← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 189 OF 312

Sashe 189

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka rayuwar su ya fara kasancewa musu tamkar sabuwa bayan tafiyarsan sai murmurewa kawai jikin hafsa yake tana kara cikowa hip din nan nata duk ya kara buduwa yay fadi kullum tana makale da mijinta a waya ko a chat duk labarin schl dinta, dana aikinsa dana sabuwar rayuwarsu da suke shirin budeshi dik suna sharing cikin ssnyr hirarsu me dadi har yau dai bai taba furta musu komi game da shema'u ba. Tun abun baiya damun mahaifyrsa har yazo ya fara damunta
Aranta, daga ta kawo maganan shema sai taga ya shashantar, ko ya canza musu topic gaba daya, da wayo haka saita dan kira mahaifyar shema'un su dan gaisa ayi hira koda ma zataji wani abun abkinsu amma sai shiru itama uwar shema'un jira take ashe taji wani bayani daga bakinsu dan haryau shema bata nemesu awaya ba.

Bangaren shema'un kuwa saida ta shirya tsaf
snn ta iya ficewa daga hotel din nema alhaj shafiu dan rade raden datakeji na cewa wani team din ne sukaci itade har yau bata kawo cewa akan mahmud ake ta bayanin design ba infact aranta bata ma son ta amince da komi harse alhaj shafiuu ya fito.

ahaka sai da taci fiye da kwanaki sha biyu tana yawom nemansa gashi babu kudi, ranar karshe data fita tazo ta samu an kulle room dinta Tana zuwa aka gaya mata cewa kayanta na wajen security and she is going to pay for over due rate na kwanakinta dataci batare da biya ba.

Ranar bakaramin tashin hankli ta shiga ba, irin condition din nan na u go explain tire haka ta kasance aciki dan babu wanda ma yake gane abunda take fada bare a kulata, haka ta tura ma hadiza sakon karyan cewa cards dinta is decline hadiza ta tura mata kudi isashshe awani acct number na yar uwarta, but rabi haka ta biya bashin hotel dana abinci dasu.

tanata takatsntsan kar kowa yasan halinda take ciki, cos she is still hoping cewa alhaji shafiun zai fito ya fayyace mata abunda ake bazawa a media game da project din She have to move to low standard area ta kama wani regular hotel ta biya kudi Tana siya abinci each daya tana fita neman alhaj shafiu kamar mayya. Shikuwa tun da aka bashi ruwa a asbiti ya warke matarsa hjiy turai ta tada masa boma boman bala'i rikici ake tay tsakaninsu turai tana cewa zata kashe shi yan uwanta ne suka hanata duk da haka bai tsira ba saida aka saka shi under police protection snn ya tsira shi tunanin wata shemau maa baizo masa ba bare yasan halin da take ciki...

LAGOS: NIGERIA

Rayuwar khaleel dana halisa yana tafiya musu ne kusan ayananyin da basuyi tsammaninsa ba,
Dan kuwa tun bayan tafiyar meenal america suka zamo tamkar yan uwan jini kuma masoya bazadai ka gane yanayin matsanancin shakuwar daya cigaba da ginuwa a tsakaninsu ba.

Already kafin meenal tabar legas khaleel yay rabin tests dinsa bayan tafiyarta ayayinda yake netwking business yana kan cikata sauran tests dinsan, halisa takan dauki lokaci tare da yan uwansa kotaje gidan su ko suzo mata, tun baban nasu bai wani saki jiki da ita ba har yazo ya dena shiga tsabgrsu inta zo gidan dake bata taba karya masa dokokin gidan sa ba yakaan kyaleta tay zamanta dasu.

ata dayan fannin kuwa hannu bibbiyu Mahaifyr khaleel din ta amsheta

Musmn ma da ra'ayinsu yazo daya akan tallafawa marayu da yara kanana dakadan dakadan halisa tadawo mata tamkar part of her family kowani hidima na foundation na charity zaka ga sunje tare, shikansa baban nasu mamakin halisan yakeji aransa, kullum sai yay magananta ma matarsa akan irin hankalinta da sanyin halinta shide abunda kawai baison shine tarayyarta da khaleel shisa daga tazo zai janye ta da hira harta jima awajensa....SURAYYAHMS 08060712446
shide bamai sake fuska sosai bane amma intaxo gaishesa they will surely talk abt few things kamar business, news and other relavant philantropism.

Bata taba jin ta gaji da magana da mutumin ba dan ta gama lura da cewa zama da mahaifin khaleel din tamkar wani makaranta ne guda.

Akansa ta dada gane cewa in har Allah ya azurta ka da ilimi da budadden kwakwala dole ne ra'ayinka da bhvrs dinka ya zo daban dana mutane, frm wat she is seeing The man is too intelligent and indeed knwledgble, babu ta inda ilimi ya kasa masa
Musmmn na addininsa dana duniya dana rayuwa gabki daya ba'a barsa abaya ba.

