Sashe 271
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hadixa ta bude ta gani its going to be deliverd to meenal kafin daurin aure Invitation card ne da ajijyyen cheque din data aje mata da sauran wasu abubuwan da suka saka mata aciki".. duk da basu san inda meenal din take ba amma wani me aikin sirri wa mijin hadiza yace yasan yadda aikan zai isa garesu akan lkci.
duk da haka basu daga hanklinsu ba dan duk sunsan inba ta fito dan Allah ba zata fito dan wann sakon dan Halisa is more than ready to make her pay for taking uztaz away out of her life
Bayan sun gama hada sakonsu hadiza ta dauka ta fita da shi halisan kuma ta koma bacci.
Bata wani jima da baccin ba tafara mafarkin kanta awani waje anata ruwan sama,ruwan na zubowa akanta kamar da bakin kwarya gata da wani weding gown ajikinta tana hawaye tana tafiya acikin ruwan can sai taga
Uztaz na hawaye na kuma mata murmushi, jikinta na rawa rawa da murnanta tana kkrin zuwa wajensa sai ya bace mata bat, tana kan kiran sunansa, sai kuma taci karo da mamanta suna cinkaro taga itama tana kukan sosai tabo rungemeta da wani irin tsantsar farin ciki tana ce mata "i"m so proud of u"
Kkri take ta dagokai ta gaya mata zatay aure ta hadu da yan uwanta tana daga kai sai taga kuma ta bace mata bat. Kirjinta na bugu ta fara gudu acikin ruwan tana cewa "mama mama, garin gudun ta zame acikin ruwan ta fadi tanakan kuka, ruwan nakan sauka akanta taji an dagota sama ahnkli tana daga kai taga babanta wani irin tantane shi tay, dan wnn karo ne nafarko dataga babantan a mafarki bakaramin rudewa tay ba ta fada jikinsa tana kuka sosai
Ya dada rungumeta sosai ajikinshi, iyaka ajiyan xucynsa kawai takeji da sunanta dayake kira ahnkli hankli har muryansa ya gushe sann ya bace mata battt
wani irin ihun sunansa tay tare daka tsalle akan gadon a mugun birkice ta farka hawayen sun wanke mata fuska acikin firgici batare da sanin inda hanklinta yay ba...
Saiji datay an rirriketa su jasmine vick da su azrah duk sun tsaya cirko cirko akanta kowa na kira sunan ta ana cewa lfya
Ihun data farka da shi ya razana kowa dake wajen wanda shi jawo hanklin anty maimuna da anty jamila dake waje....
Anty jamilan ce ta rungumeta sosai tana patting bayanta cikin rarrashi kowa yay cirko cirko ana son aji me ya faru banda kuka bbu abunda halisan takeyi
Hankli tashe anty maimuna ta tambayr su jasmine..vicky ne ta fara maidata tana cewa karfe takwas suka farka sukaganta tana bacci, tara na yi suka fara kkrin tashinta amma sai suka sameta tana ta firgici acikin bacci tana kiran maman da babanta da uztaz...then she wakes up. Cikin kwantar musu da hankli anty maimunan tace musu toh karsu damu mafarki ne kawai su cigaba da shirinsu
Nan suka dau halisa ita anty jamila suka tafi da ita sashensu suka dinga lallashinta har kafun nan ta samu nitsuwa tay shiru..musmmn ma da aka kira kakansu general hakeem awaya ya lallabata snn yace mata ai Mafarkin saukar ruwan sama har da bakin kwarya akan mutum alheri ne hakama mafarkin kuka alheri ne saidai kawai taci gaba da addua Allah ya sadata da alherin dake tunkarota anan gaba,Wann bayanin kakan nata ne ya dada kwantar mata da hankli taji sanyi...
Awajensu antyn nata ta zauna har karfe goma ya cika aka fara shirye shiryen na daurin aure da kuma xuwa kai amarya meduguri.
Anty salma da sauran surukanan gidan general hakeem, Matayen doc ishaq da engr ammar da anas sune akan hidimar refrshment, fadila da hadiza maitama suna tayasu tsara komi da za'a raba wajen daurin aurre.
babban jikar gidan a fannin mata wato Nana ai itace overseer of evrything she make sure komi is perfect.
3:pm za'a daura dan haka Wajajen karfe daya da rabi bayan sallahn azhr
Su jasmine suka dau amarya aka kaita make up room din gidan make up artist da stylish suka fara shiryata ana mata make up ana video Anaa nishadi..
bayan daurin aure liyafa kawai za'ayi a meduguri sai kowa ya watse. So they have to make sure evry minute is funfilled.
Akai akai Hadiza take saka hotona da videos a status dinta kowa na masha Allah masha Allah hidima yay hidima.
Hakama vicky kowa ata fanninta saida ya san halisa zatay aure.
Abangaren Kawun halisa da mutanensu duk sun shirya tsaf lkcin daurin auren kawai suke jira.
10:am mutanen meduguri suka iso Garin lagos, Yau gidansu khaleel din ya zamo babu masaka tsinke sabida tsabar cikan mutanen acan meduguri aka bar wasu suna famar bidirin shirin tarban amaren da za'a kawo, Kusan komi da ake ma khaleel iri daya ake musu da twin sisternsa Maryam wacce ana shirin kaita gidan nata mijin dake can meduguri sukuma gidan ango suna shirin tarban amarya Halisa daga lagos.
A lokci guda za'ayi daurin auren nasu duka wanda shiyasa su kakan halisa da kawunta na benue suka saukaka sukace akawo daurin auren duka lagos kawai basai anyi awaje me nisa ba.
