← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 207 OF 312

Sashe 207

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saida ta tsaya cak snn ta sauke ajiyan zuciya Cikin lumshe ido da budewa ta sauke wata karamar numfashi aranta tana tunanin inda khaleel din zai kasance, kafin ta bude ido taji sanyin qamshin turarensa na shigewa ramin hancinta kafin ta bude lumsashun idanun ta shako gyaran muryansa ata bayanta juyowa tay ahnkli fuskanta dauke da mumurshi me sanyi suna hade kwayar idanunsun ya sarkafu cikin na juna suna masu sakar ma junansu wani irin sasanyar kallo sun fi minti uku cikin kallon junansu ahaka duk ta kasa budan baki ganin irin kyan da kayansa ya masa, he was wearing a simple and calm under amour american casuals
Rigarsa fari kat ce amma tsabar kyaunsa da kuma laushinsa zaka iya hango farar vest dinsa aciki, ta masa kyau, ta rike dirinsa cas cas, button inta na farkon a bude tana da three qtr hands yy pairing inta da wata tsaddyar creepe beige pants data sha guga bana wasa ba.

karo na babu dadi suka sauke ajiyan zuciya atare cikin kallon juna yadda yake karewa jikinta kallo kusan sai da taji kamar gabobin jikinta ake sassarewa, wani abu ta dingaji aranta dat contain immense love that is so selfish wanda baiji bai gani, dan khaleel din ya gama haduwa ne tako ta ina inhar tace zatabi na zallan aji da kyaun ɗa namiji she wll chosee him over and over till eternity..

cikin katse mata tunaninta da tausashiyar voice nashi daya fito ahnkli yace "Hey"..wat took u soo long..hannun sa daya mika mata ta kama muryanta kasa kasa tace quick notice
Lifeline,.. u look..cikin katseta yana murmushi me sanyi sosai yace "gorgeous? Gefen ta ya dada dawowa yana kallon kayan jikinta snn yace Baby girl ure alwys gorgeous..even wen u don't wear anything, mmm i love this dress kinyi ma kayan kyau sosai. tana murmushi tace thank u and u too, u ave elavated this dress with ur charms..

Double smirks yakufce abakinsa snn Yace aahh
Zaki fara zugani ko, cmon on seat..yana dada riketa ta dan ja baya snn ta mika masa gifts din duka tace Hey congratulations once again..karba yay yana murmushi yace thank u. Snn ya ja mata kujerar ahnkli ta zauna shima yazo ya zauna kusa da ita sunata kallon juna...
LITTAFIN KUDI NE
TO JOIN CHAT ME 08060712446 BANDA KIRA JUST CHAT...#SURAYYAHMS

Can snn ya tashi ya fara serving inta Greek salad with chickpeas ya zuba mata tunasalad agefe da sandwitches a tsakiya me banana wrap snn ya zuba mata protein smoothie shikuma ya zuba makansa wani Drink me sanyi bai wani tula makansa abincin ba

..girarsa ta sama a adage tana kallon abinci tace hmm Inayin wani magana yanxu za'a ce min just Eat healthy amma champ innay kiba fa kaima cewa zakayi bana maka kyau..dariyar shagbwan data masan yay cikin sanyin murya yace "Ko bakici wnn proteins din ba ma zakiyi kiba babyna ko bazaki haihu mana bane ehhh

..shiru tay cikin rolling masa idanu kasa kasa tace kajishi kuma waime ya kawo batun haihuwa kuma yanxu nide ban shirya ba ehe. yay kmr baiji tsamin bakintan ba yana murmushi suka fara cin abincin tana dan bashi nata abaki shima na bata nashi har suka danyi nisa snn taga ya aje spoon dinsa ya sha ruwa, ya bude gift din ya ciro hadadden agogon clive christian data sako masa aciki ya saka a dayan hannunsa while looking at it admiringly yace "I love this...sigar wasa tace and i love u both"..yace wow karo na farko kenan danaji kince kina so na...kasa kai abincin baki tay sabida wani irin kallon dayake mata ayayinda yake furta kalaman nasa, cike da jin kunyar idanunsa tace toh dama so kake ince na tsanake hmm nasha jin haushinka abaya amma ni bantaba jin tsanarka araina ba.

yana kallonta Cikin sauke ajiyan zuciya yace same here, ina fatan dai ban katse maki shirin biki ba ko dont wrry zamu koma da wuri gobe dakaina zan kaiki gidansu jasmine in sha Allah.

Cikin girgiza kai tace no its okay..kwana biyu i left u alone by urself so its fair dat dis is happening..

..Zai magana cikin katsesa da nitsatsiyar murya me taushi tace champ whats all dis for it looks amazing like a romantic date..

Murmushi yay me kama da karamar dariya ta kirji snn yace "yes ..its feels romantic..i just want us to spend some quality time and discuss some importants things regarding our lives.

kirjinta taji ya buga ta dada gyara zama tace sure..nima ina da wani abu danake so muyi magana akai..amma bazan fadeshi ba har sai ka gama fadin naka since i am the quest.

Yana kallonta ahnkli yace ure ryt..Kece mutum na farko da na zuciyata yake tunawa Akowani lokci musmmn if i needed sumone to talk to.

