Sashe 188
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwantar da ita yay ya koma can karshen gado ya zauna tare da dafe kansa dis time ya kusa mint goma a haka yana sauraran ta can ya tashi ya dauketa cak kawai ya nufi bathroom da ita suka yi wanka da ruwan dumi nan ma bai dau lokaci ya lallasheta tasss snn suka fito sharply ya shirya kansa da jallabiya fara kal ya nufi masjid ita kuma takoma room dinta tay sallah anan inda tay takwanta nan da nan wani wahalallen bacci ya kwasheta.......NA KUDINE
08060712446 CHAT ONLY..SURAYYAHMS
yana daga masallaci har 7:am na safiya snn ya shigo gidan lokacin koina shiru kai tsaye ya wuce babban sashen yar uwan mahaifyrsa hajiya binta yay sallama bai samu kowa awajen ba nn ya gangaro kasar stairs izuwa babban hall din da suka saba zama sassafe ita da surkuwanta inna hajiya, Lkcin isowarta kenan suka zauna a regular spot dinsu na hira a bisa lallausar turkish carpet da aka kawata shi da soft throw pillows hjy binta na sanye da blue doguwar riga mai mayafi ita kuma inna hjiya ta saka wata rigar sanyi da hijabinta ajiki.
Hadadden Royal tea set ne agaban su shake da kayan shayi na zamani dayaji kayan qamshi sai Incence burner dake can gefe da gefe na fidda hayakin turaren wuta me qamshi suna shan shayinsu suna hirarsu cikin girmamawa da shakuwa.
Mahmud Yana doso ta hanyar wajen tun bai bude kofar falon ba ya soma shako sassanyar qamshin turaren wutar tasu me dadin qamshi dake tashi awajen acikin nitsuwa ya shigo bakinsa dauke da yar sallama har saida suka amsashi kafin nan ya turo ya shigo ciki kansa na kallon kasa yana murmushi har ya isa wajensu ya zauna bisa carpet tun bei yi magana ba cikin fara'a da murna Inna hjya tana kallonsa da sigar nuna alfahari tace masha Allah sai yanxu na yadda cewa manyan baqin mu sun iso gida.."yana murmushi cikin rusuna kai yace inna hajya fatan kin tashi lafya.. ayi hakuri mun isowar Asubahi..
tana dariya suka gaisa ta mammasa adduoin da murnan cigaba da ya samu,snn yaje har gaban antyn nasa ya rusuna ya fara gaisheta cikin sanyin murya itama muryanta kamar na wanda zatai masa kuka take amsashi Dan she can't even express how happy and proud of him sukaji aransu daya samu wnn cigaban arayuwarsa kowa cikinsu na masa sambarka Allah ya maka Albarka Allah yasaka ka more arzikinka mungode mungode duk da abunda ka aiko mana, shide saidai yay musu mrmshi yace Ameen, daga nan suka fada hirararrkin duniya wasu abun dariya haka hjya bintan ta saka mai tea din ya sha shima sukayi hira har zuwa wajajen karfe tara kafin nan inna hajiya tabasu waje snn tawuce sama dubo hafsa dake ance mata tana bacci duk sun dauka na gajiya.
Tana isa dakin ta sameta akwance akan gadonta tay wani irin kwanciya da bata saba ganinta ahaka ba gabki daya ta sauya duk ta bubbude kafarta tana juye juye da farko duk ta dauka ko wani ciwo ne daga bisani data matso kusa ta kalleta da kyau sai jikinta ya bata komi, baki bude ta saka Dariya tace Alhamdullhi ya Allah, su hafsatun gayu an zama mace.
yanayin nata ta kalla da kyau ta lura da kamr tana bukatar gashi Bathrum ta nufa babu bata lkci ta hada ruwan zafi ranta cike da fariinciki, Tana dariyar har ta zauna agefen gadon snn ta tasheta hafsa ta bude idonta ahankli cikin matsanancin gigin bacci da sunan mahmd din abakinta wayoo yaa mahmud Dan Allah kabari, suna hade ido da hjya innan kuma sai tay saurin mikewa da sauri tana kakkare jikinta tana turo mata baki sosai ga kunya har abun dariya.
Hjya ta cigaba da dariya tafara tsokanarta akan abunda ta furtan hafsa batace komi ba ta rufe idonta da tafin hannunta
"wato yabarki dan Allah hahaha ai saida nace miki hafsatu an koma makaranta kikacemin yen yen yen yo Kinje kin maqale masa ba dole bacci ya canza ba.
muryan kamr ma wanda zatay kuka tace kai inna hjya kefa baki san in mutum ya gaji baccin sa na canzawa ba to me abun dariya anan..
