← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 312

Sashe 128

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar ya iya raba hancinsa danata yanajin wani iri iri kamar ya capke cute lips dinta ya tsosa saidai yasan inhar yay hakan yanxu toh saifa anyi abun kunyan nan tsakaninsu dan bazai iya hakura ba kuma.

Tun daga kan saman goshinta dayake zuba kyalli ya sauko izuwa kan eye lashes dinta da sukayi zara zara da cute long nose dinta dayatafi har baka bakin nata dan karami hrt shape shiba pink ba shiba peach ba yana tsaka tsakiyarsu..

kasa iya sauke idonshi kasa yay dan karma idonshi yasake kalle saman kirjinta dake mugun rikitashi...

He still can rmbr few of what he did with them jiya duk da aba aciki hayyacinshi yake ba

cikin lumshe ido da budewa Yadau lkci yana kare ma hadaden modek figure dinta kallo kafin nan can ya kyabe baki yana sako burin ranar da zai mallaketa duka aransa ajiyar zuciya me nauyi ne ya kufce mai.

Adan daddefa ya janye jikinshi anata snn ya sauka kasa daga shi sai doguwar wandonsa ya wuce bathrum yana shiga ya tube kayanshi duka ya daga wandon sama yanamai kallon damp thrush dinda sperm dinsa ya bari a gaban wando badai yawa ba. Cikin ransa yace hm angaishe da jaraba, ya tuna matarsa ma sai tay romancinf dibra dafaske kafin nan yake samun sauki, but dis girl may defnatly drive anyman go crazy And empty tunda abe shigeta bakenan yay wann zubar.

Bakinsa dakemai daci ya wanke da brush snn yay wanka da ruwan dumi sama sama ya fito ya ganta kwance akan gadonsan tana kan bacci

Sharp sharp ya shirya kansa duk da ciwon kan dake ziriya dashi ahaka yajeshi masjid yabi jam'i, ana idar da salla yau be tsaya ba ya dawo gidan a dadddafe dan duhu duhu kawai yake gani agabansa tsabar jiri.

yana bude dakinsan kuwa yaga wayam bata nan, ga nan Kan gadonsa agyare tsaf kamar ba'a taba kwanciya akai ba.

Ahnkli ya tako ya iso gefen gadon snn ya zauna yanamai kallon inda yabarta aransa ji yake inama ace kullun ahaka zasuna baccinsu atare..

Can sai yakuma kaucar da wann tunanin aransa ya kwanta yana daddana wayarsa har bacci ya sake daukarsa ahaka.

fannin Halisa tunda ta farka taga baya nan tay hamdala aranta dan da tsababin fargaba da kuma mugu nauyinshi ta tashi hakan yasaka ta kimtsa masa koina danma karta dawi dakin nan kusa dubashi da wuri. Tana isa room dibra tay wanka abunda ya faru jiyan duk ya fi tsaya mata arai dan acikin hayyacinta take itakam
kowani tsillin abundaa yay da ita yana fado mata akai snn rana tunashi dalla dalla.

crop top da slit skirt ta saka tay ligh nake up ta warware gashinta duka ta tajeshi duk baya snn ta dauki wig cap baki ta sankaya akai taje kitchen tay makantaa nannauay breakfast dan bakaramin yunwa ta tashi dashi ba.

Paten dankwalin turawa tay da busasshe kifi ta zuba masa veggies dayawa akai Saida taci taji daram sann ta shirya ma khaleel tea me kayan yaji sabida aganinta ciwon nan fa harda ruwan dayake mai duka kwana biyu Dake kusan koyaushe ne idan ya fita saiya dawo jikinshi ajike
ko ya dawo gidan yana barin sanyi.

Tana kammala tea din tashiryakai masa a tea din na flask akan luxurious set dinsa me tray da tea cup insa white colour me kyau ta shirya kominta tsaf tsaf gwanin ban sha'awa...

Tana kaiwa room din saida tadan ja snn tay sallama tare da taba kofar daga nan ta hangoshi akwance yana kan bacci.

Shigowa tay kai tsaye ta aje tray din akan table snn ta karaso gefenshi tana lura da yadda yake nunfashi da kyar ganin wayarsa agefensa daf dashi yasaka tay tsammanin ko har yay magana da likitane.

Hannunta ta dan dora akan saman goshinsa taji jikin nashi da zafi amma baikai rabin na jiya da dare ba ...

duk Ta rasa Ac zata kunna ne ko ta sakamai room Heater karshe kafafunsa da suke bude kawai taja mai bargo akai ta rufe mai su.

Daga nan ta shiga toilet dinsa tiwel bathrobe da wandonsa da singkdt daya zubar akasar floor ta tattara ta zuba a loudry basket takai waje ta wankesu ta shanya.

Bayan nan ta dawo ta wanke toilet dn tay flushing jirwayen aman
Koina yadau qamshin turaren bayan gida.

Sama sama ta tattara cikin dakin shima lkcin tasamu har ya janye bargon ya lullube kansa duka har kansa yanata kwasar bacci..

Ficewa tay taje tacigaba da abunda ke gabanta a room dinta na harkan business dinta tana kuma duba perfomance din fadila da irin sabbin professional policies data kawo tsarinsu anata bangaren dat are soo intiguing.

a tunaninsu passion da soyayyar da Fadila take maa aikib yasaka take famar zazzago ruwan basirarta akai basu sani ba harda babban burinta na ganin takai sabuwar kamfanin halisan wani matsayin da duk yankin north america sai sun girgiza,and she will make sure to tay amfani da sunan halisa ta saiye meenal's biggest source of wealth and income tagadai ta dawo da ita zero behind a decimal point bata damu da koma meye zai faruba
Dan gani take kamar wnn shine iya damarta na samun daukar fansanta akan meenal kenan dan bata da arxikin da zata ce zata yi nata kamfanin acikin gaggawa kuma ya shiga idon duniya kamr na halisa mansa dake tariga tasan bata da isasshen kudi da zata yi hakan kuma batada wani connection bare power.