Tana kallon kwayar idanunsa ayayinda yake maganan cikin nitsuwa bata hankara ba sanyin hannunsa kawai taji akan nata ahnkli suka kama hanun juna cikin sauke ajiyan zuciya me sanyi jin yadda dumin jikinsu ya gaurayu yace "Halisa, ina so ne nasan me kikeji akaina..how did i make u feel..what did u feel for me..and pls don't tell me nothing.

kirjinta taji yana bugawa da sauri sauri tana kkrin kwace idanunta anashi yaki sam ya dena kallon
Kwayar idanunta da kyar cikin dedeta nitsuwar ta sann tace champ meya kawo wnn maganan are u trying to use one of ur pschology tricks on me

Lullumshe mata ido yay yace uhum nooo. U can also ask me duk abunda kike so ..kawai so nake mu sama ma alakar mu ma'ana.

Cikin sauke ajiyar zuciya hade da dedeta dukkan nitsuwarta tace khaleel, u knw too much already ni bansan ya zan fassara maka abunda nake ji akanka ba, I feel evryhing abt u, ur smile, .the way u cheer me up..the way u care..the way u listen. The way u scold me..irin shegen masifan kan nan.

Yafara dariya ahnkli

Tace Ure just like a king i neva had, In short i love evrything abt u.. ure my best friend. My...lifeline.

Irin sassanyar murmushin Nan me narkarwa tagani na wanzuwa akan fuskansa yanata kallonta while his hands are caressing hers ahnkli cikin sanyin murya yace hmm i feel flattered duk dama ba gaskin dika ba kenan.. amma kinsan me?

Ta girgirza kanta idanunta na kallon kasa

yace Halisa inason na tambayeki wani abu ne amma bansan ko zaki amince ba..

Kirjinta na tsananta bugu tace ask me anything

kai tsaye yace u knw i feel much more than that about u..idan nace zan bayyana maki muhimcin ki araina bazamu iya karewa acikin daren nan ba...babygirl u mean alot to me. "I know u seee me as ur best friend but...

Dede nan ta dago kai tana kallonsa da wani irin fargaba a kwayar idanunta hannunta ya dada tamkewa yana kallonta kamar zai mata kuka muryansa na fita ahnkli yace Halisa, a mugun tsorace tace "uhumm,..yace calm down..tace i am calm
Yace okay look at me

Da kyar ta dago kai ta kallesa yace We can still be friends and...more.
Muryanta kasa kasa tace more like.."yace like more than friends..mikewa tsaye tay ta isa ta bakin wajen tana kallon cikin ruwan, ya tashi ya biyota wajen, saukar hannun shi taji akan waist dinta ta lumshe idonta ahnkli snn tace khaleel i dont undestand..what did u want frm me..ni dan Allah ka gayaminm

juyowa da ita yay ta gaba suna Masu fuskarta juna iskan dake kadawa na wani irin buso musu tsananin sanyi me shiga gangan jiki wani irin bugawa kirjinsu yake atare numfashinsun harna gogan na juna sassanyar muryansa da fuskansa duka marairace kamr na wanda zai mata kuka yace u don't understnd what, zata magana cikin katseta da mayun idanunsa yace...u don't understand dat ..'i love u? Yi tayi kamar zata fadi kasa ya tarota, takd jikinta ya hau rawa rawa tana kallon idanunsa da suke cike da wani irin jikakken tsumayi muryan sa wani iri iri yace "i love u halisa..i truly, i truly, deeply and immensely love u..,is like evryday i am suffocating, I just can't hold it in anyomore ta kasa iya daurewa ta fashe masa da kuka zata kwace kanta ajikin shi ya jawota da dan karfi da wani in karfi ta tantame sa sosai. Kukan takeyi ahnkli kamr wacce bata taba tsamanin jin hakan ba alhali abunda take tsoron jin kenan gashi kuma har ya furta mata yana furtawan kuma sai taji ta rude gabaki daya.

yadan aje kansa agefen kafadunta dede ramin kunnenta yake cewa "kiyi hakuri nakasa daurewa ne and I knw its alot for u..i am not gonna force u to love me back amma dan Allah kiceto raina kiyi tunani akai and in sha Allah ko maza milliyon zaki aura kafin ni zan jiraki..I just want u to knw dat i wll neva eva give up on this saidai in Allah baice zai bani ke a wann duniyan ba.

da kyar cikin tattaro makanta nitsuwa snn ta zare kanta ajikin shin ta daga kai tana kallonsa muryanta kasa kasa sosai tace khaleel kasan me kake cewa kuwa? Kasan kuwa Wnn kalman daka furta min zata iya sakamu cikin wani irin matsala kaima kuma kasan yawan matsalan unless u want both of us to get hurt in the process

..yace why? Wani irin matsala ne haka halisa
Ko kina tunanin banyi nazari akai bane kafin na furta maki shi ???

Wani hawayen ta sauke masa bakinta na rawa rawa tace amma fa kai mijin..tun bata karasa ba cikin rufe mata bakinta yace cut that bull shit halisa, i knw what i am doing. And I will neva hurt u..or put u in any position to hurt urself, kin riga kinsan Amina was neva my choice frm the beginning..must i be secrificing my love for u too just to please her???

zuciyarta kusan a dagule tace noo, but khaleel..

Cikin lumshe ido da budewa yace no buts..pls don't say anything...!!

Tace tou shikenan naji, u
have ur reasons amma nima fa dolene nayi tunani akan hakan i cant just say yess right now

..ahnkli yace
okay fine baby take ur time kinji..

share hawayenta tay snn ta kalleshi calmy tace champ i want to talk to u abt sumting else..
Chapter 207 · 0% Book details