Bakaramin jama'a aka taro ba, ga mutanen maryam sun hallaro all the way from maiduguri za'a daura aure anan amma sai anje can meduguri kafin su dau amaryansu, ganan na su khaleel anan lagos suma mutanen halisa are all set and ready yaune itama za'a akaita can maidugurin dake acan ne asalin family house din Hasheem din yake .
karfe daya nayi da wuri aka fara shirin wucewa masallaci wajen daurin aure, kawun khaleel ne dakansa ya shirya ango, wata bugaggiyar farar shadda ya musu anko dashi su uku da mahaifin khaleel din. Komi da komi na dinkin su iri dayane anma dake khaleel din angon ne yasaka suka masa dinkin zamani me alkyabba sann suka bambamta masa Hula. He was so nervous and happy at same time ganin duk wani burinsa na rayuwa na cikawa, his dad, his biggest role model was all over him wani irin gata yake gani wani rabonsa da ganin irinsa tun yana dan karami.
Basu gama shirin ba sai ana daf zaa wuce sallahn jumua, abokan khaleel su takwas duka sun saka dinkin manyan kaya iri daya ankonsu ta dark maron shadda me aji da golden caps and shoes ya wani irin haskasu.
kamar yadda kawayen Amarya halisa ma suka saka golden soltis laces paired with marron head shoes and clutches, Halisa kuma akasa mata wani irin tsadadden zegner french code lace fari me manyan design aka zageyeta da golden alkyabba sharara snn aka bi aka rufe mata kai da farin mayafi me dan kauri.
Gabaki daya family and friend ankon Darker shades of Maron and golden laces akayi fannin ango kuma suka saka silver and red
Yau Hotona babu irin wanda ba'ayi shi ba duk wanda akayi hadiza na sakawa akan status dinta.......
Karfe biyu dede aka kammala duk wata shiri na gyaran Amare ana jiran lkcin daurin aure....
Daga ta daya bangaren kuwa sai Wajajen karfe 11am na safe dot snn sakon halisan ya isa garin da meenal talba yake tru sum secret agents wanda harga Allah sunsan inda meenal take amma dake babu huruminsu acikin wann aiki daga can sama shiyasa basu ma tsoma bakinsu aciki ba.
By now Da meenal da lawyers dinta anan sun gama tattauna plans akan yadda zasu tunkare case din kenan har ta fita gari yawo taje tay retriving sim card dinta ta dawo da wani irin confidence da sabon wayar iphone tana kan setting dinsa up tana bubbude abubuwa sai taji ana buga musu kofa da dan karfi...
A mugun tsorace ta mike da wayar a hannu dake ma babban lawyr din ya bata cikakken confident na cewa tay amfani da layinta koda an kamata bazasu barta ta kwana daya awajen ba suna da hanyar da zasuje Su amsheta Daga nan sai afara case din kai tsaye saidai ko dataji bugun kofar da karfi bakaramin kaduwa hanjin cikinta yay ba.
tunda aka fara bugun kofar meenal taji hanjin cikinta na kadawa jikinta ya fara bari kar kar kar A birkice ta juya danta gudu ta koma dakinsun tabuya sai kuma ganan hajya nadiyan ta fito a tsorace itama tana cewa waye ne wayene haka yake buga mana kofa
Bakin meenal na rawa rawa a mugun tsorace tace mummy nima bansani ba, mumy kije ki duba mana.. wayasan ma alfahnki ya dawo daga yawonsa daya saba zuwa, mumy wai ina ma mutumin nan yake xuwa ne kwana biyu sai ajima bai dawo ba
atsorace hajy nadiya ta mata wani irin kallo tace shushhh keep ur voice dowwnnnn alfah kam ya riga ya koma nigeria daxun nan dakika fita siyan waya shikam dai ya wuce kuma ya tattara komi nasa yabarmu baice min komi ba.
kirjin Meenal na bugawa da mugun karfi sosai tace toh waye waye awajen ehh, Mummy mugudu kawai maybe they have track us already ..nifa baxan iya kwana a nigerian station ba, i wll die..
Cike da karfin hali hajya nadiya tace and so what
Ba lawyernmu sunce mana mu zuba ido mugani ba Nide zanje na bude naga waye ne, a tunxire hjy nadiya ta kama hnya da karfin zuciya zata je wajen meenal ta riketa tana binta abaya abaya har suka bakin kofar cikin sanda.
Lekawa sukadingayi ta window da kyar har saida suka ga kamar ba kowa ata wajen snn hjya nadiyan ta bude kofar ahnkli sai wayam bataga kowa ba.
Kamar da wasa suka hau lallekawa sama da kasa basuga kowa ba sai madaidaicin box dake wajen an aje note da sunan Meenal ajiki.
Sunfi minti talatin agaban box din suna kokonton tabawa
Daga bisani meenal tay shahada ta dauka ta daga box din taga rubutun wani irin kamar bata taba ganin irinsa ba
Cikin sauri suka koma ciki suka kulle kofar da keys...sun jima suna tunanin inda sakon zai fito amma basugani ba
cikin sauke ajiyan zuciya tace Mummy nidai xan bude naga meyene aciki its seem like its a gift
Tsoro ya saka hjay nadiya yin gefe domin ta dauko ruwa batace ma meenal dinkomi ba
Meenal taja ajiyan xuciya snn ta aje box din daram agabanta tafara warware fancy red coisant da aka Rufe dashi....