip din so that i wll log them out of ur system..
kamar zata masa kuka tace khaleel i am so sorry..ya kulle office dinsa..if i didnt go to him like this ai ba budemin office din zaiyi ba..i just dont want you to waste ur effort. Is not worth it
cikin jan numfashi me zafi Yace okay, u did a great thing by giving justice..but dat doesnt mean i am okay with this whole dressing stuff.. are u out of ur mind?
Mutumin da kinsan jikinki kawai yake nema, so what if sumting bad happen to u today, wai mesa bazaki gayamin abu kafin kiyishi ba ne eehhhhhhh, What if sumtin happen to u over der..it will all be my fault..i will be the one in pain and problems, wai waye ma kika hadakai dashi kikayi wann aikin shima baida hankline da zai barki ki tunkare khalid din ke kadai, was dis sumone idea or urs?
Idonta cike da ruwa da kalar masifan dayake mata tace no, it was my idea. Dama.. dama.. guy din yana aiki ma zach ne dats where i trace him i had to call zach..
bai barta ta karasa baa Cikin katseta da wani sabuwar mamakin yace zach?Halisa..u call zach?
Yanayin da ya furta hakan kamar zai mata kuka ya sakata tay shiru
har ya bude baki zai zazzago mata ruwan masifa maryam tay saurin karasowa ta shiga tsakaninsu tace khaleel Dan Allah kar mata fada mana. Ya isa haka. She just did wat she tot was ryt..
Cikin lumshe ido da budewa muryansa harna rawa rawa tsabar fitinyar kishi da bacin rai yace maryam Bakisan matsalar da take son ta jefa kanta aciki bane akaina..wayann mutanen kaf dinsu They mean no good to her life akan me zata kirasa dan Allah dat guy that he feels he owns her?? ba ire iren abunda ke sa shi jin kansa ba kenan..she run to him for help,..And dis idiot khalid dake neman ya lalata mata sunanta kullum a idon mutane inba rainin wayo ba kiji sunayen dayake kiranta dashi dazu mezai kaita gabansa ahaka??jikin nata ya zama abun wasa ne?? Yau in wani abu yaje ya sameta bazai damesu ba ni kadai zai shafa..i am d one dat will live with dat pain sudama basu damu ba, Halisa bataji wallah komi zan gaya mata batajina burinta shine taga tasakani a cikin damuwa da tashin hankli..
Kanta na kallon kasa tafara kuka maryam ta rungumeta ta fara rarrashinta, duk sai yaji ya damu sosai, yasan duk akansa tay wnn abu amma harga Allah yanajin matsanancin kishinta aransa ahakam wai daurewa yake yo kn baison yana takura mata, amma iyanxu ji yake da taje wajen zach neman wani abu ya gwammaci a ciresa a progrm din nan kwata kwata.
tanata kuka duk ta tsorata da kalar masifar dataga yakeyi. Maryam ta kallesa cikin harara me zafi tace haba khaleel kuka fa takeyi, koma miye ai sai ayi hakuri.. duk ka gama mata tsawa akai, kamata yay ace ka sauko haba da Allah.
wani irin shan qamshi yakeyi yace nide babu ruwa na, ai bani nasakata kukan ba, kece..
Da mamaki da takaici Tace nikuma? Khaleel ni wallh bana son iskanci dont u dare shift blame dama ai kasaba..
yace oho ni nasiha kawai nake mata akan ta gyara halinta, snn ta dinga gayamin abu in zatayi.. kece dai kikazo kika wani rirriketa kika sata kuka
ni ban miki masifa akan kinzo kinsata kuka agaba na ba kece zaki sakoni agaba da masifa??
Maryam taja tsaki cike Da takaicinshi tace kaji dashi awajen..nide zan tafi da ita gida zan je na rarrasheta acan tunda anbata maka rai dan antaemakeka wallh saina gayawa mama kuma..
Da sauri ya kwace hannunta yace tohh gayyar sodi angode nibance miki ban iya rarrashi ba. Kije gidanku mana. Ya jawo halisan yadan rungumta sigar rarrashi snn ya kaita sama kan stairs fuskan sa harde ya ce babygirl go and change this dis dress..kuma nida ke ne agidan nan..
hawayen ta ta share ta wuce dakinta harta isa room dinta bai iya daga idonsa akanta ba.
Yana dauke idonsa yaga maryam tana kallonsa wallh kaji kunya ko matarka baka kishinta kamar wann yarinyar kacigaba da pretending Allah yasaka ta samu saurayi wallh haka zamusha biki kana tsaye kana masifa...
ahnkli yace ba amin ba muguwa da Allah fita..
Tana tafiya tana masa mita akan lallai saidai yajeshi ya rarrashe halisa snn ya gode mata, tsinin baki yay cike da taurin kai sam yaki ya amsata harsaida ya rakata bakin motarta snn yatsaya yace "dama me kike tunani akaina zan rarrasheta mana.. amma inji de na fadi abinda ke raina, duk abunda nakeyi is for her own good kefa bakisan renin hanklin zach din nan bane kawai kwata kwata bana so tana hulda dashi bare kuma wann dan iskan khalid.