Dan zaman da baifi na minti ashirin ko sha biyar datakeyi dashi ba amma is worth a million dollar lecture, dan abakinsa zata ji abubuwa manya manya masu cike da basira da fasaha aciki wanda ya shafi abunda ke tafiya a harkokin siyasa ko kuma business snn acikin tadin nasa haka zai fayyace mata critical solutions dinsu dalla dalla sai yace mata inkinyi kaza abu kaza ne zai faru ga kuma yadda zakiyi hakan bazai faru ba duk acikin hira, Most atimes inta je office dinta tazauna tay applying concept dinsa sai kaga tay achieving wani babban abu, investors dinta tare da darajar kamfaninta sai karuwa yake ahankli dan Babu wani abu da ya gaya mata datay amfani dashi wanda bai kaita ga matakin warware wata matsala ko cigaba ba.

hakama in taxo ta same sa yana kallon tashar wa'azi ko yana karatun littafai, he wll tell her alot of things abt islam in a subtle and kind nature narrating his islamic stories frm history to comon sense of reality,
babu wani zancen kawo mata aqida ko religious extremism aciki. Haka zakaga tana tambayarsa abubuwa akan addini yana amsata wani bin inya fayyace mata abu na Addini haka zatay ta tunani akan abun har cikin dare.

Itade tana zuwa gidan amma tun bayan gyaran da ya mata akan sutura bata taba ganin sun kyamaceta ko sun gaya mata wani magana daya nuna bambamcin addini ba. They are kind and nice family, sumtimes intana jikinsua she do wish she had a family too, shiyasa take kallon wautar khaleel dayake fushi danashi uban harynxu.

Duk sai ta rasa mesa khaleel da mahaifinsa
Basa shiri while both of them are good ppl and their heart is simple and cold as an ice, msmn ma khaleel datake tunanin izuwa yanxu tasan halinshi ciki da waje amma kuma bacin rai da zcyarsa akan babansa dayakeyi har tsoro yake bata, sam baison ma takawo masa labari muddin ya shafi babansa kwata kwata baison ma ta tsoma kanta acikin matsalar sa da gida.

Hakama yan uwansa duk shakuwr sun nan haka ya hanasu tsoma halisa acikin matsalarsa da mahaifinsa gabaki daya.

And She came to learn that his mum is in pain akan relshp dinsu, wani lkc takanjita intana masa fada amma duka subiyun kamr sunayi ma junansu taurin kaine kowadai yaki ya sauko.

duk sai abin ya fara damunta sabida daga uba har ɗa din duk ta saba dasu snn tana jin dadin zama dasu gashi tana jin shakka da kuma tsoron alhaj hasheem din bazata iya tambayarsa kai tsaye akan khaleel ba, haka ma tana tsoron kar ta bata ma khaleel din nata rai akan maganan musmn dayake fama da tests dinsa dan tunda meenal ta tafi yau kusan wata guda kenan da yan wasu kwanaki suna cikin wann yanayi.

Yau monday ta kasance masa rana ta karshe da zai rubuta final test dinsa
Dake a satin yana karatu inta tashi aiki Aliyu Kawai take kira yakan zo har office dinta yakawota gidansu sujirasa anan.

harga Allah Khaleel baison hakan datakeyi amma sabida yana son ta yake danne zciyrsa yay hakuri, gashi yasan yana ce mata a'a toh zasuyi fada sosai kuma karshe tayi mishi bori ta tuhumesa akan babansa shide baison tasakashi shiryawan dole da kowa dan yasan bazai iya da rikicinta ba.

yanxu kusan kowa wani lkci sai yazoshi gida cikin yan uwansa, ko yanaki ko yaso intazo dolensa ne ya biyota, dan wani abin ma anan suke girkawa ita da sisternsa maryam kusan dolensa ne yaci tare da su agida kafin su tafi. Jawosa da halisa take yawan yi gidansun bakaramin farantawa mamansa rai yakeyi
.
Monday morning tana kan bacci lullube a bargo taji an bude kofar dakinta da sanyin asubah khaleel ne ya shigo ya gamaa shirinsa zaijeshi final test wanda shidin ma kamar wani elimination round ne dan 6am to 6.30 dik wanda baiyi a wann lkcin ba he is out of the game.

4:50:am already ya gama shiryawa dan a masallacin asibiti yakeso yay sallan fajr dinsa kafin ya shiga yay test din dan after the test akwai wani result file document da zasuyi downloading na verification acikine za'a tura suna can sama kafin na sakamako ya fito.

Yana isowa daf ya kunne bedside lamp hasken ya wanxu bisa kyakkwar fuskarta ya zauna kusa daf da ita yanata kallonta kamar wanda zai cinyeta daddar qamshin turaren da hannunsa dake rike da nata ya dan tadata.

acikin gigin baccin ta kare masa kallo sai ta tuna cewa ficewa ma zaiyi Tana kkrin mikewa ya komar da ita yana cewa 'Hey babygirl, d hour is almost here. Kimin addua kinji?? Dada tamke hannunsa tay ta gyada mai kai snn tadan lafe ajikinshi cikin sauke sassnyr ajiyan zuciya tace i wish u gudluck champ. Go make us proud! I wll see u ltr Karamin peg ya sauke mata akan hannun nata dake sarkaafe da nashi snn ya mike tsaye yace take care..yaye bargon take kkrin zata sauko ta rakashi, yace go back to sleep no disobedience today okay? Turo mai baki tay tana mutsika ido a shagwabe sosai tace okay..will u Drive safe?
murmushi yay ahnkli yace "i promise..daga nan ya fita cikin sauri ta jima azaune tana addu a aranta akan Allah ya bashi sa'a har jikin windownta taje ta bude tanata kallon wucewar car dinsa daga nan, tun ficewarsa agidan bata kuwa sake iya komawa bacci ba, she tot of him trout the hours, harta gama gyara room dinta ta yi wanka ta dawo kenan sai ga kirar uztaz
Ta dauka sukayi magana me tsayi dake matar sa natare da shi acan kasar wajen shiyasa bata umarce shi ya dawo ba
Chapter 189 · 0% Book details