Hajya na driyar..tace o o o niba dariya nake miki ba Murna kawai nake kwanan nan zan rike yar jika,..hafsa taji kamar zata nitse kasa,inna hjy ta dinga dariya, jawo ta tay kasa tay taki sam su hade ido nan inna takama hannunta tace muje na hada maki ruwan wanka mummynki na can falo yanxu zata ce zata shigo ai kuwa tazo taganki haka zakisha kunya..hafsa batace mata komi ba har suka shiga bathrum din da kyar da fitina akay wankan nan taji babu dadi a hannun inna hjya amma jikinta sosai yayi mata dadi ga tsokanar inna yau tay kuka harta gode ma Allah duk da tasan inna hjya was just very proud of her data amince da mijinta, tunda suka dawo cikin dakin take saka mata albarka tana mata nasihohi masu tsuma zuciya akan tarike kimarta snn ta kama darajar aurenta dana mijinta da kyau dan shine mata makullin zuwa aljanna asaukake
Haka ta dinga mta nasihohi masu shiga jiki har ta shirya kanta tsaf tsaf da A shape gown na material ta sakaye jikinta da madaidaicin shararan mayafinsa akanta suka fito gaisar da hajya binta atare, tun isowarsu wajen idonsa ke kanta, ita kuwa kanta na can kasa ne har ta gama gaisuwar dan tsabar kunya duk da taga inna hjya ta kama bakinta bata nuna ma hjya binta komi ba amma duk a tsarge take har suka bar wajen izuwa dinning dukansu sukayi break fast cikeda annashuwa
Daga nan mahmud ya shirya ya dan fice cikin gari dan already ya gaya musu cewa sati kawai zai anan zai tafi nigeria domin ya fara shirin gabatar da ayyukan da suke anan abuja still yanaso yaje lagos yaga aikin gyaran gidansa.
ficewarsa bada jimawa hafsa ta nunna musu abubuwan da mahmud din ya siya mata kowa na mata murna nan ma suka hadu suka mata yan nasihohi almost d same thing da mahmud din yace mata akan babu ruwanta da kowa kawai tay rayuwar aurenta a wayar hjiy binta ta anshi lambobin kawayenta ta zuba aciki snn ta wuce room dinta dan ta kirasu taji batun makarnta. Bayan wucewarta ne
Inna hjya ta fayyace ma hjya binta komi cikin salon su na manyanta nanma duk suka dulmuya cikin farinciki tama kasa hqr saida ta ja gefe ta kira yar uwanta hjya badiatu duk dama bata iya gaya mata directly ba amma yanayin yadda take murna takecewa mahmud ya amshi hafsa a matsayin matarsa yasaka tsohuwar fahintar komi itakam saurin hawaye gaani take kamar adduointa ne kawai Allah ya amsa musmmn ma da bataji duriyar labarin shema a bakin mahmud dinta ba har yanxu.
Hirar shemaun kuwa suka tsundumawa Suna tsammanin jiran ganin dawowarta duk sun shirya mata tsiya bata sani ba.
Daga can kuma hafsa na zaune a dakin tana latsa sabuwar wayarta suna kan chatting me dadi da mijinta a wasap sai ga inna hjiya ta shigo da babban cooler wanda ta hada mata wata arnoyar chicken ferfefu na asalin kazar gida me nama data dafata dahuwar amarya ta zuba herbs din suna gyaran amare me kara cikon farji da dumi da ruwan ni'ima yaji kayan yaji aciki haka ta saka ta agaba ta cinye tass suna hira snn ta sakata ta shanye romon tass.
Da yamma haka ta kawo mata fruit salad hadin matan aure, har suka kai kwanansu biyu da dawowa amma babu kalar kulawa da hafsa bata gani awajen tsohuwar wani abun inta hadoshi ta bata saita sakata tace dolene susha tare da mijin nata
haka zata je mishi dashi su sha tare dik dama tana kakkauce masa sabida kunyar idanunsu
Wasu abubuwan itakanta bata san amfaninsu ba saida mahmud din ya sake lalumarta akan gado ranar ta fara jin shi yana ihun dadi snn ta fara daukar abun da muhimmanci dik abunda su hjya suka ce mata bata wasa dashi.
Haka zai kaita schl kusan da kyar suke iya rabuwa da juna in an tashi haka zai dawo da ita gida da dare susha soyayyarsu, by now duk ya gaggaya mata wasu abubuwan daya kamata tasani akansa da yanayin aikin snn ya gaya mata ranar da zai wuce Abuja
Kafin satin daya debar makansa yay yanayin jikin hafsa har yasoma sabawa da jin dumin mijinta kusan kowani dare saiyay in beyi da dare ba zaiyi da safe.
A lokacin Wani shauki na daban ke janta kamar ba ita ba haka take jin kanta, Yauma da kyar ta tashi ta kimtsa inda suka wargaza har ya fito daga wanka sannan ta shige ta gyara itama, Abinci ya shiga hada musu irin wanda suka saba Daga enda take take kallon sa gaba daya mood din sa ya sauya he looks so at ease, Cikin hirar shakuwa da shiga rai suka zauna cin abinci, gashi gibe zai wuce amma kuma so yake yaji ra'ayin ta kan batun karatunta anan shiyanacan amma sam taki ta gaya abun da ke ranta alho tana son karatunta sosai amma kuma tana jin nauyin tace masa yabar wasu ababen dake gabansa acan yana xuwa mata nan.
shikuma ya san bazai iya bane dole ya samu yana taba ta kurkusa musmmn yanzu datake samun cikakken gyara da kulawa sai yaji ashe ma kalar dadinta dqyaji a london bakomi bane karshe dai haka suka yanke hukuncin cewa inya dawo daukarta zuwa hutu zasuyi applyn distant learning inta gama schl dinta anan sai tay masters dinta a lagos a cikin dakin mijinta.
Bayan nan suka je shoping ya sissiya wasu tsirarrun abubuwan da zai tafi dasu kamarsu sallaya da jackets tun a daren nan suka fara missing din junansu washe gari da safe saida yaji dumin matarsa ya qoshi snn Ya wuce aiport yakama hanyar nigeria hafsa saida tay karamin zazzabi aranar daya tafi