Maryam tace i dont even knw him amma nasan bazai wuce ex din ta bane shi zach din
Yace exctly..so pls..ex shud remain an ex.
Tace hmmm untill u make a move oga.
Yace yeah and dats not ur business shegen son jin gulma.
tace assha wata rana da bakinka zaka zo kacemin
inmaka hanya kuma zaka ga tsiya..
Dariya yay yace jeki dai..
Saura kikai gulma ma mama kuma...
Tana dariya batace mai komi ba taja motarta tabar musu gidan.
Awajen ya nemi waje ya zauna yanata tunanin abunda ya faru har aka kira magrib kawai sai ya wuce masallaci bai kuma dawowa cikin gidan ba sai da akayi isha'i..
Lokacin Halisa harta dan kimtsa kanta ta saka oversize shirt white colour da bomb shot aciki ta tattara suman kanta sama, yau ko irin kwalliyar nan data saba yi makanta batayi akan fuskanta ba, tun shigowarta dakin dazu tana dan kukanta jasmine ta kirata awaya akan batun auren ta, jin tawani irin mood yasaka ta gaggaya mata abunda ya faru da can kuwa har taji haushinshi amma da jasmine ta fayyace mata dalilinsa ta dan bata lefi awasu abubuwan sai kuma taji wani irin aranta
Halisa he is ryt, duk abunda yaje ya faru dake wallhi shi za'a kama kuma kinga abun nan is kind of personal to him.
tana tuna maganan jasmine can tay kwafa aranta toh Maybe he is just tryng to protect her, but deirs no any oda way for her kusan dole ne kawai zata taimaka masa a wnn gabar ko yanaso ko baiyaso saboda tana son taga rayuwarsa ya sauya snn ya fi karfin rainin Amina talba da sauran mukarabanta.
Aranta ta shirya cewa zataje ta bashi hakuri anjima tunda baiji dadin kiran zach din datay ta nemi temakonsa akanshi ba, but she is glad ta gaya masa hakan tun abun na zafi zafi dan tasan idan yaji awani waje zai jawo musu matsala sosai duba da yadda taga bayason maganan ta da zach din ko kadan, Game da yanayin dressing din she may have to adress that with him amma tasan dolene saiya sauko daga fushinsa snn suyi magana...
Can dare arnd 10Pm yana kwance daga shi sai kayam bacci aransa yanata kokonton yaje ya dubata ya lallameta duk dai besan me zaice mata kukan datay ya dame sa har cikin ransa kawai sai ya mike ya can rigan jikin shi ya nufi room dintan kai tsaye.
kusan anan dakin nata itama duk ta rasa sukuni tana son taje wajensa ta bashi hkuri amma bata san ko ya sauka dga fushin nasa ko bai sauka ba, gashi ta hada Milk motchan ta me dadi tana son takai masa ..
After like 30 minutes ta lumshe idonta tay tsam tana tunanin me zataje tace masa for the last time ahnkli taji kamar an bude kofarta an shigo ciki tadada lumshe ido duk tadauka ko wani imaginations inta ne.
bata hankara ba taji mutum daf kusa da ita sassanyar Qamshin turarensa tafara shaka ahnkli ta bude ido taga yana kallonta cikin sauri ta sunkuyar daga kai sann ta mike zaune tay shiru batare da tacemai komi ba..
tsimammun idanunsa masu cike da azaban ruwan sonta ya zuba mata daga inda yaken yanata kallonta ayayinda ita kuma ta sauke nata idon can kasa Cikin tsananin jn faduwar gaba tana kuma wasa da yatsun hannun ta kamar wata marar gaskiya..
Sunfi minti biyar ahaka ba wanda yace uffan snn yasauƙe wata sassanyar ajiyar zciya gamida wata kyakkwayr murmushin data wakana akan kyakkywan fasalin fuskarshi mai tsananin sanyi, Bata san lokcin matsowarsa ba kawai jin inuwarsa tayi a daf da ita dan tazarar dake tsakaninsu baifi na zira'in saukar numfashi daya ba idonsa nakansa babu abunda yake tunawa aransa sai kkrin datay dominshi. Wanda Bayan mahafyarsa baijin akwai wata ƴa mace data taba damuwa ko ta takura kanta da mutuncinta domin ganin cigaban rayuwrsa kamar Halisa.
The more he look at her the more she mean the world to him and more..
ganin kallon yay yawa cikin sauri tadauke kanta ta mayar gefe ayayinda shima ya sassauto da nashi kallon ƙasa ya kyabe bakinsa ahankli..
a hnklin ya dago ya kalleta for the last time hannunta yay niyyar kamawa dan ya dago da ita sai yaga ta turo mai baki ta matsa can nesa dashi,cikin sassanyar muryanshi mai tsananin taushi da sanyi yace..
"Hey, ive come so dont give me that attitude okay, kingama kukan?keda ga an fara miki fada sai kuka?And U knw i will be worried. dan harɗe fuskanta tay da wata shagwabben bori cikin jan masa aji tay masa shiru batace mai komi ba.