Ranar data kwace abunda meenal takeji dashi aranar take son suga juna ido da ido dan tasan itace tay mata hakan ba halisa mansa ba...beside idan halisa na mata magana akan fadilar tasha mata burgan cewa ta dauketa aiki mana anata kamfanin and here she is now, she bow to take this
to another level of hot revenge daa zai gigita ma meenal duniyarta baki daya.

Halisa is pretty much impressed da yadda fadila take zuba kwarewarta akan harkan kamfanin nasu kai hatta su shuaib ma jinjina ma sharpbess na brain din fadila sukeyi sosai.

Wajajen karfe sha biyu da rabi na rana halisa ta rufe system din ta bayan ta kammala duk abu da zatayi, mika tay agajiye tanadan sakin murmushi yadda zakasan komi ata fannin business dinta na mugun kai mata kenan.

tashi tay dantaje ta nemi abinci taci tana fitowa sai kuma ta fasa ta haura step izuwa room din khaleel tana budewa ta sameshi still a kwance ya rufe jikinshi har yanzu.

Karasowa tay waiko zata tasheshi yasha tea din sai taga cup din ajuye alaman anyi amfani dashi, hanklinta taji ya kwanta aranta tace bari ta tasheshi ya karasa sha sai taji ko zaici abinci taje ta kawomai

Tana taɓa tea flaask din tajishi empty babu komi a ciki, ta kallesa da alaman ya tashi ne ya shanye abunsa, ajiyar zuciya ne ya kufce mata tana kallonshi cikin jin tausayin yanayinsa dan yaune rana na farko dataga dayay missing din azumi.

Ficewa tay danta dafa masa wani abu ya samu ya saka acikinshi koda zaiji karfin jiki, plain cous cous ta dafa mashi yay wara wara yay laushi snn ta yi mishi miyar veggie just green healthy one da jajjagen tsokar kifi aciki bata wani saka spices aciki sosai ba sabida kar yay trigrring masa amai.

Tana dawowa room din ta samu har ya tashi yay alwala yazo ya shinfida sallaya yana sallar zuhr tsabar zazzzabi rawa rawa jiki shi yake daga nan inda ta tsaata da tray din abincin takan iya shako numfashin dayake saukewa awahale

a Tsaye ta tsaya har ya idar suna hade ido ta karaso gabansa ta aje tare da cemai ya jiki

Cikin sanyin murya yace mata da sauki.

Abincin ta bude ta zuba mai dan kadan yanata kallo ta yana sauke ajiyan zuciya a sihirce

Tana mikamai abincin taga ya girgiza kansa ahnkli alaman bazaici ba...

Looking distub and childish Ta takune fuska snn tace mai dctr inyazo zaice maka kaci abinci kuma ai Bakaci komi bafa..

kallonta yay da luii luii din idonsa cikin bude idon da lunshewa yace
"I just dont feel like eating anything now cikina nadan min ciwo

Cikin marairece murya ahakl tace mashi "i knw, food taste like medicine only when we r sick U shud knw that ryt?

Ahnkli Ya gyada maya kai a sakalce snn yace huhmm sann ya lumshe idonsa lumsashen idon nasa tabi da kallo Cikin sauke ajiyan zuciya tace sai kadanci kadan atleast koda zakayi amai wasu zasu ki fita acikinka ..u shudnt starve.

Idonshi a lumshen Yace okay naji..yunkurowa yay ya dada gyara zamansa dan har ransa yana mararin cin abincin amma kuma yadda ta dan lallabashin ne yaji sanyi snn yaji zuciyarsa tasa ta dada samun nitsuwa da ita, kamar yadda hausawa ke cewa "namiji dan son lallami ne"..dan akwai sigar da zakabi ka lallaba zcyar namiiji snn kasashi ya maka abunda baka taba sammanin a duniya ma zai yi a rayuwarsa ba.

lallabarsa datay da sanyin murya yasaka kawai yaji he is willing to try it koda ma baijin dandanin son yaci abinci yanzu.

karban abincin yay hannunshi na dan rawa rawa ya dauki spoon yafara ci ahankli kamar bazaici ba, he is trying his best only for her sake dan abinci bawai yana masa dandano bane sabida baida appetitite abakin nasa ko kadan,

nan yaga ta wanko hannunta tazo gangan dashi Ta zauna yana gani ta gauraya abincin snn ta debo a hannunta takai masa baki, kallonta ya dingayi yanajin muguwar azaban sonta na fixgar shi da danbanzan yawa da kuma karfi, itako gani take inbata lallame shi haka yaci ba bazai warke akan lkci ba, baisan sanda ya bude bakin ba

Nan tafara bashi cous cous din abakin sa kamr dan karamin yaro, yana ci dakyar harta gama bashi me dan yawa yaci.

after a while suna zaune akasar floor din room dinsa yanakan sallaya tana kan carpet yana nishi nishi jin cikinshi na murdashi, ruwa ta sake tsiyayo ta bashi abaki yasha kadan, sai can yaji amai amai na tahowa ya tashi yaje bathurm sadaf sadaf yay aman sede dan kadan ne ya fito ba duka ba.
Chapter 128 · 0% Book details